Sashe 62
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mujitafa ya ce zaka zo haka ne?" Shiru yayi ya fara kame-kame, "wato" "ban sanka da magana biyu ba, kuma ya ce kai zaka yiwa sabin ma'aikata interviews tabbas muna bukatar kazo don Allah, kazo don Allah muna bu
atarka!" Wani irin shiru yayi yana sauke numfashi.
Daga Bauchi aka yi ta kiran Ya Ado, da cewa ai su Baban Jama'are da Baba Malam sun zo lagos, amma ba a kuma jin labarinsu ba, wannan abin bai yiwa kowa dad'i ba.
A wurina cewa nayi Allah yasa su fada hannun yan yankan kai, domin idan sun zo babu alkhairi a zuwan nasu, haka akayi ya bin office din Yan sanda ana niman, dama kuma akwai wata hukumar da gwamnatin lagos ta ware na musamman idan aka kama mabarata ana tara su sannan a saka su a babbar mota ya kawo su arewa, Goggo Alti ce ta d'agawa Rufa'i da Ya ado hankali akan Babansu mara mutuncin tsoho, ni ko a jikina.
Haka ayi ta nimansu har inda ake tara mabarata a can aka same su sun sha uban azaba ba uwar azaba ba.
Haka aka kai Baba Malam asibiti shima saboda muran da ta kama shi, Baban Jama'are kan da sauki sai kin yar kunyar da take damunsa ya kasa sake jiki da kowa, gidan wani abokin Ya Ado can ya kai su da yake akwai BQ, anan suka zauna don kwanan Baba Malam daya aka sallame shi.
Haka suka daurawa kowa dawainiyya da jigila, idan suka zo asibiti dakyar suke komawa masaukina.
Yadiko kuwa ta wanke Baban Jama'are da cewa..
"Ba fa dole aka ce sai kun zo ba, fisabiilillahi kun zo kuna daurawa mutane dawainiyya, yaji da na iyalinsa ko yaji da na mahaifinsa, wannan ba yi bane"
Tunda tayi magana sai suka dauke kafa da zuwa asibiti irin sun yi zuciyar nan.
Ranar wata juma'a muka tawo gaida Abba, da sauki ma dai ya amsa min sama-sama, sai dai wani abu da ya dake ni zuwan Doctor Ahmad da kayan dubayya, yadda yake ta kallona da jana da hira, amma naki sakewa da shi, duk abinda yake faruwa a kan idanun Abba, da yake mun zo bayan an sauko juma'a shima Ahmad ya shigo, wurin karfe hudu sai gasu Baban Jama'are, ko basu gane ni bane, da suka shigo suka gaida Baba da jiki nida su Adil muka gaishe su, sai sake Baba Malam yayi yana fa
in." Wannan ba luba ba ce?" " Ita ce Baba wani abu ne?" " Ita ce dai da gaske?" Ganin yadda suke ta mamakin ganina sai Yadiko ta ce min.
" Zo ki kai wannan abin waje ki zubar ki ta addu'a ido guba ne." Haka na fita jiki a mace.
Rufa'i da Ya Ado suka shigo lokacin na fita kenan muka hadu a hanya.
" Ya ka mai damu gida!" "Ok!
" Yana shiga ya ga su Baban Jama'are, nan ya sha jinin jikinsa.
Haka na zubar tare da dawowa dakin.
" Akan me zata koma?
Ita tace muku zata ko?" Inji Yadiko,Gabana ne ya fadi lokacin da na shiga ina jin maganar da take a hasale.
"Yadiko ai Abba ya sallama min Lubnah kaf duniya babu me iko da ita sama da ni, idan shi Hafiz din jahili ne ai ni ba jahili ba ne, aure fa babu shi ko ina zasu sai su je, ke muje gida ga wannan idan ya muku zaku iya tafiya idan kun ga bai muku ba, ku cigaba da xama amma ba gidan Abokina ba domin ina jin kunyar shi."
Fashewa da kuka Baba Malam yayi yana fadawa Abba ai yana gani amma ya kasa magana.
"Yadiko ki taya yarki da addu'a nan fa sati biyu zasu tafi jarabawa, zata fara aiki." addu'a sosai tayi sannan muka bar Asibitin, ashe basu tafi ba kuma Rufa'i yayi musu bayani da inda zasu je su hau motar Yola amma suka ki, karshe a masallacin asibitin suka kwana.
Duk yadda suka so ganina don su kunna min wuta Allah ya taimakawa Ya Ado ya hanani kara zuwa asibitin wannan abin ya dame su, suka yi ta kunnawa Abba magana da tashin hankalin da sai da jininsa ya sauka har ya fara alamar zai suma, aka kore su.
Wannan abin ba wai iya su ka
ai ya shafa ba domin Baba Malam ya kira mutanen Jama'are ya gaya musu.
----
Kusan tun da muka rabu da Ya Hafiz ban kara jin shi ba, ina zaune yau Lahadi, aka kira ni dauka nayi, na saka a kunnena..
"Kina nufin don kin zo lagos kin kin sabe wannan tsutsar jikin naki, zai saka na manta da cewa ke Matata ce?
Ki ji da kyau ke Matata ce ni Hafiz Umar Jama'are ban sake ki ba, ki gama haukarki ina nan ina jiranki.
" Ji nayi kai na ya sara, na kasa amsa mishi wani tsawa ya daka min sai da naji kamar guduma ya buga ya kara buga min tsada idanuna jajur ga wani tsoron da ya cika min rai na ce mishi.
