Sashe 34
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wa
annan yanayi na iya shafar yadda
walwa ke aiwatar da bayanan da suke shigowa, wanda hakan zai iya haifar da wannan gajeren kuskuren
walwar ajiya (memory glitch).
2.
D
Vu Mai Ala
a da Ciwon Damuwa (Anxiety Disorder)
Mutanen da ke fama da ciwon damuwa mai tsanani (Generalized Anxiety Disorder - GAD) ko ciwon firgita (Panic Disorder) na iya samun d
vu akai-akai ko kuma su
auke shi a matsayin wata alama mai ban tsoro.
ara Mai da Hankali: Mutumin da ke da damuwa yakan mai da hankali sosai ga abubuwan da ke faruwa a cikin jikinsa.
Idan D
vu ya faru, wanda yake da damuwa zai iya fassara shi a matsayin wata barazana ko alama ta hauka, maimakon kuskuren
walwa na al'ada.
Wannan yawan tunani da fassarar da ba daidai ba na
ara tsananta damuwa.
* Depersonalization/Derealization: Ciwon damuwa mai tsanani na iya haifar da wasu yanayi masu ala
a kamar:
* Depersonalization (Jin Cewa Ba Kai bane): Jin cewa ba ka cikin jikinka ko duniyar ba gaskiya ba ce.
* Derealization (Jin Cewa Duniya ba Gaskiya ba ce): Jin cewa abubuwan da ke kewaye da kai ba gaskiya ba ne.
* Wa
annan yanayi na iya kara kama da D
vu ko kuma a fassara su a matsayin wani abu na daban, wanda hakan zai
ara wa mutum damuwa.
3.
Idan Ya Zama Akai-Akai Ko Mai Tsanani
Ya kamata a nemi shawarar likita idan D
vu ya zama:
* Aka-akai: Yana faruwa sau da yawa a cikin wata guda ko mako.
* Mai Tsanani: Yana faruwa tare da alamun ban mamaki kamar zazzabi, jin jiri, ko rashin sanin inda mutum yake.
* A irin wa
annan lokutan, d
vu na iya zama aura (alamar farko) ta wani
aramin ciwon jijiyoyin jiki (kamar temporal lobe epilepsy), wanda kuma ya bambanta da damuwa.
A ta
aice, damuwa na iya haifar da gajiya da rashin barci wa
anda ke
ara yiwuwar D
vu ya faru.
Amma musamman, damuwa na iya sa mutum ya firgita da fassarar D
vu a matsayin wata babbar matsala, wanda hakan ke
ara masa damuwa."
Cikin son sanin wani hali Lubnah take ciki ya ce mishi.
" Ahmad wani hali Lubnah take ciki?" " Adam kanwarka tana fama da
Depersonalization, tana jin kamar ba ita ba ce, tsaya kana waje me ka ga take yi da nake tambayarta?
" Shiru yayi kafin ya ce mishi.
" Na ga tana karce farcen ta." " Good tana ganin ita kamar ba ita ba ce, bata jin zafi ko ciwo idan ta jiwa kanta ciwo, bata yarda da kanta ba kamar yadda take kallon kowa, sannan abinda ya faru da ita yana hunting dinta har shi Ex dinta tana jin kamar yana nan kusa da ita shi yasa take samun attack na Deja'vu akai akai, idan aka cigaba da haka zai haukata
walwarta domin bata yarda da cewa duk abinda yake faruwa da ita kamar gizo bane gani take kamar a zahiri yake faruwa da ita.
Idan har aka tsallake wannan matakin bata dawo hayacinta ba, abu na gaba da zata fara shine Derealization, shi kuma mutum bai yarda da kome a duniya ba, kowa ma ya gani zai cutar da shi ne.
"
Dafe kanshi yayi yana fa
in.
" Innalillahi wainnalihir rajoun, Innalillahi wainnalihir rajoun, Ya Allah na tuba ka sassautawa baiwarka.
Ahmad gaya min me ake bukata?"
Gyara zama yayi yana fa
in.
" Baya ga maganin da zan daurata a kai, zata fara ganin Doctor Dijah Bala, wata Therapist ce, a nan Lagos take, zata na bata shawara da yadda zata dawo tunaninta." " Zai dauki wata nawa kafin ta dawo daidai?" " Tabdijam tow idan har aka samu kulawar da ya dace zata iya dawowa a kasa da wata shida, kai idan ba a samu yadda ake so ba, zata iya kaiwa shekara ko fi da haka ya danganta da inda take, a rage hayaniya da tashin hankali.
Soyayya take bukata a yanzu duk abinda zata gani ya sakata nishadi, sai abu na gaba shine mu saka Allah a cikin lamarin ta, Addu'a karatun Alqur'ani, azkar.
Sauraren tafsirin malamai daban daban both hausa and English, zuwa wuraren shakatawa da dan tafiye-tafiye idan da hali SAN nasan kana da hali ma, a kaita ko Umara ne, taimaka da sakata farin ciki yadda zata ji itama mutum ce...........
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: ASHIRIN CHIB
Ajiyar zuciya Ya Ado ya sauke deep inside dinsa ya kalli Doctor Ahmad for while kafin ya lashe busashen lips dinsa.
Ya ma rasa me zai ce, sannan daga ina zai fara?
Daga shi har Zakiyah basu zaman gida.
A yadda ya fahimci bayanin Doctor Ahmad Lulu tana bukatar wani a kusa da ita kada ya cutar da kanta.
"Condition dinta baya bukatar zaman asibiti, idan tana tare da wani a gefenta, zata fi samun sauki da sakewa kuma ko bata magana wasu abubuwan zasu sauya sosai." Gyada kai Ya Ado yake yana jin kamar ya isa Bauchi ya rataye Hafiz a hankali ya ce mishi.
