Sashe 67
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Wannan maganar da tayi yasa shi fita a dakin, na hada kaina da gwiwa na cigaba da kuma har ta gaji ta bar dakin, na san gaskiya ta gaya ya fada amma kuma yadda yake ta fada da cewa ya gaji sai na ga kamar ban cancanci haka daga gare shi ba, kuma baki
aya ya daura min laifi fisabiilillahi don ba shi bane ya sha wuta a hannun Ya Hafiz, sai na kasa yarda da zuciyata nice da laifi ba shi ba, haka na kwana da abin a raina da safe ko fitowa ban yi ba, suna sane suka share ni.
Ai kuwa zuwa la'asar sai ga kiran Aunty Hindatu fada take inda take shiga ba nan take fita ba, sai da na rena kaina maganar da ta fada min yasa ni shiga hankalina.
"Idan kina son ki karasa mata aure sai ki dawo a cigaba da ganinki ana yab'a mata magana, ko wancan satin sai da aka gaya mata magana dakyar muka dawo gida jininta ya hau, kullum da ke take kwana ke ba zaki iya kwatar kanki ba sai mun taya ki?
Fisabiilillahi muna da tamu rayuwar." wannan Maganar ya dake ni, sun gaji da ni, haka na ji a raina sun gaji da ni.
Da karfe biyar na asuba ya farka, a hankali ya tashi ya cire robar karin ruwan ya sauke kafarshi, kasa tare da saka slipper
insa, zuwa ban daki, yayi wanka da alwala sannan ya fito ya zauna a bakin gadon har yanzu alluran nan basu sake shi ba, daddafe ya yi sallah sannan ya fito ya sauka kasa kitchen ya nufa ya ha
a coffee, sannan ya dawo parlourn ya zauna sai da ya sha, sannan ya koma ya kwanta a kujeran, wani barci ne ya dauke shi.
Karfe sha daya na safe yaji maganar mutane a can kasa-kasa.
Bude idanun yayi ya zuba musu idanu Ubaid da Jasminah tare da Uncle Auta, sai Badr da suke ta mishi sannu.
Tashi yayi Ubaid ya dauko kular abincin, kallon Badr ya ce musu.
"Who is she?" Yadda yayi maganar kamar me koyar magana, yasa suka zuba mata idanu har lokacin idanunsa yana kanta..
"Badr ce yar gidan Hajiya Khaulatu!" "Uban waye ya bata iznin shigo min gida?" Shiru suka yi suna kallonshi.
"Before na bude idanuna ta bar gidan nan ko nayi kwallo da ita!" Ai ba ita ba hatta Jasminah da sauri ta mike tare da jan hannunta suka fitar da ita kayanta ma aka shiga duka dauko.
Sannan suka sallame ta abin tausayi gashi ana ruwan sama.
Juyawa yayi ya kafe Uncle Auta da idanu.
Yadda yake mishi wani irin kallon tuhuma.
"Ka ga bar min irin wannan kallon ba ni nace ta zauna ba, wallahi Uwarta ce kuma." Dauke kai yayi yana kallon yadda Ubaid yake motsu-motsu.
"Ban kira sunanka ba!" Ya cigaba da shan kunun da aka zuba mishi.
"Gayen nan dan uwan Barista Jama'are ne!" Banza yayi bai kuma kula su ba.
"Please ka bada umarni a sake shi." Kallonsu yayi ya kama tari yana dafe kirjinsa, kafin ya cigaba da cin abincin.
"Son kayi hakuri mana!" Cigaba da karyawa yake kamar ba da shi ake ba, iskancin ya motsa kawai bai da niyyar ya amsa musu, kallon Jasminah yayi ya ce mata.
"Ki nimo min professional chef."
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 46
"In sha Allah zan nima maka mace ko namiji!" Kallon wayarshi da yake ringing yayi ya ce mata.
"Male!" Ya fada dan zafaffe, a yadda yake din nan kamar ya rufe mutane da duka.
Kusan haushinsu yake ji, definitely ba sune suke bashi haushi ba, kishin da yake cin ransa musamman da Ubaid yake gaya mishi ai Baristan nan ya zo akan case
in, kamar ya rufe su da duka, amma fuskarshi babu al'amar yana cikin fushi ko b'acin rai.
"Son!" "Yau baka da aiki ne a office!" Ya tari numfashin Uncle Auta, domin kada ya kara ce mishi kome kiran wayar Uncle Auta Hajiya Khaulatu tayi tana ta fada akan me zasu koro mata Yarinyar ba tare da sun kira a zo a dauke ta ba.
Lumshe idanunshi yayi ya kwanta da kyau yana jin yadda take bala'i har da cewa a saka a handfree da yake shima dan yau ne irinta murmushi yayi yana rayawa a ransa idan har da zai ina bude baki ya mata rashin mutunci ga abinda zai gaya mata amma ya koyi wani abu yana jin dadi idan ya saka mutane suna ihu a kanshi.
Tow uban me zata min, idan na kara ganinta a inda nake sai na karya, wannan shi ne abinda zuciyarshi ya gaya masa, amma sai ya share ya kuma cigaba da kallonshi domin baya son ya karawa kanshi wani zafin kai.
Ubaid da Uncle Auta suna ganin jaraba, mikewa Uncle Auta yayi zai fita ya ce mishi.
"Ka taimakawa kanka ka yi aure wannan rayuwar taka bata da amfani." Shiru yayi bai kula Uncle Auta ba har ya fita da yake bai da mutunci sai ce mishi yayi..
