Sashe 2
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" A tsawon zamana da Ya Hafiz Allah bai ba ni haihuwa ba, ko nace na biyewa son zuciya irina shi na kashe kaina da kaina.
Shafa addu'a nayi na mike tare da cewa.
" Tow ku zo muje parlourn sai ku na baku.
" Tasowa suka yi suka biyo ni a baya, ina son Yaran ko don Yaran Ya Hafiz ne, mutumin da nayiwa wata irin makauniyar so, har yau bana ganin laifinsa duk abinda zai min tow na san idan ya nutsu da kanshi zai gaya min rashin kyautatawa da ya min, haka yasa na shiga kitchen din parlourna, na shiga hada musu musu abinda zasu ci, a parlour kuwa Yaran suka shiga fada akan remote din tv, daga cikin kitchen na ce musu.
" Ya isa ku bari ko na zo na kwace!" Shiru suka yi na hada musu na kawo na ajiye musu kowa ya dauki nashi, nima na koma kitchen na hada nawa na fito parlourn na zauna a hankali, ina sha ina kallonsu.
Wayata da take daki tayi
ara da sauri na ajiye kofin na nufi dakin, bude jakar nayi na dauka a hankali, na saka a kunnena.
"Na'am Aunty Hindatu!" Murmushi nayi na ce mata.
"Mun shirya ai ba kome fa, kawai dai baki fahimci abin ba ne" na fada ina dafe kaina da yake min ciwo.
"Amma nasan baki da lafiya!" Ihun Yaran da naji a parlourn yasa ni mata sallama babu shiri na fito, wanda yayi shigowar Iyayensu, Yusrah da Yasir suke ihu lokacin da Yasir ya dauki kofin tea na, ya watsawa Yusrah wani abu ne ya dake ni cike da tsoro mara iyaka.
Na zuba musu idanu, Allah yaso ruwan ba zafi na tashin hankali, amma yadda yarinyar ta kwala ihu zaka rantse ruwa ta fasashe ne jikinta.
"Me kika aikata Lubnah?" Kasa magana nayi Uwar ta ce.
"Wai ke me yasa kike haka ne?
Yaran nan suna sonki amma shi ne kike azabtar da min da Yara."
"Wallahi!" Tass ya wanke min fuska da mari, "ku yi hakuri, ku yi hakuri, ku yi hakuri ba zan kara ba, don Allah ku yi hakuri don Allah ku yi hakuri!" Na shiga fada ina tattara kofin Yaran da nawa, ina basu hakuri na nufi Yusrah da ta daina kukan sai ma wasanta da take, zan riko hannunta.
Ya Hafiz ya ture ni, ma fadi can.
"Kayi hakuri ba zan kara ba, don Allah ka yi hakuri wallahi ba da gayya ba ne." "Ki tafi da Yaran gani nan zuwa!" Jan hannun Yaran tayi suka fita, ya zuba min idanu yana sauke ajiyar zuciya ya ce min.
"Kin kona min Yara ya kike so nayi?" "Kayi hakuri wallahi ba da gayya ba ce!" "Ok kina son ki gaya min ba haushina kika ji ba kenan kika kona min Yarana ba?" "Wallahi na rantse da Allah!" Kifa min mari yayi a kan fuskana sai da na daina gani na hucin gadi, kafin na bude idanuna ina kallon kasa.
" Kayi hakuri Ya Hafiz ka fadi duk abinda kike so zan yi, don Allah kada ka dake ni."
" Na ji ba zan dake ki ba, amma idan na saka ki aiki zaki yi?" Da sauri na d'ago kai ina gyada mishi kai.
" So nake ki kira Baban Bauchi ki gaya mishi, kome a kan idanuna dangane da fitar da Hindatu tayi da ke saboda ina zaton kashe min aure zata yi yasa ta fita dake!"
D'ago kai nayi ina kallonshi, " ba zaki fada ba kenan?
Na kira Baban Bauchi na gaya mishi yadda kika kona min Yarana?
" Girgiza kai nayi ina fa
in.." A'a bata ce min na kashe Aurena ba!
" " Ok kenan ba zaki fada min gaskiya ba kenan?
Kin san ina sonki ina kaunarki amma shi kenan!
" Tunda ya fara fa
in haka tuni ya kashe min jiki, sai na nemi duk wani abinda ya min na rasa, kaina a sunkuye na ce mishi.
"Asibiti ta kai ni, saboda ciwon kan nan da nake fama da shi, bayan nan wallahi babu abinda ya faru." Ajiyar zuciya ya sauke a bayyane, tsaki yayi yana fa
in.
"Dama shine abinda ya faru baki gaya min ba?
Kuma idan asibiti ne ai ni nafi dacewa na kai ki ko?
" Daga haka ya fita zuwa dakinsa, ni kuma na gyara parlourn.
Haka na wuni raina babu dad'i, kitchen na nufa na daura tuwon dare, da miyar yakuwa.
Ina cikin aikin Yaran suka shigo, sai da gabana ya fadi, ihu da wasan banza suke nayi musu fada amma sun ki bari, na musu tsawa, sai suka kama min dariya, karshe haka na kyale su nayi na cigaba da aikina, amma idanuna yana kansu.
Ana kiran Magariba na gama abincin, tsoron kada wani abu ya kara faruwa na gama na rufe kitchen din.
"Lulu zan ci abincinki!" "A'a da zafi!" Na fada ina kallon yadda suka zuba min idanu, da gudu suka fita zuwa bangaren Uwarsu, sai gasu tare da ita.
