Sashe 7
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Maza dauko min na manta mun bar mutane a waje!" Haka na wuce dakin na dauko takardun baki
aya, na mika mishi kamar wacce aka katse min tunanina da lissafina haka ya amsa ya fita, ban kara ganinsa ba, sai karfe daya da ya dauko Yusra, suka shigo na zuba mata abinci tana ci sai ga Hajiya ta shigo dama tuwo nayi miyar shuwaka, na kawo mata abincinta, ta fara ci tana mita.
"Kin san yadda na tsani shuwaka shine kika yi miyar fisabiilillahi gudawa zanyi!" "Ki yi hakuri Hajiya ban sani ba ne!" Na fada ina bata hakuri, na kara kallonshi na ce mishi.
"Yaya Mama bata ji dadi ba, ina son na je na gaishe ta!"
"Daga nan ki gaya musu ya sayar miki da gidanki ko?" Inji Hajiya, girgiza kai nayi na ce mata.
"Haba Hajiya wannan fa duk bata taso ba." Hayayyako min tayi kamar zata rufe ni da duka, "Hajiya ai ta gaya miki Mama bata da lafiya ne, ki kyale ta an jima ta je.
Luluna ki shirya ki tafi kin ji idan na gama zan zo daukarki!" "Shi kenan na gode!"
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
Wani irin dad'i ne ya lullube ni, na gyad'a mishi.
Ina me da hawayen da suka fara cika min idanu, murmushi yayi ya ce min.
"Tashi ki je ki fara mata abinda zaki kai mata!" Mikewa nayi ina ta godiya.
Domin ya min abinda ban zata ba, haka na wuce dakina, na sauya kayan na fito ina zuwa na samu basu nan shi da Hajiyarsu, kitchen na wuce.
Hafiz
"Hajiya me yasa baki da hakuri ne?
Kina irin wannan ba sai ta fara jin wani abu a ranta ba?
Hajiya gaskiya ki daina min haka, kin ga yadda Allah ya taimaka asirina ya rufu akan wannan lamarin."
" Amma Hafiz kasan dole dai mu kula domin tunda yan uwanta suka fara zargin wani abu dole mu kara mikewa.
" Murmushi yayi ya ce mata.
" Hajiya ni ba kamar ki ba, a wurin Lubnah bana bu
atar boka ko Malam, idan na tsaya ga kaina ina alfahari da haka, don Allah kada ki saka mata magana a bakinta."
Shiru Hajiya tayi tana fa
in.
" Tow shi kenan amma ka kula domin kuwa Malamin nan ya ce a cigaba da kulawa." " Na gaya miki ni ban yi wani aiki da abinda ya fada ba, ni kaina Aljanu ma tsorona suke." Daga haka ya bar gidan, duk sai Hajiya ta shiga damuwa, ta dauki wayarta ta kira Malaminta, ta gaya masa abin da yake faruwa.
Shiru tayi kafin can ta ce mishi.
" Toh bari na turo maka da ku
in!"
Ina ta aiki gyara kayan miya sai gaKabiru almajirina, mikewa nayi ina fa
in.
"Ka iso?
Ko zaka fara da shara sai kazo ka sayo min kaza." Durkusawa yayi yana fa
in.
" Ina kwana Aunty?
Eh na iso shi kenan!" " Shi kenan kayi sharar ina jiranka!" Na cigaba da aikina ya shiga share filin gidan baki
aya, ni kuma na cigaba da aikina.
" Kai Uban waye ya baka izinin shigowa?" Dariya Karimah tayi tana fa
in.
" Hajiya ai almajirinta ne.
" " Eh samun wuri!" Yana cikin sharar sai ga Ya Hafiz tare da Tijjani, suka shigo ganin Hajiya a filin gidan suka tsaya.
" Hajiya lafiya?
" " Ina lafiya ashe gidanka har yayi arahar da kowani kare da doki zasu shigo?
" Kallon Kabiru yayi ya hade rai.
" Idan bai shigo ya taya ta da aiki ba me kike so nayi?
Ita wannan me ta iya?
Kin ga Hajiya ban kira ki, ki zo ku rusa min gida kamar yadda kika rusa gidan Nuru ba, ba ruwanki na gaya miki!" Shiru tayi tana da wani sunkuyar da kai.
Ina gama hada abinda nake ya shigo.
" Luluna sannu ko zaki zo ina son magana da ke?" " Tow "na fada wanke hannuna, a bakin kofar parlourn na ji muryan Kabiru na fito na same shi mika mishi atm dina nayi na ce mishi.
" Kaji guda uku, zaka sayo sai kifi kilo biyu da rabi ka ga bani da lokaci ka dawo da sauri don Allah!" " Tow Aunty!" Ya saka kai ya fita, na bi bayan Ya Hafiz zuwa dakina.
Ina shiga na same shi a tube, yasan ina da aiki me ya kawo irin wannan lamarin yanzu?
Kamar nayi kuka na ce mishi.."Ya Hafiz ko!" "Hakkina nake so!" Yadda yayi min magana take ya koma Ya Hafiz din da na sani, kwabe kayan nayi na haura gadon, .kamar yadda na sani ko minti goma ba ayi ba ya fara nishi daga nan ya sauka ya saka kayansa ya fita, ni kuma na wuce ban daki nayi wanka na sauya kaya, ina fitowa na sami Hajiya da Karima a parlourn, sai wani irin kallo suke bina da shi.
