Sashe 75
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Kwace hannuna tayi tana fa
in." Kyale ni na gayawa wannan matar Abinda take aikatawa, da fari ta ci Amanar Mss Annah A'ishah kasancewarta sakatarinyarta, tsiyar ka dauko mutum daga poor background ka ja shi jikinka kenan, wannan masifar da bakin ciki na talauci da haushin masu arziki...
" Tass aka dauke ta da mari, wanda ya nuna mata yatsa, tsabar ya bani tsoro haka na koma gefe na na tsaya ina zare idanu.
"Ki girmama ta, koma me take miki." "But she hate me!
Bata kaunar farin cikina, idan na kara haduwa da ita sai na kashe ta, wallahi i will kill you;" daga haka ta bar wurin ni dai sai na zama yar kallo.
"Duk yadda ka shiga rayuwar wani kai ma sai an shiga naka, bar ganin Allah ya baka aron numfashi ka zata ya kyale ka ne, ni bana bukatar fansa iyayena.
Amma ki sani akwai wani Yaro a garin Kano mai suna Khalid yana nan zuwa." Daga haka ya wuce ya barta a tsaye a matu
ar razane, domin bata kawo Jasminah zata yi magana ba, har zai shiga cikin office dinsa ya ce mata.
"Daga yau kada ki kara shigo min office har ki Mari sakatariyata!" Sannan ya shiga cikin, sai da suka bar office din ya kira ni ta wayar landline, na amsa tare da shiga office din, d'ago kai yayi na wani lokaci kafin ya ce min..
"Mijinki yana dukarki ne?" Maganar tazo min a bazata sai nace mishi.
"Me ye?" Wani ha
e rai yayi yana min wani kallon bana son renin wayo.
Tura baki nayi ina dauke kai.
"Ni kin iya min rashin kunya amma su da suke marinki, baki iya ramawa ba!, daga yau duk wanda ya kara miki kallon banza ki rama idan kika kara sakewa wani ya mari wannan fuskar naki sai na kore ki!
Kin ji ko?" " Hmm!" Nace ina tura bakina gaba.
Bai kara min takaina ba ya nuna min hanyar waje, bakin da yayi aka kira ni daga kasa aka gaya min.
Na je na tarbe su, sannan na dawo na kai su dakin Meeting na koma zan shiga elevator, ina shiga Khamis yana shiga, wani irin tsoro ne ya cika min rai, na koma gefe na tsaya."ki bani abinda kike bawa Oganki mana." Ni dai ban tanka mishi ba, addu'a kawai nake yi domin wallahi na gama razana, jin yana takowa, na rintsa idanuna da karfi.
Jin kofar ta bude nayi saurin xan fita ya dawo da ni, wanda haka yayi daidai da isowarshi bakin kofar.
Lashe baki Khamis yayi ina kokarin kwace kaina.
"Sake ta!" Amma yaki, kafin ya kara wata magana na gantsara mishi cizo, da sauri ya sake ni yana fa
in.
"Na gode da cizon kauna!" Ya fada yana kallonshi, ban san me zai aikata ba, haka yasa ya nufi kofar a fusace shi kuwa Khamis ya rufe kofar da sauri yayi kasa.
Da gudu yayi stair na ce mishi.
"Ba fa shi bane me muhimmanci, kana da baki masu muhimmanci.
Idan ka cigaba da biye mishi kullum sai ya yi abinda zai bakanta maka rai, zuwa yanzu na fahimci duniyar da kowa yake, tunda na fito daga duniyar da ba kowa yake fahimtata ba, don Allah ka kyale shi ka fuskanci abinda yake gabanka, ni ba abinda nayi kawai kwatar kaina nayi!
" Kallona ya shiga yi yana son yayi magana na ce mishi." Irinsu haka suke idan aka cigaba da kula su kamar an basu damar yin abinda a so ne, don Allah kayi hakuri ban san dalilinka na jin ba dad'i ba, amma duk da haka nasan don kare mutuncina ne." Daga haka yayi gaba na bi bayansa har inda aka yi taron, ban san mene ne shirinsa ba, amma tunda aka gama taron y sallame ni, na bar office din.
Daga nan Gym na wuce nayi motsa jiki na na gayawa Aunty Nuratu Kafaya halin da nake ciki.
"Ki yi hakuri na tsawon wata uku idan baki ga canji ba sai a bar aikin a nime wani ko!" Anan na karasa wuni lokacin tashi na wuce gida, washi gari da wuri na isa office din, sai dai ban samu shiga ba.
Saboda wani tsarin da wannan Masifaffen yake ta kawowa, a yanzu ko kazo sai an baka wani kati idan zaka shiga ka nuna, ban san an raba ba da yake da wuri na tafi.
Ina wurin a zaune wata bwn karama ta shigo harabar kamfanin, wani kyakkyawan matashi irin larabawan nan, amma yadda ya fito da fara'arshi, yana gaida kowa yasa na fahimci irin ruwa biyu nan ne, ina zaune ya zo ya zauna a gefena.
"Hey Yan mata?!" Ya d'aga min hannu, kallonshi nayi na ce mishi "barka!" Mika min hannu yayi yana fa
in "Tarik Mustapha Takai, babana yana cikin masu hannun jarin Meeting din aka yi jiya, ina shigowa na ga kin yi min!
Nice to meet you?!" Ya mika min hannu yana murmushi, kallon hannun nayi kafin na bude baki zan yi magana sai ga motar Masifaffen nan ya shigo, mikewa nayi na tsaya.
Shima ya mike yana murmushi.
