Sashe 4
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayata ce tayi
ara na duba Aunty Inna ce, ina dauka na ji kwalla ya cika min idanu.
"Auta me Hindatu take gaya min?" Kuka ne ya kwace min na kasa bata labarin abinda ya faru.
"Kina nufin a dauki kudin a bashi?" Kamar tana gabana na gyad'a mata kai ina fa
in "eh!" "Bakya tunanin da matsala kudinki ne fa, wai ma tsaya waye ya gaya mishi kin samu kudin?" "Ban sani ba wallahi iya na wurina ya amsa saura dubu bakwai!" "A cikin dubu darin da yake hannunki?" Shashekar kuka na ja, ta ce min.
"Anya Hafiz ba asiri ya miki ba?
Ai shi kenan zan mata magana ta turo miki ku
inki sai ki bashi." A yadda tayi magana kamar ranta ne ya b'aci, kashe wayar tayi.
Haka na zauna a parlourn har zuwa wani lokaci kafin na mike na wuce dakina, na wanke fuskana sannan na fito, na samu Yasir ya dauki remote dina yana dokawa da kasa, "Yasir bari kada ka bata min!" Na amsa da gudu ya fita yana ihu, ban kula ba na shiga kitchen na zubo musu abinci, ina dawowa parlourn Ya Hafiz suna shigowa da shi da Karimcy.
"Uban me ta mishi Yusrah?" "Rankwashinsa tayi!" Ta fada tana me kallona, takowa gabana Uwarsu tayi ta amshi abincin ta ajiye sannan ta d'aga hannu zata mare ni ya ce mata.
" Kyale ta!
Bashi taci ko ta biya ko kuma ta ji a jikinta." Daga haka suka juya suka bar parlourn har da Yaran.
Zama na cigaba da yi har lokacin sallah yayi na tashi nayi sallah, na zauna a cikin uwar dakina ban fito ba, abincin da nayi shi zamu ci har dare tunda gidan ba lafiya gara na dumama da dare, ina zaune can wurin karfe biyar na yamma Husnah ta kira ni, dauka nayi muka gaisa ta ce min.
" Auta me ya hadi ki da Ya Hafiz kuma?" " Babu kome!
" Shiru tayi kafin ta ce min.
" Hala baki leka Whatsp ba ko?" "Eh bani da data ne amma zan leka yanzu!" "Gaskiya abin ba dad'i, sannan idan kin san akwai wani abu don Allah ki warware domin dai ba dad'i ayi ta rigima akanki kullum !" "Na gode in sha Allah zan yi yadda kike ce!" Na kashe wayar, ta banki na sayi kati na saka account dina sannan na sayi data, na bude Whatsp dina, a hankali na ga sako yana ta shigowa kasancewar na jima ban bude ba, sako ne dayawa, kamar wanda aka wurgo shi ya fado min daki, kallonshi nake shima ni yake kallo, tsoro da tashin hankali suka ziyarci zuciyata da fuskana, hadiye yawun tsoro nayi, zuwa yayi ya zauna a hankali ya cigaba da kallona.
Amsar wayata yayi yana fa
in.
"Luluna, ki yi hakuri maganar kudin nan a barshi Hindatu ta rike ku
in kawai ai zaifi kyau ta rike miki ku
inki ko?
Yanzu haka Baban Jama'are zai kira, domin Hindatu ta kira shi ta gaya mishi.
Don Allah baby girl kada ki kunya ta ni, kada ki kara d'ago tashin hankali akan wanda aka yi kin ji, ki gaya mishi cewa ai mun sassanta kanmu.
" Gyada kai nayi ina kallonshi cike da tsoro, wayar ce tayi
ara ya saka a kunne yana fa
in.
" Gata nan!
" Ya mika min wayar, kamar wacce aka danne min ciwon da nake ji, na amsa wayar muka gaisa da Baban Jama'are.
" Lafiya lau Babana!" Na fada ina kame-kamen me zance, a na shi bangaren ya ce min.." Ummina gaya min me ke faruwa ne?
" Murmushi nayi na ce mishi.
" Babana babu kome ai mun daidaita kanmu." Murmushi yayi yana fa
in.
" Ummina nasan waye Hafiz na san me yake so na san abinda baya so, na san halinsa ciki da waje.
Gaya min me yake faruwa?
" " Babu kome babana, wallahi mun daidaita kanmu;"
" Idan dai da wani abu ki gaya min kin ji ko?
Allah ya muku albarka, Hindatu ta ce Adamu ya baki ku
i, amma Hafiz ya amshe sannan wanda yake hannunta ma yana harinsu.
" Kallonshi nayi naga yadda ya wani razana, irin yadda nake tsoronshi haka yake tsoron na bude bakina," A'a Babana, ba magana makamancin haka, sannan ai kudin ni ce na ce ta turo min na bashi ya rike min!" Na fada ina kallon yadda yake gumi.
" A'a Hindatu ta rike miki kudinki dai, ba batun ya rike miki ta ce ta baki dari kudin yana nan ko yayi amsa!
" Kafin nayi magana ya nuna min alamar na fada cewa kudin yana wurina bai amsa ba, haka na fa
a ajiyar zuciya ya sauke har Baban Jama'are ya gama min tambayoyi sannan ya katse kiran ko magana bai yi da shi ba, wani irin ajiyar zuciya ya sauke yana na kalle shi, fauce wayar yayi yana tsaki.
"Babu babbar munafuka irin Hindatu na tsane ta!" Daga haka ya fita a dakin tana mita, nasan Ya Hafiz duk abinda ya saka a gaban sai ya cimma nasara akansa.