" Me ya haifar da haka?
" Ya tambaye shi kamar zai yi kuka.
" Domestic violence and abuse anxiety, yake haifar da haka, daga yadda namiji ya mai da mace kamar abin huce haushinsa tow daga nan irin wannan abin yake faruwa.
Ka ga bata gaya min cewa yana dukarta ba amma daga yadda take ganinsa zai tawo yasa na fahimci girma da yadda ta fuskanci rayuwa a hannunsa.
Wai ma waye shi ne haka ya lalata mata rayuwa haka?
Kasan ba sai namiji ya kwanta da mace ko yayi mata fyade bane lalacewar rayuwa namiji ya mai da mace kamar dan uwansa namiji wurin duka da cin mutumci yana haifar da irin wannan abin.
Sannan idan har mace zata iya kawo batu gabanka a matsayinka na nata, tana bu
atar a shiga lamarinta ne wai me ya same ta ne!?" Ajiyar zuciya Ya Ado ya sauke ya ce mishi.
" Ahmad kasan me?
Iyaye da mu ne, muka aikata haka domin kuwa Yarinyar nan tasha zuwa ki har kirana aka yi ana gaya min nazo na raba auren kanwata tana shan wahala." A hankali ya Ado ya warware mishi duk abinda ya faru.
" Kune kuka kashe yar uwarku, sannan iyaye suka goya muku baya, a gaskiya ba zan boye maka ba kun zalunci yarinyar nan." Yadda take magana zaka fahimci har cikin ransa haka ne, sannan ya ce mishi.
" Ka je ka
auke ta, sannan da kace kun nima mata aiki waye ya gaya maka yanzu aiki ne matsalarta?
A yanzu ita kanta bata san waye ita ba, kuyi kokarin ganin kun dawo da ita hayacinta.
"
Mika mishi hannu yayi suka sake musabaha, sannan ya saka kai zai fita ya ce mishi." Zan bawa Zakiyah sako ta kawo maka!
" " Na gode!
" Daga haka ya bar ofishin Ahmad din, shima dama ba wai yazo aikin ba ne, jin Adamu zai zo yasa shi zuwa.
Ba zai tab'a biyan Ya Ado abinda ya mishi ba.
Kowani mutum yana da yadda kake jinsa a rayuwarka.
A lokacin da aka sako shi a gaba sakamakon mutuwar wani mara lafiya aka jingina mishi laifin wanda ya kai da har ana
arin kwace mishi lasin dinsa, Ya Ado ne yayi ta Shari'a har barazana zai da aka mishi amma ya tsaya sai da yayi nasara, sannan ya dawo aikin a lokacin ya kara tafiya karo ilimi tun lokacin yake son ganin ya kyautata Ya Ado domin biyan shi abinda ya mishi, s yanzu haka zumunci suke da family dinsa da na Ya Ado.
Ina zaune Ya Ado ya zo ta rike hannuna muka tafi har wurin Aunty Zakiyah, ya ajiye ni ya tafi sayo min magani, yana dawowa muka wuce gida, bai kai ni gida ba sai da ya wuce da ni wurin saloon.
"Zakiyah ma zata zo anjima ki zauna anan kin ji!" Babban wurin saloon ne da span.
Zare hijab dina nayi, na lullube kirjina na cigaba da zama daya daga cikin masu aikin tazo ta tsafe min kitsona tana murmushi ta ce min.
"Ke Fulani ne?" A yadda tayi maganar kamar ta saba ganin gashi mai yawo balle ni nawa gashi ja ne kuma akwai cika da tsawo, gidansu Abba muka yo domin mazanmu ma sun fi mu yawan gashi, amma ana yawan cewa ni nafi su gashi.
Zamana da Ya Hafiz yasa gashin ya koma baya.
Haka ta wanke min tare da tsame min.
Muna zaune sai ga wasu yan mata sun shigo, gaskiya sun yi kyau kamar wasu hurul ain, saboda kyau da gayu ga wasu maid da suke dauke musu da jaka suna bin bayansu, tare da wasu security service karti majiya karfi, daga yadda suke tafiya tare da wasu yan mata uku kamar kawayen juna ne.
Wurin zama suka wuce alamar can ne VIP, yadda masu aikin suka yi ta shiga da fita.
Me da hankali nayi kan madubin gabana, matar ta ce min.
"Madam ayi miki kitso ne?" Idan aka bar gashin ma addabata zai yi domin wani lokaci ji nake kamar na yanke shi na huta.
Shafa gashin tayi da ya sauka har gadon bayana.
A hankali ta fara busar da gashin, sannan tana gamawa ta dauko abin kitso.
Ina zaune wani delivery Man ya shigo ya ce mana.
"Mrs Jama'are nake nima?" Kallonshi nayi nace mishi.
"Nice!" "Mika min wata jakar leda da kwali da tarkace ya ce min.
"Daga Daily Meals!
" Mika min takarda da biro yayi yace nayi sign, haka nayi na mika mishi, ya fita.
"Mijinki ko?" Girgiza kai nayi ina kallon parkage din, Ya Ado ne.
Haka matar ta cigaba da min kitso har wani lokaci gashi ta kwashi kitson yan dai-dai.
Fitowa wata daga cikin yan matan nan, tana zuwa ta ce mata.
"Biolah fix kuke yi da wig?" Da sauri ta juya tana fa
in.
"No ma is just natural hair." Takowa tayi s hankali, tana mai kai hannu zata tab'a gashin nayi maza na mike ina zare idanu.
"Sorry Ma wai zata ga gashin ne?" Mai da hijab dina nayi ina kallonsu.