Sashe 68
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba musu na shirya tsaf na nufi wurin aikin, da wurwuri kusan kowa ya same ni ina jiransu, haka ya kawo ni Garej na tsaya jiran motar da zai shiga da ki ikorodu.
Wurin minti goma sai ga motar tazo na shiga a hankali na zauna tare da jiran su tambayi kudinsu.
Aikuwa bamu jima da tafiya suka tambaye kudin na bawa kwandusta.
Mun isa wurin bakwai da arba'in muka isa ma sauka tare da
aukar jakata, na cigaba da tafiya.
Kusan ni daya ce bahaushiya daga arewa, har cikin kamfanin na isa, ga ma'aikata ana ta hira.
Duba cikin jakar da nazo da shi nayi ka ciro wayata da earpies na saka a kunne na, kuna Karatun Kur'ani na cigaba da ji ina mai lumshe idanuna, a bangaren Staff na zauna na ga dayawan matan wurin sai kwalliya suke ana ta shafe shafe.
Abin har mamaki ya bani, can wurin karfe tara da rabi, sai ga wani ya shigo baki
aya suka gaishe, shima dogo ne kamar yadda na fahimci yan family dogaye ne, ina ruwan dogo hankalinka a gwiwa.
Magana aka yi min na bude idanuna.
"Barka daga wacce jaha!" Wai mika min hannu yayi yana, kallon hannun nayi da kyau.
Kafin na ce mishi.
"Ka yi hakuri ni muslma ce daga jahar Bauchi, kuma addinina da al'adata, ta haramta min gaskiyawa da namiji!" Murmushi yayi cikin isgilanci ya ce min.
"Ok lokaci ne zai gaya mana ke muslman kwarai ce.
" Khamis me kake nima a nan?
Baka gudun ya zo ya ganka ne?" Juyawa yayi yana murmushi ya ce mata.
" Na ga abu ne na biyo laifi ne?
Ki gaya mishi kayan da yake ta kwasa yana son ya ci ne ko zai bawa masu saka hannu jari ne?"
"Ke taso!" Inji Uwar Yaran nan, haka na bita zuwa office dinta, ta ce min..
"ina son na gaya miki wani abu!" Ta fada tana ajiye jakarta, ina tsaye kaina a sunkuye.
"Ki kula da mutuncinki, na ga kamar daga babban zuri'a kika fito, koda ace Iyayenki basu nan ya kamata ki kare musu mutunci, kada ki yarda wani yayi amfani da haka ya ci zarafin ki." Gyada mata kai nayi ni dai ban ce kome ba, haka tayi ta min nasiha har take gaya min Yaranta suna gaishe ni, murmushi nayi na amsa mata.
Wurin karfe goma ta sallame ni, saukowa kasa nayi.
Wata budurwa ta ce min .
'"Mrs Jama'are ki shiga Oga yana kiranki!" "Ok ta ina office
insa yake!" Shiru tayi kamar ba zata amsa ba, kafin ta ce min.
"Ki bi stair ya ce yana awa na uku first floor, gyada mata kai nayi har xan tafi ta ce min.
" Shi kuma wannan waye zai dauka miki?" Kamar nayi kuka na ce mata.
"Ok!" Na karasa na dauki kayan takardu ne a kwali, haka na cigaba da hawa tun daga hawa na farko na fahimci Allah da girma yake, ai kuwa da na zo hawa na biyu sai da na zauna na huta kafin na cigaba da hawa, har zuwa office
insa, tunda na isa na buga kofar wato wannan mutumin mugun dan renin hankali ne, nafi minti goma a tsaye sai da zai fita ya fito yana mai cewa, "Ki same ni a kasa!
" " Na'am da ni kake?" Na kara tambayarshi, amma ina har ya wuce ta wani kofa ya rufe tare da dauke kai.
Haka na shiga na ajiye kwallin na fito na gangara da gudu, sai da na fadi sau biyu.
Kafin na isa kasan.
Ina saukowa na samu staff din nace musu.
" Don Allah ina yake?
" Sai da suka bata min lokaci sosai, kafin suka ce ya fita, da gudu na fita na samu yana cikin motar, drive din yana waje, yana ganina ya shiga da sauri na zagaye gabar motar na shiga na zauna, Drive din ya dauko min wasu takardu.
Yana fa
in.
"Muje bankin First bank ne, sannan ya kamata ace kin san da tafiyar tun jiya." "Ayi hakuri!" Na dauki takardun ina dubawa, na kara kallonshi na ce mishi..
"ko zaka bani dan hit akan takardun?" Na tambaye shi.
"Ba matsala wannan takardun saboda kasuwanci za a tafi a zauna, sannan akwai wani hadin gwiwa da zaku yi da First bank, wanda zaki tsara tallar." A hankali nake bin takardan, amma ai ban tab'a tsara talla ba.
Shiru nayi ina kallon takardun gabana, haka yayi ta min karin bayani, lokacin da muka isa, shugaban office din baki
aya ya zo ya tarbe mu, bayan sun gaisa da shi, sai ya mika min hannu girgza kai nayi na saka hannuna a kirjina, haka suka mana jagora har office din da za ayi meeting din, haka suka yi ta tattaunawa dayawan tattaunawar akan tallar ne, sai da aia juyo kaina sai na ji na dan shiga rud'ani.
Kallona yayi ta cikin madubin da ya saka a fuskarshi.