"Meye nayi maka ne?" Aikuwa ya shiga zagina da cin mutuncina da zarafina yana gaya min matu
ar ban je na ga Baban Jama'are ba sai ya bani mamaki ya kara da cewa..
"Zan miki abinda kaf duniya babu wanda zai yarda ni nayi miki, nafi ki sanin Lagos idan ban saka an dauko min ke nayi yadda nake so da ke ba shege nake.....
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 42
*Traumatic yana da alaka da abinda ya samu mutum na tsawon lokaci ko kuma na tun daga Yarantar mutum ba wai ina son nunawa mutane cewa Lubnah bata da yadda zata yi ba ne, akan Hafiz Lubnah bata da karfin da zata iya karban kanta ba wai ta gaza ba ne, ko yaro ne aka fuskaci domestic violence haka zai taso a kangare na ta
a jin wani karatun malamin addinin Muslunci da Yaron ya turawa malamin cewa saboda abinda Babansu yake yiwa Uwarsa yake jin kamar ya kashe shi.
Na ga a wani blog na Garkuwar Arewa da wata yarinyar ta turo cewa saboda wannan domestic violence ta kasa bawa duk wani d'a namiji, ba ita aka yiwa ba mahaifiyarta Ubanta yake cutarwa amma tana ganin idan ta hadu da namiji irin Ubanta ne!
I don't mean to push Lubnah amma akwai irin masu halin da take ciki!
Please be patient with the story Nagode sosai*
Mikewa nayi na ji kamar cikina ya tsarga.
Ya cigaba da gaya min duk maganar da ta fito bakinsa, ji nayi kamar ana kunce min duk wani abu da yake kaina ya ce min, "kina son Iyayenki kuwa?
Shi kenan sai ki tuna kamar yadda rayuwarmu take baya yadda kowa yayi shiru akanki yanzu ma bata sauya ba, ki gane mana ina sonki, i a son ganin kukanki na ga kina kuka yana min dad'i sannan idan kika sake wani ya min magana akanki hmmmm abinda zai fi haka muni, don haka ki zuba idanun zuwa na sannan ki gayawa Adamu ya kula min da mahaifina." Wurgi nayi da wayar na koma can kuryar dakin na zauna Kamar marainiya, ko kara wayar tayi sai na zabura, wani irin tsoro ya kama ni.
Haka na wuni a dakin har dare ban fita ba, sallah ne ka
ai nayi dakyar, ba sai ga zazza
i ya rufe ni ba, kwanciya nayi a dakin har Ya Ado da Aunty Zakiyah suka zo duba ni ban gaya musu ba.
Wayata da take can a yashe Aunty Zakiyah ta dauka tana kallon Ya Ado, duba wayar tayi tana fa
in..
"Lafiya wayarki a can!" Da sauri na amshi wayar na kashe, na koma na kwanta.
Kusan haka suka gama maganarsu suka fita, kwana biyu wayata a kashe idan Mama ko Aunty Hindatu zata yi magana da ni sai dai a wayar Ya Ado ko Aunty Zakiyah, nan Mama ta sha jinin jikinta, ta cewa Ya Ado ya amshi wayata ya bincika, itama zata taya ni da addu'a, Ya Ado ya amshi wayata ya kuma saka ni a gaba da fada har sai da Aunty Zakiyah ta ce ya kyale ni ya daina min fa
a, kafin na samu ya hakura washi gari sai gashi yazo yana rarrashina, sannan ban san me yayi ba.
Sai ya ce min.
"Daya layin na turawa su Mama wannan Mtn din ba a iya kiranki ba sai dai idan kece zaki kira, sannan wannan ko Rufa'i ban yarda ki bashi ba, idan Hafiz ya kira ki, ki gaya min ki bude baki ki gaya min." A Bauchi kuwa Mama sai da ta saka aka rufe shagunan da Ya Hafiz yake, duk yadda aka kai da bata hakuri fir taki, shi kuwa kamar zai yi hauka.
Da ta gaya mishi zata iya kome akan Lubabatu bai yarda ba, sai da ta saka aka dauke shi a kai aka kai shi office din Yan sanda aka rubuta yarjejeniyar ya fita a harkata tunda abin ya koma yar haka, bata kyale shi ba sai da ta ce ua kyale su Sani su kula da shagon Abba, domin ba
aramin mamaki suka sha ba jin yadda kusan tun kafin a kwantar da Abba ba a kuma zuwa sari ba, kayan da yake store ya kare tass, ina kudin?
Sai shiru karshe da aka kira shi ya zo, ai kuwa ya gudu aka nemi shi sama da kasa babu shi, babu labarinsa.
Abin bai yiwa kowa dad'i ba, sannan kudaden da Abban yake da su ba zasu kai ayi sabon sari ba, haka yasa dole aka fara hada abinda ya sawwaka, aka gayawa Mama tace musu.
"Ina ruwana yana da gidaje da filaye ku sayar ai bance ya dauko na shi ya cuce shi ba, balle ace a tare zamu raba zunubi ba." Fir Mama taki ta kuma gayawa Yadiko.
Turaki.
Duk yadda yaso kaucewa dawowa haka yayi ta ji zuciyarsa na fisgarshi, duk da yana
aryata kanshi da cewa zai dawo ne ba wai don ya ganta ba, asalima don kada a samu matsala zai saka a tura ta tsohon kamfani.