Sashe 27
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da muka isa asibiti baki
aya sai na kasa fita a motar, sai da suka fitar da ni daga motar, haka aka dauko keken marasa lafiya aka wuce da ni, zan iya cewa tun daga ranar sabon jinya ya same ni, hatta zuciyata sai da ta samu matsala.
Saboda nauyin damuwa dama can kaina ya jima da tabuwa, haka nayi ta jinya har wata guda kowa ya koma wurin aikinsa.
Ya Umar da Tahir sai Sani da aka sake shi, Aunty Raliya tana zuwa a kai akai duba ni, da duk abinda tasan zan so.
Flash back
Abinda ya faruwa kuwa, tunda Hajiyar Ya Hafiz ta ga kudin da aka kawo tayi lissafinsa zai kara musu wani abu da yake mugaye ne, ita da Yaranta Nana da Firdausi suka shirya a kai
arar Lubnah kotu, yadda dole a amshi kudin da yardan Hafiz ko kada ya yarda idan suka karbi kudin daga baya sai ya ce bai yarda ba, sai kuwa Tijjani yaji maganar shine ya gayawa Baban Jama'are, shi kuma da ya tabbatar an kai maganar kotu, shine ya kira Ado ya gaya mishi, shi kuma ya tura Hindatu, tana zuwa ta tabbatar dama case
in a Bauchi ake son ayi shi, amma tunda sun kawo ba tare da wani dogon magana ba, aka tattauna saboda abin na family ne a office din alkali aka yi magana take alkali ya sake Lubnah tunda uwar shi bata bukatar Lubnah sannan koda ace uwarsa tana son Lubnah dole Hafiz ya kyaleta tunda abin har da irin wannan rayuwar.
Ana.
Fitowa daga office din Tijani ya kira shi ya gaya masa, sai ga shi har kotun ana ta jajjanta lamarin, ihu yayi ta yi yana fa
in bai sake ta ba, wallahi bai sake Lubnah ba.
Koda Hajiyarshi ta bashi kudin wanke muni watsi da su yayi ya ce mata.
"Duk abinda ya faru ke ce kika lalata min kome na, ina son Matata kika yi ta saka ni a gaba na cutar da ita, wallahi ba zan iya rabuwa da ita ba." Yayi ta rusa kuka har ya zo asibitin.
Wanann shine abinda ya faru.
A kwanakin da nayi ina jinya, babu wanda ya taba kira min sunan Ya Hafiz, nima kuma nayi
arin danne tsoron da nake ji, sai dai kuma irin wannan tsoron baya barin Dan adam, domin abu ne da ruhi ya ginu akanshi, sai da ta kai ta kawo idan za a bude kofa da karfi sai na razana, ga wasu irin nightmare da nake yi,kamar dan mutu tsoro ya gama kassarani, karshe sai aka wayi gari amadadin jini na y sauka a'a jinina hawa yake kamar ana tula mishi gishiri, hatta likitan da yake duba ni sai da ya tambaye Mama ko tana bani wnai abincin da bai dace bane?
Ta rantse mishi babu kome, shiru yayi kafin ya shiga tambayarta game da rayuwata kafin yau, bata boye mishi ba, amma yayi mamaki da ji ai ba a jima da kashe auren ba, don haka ya tafi da dare ina kwance ya shigo don Allah ya gani ko magana bana son yi ya shigo ya zauna tare da min tambayoyi, idanuna a rufe nake bashi amsa, abinda yayi matu
ar daure mishi kai, shine lokacin da ya mike ya matso zai duba ni domin ya ce na tashi zaune, wani baya da nayi saura kiris da na fado kasa.
"Is ok ba zan miki kome ba,.amma ki kalle ni mana!" A dan tsorace na kalle shi nayi maza na rufe idanuna.
"Hajiya haka take yi ne kullum!" Shiru tayi kafin ta ce mishi, "wani lokaci ba, musamman idan muna ta yawan baki masu zuwa gaishe ta!" "A dakatar dasu, su daina zuwa domin bata da lafiya sosai da sosai, jinya take bukata kafin ki tafi gida ku daura akan naku." Tabbas ni kaina nasan bani da lafiya, domin daga yadda nake razana da firgita.
Koda Yayuna suka zo Mama tayi musu bayani suka ga likita ya gaya musu halin da nake ciki, sai suke ganin kamar ba haka ba sai da Aunty Innah tazo ta fara musu bayani abinka da mai ilimin ta ce musu, ta gyara zama tana kallonsu kafin ta ce musu.
"Lubnah tana bukatar kulawa a kowani irin Yanayi, Lubnah tana bukatar rayuwa me kyau no matter how tana bukatar fa
in ciki a ja ta a jiki." Sauke numfashi tayi tana kallon takardar hannunta ta ce musu.
" Mun yarda da
addara mai kyau ko mara kyau, Allah shi ya jarabci Lubnah da wannan laluran amma da ace tun farko da Hindatu ta fara min magana akan Lubnah zata samu wannan matsalar da tun lokacin aka kashe auren!
"
"Dalla Malama ki mana bayani kin sa zuciyata sai tsalle take idan ta dirko ta fashe fa?
" Inji Tahir da ya gaji da maganar da take yana son Isa ga point din.
"*GAD*"
Ta furta muryanta yana rawa ta fara magana kamar haka.
"GENERALIZED ANXIETY DISORDER, ake kiranshi a turance, cuta ce da take samun dan adam ta sanadin damuwa da tashin hankali tare da matsin lamba, wanda idan ta kai matakin chronic yake haifar da cutar hauka!"
