Sashe 3
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Na fada ina amsar Yaron bayan na dawo daga kitchen, na wuce na mishi wanka na shirya shi nazo ina bashi tea, ya fara ihu yaran kamar ana gaya musu , wani abu da zasu yi a lokacin Uwar ta shigo ta ci kwalliya kamar mai shirin zuwa gasar kyau.
" Lulu me kike mishi ne?" Sauke shi nayi ya wuce wurin Uwar, tana kallon kayan parlourna, lokacin haihuwar wannan Yaron Abba ya sauya min.
" Kayan parlournki kamar basu tsufa!
" Ni ban ce mata kome ba, domin tun fil azal haka Allah ya halicce ni, bana son yawan magana, a shekarun baya ina da yawan tsokana da zolaya, amma baya bayan nan baki
aya kamar an sauya min rayuwa,.
Haka nake bana son Magana ko damuwa.
"Yaushe zaki sauya wasu?" Na gaji da tambayar renin wayo na ce mata.
"Sai kin sake haihuwa!" Rike baki tayi tana fa
in.
"Wai sai dai ko ke?" Yake na mata ban ce kome ba.
Haka ta fita, ina zaune a wurin na gaji gyara parlourn na fara tare da shirya kome a inda yake, ina aiki aka kira wayata, dauka nayi Ya Ado ne, mutanen Lagos dauka nayi ina murmushi na ce mishi..
"Barista ya aiki?" "Auta" "na'am!" Na amsa mishi a hankali, "Hindatu ta kira ni, akan wani batu ya abin yake?" Tsintar kaina nayi da cewa..
"kawai zato take amma wallahi ba kome!" "Auta gaya min idan baki gaya min ba wa zaki gayawa?
Kada ki daka ta su Abba kin ji!"
"Ba kome wallahi!" Na fada ina lashe bakina.
"Auta gaya min gaskiya meke damunki?" "Nima haihuwa nake son nayi na ga Yarana koda zasu na min kukan banza ne?" Murmushi yayi ya ce min.
"Shi kenan Allah zai kawo kin ji, sannan zan tafi wani course Canada idan na samu dama zan turo ki tafi kin ji sai a duba lafiyarki."
"Yaushe zaka dawo?"
"Shekara daya da rabi ne, kin ji kiyi hakuri ba zan jima ba!
" " Allah ya bada sa'a ya bada abinda aka fita nima!"
" Amin Ya Allah!
Kin ki aikin gwamnati ko?" Murmushi nayi kawai, ya ce min.." Gashi nan zan turo miki jari sai ki fara wani abu ko za a dace!
"
" Allah ya saka da alkhairi!
" Na mishi godiya, ya kashe wayar, can nayi shiru
aran shigowar sako na ga ina dubawa na ga Naira dubu dari biyar ya turo min.
Kiranshi nayi ya katse ya kira ni.
"Kada ki damu ki fara wani abu, Lulu kada ki gayawa Mijinki, ki sami Hindatu ko Inna ki gaya musu, zasu fi baki shawarar da ya dace kin ji."
"Na gode sosai!
Allah ya kara lafiya da nisan kwana, na gode!"
Amin yayi ta amsawa, bayan na gama na kira Aunty Hindatu, na gaya mata a take ta saka na tura mata dubu dari hudu ta ce min, zata gayawa Mama da Abba, ta bar min dubu dari sannan ta gaya min kada na tab'a fadar dubu dari biyar ya turo min, kawai na ce dari ne, kamar yadda ta tsara min haka nayi shiru ta kira Abba ya gaya mishi, ina cikin girki ba sai ga Ya Hafiz ba kamar an wurgo shi, a razane na kalle shi.
"Ina kudin da Adamu ya tura miki?" Dama na goge alert din farko, ya amshi wayar yana ta dubawa ya ga dubu dari ta opay dina, kallona yayi irin kallon kurilla nan.
"Yanzu ke mi zaki yi da ku
i?" "Sana'a?" Na fada ina kallon kasa, tura dubu saba'in yahi ya bar min dubu talatin," zan ajiye miki, kada ki gayawa Hindatu dai na karba!, yawwa ki bawa Karimcy dubu goma, nima ki bani ladar ajiya!......
08130269641
*Mai_Dambu*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
BIYU
Nasan haka zai faru, sai na tura mishi tare da ita matar nashi.
Tow me zance?
Na hanata ya min rashin mutunci.
Yana ganin na tura mata ya ce min.
"Ke matar arziki ce, duk wanda ya zauna da ke sai ya ci daga arzikinki, shi yasa na tsani wani ya shiga min rayuwarki domin Allah ya gani ina sonki ina son zama da ke!" Gyada kai nayi ina aikin hada abincin rana, yana fita na cigaba da abinda nake a cikin dubu dari biyar ba don Aunty Hindatu ta amsa ba, tabbas da na tashi babu kosisi.
A duk lokacin da na samu ku
i haka yake min, ni kuwa kamar wacce yake wankewa bana iya mishi musu, a yanzu ma nasan sai ya bididigin ya ji nawa aka turo min, Ya Hafiz dai.
Ina cikin wanke busashen kifi sai ga Matarshi.
"Ashe kyauta muka samu Hajiyata, to mun gode mu ga dubu goma amma nasan yafi haka ko darling ne ya karba?
Ina ta son na gaya miki." "Nima dubu goma suka rage min!" Na fada daga haka nayi shiru, jin yadda na fada babu wanda a cikin maganata yasa tayi shiru, sannan ta kuma ja bakinta bata kara magana ba, ta bar parlourn ban san me yasa suka mai dani haka ba!