"Akuya tana haihuwa domin ana kwasar Yaranta zuwa kasuwa, ke kuma sai dai ki tsotse min Yaro, bakya gaba ba kya ba." Shiru nayi na wuce kitchen na wanke shinkafa na zuba karasa da pea da green beans da karas ,na daura akan wuta na juye ruwan zafi a kai.
Na daidaita wutar ina jin kamar na hadiye zuciyata.
Ina cikin aikin Kabiru ya yi sallama na fito na amshi kayan na wuce ciki suna parlourn suna cigaba da zagina.
Abin karyawar da na hada mishi na kawo mishi, sannan na ce mishi.."ko xaka dawo an jima ban gama ba rana ba!" "Ba kome Aunty na gode!" Yayi sallama ya tafi ni kuma na cigaba da aikina wurin karfe biyu saura na zuba abincin yan gidan, sannan na shiga wanka na sauya shigata cikin wata lace peach colour na fito ina gyara daurin dan kwallina, kitchen din na shiga turus nayi cike da mamaki.
Hajiya ce ta bude kular abincin da miyar da xan kaiwa Mama, ban ce mata cikanki ba na ce wuce inda na daura farfesun kifin na sauko a hankali, na dauko wata kula na juye shi a hankali, kamar wacce kwai ya fashewa haka ta saka kai ta fita.
Bayan fitar ta na d'ago tare da isa wurin kular na kara gyarawa sannan na dauko sauran da na rage na karyawa na kara sannan na gama kome na saka a basket na fito, daidai isowar Kabiru na koma kitchen na dauko mishi nashi sai godiya yake ta min, bayan na sallame shi na dawo na shiga dakina, na tattara duk wani abina me daraja na boye shi, domin nasan ba a abin mamaki ba ne gobe na gani a jikin Aunty Nana ko Haulatu, haka yasa na rufe dakin da kome nawa, sannan na saka key
in a jakata na fito na bar gidan, don shi kan Ya Hafiz tun dazu ya sake fita da wasu mutane.
*Dutsen tashi*
Daidai gidan Marigayi Malam Idris anan gidanmu yake, kafin ka isa gidan Malam Idris, anan aka sauke ni da basket guda uku, kafin na samu napep a unguwarmu sai da na fito bakin titin tambari housing estate, na sha zama don ma Maman Ummi da zata fita ta rage min hanya zuwa bakin hanyar unguwarmu, na tsaya kafin na samu abin hawa, haka muka iso gidan.
Yaran unguwarmu yan matasan suka taso da sauri suna fa
in.
"Lubnah barka da zuwa!" Murmushi nayi suka dauki kayan ina amsa musu.
"Yawwa Amir kai ia girma haka?
Lallai girman dan mutum, Jamal ka ne haka ka zama kato!" "Kai Aunty Lubnah ba wani katon da na zama, ga Waheed naj baki ga girmanshi ba sai ni!
" Suka fada murmushi nayi muka isa kofar gidanmu me dauke da shagunan provision.
" Lubancy ke ce daga sama haka?
" Murmushi nayi na ce.
" Eh Malam Anas ni ce!
" Na wuce Yaran suna bina da kayan har cikin gidan, yadda muryata ya karad'e cikin gidan sai da kowa ya fito har da Aunty Innah dama tazo ne?
Wani murmushi suka min na karasa har da Aunty Munah.
" Aunty Munah yaushe a gari?" " Korata kike kenan?
Ke dai mugun halinki na kin mutane yana nan har yau baki sauya ba."
Murmushi nayi na koma inda Yadiko take alola na durkusa har kasa na gaishe ta.
"Da fatan da izininshi kika fito?
" Gyada kai nayi ina kallon kasa.
" Tow sai ki gama ki koma da wuri don unguwarki da nisa!" " Haba Yadiko daga zuwa kamar mai
aukar wuta sai a fara mata maganar ta gama ta koma!
" Inji Aunty Munah, daga can dakin aka ce mata.
" Ai baki ga kome ba, sannan yadiko ta mata da kauna tsaya ki ga yadda Mama zata mata.
" Inji Ya Sani da yake dakin yana cin abinci.
Ya fito dauke da plat din abinci, " dube ta kamar Bakuwa" ya fada yana mita.
" Aunty xamu tafi sai mun kara shigowa.
" " Ku tsaya mana!
" Na fada ina bu
e jakata na dauko dubu daya na mika musu.
" Ban san zan ganku ba, ban saya muku tsara ba;" " a'a yayi yawa mun gode ko Waheed!
" "Maza karba kafin na saka ki wanke gidan!
" Inji Ya Sani, karba suka yi tare da fita da gudu suna godiya.
" Mama tana ciki?
" " Eh!
" A hankali na ja kafa na nufi parlournta zuciyata tana wani irin tsalle.
A hankali na shiga parlourn tana addu'a, ga Aunty Hindatu da take ta fama da laptop dinta.
"Yar renin hankali tun yaushe na gaya miki bata da lafiya!" Zama nayi a gefenta, tare da daura kaina a kafadarta.
"Am soweer." Na fada ina wasa da yatsuna.
Shafa addu'ar muka yi abinda ya fito a bakin Mama yafi kome dukana..
"Me ya kawo ki?
Da izinin waye kika tawo?
Bayan ko yau sai da Mijinki ya gaya mana baya gari idan ya dawo zaku zo tare." Wani irin abu ne ya tsaya min a rai, yaushe Ya Hafiz yayi tafiya, amma sai na yi shiru ban ce mata kome ba.
Ta kara da cewa.