Da dan saurinsa ya isa wurin motar Yana fitowa suka rungume juna, irin sun san juna nan.
"Uncle B!" Ya kira sunansa a hankali, daidai na isa wurin na amshi jakarshi shi kuma ya amshi nawa, yana fa
in.
"Uncle B taya zaka bawa Miss World jaka kawo na rike miki." Ya kwace min jaka, wani kallon da Masifaffen mutumin nan yake min ya kashe min jiki, haka yasa na ki bashi jakar na amsa har da nashi, koda muka je ya mika min katin na shiga, shima haka.
Tunda muka shiga Tarik Mustapha Takai yake wasu abubuwan sai dai ba halin magana, ni kuwa yadda ya like min, sai na ga kamar Masifaffen nan yana wani ha
e rai.
Bayan na gama mishi duk abinda zan yi, na sako kasa na amshi ruwa ashe Tarik ya biyo ni, ai kuwa muka je har wurin abinci da shi, a yadda na tambaye shi shekarunsa ashirin da biyar ne, murmushi nayi nace mishi.
"Kai kani na ne, na baka shekaru hu
u don haka ka girmama ni!" Daga ni har shi haka muka yi ta zolayar juna, madadin mu bi elevator, sai ya ce mu bi Stair, haka muka ta bi har muka isa office din, wato bawan Allah nan da ya ce mishi.
"Shiga cikin office ina zuwa." Yana shiga ya rufe ni da fada kamar zai dake ni, nayi shiru ban kara cewa uffan ba, don tunda na ce yayi hakuri ya kara hawa yasa na yi kasa da kaina.
Bayan ya gama ya shiga, tsabar haushi lokacin tashi bai yi ba na tashi abina, na bar office din.
Wasa gaske sai shakuwa ta shiga tsakanina da Tarik, irin mugun shakuwar nan Yaro ne da bai san kome ba sai wauta da shirme, idan ya zo office kuwa ba damuwa ba ne ya fita ya kashe min kudi, ina zaune da karfe daya na rana aka kira ni a waya da yake ranar asabar ne, na dauka ina fa
in.
"Waye?" "Baki yi saving number na ba?" "Sorry na manta ne, Tarik ya kake?
Lulu yau ina jin wani irin gajiya ne kuma ina kewarki!" Murmushi nayi na ce mishi." Ayya ai zuwa gobe jibi mun koma aiki!" " Ni dai ki gaya min gidanki na zo!" " Kallon Ya Ado da yake aikinsa na ce mishi.
"Ok!" Na mishi kwatance, na mike da sauri na nufi kitchen na fara hada abincin da Aunty Zakiyah ta gama na diba mishi na hada fruit salad, sannan na duba samosa na fara soya mishi, sannan na hada abinda xan hada can sai ga kiranshi.
Da sauri na dauki wayar na saka a kunne.
"Gani nan!" "Ok gani nan fitowa da Yara!" Haka na fita leke can na ganshi da wata mota ni sai yau na fara ganinta.
Horn yayi min na sake murmushi, na d'aga mishi hannu.
Yana zuwa yayi parking tare da fitowa da wasu jakukunan, murmushi yayi min ya ce min.
"Sorry na tsaya sayan abu ne, ban karaso ba." Girgiza mishi kai nayi muka shiga har cikin gidan, ya ajiye kayan yana gaida Ya Ado.
"Tarik Mustapha Takai." Murmushi Ya ado ya mishi ya ce mishi.
"SAN Adamu Usman Jama'are." Ya mika mishi hannu.
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 53
Cike da mamaki nake kallon yadda yake son sabawa da kowa, ba tare da b'ata lokaci ba Ya ado ya mika mishi hannu suka zauna ana ta hira, ya kirA Yaran ya mika musu jakunan da ya kawo.
" Bata gaya min da Yara a gidan ba, ita na sayawa chocolate!" Irin mutane nan ne masu budaddiyar zuciya, duk abinda suka gani suna so basu boyewa, haka suka yi ta hira yana gaya musu alakarshi da CEO, da gaske kawunsa ne, domin kanwar Uwarsa ta haifi Uwar Yaron, su biyu ta haifa kafin suka rabu ta dauki Yaranta, Namiji da Mace, amma tana Germany da zama shima a can yaron yake jin Kawunsa ya dawo Lagos shine ya biyo shi.
Mustapha Takai babban dan kasuwa ne a arewacin Najeriya, irin shegen aure-auren mazan Hausawa ya aurota, ta haifa mishi Yara biyu ganin yadda yake rititata kishiyoyinta suka hanata zama da barazanar zasu kashe ta, shine aka raba auren ba wai don tana kinsa ba ne a'a kawai basu da yadda suka iya ne, da bakinsa yake bada labarin.
Haka na kawo mishi abinci da ruwa tare da sobo.
Yaci sosai har da santi.
Ranar dai a gidan ya wuni da dare bayan isha ya tafi.
Ya Ado ya kalle ni a nutse, ganin ina tattara inda suka ci abincin dare, ya ce min.
"Auta Yaron nan yana sonki." Gabana ne ya fadi ya kalle shi, kafin na ce mishi.
"Ya Ado yaro ne fa, kuma na girme shi bar irin wannan zancen dan masu ku
i ne fa." "Eh na sani amma ki dakatar da shi, tunda ba sonshi kike ba." Murmushi nayi na ce mishi.
"Kada ka damu!" Haka na ji shi, da na shiga na kwanta ya shiga kirana a waya yana min shiririta.
Har lokacin barci yayi na kashe wayar na kwanta.