Sashe 82
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun ranar da Mama ta ce tana son ganin Turaki, Ya ado ya zauna ya mata bayani da rokon da Alhaji ELYakub ya roko da kada ya nuna mishi Lubnah bata da aure yin haka zai haifar da daukar kome fa zafi, a haka ya dauka tana da auren in sha Allah akwai jarabawar da yake akan Bilal din yayi nasara da kanshi zai nima mishi auren Lubnah, sai dai a yanzu baya son ya san cewa bata da aure ne.
Tun ranar da ya ga CV dinta yake ta fada mishi ta dawo aiki, amma kasancewar shi mai takatsantsa a rayuwarshi yasa yaki nuna ita ce daga Alhaji ELYakub sai kawunsa suka san ita ce, shi yasa da girmamawa suke kara bibiyar lamarin.
Duk sun san bata da aure shi
aya suka bari a baya.
Murmushi Mama tayi ba mamaki Addu'arta ne Allah ya amsa ya bata mijin maraniya, mijinta ita
aya mijin da kafin a ce wata ta samu irinsa zata wahala, murmushi Mama tayi tare da sujada Allah ya bashi ikon cinye jarabawar da Alhaji ELYakub ya ke mishi.
Sai ga Mama ta kasa barci juyi kadan ta kalli Autarta tausayi da soyayya take ji akanta, kamar ta mai da ta ciki, tasan rokon da yake mata ba rokon ta koma aiki ba, ja'iri miskilin banza.
A bangaren Turaki kwana yayi yana juyi, karshe sai da ya tafi sallah dare, a jingine da gadon yayi barci.
Yana me jin kamar gari ya waye ya ganshi a office duk baya jin dadi amma haka bai haka shi jin wannan karsashin ba, washi gari da safe da wuri ya tashi likitan yazo ya mishi allura da bashi magani ya sha ya shirya sai da ya ga Yaran Jasminah sun tafi makaranta sannan ya tattara ya wuce office, shi da Taj.
Idanunsa a lumshe yana jin Taj yayi horn, ajiyar zuciya ya sauke domin yasan ita ce kawai Taj zai yiwa Horn haka, tsayawa yayi.
Duk da saurin da nake domin garin nan bai rabuwa da ruwan sama.
Don hadari ne a narke a sama Taj yayi min horn, na san shi da ogansa ne sai na
an matsa gefe har ya tsaya.
Sauke glass yayi ya ce min.
"Shigo mana!" Shiga nayi ina fa
in.
"Amma kun yi sauri ko?" Gyada kai yayi yana fa
in., "short cut na bi." "Ayya!" Muka cigaba da tafiya, "Baki san Oga bai da lafiya ba ne?" Juyawa nayi na kalle shi tare da cewa.
"Ya jiki?" Banza yayi min wannan mutumin anya aljanu basu kanshi.
Haka muka isa kamfanin zan dauki jakarshi ya dauke abinsa, sake baki nayi ina kallon ya cigaba da tafiya a hankali ba bi shi da idanun, sai nake ganin kamar na san wani da yake irin wannan tafiya da jimawa, juya kaina nayi tare da son tuno a ina nasan me irin wannan tafiyar?
Ganin zan bawa kaina wahala amma kuma ina fara tafiya, naji gabana yana wani irin bugawa d'ago kai nayi ina kallonshi ya juyo yana kallona.
Nima shi nake kallo, akwai wani alaka da ya tab'a faruwa a tsakaninmu da shi ne?
A ina na tab'a ganinshi, zuciyata tana wani irin bugawa, idanunshi cikin nawa.
Sunkuyar da kai nayi tare da rike jakata da kyau.
Jikina yana rawa, wani irin kuka nake son nayi wanda ban san dalilin ba, kuka ne wanda nake ji kamar nayi kewar wani ko wata a rayuwata da jima, nayi kewar wanda ban sani ba waye shi hawaye suka shiga zubo min da gudu.........
*DIJAH BORNO, Zully da Naj, ayi hakuri sai yanzu ku yi maneji yau na ci uwar sabada da aiki ne.*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 58
Zuba min idanu yayi ganin har zuwa lokacin ina tsaye.
"Taj ka shigo da ita ta daina wannan shirmen!" Ya fada yana me nufar cikin kamfanin, zuwan Taj ya tsaya a gefena." Me ya faru kuma?" Da sauri na goge hawayen da yake ta zuba na ce mlshi.
" Ba kome" muka shiga cikin kamfanin, a tunanina yadda ya je har gidan mu yayi bikona.
Zai zama me yawan min uzuri, sai dai wannan me shafar aljanun ba haka yake ba, an jima zai birkice an jima zai dawo kamar bashi ba, tun da na fahimci yana da matsalar
walwa, wanda yake birkita mishi lissafi.
Sai na mishi uzuri domin irin wannan halinsa ba iya ni ka
ai ba kowa ma tsoronsa yake, a cikin wata biyu da nayi ya kori mutane a cikinsu kuwa har da shugabar gudanarwa na kamfanin sai ya fara bani tsoro.
Shugaban gudanarwa, kwashe wasu abubuwan yayi fa akan lallai sai na zo office dinsa nayi wasu cike-cike.
Gudun matsala na tafi nayi, sai da na je na ga mutumin bai da kirki sam, domin na fara aikin kenan ya taso ya fara
arin yi min iskanci, kamar wanda aka jefo shi ya daki kofar sai da ta bu
e.
Ganin yadda razana domin nima na dauki wani bokitin zuba datti, ina
arin kare kaina, sai gashi nan ya zo.
Ajiyar zuciya na sauke me nauyi, tare da sake bokitin a kasa.