"Ka nima min auren Nihla!" Ba Uncle Auta ba, hatta Uban Nihla sai da ya kusan faduwa daga kujerar da yake zaune.
Saboda kaduwa, kuma kamar ba shi yayi maganar ba, wato idan Allah ya ha
a ka da dan iska yana fa kyau ka
an yadda zaka zauna da shi.
"Amma ka zare ne?" Banza ya musu ya bawa iska ajiyarsu.
Mikewa Ubaid yayi har ya isa bakin kofar fita zai kuma ya ce mishi.
"Baka ce kome akan Yarinyar nan ba a tura mata sakon
aukar aiki ne?" Bawan Allah nan haka yayi shiru ya kyale su, har abin ya fusata Uncle Auta zai magana.
Ubaid ya riko hannunsa.
" Shi kenan muje ba sai an tura ba." Kasan ranshi yana son yayi magana amma kuma yana gudun abinda za a dauke shi, haka yasa shi ya share shi har suka fita.
Kwanciya yayi a dogon kujeran parlourn, yana nazarin yadda kome yake tafiya, a hankali ya janyo wayarshi zai tura sako sai ya fasa.
Abu daya yake damunsa shin ta isa gida lafiya?
Wani hali take ciki?
Ko itama ta samu matsala na mura ne?
Tsaki yayi da ya tuna matar aure ce, bai san me yasa zuciyarsa take janshi ba, cikin hade rai ya wani cigaba da kwanciyar shi, Granny ya kira suka sha hira wanda ita ce ke jan shi da hiran, daga karshe suka yi sallama.
Kwanakin da ya biyo baya ya murmure, amma yaki zuwa family house dinsu.
Domin ba zai iya daukar renin hankali ba, ranar Monday ya shirya zuwa office.
Anan ya ga sabin ma'aikatan da suka
auka.
Duk inda ya wuce gaishe shi ake, har ya shiga elevator da zai kai shi hawa ukku na kamfanin, anan office
insa yake, yana isa ya nufi office
insa, zare necktie dinsa yayi ya wurga a can gefe, sannan ya cigaba da aikin da yake yi, sai dai zuciyarsa tana wani irin akilo a duk lokacin da ya tuna cewa basu tura mata sako ba, kusan aikin suku-suku suka yi shi, kafin can ya dauki shawarar da wata bangaren na zuciyarshi ta bashi ya shiga email din Ubaid ya tura mishi sakon a dauke ta aiki.
Sanin cewa idan har Ubaid ta ga sakon zai biyo bayanshi, sai ya cigaba da kallon wayar time to time yana jiran kiran Ubaid amma har kusan awa daya babu reply, sai wurin karfe biyu na rana Ubaid ya kira shi, wani tsaki ya ja yana ganin kiran yasan abinda zai gaya mishi bai wuce an tura mata ba, sai me?
Haka ya cigaba da aiki can, ya sauka ya nufi masallaci a can suka hadu da Ubaid ya zuba mishi idanu yadda ya wani hade giransa zaka rantse da Allah ai tab'a dariya ba, haka ya idar da ibadar ya nufi waje.
Shima Ubaid a gurguje yayi addu'ar ya fito.
"Na ga sakonka, ai ni tuntuni na tura mata sakon." Yadda ya zuba mishi idanu, kamar zai cinye shi Ubaid ya ce mishi "ina nufin na gaya mata an dauke ta aiki ne, sai dai nayi mamaki da bata zo ba yau Monday." Duk da yaji dadin da basu jira shi ba, amma gudun kada a rena shi ya ce mishi." Na tambaye ka ne?" Ya fada yana wani hade rai, shima Ubaid tabe baki yayi.
Haka suka jera har office
insa, muka zauna suna kusan Ubaid ke bashi labarin yadda ake ciki a kamfanin shi kuma yana nadewa, yayi shiru har Uncle Auta ya shigo ya samu wuri ya zauna, suka fara tattaunawa wanda shi baza musu kunne yake yana jin me suke fada sai can da aka gama maganar ya ce, musu.
"Ku shirya meeting gobe!" Daga nan ya wuce kan table dinsa, kafin ya cigaba da aikinsa.
Karshe da ya ga tunaninta zai dame shi sai ya tattarata ya watsar ya cigaba da abinda yake yi har kusan uku da rabi lokacin aka kawo musu abinci suka ci sosai, shi kan drinks ya tab'a yana fa
in.
"Zance naci towon laushi wurin Dadda!" Daga haka ya cigaba da aiki.
Karfe hudu ake tashi, haka yasa yana fita ya hangi inda ya ganta ranar, abin mamaki yake bashi.
Tow me nashi a cikin.
Tabbas an turo min sakon an dauke ni a aikin kusan kwanaki uku da suka wuce amma kuma ban san me yasa bana son zuwa wurin aikin domin idan na tuna da abinda ya faru sai naga kamar Ya Hafiz zai dawo, ban kuma jin labarin yadda aka kare ba.
Har ranar da sati ya zagayo wai ni fushi nake naki kula kowa.
Ina daki Ya Ado ya kira Ya Umar yana gaya mishi, an dauke ni aiki amma gashi nan zan fara mishi rashin mutunci, wannan abin ya min ciwo sai da na kasa hakuri yadda Ya Umar yayi ta dura asharia, haka yasa nima na kira Mama nayi ta kuka, itama fada ta min da nasiha tare ta rarrashina.
Washi gari ranar talata kamar yadda ta umarce ni na shirya na tafi aikin.