Sashe 36
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni kasan ban da sirri ko kashe ni ka yi ina da hujjar da na bada shi ba nan kusa ba har gaba da Bauchi na saka a ajiye min daga ranar da suka ji labarin mutuwata su bayyanawa duniya tasan waye kai.
" Yadda yayi magana da confidence yasa shi razana, bafa kowa bane Lubnah ta ce mishi.
" Ni ba Lubnah ba ce da zan rufa maka asiri ba, bayan ni ba koshi nayi da kai ba.
Ruwanka ne ka ja tsumar rayuwarka, sannan ina son kudi a cikin account dina, ko kuma na kira waya nace a saka labarin nan zuwa ga Yayun lubnah su ji yadda ka kashe Mahaifinsu da ita Lubnah.
"
Yana murnan ya kashe maciji, ashe bai saure kai ba.
Domin Karimah ita ce kan macijin da bai sare kanshi ba.
Duk sai ya ji kamar zai zauce domin Karimah tafi shi iskanci.
Eh ai ko a shekaru Karimah ba sa'arshl ba ce.
Domin tun can ta girme shi a bariki suka hadu da ita tana yawo bariki, suka ha
Washi gari kuwa da Karimah ta fito ta ga yarinyar da Hafiz ya kwana da ita bata ce mata kome ba, ta shiga kitchen ta dauko itace ta shiga dakin Lubnah Hafiz yana barci ta rufe Yar mutane da duka.
Dakyar ya kwace ta, tana haki ta ce mishi..
"Ni ba Lubnah ba ce, wallahi baka isa kawo min wata mace cikin gidana ba.
Idan kuwa kayi haka ka saka a ranka nice ajalinta." Shi fa ya zata kowacce mace kamar Lubnah take, sai gashi lokaci guda Karimah ta goge mishi zero.
Sannan ta masa barazanar sai ta kai
arar shi wurin Baban Bauchi, tunda shi ya zama
an akuya zata tona mishi asirin da yake rufawa tunda tasan sirrinsa.
Wannan abin yasa shi kara shiga hankalinsa, ya koma mata biyayya bai kara shigo mata da mace gidan ba, domin kuwa ta rike mishi wuya, kuma bata girki kudin dai tana samu son ranta.
Kuma shima tana cin ubansa dai-dai gwargwado.
Duk ya fita hayacinsa bai da hankalin da zai fahimci barnan da yake shi dai burinsa asirinsa ya rufu, a irin wannan yanayin ne aka Baban Jama'are ya fadi jininsa yayi mugun hawa, haka suka dauko shi daga Jamaare aka kawo shi Bauchi, Teaching hospital Bauchi, wannan abin ya sake gigita Hafiz yayi ta ji kamar yayi hauka.
Domin hawan jini da diebetis suka buga shi da kasa..........
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: ASHIRIN DA
AYA
Duk da wannan abinda ya faru, daga Mama har Yadiko sun kyale Baban Bauchi yayi yadda yake so, suka bar mishi gidan shi kuwa ya dauki dokin zuciya ya daura a kansa tare da wani irin girman kai da son kai, suma Yaran maza da mata suka zuba mishi idanu yayi yadda yake so ba dai Hafiz ne suka bar mishi.
Sai da Baban Jama'are yayi kwanaki kafin ya dawo hayacinsa, ya kalli Hafiz cikin tsananin bakin ciki.
"Hafiz maka baki ba, ba zan ce zaka gani ba.
Amma matu
ar Lubabatu bata zalince ba, kai da nutsuwa har abada idan kuwa ita ce ta zalince ka Allah ba zai barta ba, kai Hafiz bana jin yarinyar nan zata iya abinda ya raba ku.
" Juyar da kai yayi domin maganar Allah yana jin zafi da ciwo, yana ji kamar ya cire zuciyarsa idan ya tuna yadda Yaransa suka mai da Lubnah idan ya tuna yadda suke mata wulakanci har akan idanunsa sai yayi kamar laifin nasa ne, donin bakidaya yayi kuskuren da har abada ba zai gyaru ba, kusan da iyayen Lubnah suka juya mata baya, kasa yin kome yayi amma shi dansa yana yadda ya so.
Akwai wani abu da yake faruwa a wannan duniyar daga lokacin da kace na wani bai isa dariya ba, har abada naka ba zai tab'a maka daidai ba, a lokacin da yake ji yake gani ana azabtar da Lubnah shi a lokacin yayi kamar bai gani ba sai ya rufe bakinsa da kunnensa yayi kamar bai ji ba bai gani ba.
Share kwalla da ya zubo mishi yayi.
Sai dai tun daga ranar bai kara yiwa Hafiz magana ba. yadiko taxo ta ga jikinsa, bayan ta koma gida ta gayawa Mama ta waya, ai kuwa ranar talata bayan laasar Mama ta zo da matar Ya Umar, suka samu Abba wato Baban Bauchi.
Yadda yake wani jiji da kai yasa Mama itama ta nuna mishi daga fada take.
Ta wani dauke kai suka gaisa da Baban Jama'are, ya yi kasa da murya ya ce mata.
"Don Allah Hajiya Salamatu, ki koma dakinki haka yanzu ku ba yara bane." Murmushi tayi tana me fa
in.
"Idan na gaya maka gaskiya zaka yarda?" Ya jinjina kai ta ce mishi.
"Zabi ya bani har abada ba zan dawo gare shi ba kamar yadda Lubnah ta haramtawa Hafiz, idan kuwa ka ga ta dawo ga Hafiz tow mutuwa nayi kasa ya rufe min idanu kenan.
Kai ko gawar Lubnah da ta koma gida Hafiz gara wuta ya cinye ta." Ta fada tana murmushin bakin ciki domin ita
aya tasan yadda take jin ciwon halin da Lubnah take ciki, mikewa tayi tana fa
in.