" Bama depression ba?" Inji Ya Umar, hawaye ne ya zubo mata ta cigaba da cewa "A yanzu ta shiga mataki na biyu ga cutar, wanda daga shi sai hauka.
Yawan razana da miyagun mafarki.
Tun ranar da Mama ta kai hannu zata ta b'ata ta razana, ya fara jin shakku, idan kun lura ana bude kofar zata zabura." Kuka ta saka a hankali.
" Tana kokarin fita daga staage ta shiga wancan da shine zata fara hauka.
Tun da na ga tana yawan dariya ko tayi ta zama shiru nayi fatan ya tsaya a haka ashe har ya isa wannan matakin.
"
" Kin ga ana warkewa ko ba a warkewa?
"
Inji Ya Umar, cikin shashekar kuka ta ce mishi.
"Ana warkewa idan aka hadu da therapy." Shiru yayi kafin ya ce mata.
"Y
anzu taya zamu iya magance matsalar Lubnah amma wancan dan kutumar uban na Ganshi sai na kusan kashe shi!" Mama da take bakin kofar basu san ta fito ba ta ce mishi.
"Me yayi da za a kashe shi?
Shi bai yiwa lubnah kome ba, nice a matsayina na uwa na kashe Lubnah na sha ganin damuwa a cikin idanunta amma na rufe nawa idanun bana son na karanta.
Balle har na samu damar cewa tayi hakuri da ace na karanta ai da yau yarinyar nan bata nakasa har haka ba taya zan yi da Lubnah?"
Cikin kuka take magana, sanin cewa itama tana da laifi amma lokaci guda ta tsaya sai Yaran suka zagaye ta suna bata baki.
Dakyar Mama tayi shiru.
Shigowa suka yi dakin, suka same ni kwance nayi rigingine, ina kallon sama ni kaina bana ce ga dalilin haka ba, amma na tsinci kaina da son kwanciya haka karar bude kofar yasa na rufe idanuna.
"Auta!" Juyawa nayi ina kallonta.
"Tashi ki ci abinci!" Duk yadda nake ji a zuciyata bana son ganin Mama tana damuwa balle yau ganin hawaye na zuba mata yasa na mike zaune.
Abincin ta kawo min ta zauna a gefena tana mai diba ta bani a baki.
Kallon cokalin nayi kafin na bude a hankali na amsa, hawaye na zuba mata tana bani ina ci, a hankali na kai hannuna saman fuskarta na goge mata.
Murmushi tayi nima na mai da mata, na cigaba da amsa tana kuka har na kauda kaina domin idanuna yana cika da kwalla.
Ruwa Aunty Innah ta bani na sha ina son Magana amma ban san me zance ba, a hankali na ce musu.
"Amma ba zan koma gidan Ya Hafiz ba ko?" Ya Tahir ya matso gefena ya riko hannuna ya ce min.
"Waye ya ce zaki koma gidan Hafiz?" Girgixa kai nayi matse hannuna yayi ya ce min.
"Ki kwantar da hankalinki, babu inda zaki in sha Allah.
Daga gidana babu wani wurin da zaki kin ji zaki zauna a gidana ko?" Gyada kai nayi ya ce min.
"Kada ki kara tuna wani can da bai da amfani a rayuwarki da namu kin ji!"
Gyada kai nayi suka gaya min kowa ya shirya domin na zauna a gidanshi.
Amma firstly lafiyata suke bukata domin sai da ita zan rayu.
Tun daga ranar aka daura ni akan magani, idan Aunty Innah ta taso zata zo ta zauna tana kara tisa min karatun Alqur'ani da azkar.
Haka yasa kullum ina cikin Alwala koda kuwa bani da tsarki ne, zuciyata ta samu nutswa.
A cikin sati biyar da nayi a cikin babban asibitin Bauchi, duk wnada ya ganni sai ya san na samu nutswa sama da can baya.
Hafiz
Ya gigice domin har Karimah sai da ya koreta, kamar zai yi hauka sannan kullum yana hanyar wurin Baban Bauchi, tare da rokon ya saka baki Lubnah ta dawo amma baban Bauchi ya ce yana kan
arin ta dawo ya jira a sallamota, domin har ga Allah tausayi Hafiz yake ji, yadda ya gigice har Jama'are ya je gaban Baba Malam yana kuka wiiwii da yake shima Baba Malam ya
an ji haushin abin da Hafiz yayi amma da yake zuciyarsa muguwa ce sai gashi ya kira Baban Bauchi...
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
*Littafin nan na kudi ne akan 1500*
*1500 ne, Nijar kuma 600 CFA 5921536136 ramlat Abdulrahman Manga Moniepoint or 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk ko Nijar 98 04 67 67my Nita*
Domin tura shaida wannan number. +234 703 513 3148 ko wannan 08130269641
Posting Arewapen da Telegram
SHA SHIDA
Da yake zuciyarsu ta cika da zalinci da mugunta, yadda yake shiga ba nan yake fita ba shi damuwarsa a maida Lubnah dakin Hafiz haka ne zai saka Hafiz ya samu nutsuwa, sai dai shi Baban Bauchi ya tabbatar mishi da cewa case
in bayana hannunsa yana hannun Baban Jama'are, wato mahaifin Hafiz, haka ya saka Hafiz a gaba har gaban mahaifinsa.
Bayan sun zauna ba tare da dogon magana ba, ya ce ga abinda zai yi kuma Umarni ya bada ba ba kome ba.
Shiru Baban Jama'are yayi tare da kallon Mahaifinsa.
Sannan ya kalli Hafiz da yayi wani zuru-zuru.
Ya ce mishi.