Sashe 47
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Daughter ya Case dinku dai?
" Komawa Hajiya Samirah tai ta zauna tana mai baza idanunta.
" Uncle Auta a bar maganar!
" Inji Jasminah tana me mikewa ta gyara zaman abayarta.
" Da Abbana yana raye zai saurare ni ba tare da wani ya san me ya kawo ni ba, am so disappointed Datti ka san me ya kawo ni amma ka ki ka bani damar haka, Uncle Auta kasan bani da wata madafa amma ba kome!
" Ta juya tare da
aukar jakarta tana share kwalla da yake zubo mata ba da wata mafita da ya wuce ta kira shi Turaki ka
ai ne last hope dinta, sai da ta shiga motarta sannan ya kira Numbersa hawaye na zuba mata, bata ta
a kawowa zai saurare ta ba ko zai dauki kiranta.
Amma abin mamaki sai gashi ya dauka yana tambayar.
" Da fatan lafiya?
" Cikin shashekar kuka ta ce mishi." Kasan ciwon da nake ji na kowa ya juya min baya?
Kasan yadda nake fama da ciwo na abinda yake damuwana?
Kasan yadda nake ruined rayuwar aurena?
Ko sau daya ka tab'a jin kukana?
Ka tab'a tambayar meke damuna?
Brother ka tafi ka bar ni alone baka damu da ni ba, ko don ba ciki daya muka fito ba?
I lose Abba, by now I lose everything har career dina, my First child she be mole daga Brother Mijina, nayi magana Mom ta ce na kashe case
in, yayi min barazanar ko na saka ku a sake mishi kayansa ko ya sake ni ya kwace min Yarana." Ta cigaba da kuka a hankali, sannan ta hadiye kukan tana fa
in..
"ba kome haka Allah ya nufa, kowa yana son na shi amma ni nawa sun yi abonden dina, na rasa duk wani kwarin gwiwa.
But koda gawata aka samu don't blame them just remember that na gaya maka yadda nake shan wahala na gode wannan shine death note dina!"
Kashe wayar tayi ta kifa kanta a kan sitiyerin motar, tana jin wani irin kuka yana zuwa mata, wayarta tayi
ara ta d'ago kai tana kallon kiran, dauka tayi domin ta tab'a yarda zai kara kiranta ba.
" Littles Queen, are Kumo Family Queen, akan me ba za a kula ki ba?
Ki bani nan da awa biyu ki tafi gidan Ubaid ki zauna kada ki damu Yaranki zasu zo gare ki, Abba baya raye amma ba yana nufin xan bar rayuwarki ta lalace ba ne, kece kawai kika rage min da muka yi sharing blood, taya xan bar ki?
I glad kin kira ni for your own, you invited me akan personal life dinki, ki tafi gidan Ubaid ki kwanta kada ki yi drive zan saka Tajudeen ya zo ya kai ki jira yanzu kin ji" sai ra cigaba da kuka ta kasa magana irin kukan farin ciki ka samu wanda ya tsaya maka, yana jin ta bai kashe wayar ba ta ce mishi.
"Allah ya jikan Mommy da Abba.
Allah ya gabatarwa su Baffa, Brother I miss you, I miss something else!" Murmushi yayi ya ce mata.
"Ba gani ba?
Remember who you are, kada ki sake barin wani ya cutar dake, idan aka yi magana ki ce kina da Turaki akwai wani marayan zaki da yake gurnani saboda ke!" "Na gode sosai na gode." "Oya share hawayenki bari na kira Tajudeen." Kashe wayar tayi bayan minti goma sai ga Tajudeen, ya gaishe sannan ta fita gaban motar ta koma baya, anan ta zauna har suka isa gidan Ubaid, a lokacin Amirah tana aiki a kitchen, koda ta shiga a parlour ta zauna har Amirah ta fito.
"Jasmin!" Murmushi tayi tana sunkuyar da idanunta da suka yi jajjir har daman idanunka yayi ja.
"Brother Turaki ya ce na zo nan!" "Ok muje na kai ki daki!" Ta mike Amiraah ta kaita daki, ta zauna a bakin gadon.
Kanta a sunkuye.
Haka Amirah tayi ta hidima da ita tana cikin masu yiwa Amirah kallon bata kai ba.
Amma yau don Allah ya d'aga darajar Amirah gashi nan tana hidima da ita.
After 3 hours.
Baki
aya family kumo kowa ya shiga hankalinsa, idan ka cire Hajiya Zeenatu wacce take bala'i da masifa.
"Wato ni Jasminah ni zaki wulakanta?
Har zaki yi involved din Turaki cikin wannan lamari?
Ni na haife ki ba shi ba, wallahi idan baki zo ba nan da awa daya sai ka tsine miki." Ta fada tana ihu.
Ba karamin tashin hankali ta shiga ba, idan har Jasminah ta lalata aurenta tow wannan damar da zata rasa abinda take hari akan Mimih.
Wato wani abu da ya faru, shine yana gama wayar da Jasminah, ya kira Uncle Auta da Ubaid ya ce ya basu awa daya kacal su kama Fahad mijin Jasminah a rufe shi kada a bada belinsa, duk wanda yake son karban belinsa a nimo Jasminah ita ce ke da hurimin bada belinsa, sannan aje gidansu a dauko mata Yaranta ko da bala'i.
Akwai abinda only money and power ka
ai yake iya aiki, kuma ya nuna musu iyakarsu.