Duba what'sp nayi bayan fitarsa, ashe rigima ake tsakaninsa da Aunty Hindatu, yadda yake mararaicewa yana bata hakuri tare da nuna shi na fi karfin kudin da ake magana a kai awurinsa, don Allah kada ra kara hada shi da mahaifinsa, idan don yana kula da dukiyar Baban Bauchi yasa take haka zai bar shagon yasan ba suna yin haka don ni ba ne suna yi ne domin yana rike da duk wani dukiyar baban Bauchi ne, amma in sha Allah zai janye hannunsa, Lubna dai Matarsa ce kaf duniya babu wanda ya isa ya raba mu, sannan shi dai ya so Lubnah kuma yana zaune da Lubnah yadda yake girmama lubnah kaf duniya babu wnada yake haka, sannan idan har tana ganin kaunar da yake yiwa lubnah ba don Allah bane, tayi duk abinda za tayi.
Wato idan ka ga yadda yake magana cikin nutsuwa da kaskantar da kai zaka rantse da Allah, ya Hafiz na musamman ne, koda yake shi din ai dama can na musamman ne.
Sai ya bawa Kowa tausayi har Yaya Umar da yake Maiduguri ya cewa Aunty Hindatu." Don Allah ki bar maganar nan haka!" Haka ya Amaar ya ce mata, a kashe zancen duk kannenta maza da mata sai suka shiga kare Ya Hafiz, murmushi takaici tayi ta zabga Left a group din, dama Aunty Hindatu akwai zuciya a kusa.
Daga wannan ranar ban kara samun matsala da shi ba, ranar bayan kwana biyu na kira Aunty Hindatu na gaishe ta dakyar take amsa m
in.
"Aunty Hindu!" "Kada ki kira ni haka, ki je can ki cigaba da abinda kike yi!"
"Ki yi hakuri ba zan kara ba!" Na fada kamar xan yi kuka.
"Ya isa haka, meke damunki?" "Ba kome kawai na kira na gaishe ki ne!" "Allah sarki auta ta fara hankali.
Ko kina son kudi ne?" "Akwai sauran dubu tara ba sai kin turo min ba!" "A cikin dubu darin ne ya rage saura tara?" Shiru nayi ina tuna katobarar da nayi.
"Nayi amfani da shi ne!" "Allah ya kyauta, Baban Bauchi ma ya kusan rabon Zakka ai ina ga yana bamu bana umara zamu tafi har dake ko?" "Allah ya amince!" Na fada a hankali domin nasan matukar Ya Hafiz yasan da batun kuma Matarshi ba zata ba, ba zai tab'a barina na leka ko da kofar gida ne.
"Ya kika yi shiru?"
"Ba kome kawai ina nazarin yadda zan ga dakin Ka'aba!"
Murmushi tayi tana fa
in.
"Kin yi waya da Mama ne?" "A'a ban yi ba!" "Bata jin dadi fa, tana fama da mura." "Wayyo Allah Ubangiji ya bata lafiya!
Me xan mata Aunty Hindu!" "Ki mata farfesu da kayan kamshi!" Murmushi nayi na ce mata.
"Aunty Hindu ya nusaiba?!" Dariya tayi tana fa
in.
"Tana lafiya ai ta kusan zuwa gida haihuwa!"
"Allah ya kawo ta!" Nusaiba yar aunty Hindu ce da aka yi aurenta, kuma yar dakina ce.
Daga haka muka yi sallama, mikewa nayi na nufi kitchen na bude frij na duba nama, zabuwa ce guda biyu ta rage min, ajiyar zuciya na sauke idan na je gidan zan so ganawa da Baban Bauchi.
Ko don a tura Mubarak gidan gona kawo min kaji.
Murmushi nayi, fitowa nayi na zauna a parlourn.
Shigowa Yusrah tayi tana fa
in..
"Lulu zanci abinci!" Tashi nayi na nufi kitchen na zuba mata alale da nayi, sannan na fito na ajiye mata, ta fara ci ina kallon tv.
Ni dai shirun Ya Hafiz nasan bata lafiya ba, idan kuwa ta lafiya ce tow zaka samu akwai shirin da yake yi, don haka ina zaune ya shigo da sallama.
Kallonshi nayi ina amsa mishi.
"Barka da dawowa, ya kasuwar?" "Alhamdulillahi!" Ya zauna a dame, dakinshi na wuce na ajiye mishi jakarshi, sannan na dawo na hada mishi abinci, koda na kawo na ajiye mishi, kallona yayi ya ce min.
"Luluna ina cikin tashin hankali!" "Lafiya?" Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce min..
"bari na duba Karima na zo!" Haka ya tashi tare da Yusrah sun jima kafin suka dawo tare da Matarshi, a lokacin da suka dawo abun ya bani mamaki domin dukkansu kuka suke sharshar.
"Hafiz lafiya?"
Girgiza kai yayi yana fa
in.
"Lulu ki rufa ki min asiri, Lulu." Sai hawaye, baki
aya sai jikina yayi azabar sanyi bani manta lokacin aurensa da Karima haka ce ta faru yazo yana kuka da tashin hankali, ya Hafiz idan yana cikin tashin hankali bai da nutsuwa, ban san me ya faru ba, amma duk abinda zai girgiza shi yayi kuka nafi shi gudun abun.
Baki
aya sai na shiga tashin hankali, yadda yazo ya zauna tare da daura kanshi a kan cinyata, sai jikina ya
auki rawa, tambayar duniyar nan nayi mishi amma bai ce min cikanki ba sai ce min yake na rufa mishi asiri.