"Muje kin ji Allah ya kyauta,." Haka ta fita Abba ya ja tsaki yana fa
in "Sai me idan ba ta dawo ba ita Yadiko idan bata koma ba wallahi sai dai aurenta ya mutu don ya gaji ai ba da ita yake rigima ba, ita kuwa da yake tafi shi kwaya tace a gaya mishi ita bata tsoron saki ai idan har ya iya Hajiya Salamatu haka babu wacce ba zai yiwa haka ba, ba zata koma ba Hajiya Asiya su mishi replace abinda suka gaza mishi.
Sosai aka yi ta rigima yaran kuwa sun koma gefe dama kowa ya gaji da abinda yake yi, ganin haka yasa Manya gaba cikin family uku suka taru aka dawo da Yadiko domin ya kafe Mama ba zata dawo ba, idan kuma zata dawo sai dai ta dawo da Lubnah kafin shi, ita kuwa Mama ta ce bai ji ka ba tukun, ai yanzu ba da bane Lubnah kuwa tayi musu nisa.
Wannan abin ya bala'in bata mishi rai.
Shi yasa shima ya kafe ba zata dawo ba.
Ita kuwa ta ce tafi nono fari.
Faruwan wannan al'amarin ya kara sakawa Baban Jama'are damuwa sosai domin yana ganin ai duk abin nan ya faru ne ta silar danshi.
Sannan masu ganin laifin Lubnah yanzu sun dawo bayanta, domin abin da ya faru ya nuna sun so kansu duk abin nan gashi ita ta rasa iyayenta amma shi da yake shafaffe da mai ne gashi nan yana zaune tare da kowa na shi, sai yaji tsoron Allah ya shige shi dansa yayi sanadin auren da aka
auki shekaru, sannan a lokacin da ya rasa madafa su wadannan mutanen sune suka tsaya mishi.
"Innalillahi wainnalihir rajoun!" Ya nanata kalmar nan tafi sau dubu ya tsani kanshi da zuciyarsa.
Lokacin da ya dawo Jama'are, sai kunya da kuma yadda mutane suke ganin laifin Hafiz ya kara susuta shi ya dinga blaming kansa wannan abin sai ya kara hurt din zuciyarsa, har sati biyu ya cika Babangida ya mai da shi ganin likita.
A lokacin da suka hadu da Hafiz ya ce mishi.
"Ban san me kayiwa Lubnah ba, amma ka sani ba zaka tab'a farin ciki da jin dadin rayuwa ba, sai kun sake zama duk da kowa yana son yaji matsayata akan Lubnah abu daya zan gaya maka a duk lokacin da ka ji inda take kafin wani ya rugaka samunta ka kara niman soyayyarta a karo na biyu, ka dawo da ita rayuwarka idan ta amince idan bata amince ba, tabbas ka tafka mummunar asara a rayuwarka, ka dube ka kai kanka baka da nutsuwa ka cutar da ita ka cutar da iyayenta.
Ina ji kamar na mutu da bakin cikinka!
" Ya fada yana jin kuka na zuwa mishi.
Haka ya ga likita sannan Hafiz ya kawo shi kasuwar Central.
Yadda Baban Bauchi ya ga dan uwansa ba karamin dadi ya ji ba, haka ya dauke shi suka yi ta zaga manya shagunansu, yana karawa bawa dan uwansa hakuri akan batun lubnah wanda yake niman wata guda da faruwa.
Ya kuma yiwa
an uwansa al
awarin.
" Matukar ni na haife ta kuma ina raye Hafiz shine mijin Uwata, ba zan tab'a sauka akan kalamai na ba.
"
" Ya Shehu, ka sani matu
ar Lubnah ta gama Idda tana da damar zabawa kanta abinda take so, sannan ita kanta zuwa yanzu tana bukatar nutsuwa da kwanciyar hankali.
Hafiz ya mata laifi.
" " Ai dan uwanta ne idan bata rufa mishi asiri ba waje zata rufawa?
Iskanci ne da rashin mutunci ni kuma ina daidai da ita duk inda taje zata dawo ko shekara dubu ne!"
Wannan ya kara nuna son Kai da son zuciya irin na dan Adam, baki
aya suka saka a ransu idan har ta dawo su ke da iko da ita.
Anyi hiran nan a gaban Ya Sani shi kuwa ya kira Ya Umar ya gaya mishi, ai kuwa maganar ta fada kunnen Mama, kwafa tayi ta ce Allah ya basu Sa'a tana jiransu.
IKEJA LAGOS
ELYAKUB MUHAMMAD KUMO St.
Aka rubuta da karamin allo, wanda aka yi zanen da wata golden paint, babban gare da zai sadaka da cikin gidan irin kafceccen nan ne, mai nauyin gaske nan ne, a hankali hancin wata kyakyawar mota kiran kamfanin Roll Royce , ta cigaba da tafiya izuwa kantamemmen gidan da yake cikin unguwar wanda yake tsakiyar unguwar mai zubin fadar sarki.
A hankali yake wuce gidajen da suke yiwa wannan kyakkyawan gida kawayan, har ya isa zuwa kofar da zata sada shi da wannan kyakyawar fadar.
Ya jima a cikin motar yana shiru kafin ya tattaro duk wani abinda zai
auka sannan ya fito daga motar, ya nufi hanyar da zata sada dashi da asalin kofar da zata kai shi main Street na gidan, kofa ce mai security service, yana zuwa wani kare ya fara mishi haushi tare da kad'a mishi bindi a hankali ya isa gaban karen da ya tawo da gudu yana kawaye mutumin murmushi yayi ya ce mishi.