Sashe 17
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na dawo na samu Karimah da Yaranta da wata kawarta suna ta hira, yadda nayi sallama basu amsa ba haka nima ban ce musu uffan ba na wuce dakina, tunda na shiga na zauna baki
aya naji duniyar tayi min kunci, ko na rabu da Ya Hafiz Iyayena ba zasu tab'a karbana ba.
Sai naji baki
aya duniyar ta juya min baya, baki
aya duniyar kamar ni daya ce mata amfani a cikinsu, haka nayi ta jin kamar zan mutu.
Ina zaune a dakin naji sallamarshi, ban d'aga kai ba ya shigo yana fa
in.
"Wani wacce irin iskanci ne da ba zaki yi abinci a gidan ba?" A da ina ina ya Hafiz zai sauya amma by now sai nake ganin kamar har abada ba zai sauya ba.
"Bakya ji ina miki magana ne?" "Me kace?" Na fa
a ina kallonshi.
Fita yayi daga dakin ina jin shi yana ta b'ab'atu, kiran sallah azhar yasa na fita nayi alwala na dawo dakin nayi sallah, can sai gashi da kaya niki-niki a leda har da kayan abinci ya saka a kofar dakina ya fita yayi ya shigo da abincin tunda na ga haka na fahimci wata ya shirya min, don haka ina zaune ya kawo min takeaway, kamar ba zan amsa ba na amsa na ajiye na ce mishi.
"Nagode" na cigaba da addu'ar da nake, can bayan ya fita na shafa,.
Sannan na ja ledar abinci ne mai kyau, dauka nayi na fara ci a lokacin ya fara shigo da kayan abincin, yana zubawa a bayan kofana.
Ni dai ban ce mishi cikanka ba balle har ya dauka ko na damu da shi ne, zama yayi yana min murmushin mugunta, ban bi ta kanshi ba ya mike ya fita, haka na gama na fita da ledar da robar na kai waje, sannan na dawo dakina bayan na wanke bakina.
Tunda na shigo naji kamar jikina yana sakewa a daddafe nayi sallah Asr, a wurin dai na cigaba da zama ko kwanciya nayi Allah shine masanin.
Ashe kwanakina hudu me kyau a gadon asibiti, sai ranar na hudun na farka.
Naga hannuna daure da abin karin ruwa, kamshin abin wanke asibiti ya tabbatar min da asibitin nake, a hankali na yi yunkurin mikewa zaune domin ina jin kamar maganar mutane sama sama, na ji kamar an mai da ni baya, bude idanu nayi a buge amma ban san waye a kaina ba can can naji ana cewa.
"Koma ki kwanta!" Haka na kara komawa na kwanta tare da lumshe idanuna, ban kara budewa ba sai washi gari da misalin karfe biyu na rana naji Muryan Ya Ado, a hankali na kara mike jikina duk ciwo yake min.
"Sannu Lubnah!" Inji Umma Kanwar Mama wacce take aure a azare, lumshe idanuna nayi na kara budewa akanta, ta mike da sauri ta shiga
arin taimaka min na zauna ina sauke wani irin numfashi kamar mai cutar asthma.
Kallona Ya Ado yayi a hankali ya ce min.
"Ina ke miki ciwo?" Girgiza kai nayi alamar babu.
"Sannu ko." Ya ce min haka ta rike hannuna muka tafi ban daki ta ha
a min ruwan wanka nayi da ruwa me zafi, sannan na hada da alwala na fito na zauna a bakin gadon fita Ya Ado yayi ya bamu damar sauya kayana.
Bayan na sauya na gabatar da salolin da suke kaina, ina idarwa Umma ta zuba min tea me zafi a daidai shigowar Ya Ado da Ya Umar, sai Albashir da Ya Tahir, Ya Sani, ba Ya Ubaidullahi da Ya Mustapha, suna shigowa Aunty Hindatu da Aunty Innah suka shigo, zama suka yi akan kafet, ina cin abinci a hankali.
Hiransu suke na abin da ya shafe su bayan na gama na shiga ban daki na wanke hannuna da bakina.
"Barista ina ga mu bar maganar nan sai anyi la'asar ko kada mu fara mu katse saura minti goma a shiga sallah!
" Inji Ya Tahir, "Ok Malam muje ko!" Kallonsu nayi suma kallona suke yi.
" Kina son wani abu ne Auta?
" Inji Ya Sani, " A'a bana son kome!" Nayi shiru suma basu fita ba Ya Umar ya ce min.." kina son tambayar wani abu ne?" Yadda yayi min maganar a tausashe yasa na ce mishi.
" Me ya faru na ganni a nan?" " Baki da lafiya ne!" Kallonsu nayi kafin na ce musu.
" Na fara hauka ko?
" Idanuna ya cika da kwalla, fita suka yi na hango tausayi a idanunsu, a for the first time da na hango yarda da aminci a tattare da su, bayan fitarsu Aunty Hindatu ta mike tare da alwala tazo tayi sallah, Umma ma haka, nima a zaune nayi sallah saboda yadda nake jin jiri.
Tunda na idar da sallah nayi shiru, maganar gaskiya ko addu'a a yanzu na rasa ta me zanyi, ta rokon Allah ya saka ya Hafiz ya sake ni ne ko ta nimawa kaina mafita ne, shigowar Yan mazan ne yasa ni kallonsu, tare da Yadiko wacce take tsakiyarsu, shigowa suka yi Umma ta ce mata.
"Ina Yaya Salamatu?