" Lulu ba zaki zuba musu abinci sai ki ce musu babu, idan baki basu ba, uban waye zai zai basu?
Ni bana son bakin ciki domin ni ba girkin nayi ba!
"
" Tow dama da zafi ne, kada ka basu ne su kona kansu!
" Na fada mata a sanyayye, cikin jin haushi ta ce min.
" Dalla ki min shiru kina wani magana kamar wata Mutuniyar kirki, idan da kina da zuciya da tuni kin bar gidan nan, amma kin wani zauna kina tsammanin zaki samu hafiz ne kamar da!?
" Wuce ta nayi na dauko mata abincin na bata.
" Don Allah dubi mace sai kace saniya!
" Ta fada tana kallona, fita tayi daga parlourn Yaran suka bita, ni yanzu magana baya min ciwo ko tashin hankali.
Alola nayi na gabatar da sallah magariba, ina kan abin sallah ina addu'a na gabatar da sallah isha, tare da shafa'i da wutir, ina idarwa Ya Hafiz yana shigowa, abincin na fita na hada mishi ya zauna ya fara ci, yana ciro wasu kwalayen magani, ya zuba min a kan kujera.
"Gasu nan kina sha zaki ji sauki!" Murmushi nayi na ce mishi.
"Na gode sosai Allah ya saka da alkhairi, Na gode sosai Ya Hafiz!" Dama nasan duk abinda yake yi, zai dawo mu shirya, uwar dakina na wuce na ajiye maganin na shiga wanka na fito na shirya cikin doguwar rigar barci, sannan na fita na dauko ruwan sha na, koma dakin na zauna har ya gama cin abincin, sai da na sha magani sannan na dawo na kwashe kayan da yaci abinci na kai kitchen na wanke na wanke wa sannan na dawo parlourn na cigaba da kallon ina cin abincin na, dakyar na gama na wanke hannuna, sannan na dawo parlourn akan na jira shi, ina zama a kujeran parlourn barci yayi gaba da ni, wani irin barci me karfi da yasa ban iya farkawa ko sallah daren da na saba yi, shiga sallah asuba ya farka da ni, na zubawa parlourn idanu.
Dama a parlourn na kwana?
Sai naji na muzanta, me yasa Ya Hafiz bai shigo ba?
Bayan yasan girkina ne?
Ko da yake yaushe rabon ya kwana a bangarena?
Idan ba son kai irin nawa ba.
Daki na wuce na fada ban daki nayi alola nazo na sauya kaya na gabatar da sallah asuba, ina zaune a wurin na ji motsin bude kofar bangarena, ban yi mamaki ba nasan sai shi.
Ina azkar ya shigo da sallama, ya zauna a bakin gadon.
"Malama ki sallame ki zo nan!" Tunda ya fadi haka, nasan ba wani abu ya zo nima ba, sai ya gaya min magana ta hanyar hakkinsa.
Haka na tashi na cire kayana na nufe shi, babu wani abu ko sako a'a kawai bude min cinya yayi ya shiga tsakanin ya shiga biyan bu
atarsa, yana shiga ko minti goma bai yi mai kyau ba, na ga ya fara kakkafe min tare da matse ni, yana wani danne ni.
Can na ji ya fito baki
aya yana nishi, kafin ya dauki wandonsa ya saka ya bar dakin, a hankali na mike tare da nufar ban daki, flast dina na wanka na juye ruwan zafin na yi tsarki na yi wanka, sannan na fito na shirya zuwa kitchen, na daura abin karyawa da sauri sauri.
Na gama wainar fulawa da ruwan tea, na fita na dauko kular makarantar Yusrah, na zuba mata sannan na nufi bangaren Karimah na buga kofar, bude kofar tayi tana hamma daga ita sai kayan barci.
"Dama abincin makarantar Yusrah na kawo!" "Tow ko zaki shigo ki shirya ta ne?" "A'a ina da wani aiki da zanyi, zai fi kyau ki shiryata!" Na mika mata abin makarantar na dawo bangarena, ina shirin zama na karya sai ga Ya Hafiz da Yarinyar.
"Ko Karimah bata haifi Yara nan ba, ai na kine, gashi maza ki shiryata." Haka na mike na amshe na wuce dakina da ita na mata wanka tana ta min kukan banza, har da ihu, ina shiryata Uwarta ta shigo tana fa
in.
"Wai me kika mata ne take ta ihu?" Ni dai ban ce kome ba, tana ganin abin karyawan da na ajiye ta zauna ta fara ci, har na gama ita kuwa ta cinye.
Sannan ta kamo hannun Yarta suka fita.
"Yawwa wannan abin ya yaji dayawa, sannan me yasa kika sake garlic karshe yau sai na sha wani abu domin Yayanki baya son wani abu me tashi!" Ta fada tana murmushi, ni dai ban ce mata kome ba, kitchen na nufa na kara dibo abincin na fito na zauna na fara ci, ina kallon tv, ban gama ba sai ga Ya Hafiz da Yasir, "shima ki mishi wanka!" "Tow" nace mishi na cigaba karyawa.
" Sai yaushe zaki tashi zan kwana ina jiranki ne?
" " Kayi hakuri!
" Na mike da sauri ina kwashe sauran wainar fulawa.
" Jaka ban san me ATBU suka gani suka baki first class honors ba, dube fa baki san kome ba sai ci, dalla ki mishi wanka ki bashi abin karyawa.