"Na kore ka!" Ya fada yana me juyawa na rufa mishi ba, sai da muka isa office
insa ya zuba min idanu.
Ya rasa me yasa kome yake zuwa a haka, na farko ba shigar banza take ba, na biyu bata cika shiga harkan kowa ba abinda yake gabanta ya ishe ta, amma ya rasa me yasa kome yake zuwa kamar an tsara shine.
"Da ba gaya min ba haka zaki zauna ya wulakanta ki?" Kaina a kasa, na ce mishi.
"Allah ya fishi." "Abinda nake son na fahimta kenan, je ki." Haka na juya na fita, haka muka cigaba da aikin da dad'i ba dad'i ga Airah da ta saka ni gaba duk abinda zan yi ban iya ba, kai da ta ishe ni ce mata nayi.
"Ki fita harkata tunda bana shiga rayuwarki, ban ga dalilin da zaki shiga rayuwata ba." Iya wannan na gaya mata na cigaba da abinda yake gabana, wani abin da yake
ara bani mamaki, duk yadda za a kai mishi magana baya bi ta kai.
Ranar wata juma'a, ina zaune ciwon ciki ya dame ni.
Baki
aya na kasa sakewa dan abu ka
an haushi yake ba ni.
Fitowa yayi ya ga na kifa kaina da table din, fita yayi can bayan minti goma sai ga Jasminah.
Office dinta muka je, ta ha
a ruwan dumi a gora, saboda na gaya mata gaskiya abinda yake damuna, ina kwance ta kawo min tare da cewa.
"Dan saka akan maranki zaki ji sauki!" Haka nayi ta sakawa ina murzawa har barci yayi gaba da ni, hayaniyar Ubaid na ji yasa na bude idanuna a tsaye yake a kaina..
"zaki yi danasanin show up da kika yi a wannan lokacin, idan har ba da wata manufa kike bibiyar Turaki ba ki ajiye aikin ki kama gabanki." Murmushi nayi na ce mishi.
"Ban san me kake nufi ba, ban san me yasa kake bibiyata da fitina ba, ka yi tunani idan kanwarka ce fa.?"
"Kanwata Allah ya mata tsari da irin rayuwarki, bari na gaya miki kowa yasan kina juya mishi tunani ne, lokacin da ya so ki, ai cewa kika yi ba zaki auri mai zubin Gardawa ba, yau kin san waye shi shine bari ki kashe aurenki!" Ji nayi zuciyata tayi wani irin bugawa kamar nayi kuka.
"Ban fahimci me kake nufi ba?" Na tambaye shi a rud'e.
"Ubaid me kake aikatawa ne haka?" "Bari na gaya mata Jasminah ta sani ba ita
aya ba ce kowa ma yasan yadda take juya mishi tunani, Malamin da ya dauke ku Physic daga 1-2 kika ce kin samu wanda ya fi shi kudi shine wannan, mayyar kudi, kudin wancan mijin naki ya kare ne?" Tass na wanke shi da mari wanda yayi daidai da shigowarsa, shima ya d'aga hannunshi, amma ya rike hannun yana fa
in.
"Me ka zo yi a kamfanina?
Ba nace kada na kara ganinka ba?" Ya janyo shi waje.
Murmushi yayi ya ce mishi.
"Wallahi tunda ta mare ni sai ka
attar da ita." "Idan ka fasa ka rena wanda ya halicce ka, tab'ata daidai yake da.
Nihla!" Wani naushi ya kaiwa Bilal shi kuwa ya kauce fada ya rutsa a tsakaninsu, kamar Yara dambe.
Zama nayi dirshan nayi na zubawa kasa idanu, sai a lokacin abubuwan da suke ya faruwa ya dawo kaina, jin ihun Jasminah ya sani fitowa kamar wacce ruwa ya yiwa duka, na kai hannu a hankali dafa kafad'arshi na ce mishi.
"Ka bar fadar nan don Allah!" Sake Ubaid yayi shi kuwa ya kai mishi naushi, ai kuwa akan fuskarshi ya same shi, sai da glass dinsa ya fadi, zai rama na shiga tsakaninsu tare da tallafo fuskarshi..
"kalle ni ya isa haka, ni ce matsalarka?
Ka yi hakuri zan bar aikin ka ji ka yi hakuri kada ka kara fada a kaina don Allah!" Na mika mishi glass dinsa ina kallon yadda yake jin kamar zai tashi sama.
"Muje ka saka maka magani!" Jasminah ta ja hannunsa har office ni kuma na hada kayana, na bar office din ina fitowa na ga yadda ake kallona.
Sai naji wani irin abu ya tsaya min a rai,na iso gida na samu Mama sai lokacin na fashe da mata da kuka, na zauna a gabanta ina kuka kamar raina zai fita, rike hannuna tayi tana fa
in.
"Me ya faru?" "Mama dama shine Malamin da ya tab'a cewa yana sona a Bauchi?
Mama me yasa ya boye min?
Mama me yasa yake fa
a da kowa a kaina?
Mama me yasa na kasa tuna shi sai yanzu?"
Murmushi tayi ta ce min.
"Yana sonki ne shi yasa yake fa
a akanki, yana sonki ne yasa ya zame miki izuwa yana sonki ne yasa yake bayyanawa duniya akanki zai tari aradu da fadin kai, yana sonki ne yasa yake fa
a da kowa yake yaki da kowa saboda kada ya rasa ki, a yanzu da bai san kina da aure ko baki da aure ba, ya iya kare kimarki ki yi lissafin idan aka ce yasan baki auren kowa akanki.