Koda yake ni ce na mai da kaina haka.
Zan iya cewa a duniya duk yadda Ya Hafiz xai ce koda wuta ne zan iya bin sa ciki domin ina sonshi.
Kuma zan iya kome domin shi, don na taso da wata mahaukaciyar kaunarshi ne.
Shi yasa duk abinda zai min bana tab'a fushi ko nayi ma Baba zai saka dole na sauko.
Ina gama hada abincin, Almajirin da yake min aiki ya buga kofar gidan, na je na bude ina fa
in.
"Kabiru sai yanzu zaka zo?
Kasan kana zuwa sayo min kayan lambu?" "Aunty kiyi hakuri, na zo Alhaji ya ce ba kya nan." Shiru nayi kafin na ce mishi.
"Ok shigo ba ka kudin alyahun da zaka sayo min!" "Tow Aunty!" Ban san me yasa Ya Hafiz yake min haka sai dai duk lokacin da yayi min wani abu, na fushi ina jin haka amma bana iya maida abin.
Kamar yadda aka saba na tura Kabiru ya tafi min aika, don bana son Yaran su dawo ban gama ba, ya ji haushina.
Shi kuma Kabiru ya fara shara da yan aikace-aikace da yake min.
Bayan mun gama na saka mishi abincinsa sannan yayi min sallama ya fita wurin karfe daya saura, ina ganin fitarshi na rufe kofar party dina nayi wanka, na shirya cikin doguwar riga.
Sannan na dan yi kwalliya sama-sama.
Domin nasan ko ya gani dariya zai ta min, haka na gama shiryawa na gabatar da sallah azhar, ina addu'a ya iso na je na bude mishi, kallona yayi kafin ya wuce na ce mishi.
"Barka da zuwa, ya kasuwa?" Bai ce amsa min ba, ya wuce abinsa ya nufi daya daga cikin sofa na parlourn ya zauna yana hararan parlourn.
"Na kawo maka abinci?" "Kin ga na miki kama da wanda yunwa ya koro?" Shiru nayi ya kara daka min tsawa.
"Nace kin ga yunwa a jikina?" "A'a kayi hakuri!" "Hakurin Uban me kike ba ni ne?
Akan me kike bani hakuri ne?
Munafuka annamimiya?" Shiru nayi na koma gefe ban kara motsi ba, domin zuciyata wata irin tsinkewa take.
"Nawa Adamu ya baki?" Bakina yana rawa nace mishi.
"Dubu dari.." "me kika ce?" "Dubu dari biyar!" Na fada muryana yana rawa, murmushi yayi ya mika min wayata da take kujeran parlourn ya ce min.
"Maza ki kira Hindatu ta dawo da kudin nan ko na miki dan bura uban duka, kuma na sake ki." Jikina yana rawa na amsa, ya ce min.
"Wallahi ko nutsu ki yi waya da ita.
Kuma ki nuna kece kike bukatar kudin ba ni ba!" Gyada kai nayi nayi na kira ta, a hankali ta dauki wayar tana fa
in.
"Auta lafiya kuwa?" Murmushin yake nayi idanuna yana cika da kwalla na ce mata.
"Aunty ki dawo min da kudin nan zan."
"Hafiz ne ko?
Ki gaya mishi kudi naci ko uban waye zai kira ya kira amma ya sani ya daina ci da guminki, sai an jima little girl!"
" Ni dai ko turo min idan ba so kike gobe ki samu gawata a gidan ba Ni dai ki tura mishi don Allah!
Idan har da gaske kina kaunata!
" Na fada kamar zan yi kuka, shiru tayi kafin ta kashe wayar, zubawa wayar idanu nayi kamar ina son hango ta cikin wayar.
" Lallai Hindatu tana nima na da magana.
" Ya fada yana kwafa tare da hararan inda nake, wayarshi hannunsa ya ciro.
Sannan ya kira Malam Baba.
" Don Allah kada ka gayawa kowa zata dawo da ku
in." Watsa min harara yayi kafin ya cigaba da kiran wayar har aka dauka.
"Dattijo!
" Daga can bangaren aka amsa mishi da." Na'am!" " Dattijo na gaji da wannan auren, baki
aya yan uwan Lubnah sun saka min idanu!
" Kamar zan fashe da kuka haka nake rokonshi.
Murmushi yayi yana fa
in.
" Dattijo, kamar ni har sai Adamu ya zartas da hukunci a cikin gidana ban isa na sani ba?
Gaskiya na gaji zan sako musu yar uwarsu.
Tunda basu fahimci irin abinda nake yi ba, ban san me yake fa
a mishi ba, amma naga yadda yake gyada kai, can ya koma bashi labarin kome kafin ya daura da cewa.
"Dattijo ni me zan yi da tsiyarta dama wai na adana mata ne tunda me take nima ta rasa, amma tunda abin har ya kai haka, shi kenan ai ba yau Adamu da Hindatu suke shiga min rayuwar gidana da iyalina ba, dattijo kasan yadda nake zaune da ita, kasan halin da nake ciki da ita, ban da ni waye zai zauna da ita a haka mace babu ciki ba sai dai ci baya." Ji nayi kamar zan mutu, yadda yake gaya min maganar kamar wanda na aikata mishi wani laifi, yana gama wayar ya mike yana fa
in..
"Na baki nan da kwana uku ki karbo kudin nan ko kuma wallahi sai kin bar gidan nan na gaya miki!" Daga haka ya fita, na rasa yadda zan yi da rayuwata.
Yana fita na dafe kaina, na rasa meke min dad'i.