Yadda yake kallona sai kaji na samu nutsuwa, don irin kallon nan ne na ki nutsu, a hankali na fara musu bayani tare da nuna musu yadda suke bu
atar ba zai yiwu ba, amma idan aka shirya tallar a kasa kafin a tacce a kuma gyara sai a kai ga gidan tv, na nuna musu idan har aka ce za a dauka a gidan tv zasu caji kudi dayawa.
Amma idan aka yi amfani da kayan aikin zamani ina ga kome zai zo da sauki...............
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 47
Duk wannan maganar da nayi, ban samu kallon arziki daga mutumin da nake ya bi a baya kamar bindi ba, asalima ana tashi taron yayi gaba abinsa, kyauta da First bank suka bamu haka na lodo shi a hannuna har wurin motar kafin na isa Driven ya bu
e min na shiga na ajiye na koma dauko jakata, amma abin mamaki sai nq hango motar a can bakin gate wato zasu tafi su bar ni, haka na karasa da sauri.
"Don Allah ka yi hakuri." Na bawa Driban hakuri shima na lura kamar hakuri yake bawa Mutumin bayan, shegen ikon tsiya, ni tsoron kallonshi ma nake haka muka bar First bank, muka nufi wani banki mika min table tap din da mutumin ya bawa Driban, shi kuma ya mika min.
"Zaku hadu da wasu mutane akan sayar da wasu filayen wannan ba batun hadin gwiwa ba ne, ki duba zaki ga bayanai akan filin." Gyada kai nayi, haka nayi ta duba bayanin ina me ciro biro da littafi na fara rubutawa, har muka isa.
Haka muka fito ina rike da table tap din, har inda za a zauna.
A karon farko da ya kalle ni, ya tsaya kamar yana da abin da zai fada sai kuma yayi gaba abinsa, haka ya sa nima na rufa mishi baya.
Koda muka isa office din mun samu ana jiran, sai da suka tattauna kafin aka miko min takardun da zan duba,na gama dubawa sannan na koma gefe na cigaba da tsayuwa, kafana ne ya fara ciwo kasance takalmin kafana yana da dan tudu, haka wunin ranar a zirga-zirga da tattaunawa abinda na fahimta shi mutum ne da ya san darajar nima, haka muka dawo office a matu
ar gajiya, driban sai sannu yake gaya min sannan ya biyo ni zuwa cikin kamfanin yana dauke da kayan kamar yadda nake dauke da su, har zan nufi stair ya ce min.
"No ki zo ga inda zai kai mu yanzu!" Dan murmushi nayi na ce mishi, "tow!" Wannan shine adalcin da zance anyi min domin daukar wannan dogon hanyar kamar cewa aka yi kafana ya karye, har office din mutumin muka isa.
Muna zuwa na ga Mamar Yaran nan gaishe ta nayi.
Ta ce min.
"Kin yi sallah kuwa ga la'asar ta kusa?" "Yanzu zan tafi masallaci!" "Ok gashi nan nasan baki ci kome ba!" "A'a Nagode Aunty!" "Amsa kawarki tace na baki." Hannu bibbiyu na saka na amsa, sannan na mata godiya na bar dakin.
Wannan wurin na kara bi na sauka staff office na, nufa tare da ajiye abincin da jakata na dauki wayata na tafi masallaci, sai da nayi la'asar sannan na dawo ina zuwa yadda na bar kayan ba a haka na same shi ba, which mean an bude tare da tab'awa, a hankali na dauki abincin na fito waje na nufi wurin Driban, na mika mishi.
"Gashi ko zaka ci?" Murmushi yayi sannan ya amsa yana fa
in.
"Y sunanki ne?
Na ga sai Mrs Jama'are ake fada ya asalin sunanki?" Ya tambaye ni da hausa, "Lubnah zaka iya kira da Lulu." "Wow sunan yayi dad'i." Wayarshi ce tayi
ara ya
auka.
"Ka turo yarinyar nan!" "Ok sir!" Juyawa yayi ya kalle ni ya ce min.
"Oga yana kiranki!" "Ok!" Na juya da sauri, wasu mata ne suka shigo kamfanin wata mahaukaciyar mota da wannan ne kawo na farko da na ganta, haka suka fito ba tare da wani bata lokaci ba suka nufi main entrance na kamfanin, haka muka jera da su, tunda na ga staff na gaishe su na fahimci suna da alaka da Kamfanin, lokacin da suka shiga elevator, ni kuma sai na bi stair haka nayi ta gudu sauri sauri.
Har na isa hawa na uku, office
insa na nufa.
Ina shiga naga matan suna zaune a kujeran office din shi kuma yana ta aikinsa, gaban shi naje na tsaya nace mishi.
"Sir gani!" Banza ya bawa ajiyata.
Haka na cigaba da tsayuwar har kusan minti goma kafin ya ce min.
" Get them out!" "Na'am!" D'ago idanunsa ta cikin glass yayi ya kafe ni da shi.
"Pardon" na juya da sauri na ce musu.
"Ku yi hakuri yana aiki ko zaku tafi sai ku nime appointment gaba!" "Wacece?" Inji wata kyakkyawar budurwa wacce ban iya kallonta bama, ture ni tayi tana fa
in.
"Dallas bani wuri." Sai da na kusan faduwa.
Shigowar Mamar yaran nan da maza biyu nan ne ya sa basu sauke kwandon bala'insu a kaina ba, ina rakube a gefe.
"Aunty Sameerah ya haka ne?" Inji
Babban.