Yau kwanaki biyar yarinyar nan tana asibiti bata leko ba?
Wallahi zan kira Inna na gaya mata tunda ita bata tsoron Allah a haka zata kashe Yarta." Sai a lokacin na kalle su naga yadda Yadiko take zabga min harara.
"Yaushe kika fara shaye-shaye Lubnah meye amfanin wannan abin kunyar da kika aikata?" "Yadiko a dai bi kome a hankali kada azo ana danasani!" Inji Ya Tahir wanda ya kasance dan Yadikon ne na fari.
Juyawa tayi a fusace ta fara fa
a.
Wani irin kara kaina ya fara na dafe kan ina
arin jin kamar ana buga min abu a cikin kwakwalwata.
Rike ni Aunty Innah tayi tana fa
in.
"Duba min alluran da yake cikin farin kwalba da sauri!" Ba musu Aunty Hindatu ta mika mata, ta ce mata..
"fasa min!" Haka ta bude bakin, sannan ta mika mata, ita kuma ta rike ni domin wani irin jijjiga na fara kamar ana fifigar jijiyar kaina, shiru Yadiko tayi ganin yadda nake jijjiga ga jinin da yake zuba ta hancina, abin ya razanata, dama haka lamarin ya ke.
Alluran aka min sannan suka yi tare tare aka daura ni gadon tare da daure min hannuna, barci me nauyi ya dauke ni.
Hindatu.
"Kai wallahi karya ne Lulu bata san amfanin kwayar da ta sha ba, da ta sani ba zata shiga wannan yanayin ba, imma an jima ana bata tana sha." Cikin fada Yadiko ta rufe Hindatu.
Tahir ya ce mata." Yadiko lokaci yayi da ya dace ku san waye yake auren Lubnah kun ga haka muke yiwa Yaran wasu?
Me yasa sai ita?
Me yasa a duk lokacin da tazo da bukatar a saurare ta ba a bata damar ta fadi abinda yake ranta?
Yadiko lokaci yayi da zaku cire kanku, ku kyale mu da Mijinku ya isa haka ya isa haka.
Idan da Munah ko Raliya ne a cikin wannan yanayin hakan zaki hana mu magana?
Duk lokacin da aka yi abu Lubnah ce mai laifi me yasa ko sau daya kun tab'a tambayarta meke faruwa?
"
" Amma ka ga yadda muka samu kayan maye da abin hana daukar ciki?
" Murmushi yayi ya ce mata.
" Waye bai san Hafiz ba?
An gaya miki baki
ayanmu basu san halinsa ba ne?
A cikinmu ya tashi fa, a lokacin da Uwarsa ta watsar da shi Abba ya janyo shi jiki saboda nakasar Baban Jama'are, Yadiko ni nan Hafiz ban gaya miki ba ne, Hafiz shine yayi sanadin da na bar shagon Abba, shi yayi dalilin da kowa cikin mu ya bar shagon Abba muka dauki abinda ya mana.
Yadiko lokaci ya kure da zamu kyale wannan lamarin." Yadda suka tsaya akan maganar yasa Yadiko tayi shiru ai al'amarin matukar ba kai ya fadawa ba, tow tabbas ba zaka fahimci yadda abin yake ba.
Sai da lokacin Sallah yayi suka tafi masallaci, su Aunty Hindatu suka yi sallah har da Yadikon bayan sun idar, suka ci abinci suka ajiyewa yan mazan, lokacin da suka iso an kawo na gidan Ya Umar da Ya Tahir haka suka hadu suka ci, sai karfe tara suka bar asibitin suka kai Yadiko gida.
Hafiz
Baki
aya hankalinsa yayi azabar tashi, domin ya hango kwabarsa zata yi ruwa, yasan matu
ar ya rabu da Lulu tow ba makawa duk abinda yake zai fito fili haka yasa shi kiran Baba Malam suka gaisa ya ce mishi..
"Alhaji ka ga sun dauke min matata, bayan ina sonta don Allah ka saka baki su bani matata wallahi ina sonta zan turo maka da ku
in mai a saka a mota a kawo ka kaji alhajina." "Shi kenan in sha Allah zan tawo gobe!" Godiya yayi ta mishi yana kara gode mishi.
A hankali ya ajiye wayar yana kallon Karimah da take zaune a gabanshi ta hade rai.
"Baby Karimcy kada ki damu ai!" "Ya isa haka!" Ta fada tana kokarin mikewa ya janyo ta suka fada wata duniya na daban.
Kiran sallah farko akan kunne na aka yi shi, na tashi nayi raka'atu fijir, ina cikin sallah Aunty Innah ta shigo, murmushi tayi ta shafa kaina ta wuce ban daki tayi alwala ta zo ta gabatar da sallah nafila, a hankali ta ajiye min wata waya a gefena.
"Ki duba akwai Alqur'ani a ciki zaki iya saurarenshi, ga airbon ki hada da shi kada maganar wani ya kara saka ki cikin tashin hankali har ki razana, domin condition dinki yana da matu
ar hatsari kin ji." Gyada mata kai nayi, har ta ha
a min abin karyawa da magani na sha sannan ta koma wurin aikinta.
Sai karfe bakwai ta shigo lokacin ta gama zata koma gida.
"Zan koma na huta an jima zan dawo baki
aya kin ji kina son wani abu ne?" "Duk abinda kika kawo min zanci " murmushi tayi ta shafa kaina tana me rungume ni a jikinta.
Tana bubuga bayana.