Sashe 65
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sannu daga yau kada ki kara cin abu a tsaye, Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce yana daga kyauwun dan uwanku ya ci abu cikin nutsuwa, haka zai kiyayye daga sharrin shaidan da sauran abokan halitta, idan zaki ci abu ki daina zuwa gaban jama'a kin ji, ki samu can gefe guda ki ci, mutane ba kowa bane normal wani yana da evil eyes, evil tongue, da bad mouth.
Kada ki sake tsaya a gaban mutane kin ji." Gyada min kai tayi na mike tare da kallon masu kula da su.
"Iyayen Yaran nan sun yarda da ku, suka baku amanarsu, sannan sun amince da nagartakun suka bar Yaransu a wurinku, ku kula da aikinku kowacce addini da kabila ta yarda da gaskiya da rikon amana, please ku taya su kula da Yaransu.
Allah ya bamu sa'a." Lokacin da na juya na ga baki
aya mutanen da suka fito sun koma ciki abinsu, ajiyar zuciya na sauke na tattara takarduna, sannan na nufi ciki don sai yanzu na tuna da an kira ni fa, ina shiga cikin hall din naga wasu daga cikin staff din sai kallona suke irin kallon wulakancin nan, kofofi uku ne, kuma dukkansu an rubuta interview, wurin matan na isa na ce musu.
" Don Allah a wacce kofa aka kira sunana?
" Ina ga wannan ba wani abu ba ne da na fada da zafi, amma daya daga cikin matar ta ce min.
" Kin ajiye mu ne mu ji ko an
kira sunanki?" Kalaman Ya ado ya dawo min na kada na bari a wulakanta ni, kuma kada na wulakanta kowa, murmushi nayi nace mata.
" Sorry!
" Daga nan na wuce na zauna har wurin karfe biyu baki
aya suka fito mazan suka tafi sallah wasu daga cikin wadanda suka zo interviews din suma sun fito, haka nima na fita nayi sallah, ashe sun rigani dawowa, ina zuwa kuma suka fito wai ashe an yi ta kiran sunana, bana nan.
Sai nayi kamar na kunyata Ya Ado ne, haka na tattara kayana wani mutum ya ce min.
"Mrs Jama'are!" Wani irin kwallar farin ciki ne ya cika min idanu, na juya ya ce min.." ana kiranki!
" Gyada kai nayi na bi bayansa, wani hadadden office ne, muka bi stair aka kai ni, kusan tattaunawa ake suke suna fa
in " a cikin mutane dari da wani abu baki
aya mutane sha bakwai ne suka tsallake!" "Sha takwas dai Uncle Auta, sha takwai kamar ya?" Shigowar da nayi yasa suka zuba min idanu, murmushi Macen cikinsu tayi duk da bata kai su shekaru ba, amma da alamar suna ji da ita ga Yaranta s gefe, d'aga min hannu daya wacce na taimaka yayi na mata murmushi.
"Mom ita ce ta ceto rayuwata!" Mikewa uwar tayi ta mika min hannu.
"Na gode da abinda kika yi, yau kamfani tana alfahari da ke da kuma irin wannan ceto ran da kika yi, min gode." Gyada kai nayi ban iya amsawa ba.
"Me yasa kika yi missing interview din?" Wani can na gefenta ya tambaye ni, cikin girmamawa na ce mishi.
"Na farko na tsaya ceton Rayuwarta ne, saboda yar adam ce kuma hakki ne a kaina na tsaya na taimaka mata, na biyu idan da na tafi na barta wani abu ya same ta har abada ba zan yafewa kaina ba, koda ace ban samu aikin nan ba, ba laifi amma nayi sa'ar ceton Rayuwarta.
"
" Bayan nan an kara kiranki bakya nan ina kika je?
" Ya kara cilla mun tambayar.
" Ibada na tafi, koda na dawo na samu an tashi, duk abinda ake nima a duniyar nan, anan zamu barshi, can ne dolenmu don na rasa wannan damar ba wani abu bane, babbar damar da zan rasa shine rasa sallah nan."
" Kina magana da kawazuci, me yasa kika ajiye son kika dauki kawazuci?" Yar dariya nayi, yadda suka kalle ni sai na rufe bakina, kaina a kasa kafin na ce mishi.
" Duk wata mace a duniyar nan idan har ta isa mace uwa ce, ko ta haifa ko kada ta haife ita din uwa ce, idan har da rayuwa ta bamu abinda muke so, zan ji ciwon idan aka ce Y'ata ce a cikin wannan yanayin, akwai abinda dukiya baya iya siyansa a cikinsu kuwa har da Yara, kawazuci ba iya mutane ke raye akanshi ba hatta dabbobi suna da ita.
"
Jinjina kai yayi ya kara da cewa.
" Yanzu idan kamfanin nan tana cikin wani irin yanayi kuma lokancin sallah yayi zaki iya tsallakewa ki yi sallah!" Kallon kasa nayi nace mishi.
"Ba mamaki wanda ya tsaya har kamfanin ya iso wannan matakin bata raye, yau ya tara amma baya nan balle ya ga yadda yake tafiya, an tambayi wani daha cikin magabata me tafi yin addu'a a kai game da Lokaci, ya ce Allah ya bashi aron numfashi ya kara ganin wata lokacin da zai ibada, kamfani bata kai ibadana muhimmanci ba, zan bawa kamfani lokacina amma banda ta ibada ta." Daga haka suka yi shiru basu kara magana ba, Nima kuma ban ce uffan ba, ina tsaye a wurin karar shigar sakon da aka musu na d'ago kai ina kallonsu, daya babban cikinsu ya ce min.