Sannan duk wani abin da ya shafi Family Noma family sai da Turaki ya dakatar dasu kuma yayi magana da karfi da kudi yasa aka kama Sudais Kanin mijinta aka rufe shi aka rasa inda aka kai shi, sannan ya kashe wayarshi bayan ta tura mata da sakon. *Kada ki kashe wayarki ki saka a ranki akwai babban challenge da zaki fuskanta kada emotion ya sa ki mika wuyarki, kin ji ko baki ji ba.
Ba zan kashe miki aure ba domin nasan kina son Mijinki, nasan kina bu
atarshi and ki holding wannan yanayin yadda zaki kwaci kanki!*
Bai gaya mata wanda zasu kalubance ta ba, amma yadda Mamanta ta tsaya sai ta fito daga inda take, amma bata fito ba.
Ganin da gaske taki magana kuma taki bayyana kanta.
Sai gashi hankalin kowa ya tashi.
Shi kanshi Ubaid bai san tana gidansa ba, sai da ya koma domin tunda ta cewa Amirah Brother Turaki ya turo ta bata gaya Mijinta ba, ganin Jasminah a gidan yasa shi duba e-mail dinsa. *Yaran a kai su wurin Hajiya Zeenatu Queen kuma ta zauna a wurinka.* Yana ganin haka, ya fahimci sakon shi.
Washi gari ya tafi can KUMO FAMILY MANSION, ya ji yadda ake ciki da maganar Jasminah, haka aka yi ta nimanta.
Wunin ranar iyayen Mijin Jasminah suka zo, Alhaji ELYakub Kumo ya ce su je gobe su dawo.
Wasa wasa sai da suka yi zuwa uku a cikin kwanaki biyar, kafin Turaki ya bawa Uncle Auta labarin inda Jasminah take a je a dauko ta, aka kaita gida yanzu su babban damuwarsu a sake Sudais ita kuwa kamar yadda Uncle Auta da Ubaid sun ce ta ce a kai su kotu ta haka ne zai saka su shiga hankalinsu, yadda take kome da maganar da take yasa Alhaji Mudansir ELYakub Kumo ya Fahimci baki
ayansu tsarin turaki ne, hatta shima Alhaji ELYakub Kumo abinda yake yi tsarin turaki ne, cizon lips dinsa yayi yana kallonsu domin bai ta
a yarda Turaki zai iya daure shi ba, Alhaji Nasiru Noma babban abokinsa ne kuma abokin cin mushensa, duk wani halin da Jasminah take ciki Alhaji Mudansir ya sani kawai tsabar masifar son kudi ne irin nasu.
Yadda Fahad ya sha azaba ga kayansu da aka rike, domin aka zargin kayan akwai miyagun kwayoyi, burin mijinta shine wani daga cikin manya da suke gefen Turaki su saka hannu yadda idan aka sake mishi kayansa sunansa ba zai baci shi
aya ba, sannan koda yayiwa Mahaifinsa magana yayiwa Alhaji Mudansir magana sai ya ce a'a baya son saka hannunsa a cikin irin wadannan dirty stuff din, shine kawai ya tabbatar da su yi ta threating Jasminah yadda dole zata saka Turaki ko Mujitafa su saka mata hannu.
Ai kuwa bukata bata biya ba domin gashi nan dai ba a je ko ina ba kome ya b'aci musu tunda sun tab'a me yaya irin Turaki.
Case
in Babba ya koma musamman da aka shigo da maganar mole Babbar yarta da ake yi, nan Uncle Auta ya ce a kai kotu kawai, ai kuwa kowa ya shiga hankalinsa, masu jiran wani abu ya faru suka fara cewa dama abinda yake faruwa kenan, duk da zaman iya maza da ita sai mahaifiyar dayawa sun yi missing shot din, ita kuwa Uwarta gudun kada Hajiya Khaulatu da Samirah su mata dariya da sauran matan gidan, shi yasa nake rufe kome amma yanzu kan dole fa tayiwa tufkan hanci musamman wancan Tsinannen da yake zuga mata Y'a domin yana bakin ciki ya kasa zama yayi aure yana bin matan banza, kwafa tayi tana kaiwa da komowa, tana kallon Jasminah da take shan tea a hankali..
"yanzu kin kyauta kenan?
Duk abinda yake faruwa wato kece mai dan uwa da zai tsaya miki?"
"Lokacin da na kawo miki maganar nan baki saurare ni ba, kowa ya juya min baya the way you turn back, shi ai mun yi sharing blood da shi ko zaki shekara kina zaginsa ba zai tab'a min ciwo ba because yanzu na san how he meant to me, shi din ka
ai ya rage min, tun yarinta kika raba ba ni da dan uwana, yanzu kina nufina na raba da shi?
Yau ya tsaya min ya tsaya min "
"Amma dai kin san cewa Mimih itace Queen of Kumo Family!" Murmushi tayi tana fa
in.
" My brother Turaki told me that nice be throne of KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY, ni ba don kamfani nake wannan abin ba ina son a san yadda nake rayuwa ne kuma, I'm not here for against you and your lovey daughter I'm here for my life, Alhamdulillahi at least na samu wnada ya fahimci how im dying.......
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 30
Mikewa tayi tana kuka ta nufi hanyar waje, "haka kawai nake jin zuciyata take bani wani abu na daban ban sani ba ko yana da nasaba da yadda kika watsar da ni ne amma ki sani ina kallonki a matsayin Uwar da ta haife ni, tun da Abba ya rasu na fahimci shi
aya ne yake kaunata.