Sashe 63
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma kuma da wata bangare na zuciyarshi ya tuna mishi cewa akwai Khamis akan mata ko taure ya sallama mishi, sai ya ji ranshi ya
aci, yanzu idan yayi wani abu za iya d'agota, duk da file dinta ya shigo ta email address kamfanin ne, ba ta hannun Uncle Auta ba, duk yadda yaso ya kaucewa haka amma zuciyarsa
ara tunzura shi take, sai dai duk yadda ta tunzura shi idan ya tuna tana da aure sai jikinshi ya kara sanyi, wani hanzari ba gudu ba, idan kuma mijinta ya mara hanyar samun aikin fa?
"Tsuk!" Ya sake wata guntuwar tsaki yana kallon waje, ta parlourn..
"Bilyl" kallon Granny yayi tasha rigan sanyi.
Murmushi yana kad'a kafarshi.
"Bilyl ko baka da lafiya ne?" Kallonta yayi irin kallon mamakin nan, zama tayi tana kara bude mishi kalmar rashin lafiya da take nufi.
"Ina nufin ko baka da karfin maza ne!" Bai cika dariya haka ba, sai dai idan ya ga abu ya wuce lissfinsa, a hankali ya sake wata dariya yana kallon tv a hankali, ya ce mata.
"Granny me ya kawo wannan zancen?" Yana shafa kai, kallon kanshi yayi a nutse yana kuma lissafin bayaninta wato haka ake kallonshi a mara lafiya.
Murmushi yayi ya zuba mata idanun kafin ya juya ga wajen da yake kallo.
"Naga bayan labubu baka sake kula wata mace ba!" Shafa sajensa yayi yana jinjina kai.
"Granny yau fa alhamis ina azumin Alhamis da Litinin, yana kare mutum daga sharrin zina da wasu abubuwan, ni lafiya ta lau, kawai matan ne basu gabana."
"Tow ko kai gay ne?" Zare idanu yayi ya kuma tuntsirewa da dariya yana kallonta, tsakaninta da Allah take magana ta cigaba da cewa.
"Saboda haka nayi maka booking ganin likita da zai taimaka maka yadda zaka fara jin sha'awar mace." Mikewa yayi yana fa
in.
"A'a ni lafiyata lau, ba sai kin hada ni da aiki ba!" Ai kuwa tsohuwar nan tayi ta masifa tana binsa ya zo su tafi asibiti amma yaki karshe shiryawa yayi ya bar gidan ma, duk da sanyin da ake yi kuwa.
Yana isa coffee shop dinsa sai ga kiran Ubaid.
Dauka yayi suka fara magana akan kayan da Uba bank suka kawo musu talla, ya ce mishi "Ubaid ku biya da kudin hannunku man." Ya fada yana kallon wasu masoya da suka shigo shagon..
"Sau nawa zan gaya maka babu kudin nan da kake magana wallahi wannan watan sai da aka tab'a kudinka sannan aka biya albashi, ka fahimci abinda nake nufi, muna ta sayan kaya amma ba halin mu wayar domin ko mun zo sayarwa za a samu babu wasu abubuwan, ka ga a wulakance ake sayarwa sannan kafin su bada kudin ya xama aiki!" Cike da mamaki yake jin wannan labarin.
"Ubaid me yasa baka tab'a gaya min ba?" Ya fada ranshi a b'ace, yana kin zafi sosai.
"Duk lokacin da na maka magana zaka ga kamar ina son lallai ka dawo ne, wanda ni bs nufina kenan!" Shiru yayi yana jin kamar ya dirka ta wayar, ba a tab'a rena mishi hankali irin na yau.
Duk yadda Ubaid yake mishi bayani ya fahimta yaki cewa uffan har ya gama maganar shi ta kyale shi karshe ya lashe wayar.
Haka ya fara shirin tattara duk wani abu na shi mai muhimmanci, bayan ya gama ya zubawa wayar idanu yana jin wani irin ciwo, tow me yasa suddenly ya sauya ra'ayinsa?
Ba zai maganar Lubnah ba ne ta rinjayi sauran?
Idan har haka ne tow ya ji kunya, babba ma kuwa.
Karshe sai ya watsar da Maganar komawa Nigeria da gaggawa, ya tattara ya watsar kamar ma bai da niyya ne ko ya fasa ma baki
aya, haka kwanaki suka wuce, babu labarin shirin tafiya Alhaji ELYakub Kumo da yaji shiru ai kuwa ya kira shi nan ma ya fara inda-inda karshe shima dattijon ya sha zuciya ya ce ya kyale shi yayi yadda yake so, tantance ma'aikata babu bashi nan da wasu kwanaki.
Abin ya bashi mamaki yadda kakan na shi yayi fushi, kuma ya hana kowa kula shi, ai saboda ya ga an damu da shine, don haka sai abin ya dame shi, duk yadda yaso ya dauke kai sai ya kasa duk wa
anda suke kiranshi yake kin dauka ko yake saka musu busy yau babu ko daya da ya sake kiranshi, duk da baya tare da su amma yana jin dadi da farin cikin kiran da suke mishi haka yana nufin basu manta da shi ba, sannan abu na gaba shima Alhaji ELYakub yayi haka ne don ya nuna mishi ko dashi a rayuwarsu ko baya cikin rayuwarsu zasu rayu ba shi bane yake basu abinda suke bukata.
Kuma ya gane karatun domin da kanshi yayi ta kiransu amma babu wnada ya dauka sai ma busy da suke saka mishi, tuni sai hankalinsa yayi wani irin tashi, shi kamar kwai yake bai saba da horo ba, bai ma san horo a rayuwarsa ba, haka yasa shi cikin kasa da sati daya ya tashi hankalinsa domin a lissafinsa Alhajin ne bai da lafiya suka boye mishi, nan kuwa bulala suke mishi ta hanyar da shima yake yiwa wasu.