"Mrs Jama'are, idan aka baki damar aiki da kamfanin nan me kike ganin zaki yi har ya kai ga nasara." Jan iskar bakina nayi na ce mishi.
" Na karancin hadahadar kasuwanci a degree na farko, na kara yin master a tallace-tallace, idan har akwai abinda xan yi shine zan tsara yadda kamfanin nan zata fito idanun duniya.
Zan mai da hankalina wurin daidaita kamfanin izuwa ga sauran takwarorinta na duniya, sannan zan bawa aikina muhimmanci sama da kome da kowa na kamfanin.
"
" Mrs Jama'are idan kamfanin ta dauko karyewa, nasan kin san aikin kamfanin me kike ganin zaki mata kada ta karye?" Lashe bakina, na sauke ajiyar zuciya kafin na ce." A matsayina na karamar ma'aikaciya kuma wacce take da ilmin tsara tallace tallace, shine zan fara duba yadda zan janyo hankalin masu zuba hannun jari, daga gida zuwa kasashen ketare, aanan kuma zan yi
arin rufe duk wata kofa da zata janyo min karyewa a cikin kuwa shine zan zubar da ma'aikata, ba zan debi sabbin ma'aikata ba, tsofin zan kara basu horo sannan na kara inganta ilimin su yadda zasu fuskanci yanayin da ake ciki, za a rage wasu abubuwan da ake yiwa ma'aikata idan kamfani ta farfa
o sai a kara musu, wannan tsarin economic ne ta kowacce kamfani da kuma manyan ma'aikatun duniya."
" Kina nufin a watsar da tsarin diban ma'aikata kenan?
Idan haka ne kuwa har dake a cikin haka ya miki?" Gabana ne ya fadi shi kenan nayiwa kaina, sai nayi murmushi na ce mishi." Haka ma ba laifi bane, kowacce kamfani tana kokarin ceto rayuwarta ne.
Idan har aka duba masalahar kamfanin babu amfanin diban ma'aikata, idan kuma kamfanin tana da bu
atar haka ai ba laifi bane.
"
" Mrs Jama'are ko dai zaki gare muradinki ne?
" Inji matar, murmushi nayi mata nace mata.
" Ko daya ni ina da nawa ra'ayin ba wai aikin kamfani nake da buri ba, amma a tambayar da aka min dole na bada amsa." Cidar d garin ya fara alamar za ayi ruwa yasa na kalli agogon hannuna.
"Shi kenan zaki iya tafiya!" "Na gode!" Na fita ai nasan ba wani batun daukar aiki, ya xan yi da Ya Ado?
Ruwan da aka fara yasa da na sauko kasa ba tsaya ina kallon waje kamar yadda kowa ya tsaya, matan nan sai gulma suke.
Bayan fitar ta ya juyo kujeran, yana ta rubuce-rubuce.
"Bro yarinyar tayi tana da kwarin gwiwa!" Inji Jasminah, "Kuma da alamu zata yi abinda ya dace, shi dai bai ce kome ba, " can dai Uncle Auta ya ce mishi.
" Sunan yarinyar kamar yaso na ta
a jin sa a wani wuri?" " Usman Umar Jama'are, Baristan nan!" Inji Ubaid, " wow dole ta samu confidence, irin wannan ake bukata asalin kwarin gwiwa na gani a cikin kalmanta!" Shi dai shiru yayi can Uncle Auta ya ce mishi.
" Ni kuwa yarinyar ta min, tana da nutswa da hankali!" " Oo Uncle Auta fell in love daga kallo daya." Buga table din yayi ya ce musu." Bata min ba ta cika surutu, mai surutu baya abinda ya dace!" Daga haka ya bar office din yana mai riko hannun Yaran.." Uncle BT amma tana da kirki, me yasa ba zaka dauke ta ba.
Ina sonta." " Princess idan aka kawo ta kamfani ba zata yi aikin da ya dace ba zata yi ta hira da mutane ne." " Uncle BT yana da kirki Please!" Dan durkusawa yayi yana kallon yarinyar da take murza idanunta.
" Uncle tana da kirki she is a good person!" Taya zai gaya mata bata da kirki, bayan ta ceto rayuwarta.
" Princess kada ki damu da irinsu." Idanunta ne suka cika da kwalla, har suka zubo mata ta ce mishi."please!" " Ok ok bar kukan haka kin ji!
" Gyada kai tayi tana murmushi, haka suka fito sai lokacin ya hango tana fita daga kamfanin a hankali tana tafiya ruwa na zuba ka
an ka
an, bodyguard dinsa ne suka fito da lema suka saka mishi bayan ya dauki Yarinyar, suka bude motar ya sakata, ya daura mata belt sannan ya shiga suka tashi motar, a hankali suka bar kamfanin a bakin gate suka tsaya sakamakon wata motar da ta danno kai.
A hankali nake tafiya har na samu wani abin hawa na gaya mishi inda zai ajiye ni, ya ce na shiga, sai dai cikin ikon Allah motar taki tashi dole na sauka na cigaba da tafiya nayi tafiya sosai, kafin na nufi garej, kamar ance na d'ago kaina daga lemar na hango ya Hafiz ban san lokacin da na sake lemar na fara ja da baya ba, murmushi ya sake yana kallona, daidai sake wata irin ruwa mai karfin gaske shaaa, karafuna ne suka dauka rawa, na ji kamar cikina ya hautsine, wani irin abu na ji ya tsaya min a wuyana.