Ranar juma'a jirgin maxi airline ya sauka a International airport na lagos wato Murtala Muhammad International airport, da misalin karfe tara na dare, kai tsaye ya dauki drop domin shi bai gaya musu dai zo ba, wannan muguwar dabi'ar nashi ya saba da ita baya fadar yana hanya kuma baya fadar zai bar garin idan har kasan ranar da yazo kawai ya rike domin ba zaka tab'a sanin ranar tafiyarsa, wurin sha daya na dare suka isa gidansa da yake Lekki, ya biya mai motar da ya dauka drop, sannan ya isa bakin gate din yayi magana da mai kula da gidan, a hankali ya fito ya haska masa torch da sauri ya kashe yana fa
in..
"Ka gafarce ni Sir;" ya bashi hanya ya shiga, haka ya shiga ya nufi cikin gidan shi kuma ya daukar mishi kayansa.
Har cikin gidan ya shiga gidan nan kamar yadda kullum ake kula da shi.
"Kada ka gaya musu nazo!" "Ok sir;" ya wuce upstairs ya wuce dakinsa, sai da ya karkade sannan ya gyara da kyau kafin ya samu wuri ya kwanta ya huta, sannan ya shiga ban daki yayi wanka da alola.
Kafin ya fito ya gabatar da sallah Magariba da Isha, hada socket yayi na kettle ya dafa ruwan zafi ya shan coffee, ba tare da ya kara niman wani abu ba, ya bi lafiyar gado.
Sai lokacin yaji wani irin nutsuwa da kewa irin na abokin tarayya,idan da yana da mata da ya dawo nan kawai zata tarbe shi Yaranshi suna ta murna, Papa ya dawo amma yau ba ko sauro da yasan da zuwansa abin ya dame shi ainun a yanzu ko da Lubnah ko babu ita ya shirya zama da mace koda baya sonta, amma ban da wadancan yaran family dinsu shi bai da ra'ayin auren family......
(Ku min hakuri bana jin dadi ne)
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 43
Akidarsa kenan, ra'ayinsa kenan bai da wani ra'ayi na auren zumunci.Sun kasa boye yunwarsu da zallamarsu, shi kuma
an ra'ayine duk yadda kake tsammanin zaka burge shi baya ta
a ganin haka a wata tsiya.
Washi gari ya fita Masallaci, yayi Sallah kuma ya dawo da wuri, can dakin Gym dinsa ya shiga yayi ta motsa jiki har karfe takwas saura, sannan ya wuce kitchen dinsa, shi fa Allah ya gani yana adawa da duk wani abinda zai saka ya ji yunwa, kallon maka makan deep freezer da suke kitchen din yayi, ya bude ya ga ba kome asalima a kashe suke, shiru yayi kafin ya fito parlour ya zauna tare da cire wayarshi a charge domin yana dawowa sallah asuba ya saka anan,nan ya cire a Flight mode da ya saka, ai kuwa sai ga kiran Granny.
"Bilyl ka iso lafiya?" "Eh granny wani abu ne?" "Dama na amso maka magani ne likita ya ce yana da kyau da karfi kamar doki!" " Granny ba na gaya miki lafiya ta lau ba?" Cikin rarrashi da tattali ta ce mishi.
"Ai haka ne dayawa haka suke cewa lafiyarsu lau, amma idan aka bincika basu da lafiya." Takaici kamar ya fasa ihu a hankali ya ce mata.
"Kada ki sake a kawo min maganin nan domin zubar da shi zan yi na gaya miki." Shiru tayi kafin ta ce mishi..
"Shi kenan, da fatan ka karya ko?" "Granny ni fa ba yaro bane!" "Haka ne kan amma ai tunda baka yi aure ba har yau yaro nake kallonka." Sanin zata saka shi magana da zai haifar mishi da ciwon kai, ya ce mata.
"Granny bari na sauke noodle yana kan wuta zai fara kamawa!" Ya kashe wayar yana kallon screen din, murmushi yayi yana fa
in.
"Granny kece matsalata!" Sannan ya wuce kan sofa ya zauna, yana mai janyo laptop ya fara aiki a hankali.
Resume kan file dinta yayi yana kallo a hankali ya isa kan maritial, ya ga babu wani information haka ya wuce ya ga first class ta fito, dauke kai yayi yana zukar iskar bakinsa sannan ya cigaba da duba wasu bayanin, abin mamaki shine taba nimam 29 yrs ta hada degree da master a wannan yan shekarunta, tribe ya duba ya ga an saka hausa/fulani, hararan file din yayi a ranshi yana fa
in. *Hausa Hausa Fulani Fulani, no wani hausa fulani idan na renin hankali ba* a can ya duba ko tana da Yara, aka saka babu, tabe baki yayi yana ainawa a ransa da cewa.*Waye ya sani ko ta tara dozen na yara!* Ya fada fuskarshi tana wani irin ja, irin na kishin nan, bakin ciki ne ya saka shi kashe laptop din ma baki
aya, waye ya sani ko Yaranta har da budurwa, tsaki yayi a fili.
"Mtseew!" Kamar wani tsaka, can kuma yayi kwafa irin wanda takaici ya kusan kurmushe shi.
Dakyar ya kai zuciya nesa ya cigaba da aikinsa, kusan ita ce mutum na sittin da yayi select dinta, sauran kuma ya ture su domin tun daga can yake daukar wa
anda suka dace.