Sashe 14
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mikewa da zan yi kuwa ta kwasa da gudu ai kuwa sai gashi ta taka ledar Bevimix ta zame baki
aya fresh milk din ya kware a gefen kirjinta, abinka da zafi sai kuwa ta fasa ihu wanda yayi daidai shigowar Mahaifinta da fitowar Uwarta a dakin, wani irin bugawa zuciyata tayi na tsaya cak kafin na karasa da sauri nace mata.
"Kin ga abinda nake gaya miki ko?" Na yi maza na shiga daki na dauko kamun da aka niko min zan yi kunu na sha na watsa mata a kirjinta bayan na cire mata rigar, baki
aya iyayen babu wanda ya ce min ci kaina.
Haka na zaunar da ita na cire mata rigar ba wani tashi wurin ba, amma yadda take kuka da ihu yasa Uban ya karaso ya bangaje ni sai da na fadi, sannan ya dauki yar ya fita da ita, wasa wasa basu dawo ba har dare habaici da cin mutumci babu wanda Karimah bata min ba, ni dai bance mata uffan ba, wajen karfe biyar Mama ta kira ni.
"Kin kyauta Lubnah wacce irin kishi ne haka yake damunki?" Bata ba ni damar magana ba.
"Saboda kishi zaki kyale yarinya kamar Yusra ta kona kanta?"
Ni dai
asa magana nayi har sai da Mama ta ce min.
"Saboda mugun nufinki Allah ya hana ki haihuwa domin da ya baki da Yaranki zasu dauki mugun halinki!" Komawa daki nayi na zauna shiru.
Haka Baban Bauchi ya kira ni ya ce sai ya ga wanda ya isa min, wasa wasa sai ga al'amarin ya girma yadda ban zata ba, yusrah kwantar da ita aka yi a gadon asibiti.
Sannan wacce take gudun Mama ce.
A wannan lokacin na ji duniyar ta min zafi, kaf duniya mutum daya ce ta fahimce ni Aunty Hindatu, dole na bawa Aunty Hindatu special respect a duniyata, ita ka
ai sai Ya Ado suka fahimci abin domin abin ya faru da kwana biyu Baban Bauchi ya zo har gida ya saka aka kwashe kayan sana'ar aka fita da su.
A wannan lokacin Ya Hafiz ya zata ni yayiwa mugunta.
Ya zata ni ya rusa tabbas ya Hafiz ya rusa ni, sai da na kusan zarewa domin babu wnada ya saurare ni, kowa ya juya min baya sai Aunty Hindatu da ita
aya ce take rarrashina, kwana Yusrah biyar a gadon asibiti Hajiya da Baban Jama'are suka iso a ranar Karimah ta dauki matakin da Baban Bauchi ya goya mata baya.
Ina zaune wurin karfe biyu na rana aka yi sallama a gidan, fitowa nayi ina amsa sallamar.
Yan sanda ne mata biyu suka shigo.
"Sannunku da zuwa!" Yadda nayi magana a matu
ar tsorace.
"Kece Lubabatu Usman Umar Jama'are?" Jikina ne ya dauki rawa.
"Eh nice!" "Ok ko zaki zo muje office din Yan sanda!" Ji nayi kamar ina yawo a saman iska.
"Akan me zan bi ku Office dinku bayan ban yi kome ba?" "Eh tow idan muka je zaki ji abinda ya faru!" "Tow bari na kira mijina;" na shiga kiran Ya Hafiz amma bai dauka ba, haka nayi ta kiran Yan uwana har Baban Bauchi na kira Babu wanda ya dauka, sake magana suka yi na fito ko su shigo dakin.
Haka na fito a sanyayye da hijab har kasa.
Ina kara kiran Aunty Hindatu.
Daidai na shiga bayan motar.
Dauka tayi tana fa
in "Auta yi hakuri bana kusa ne!" "Aunty Yan sanda sun zo zasu tafi da ni!" "Akan me?" "Ban sani ba Aunty!
Don Allah ki zo!" "Shi kenan gani nan zuwa!" Haka ya kashe wayar muka Office din Yan sanda da yake dutsen tanshi, anan na samu Karimah ashe shirinta kenan ita da Uwanta da iyayenta, muka shiga suka amshi wayata da kome suka tura ni cell suka ki min magana, ina zaune wata yar sanda ta shigo ta d'aga hannu tayi ta kifa min mari, yan uwan Karimah suna fa
in.
" Saboda kishi ne ita Allah bai bata haihuwa, koda yake ta kashe mahaifarta da maganin hana daukar ciki shine bari ta kashe yar kishiyarta, Allah ya sa yarinyar ta auna arziki!" An tozarta ni, an ci mutuncina haka na kasa ko kuka sai sunkuyar da kai da nayi idanuna bana gani.
Muryan Ya Hafiz da naji yana ta fada a waje.
" Akan me zaki shigo da hukuma cikin maganar?
Ko an gaya miki ban san yadda zan yi ba ne?
Gaskiya kin bata min rai yanzu da wani idanun xan kalli iyayenmu?" Yadda Ya Hafiz yayi ruwa yayi makarbiya yasa ni shiga rud'ani amma ai ya ga kirana.
Fada sosai yayiwa Karimah, Aunty Hindatu da Ya Umar da Ya Albashir suka karbi belina, haka na fito kamar wacce ruwa ya mata duka, fuskana ya dan kumbura saboda marin da yar sanda tayi min.
A hankali nake takawa har wurin motar Ya Hafiz da ya nuna shi xan bi na je nayi wanka.
Haka muka bar office din zuwa gida, a hanya yake cewa.
" Kin san ina sonki, sannan abinda ya faru nasan bakida laifi Yusrah ta gaya min, amma kuma ita mahaifiyarta ba zata ji dadi ba idan na nuna baki da laifi don haka ki amshi laifinki ta haka ne kawai zaki wanke kanki kowa zai gane cewa bada wata manufa kika yi ba!" " Ya Hafiz me yasa?" Na tambaye shi, " Me yasa ka zabi kuntatta min?
Me nayi maka da yake damunka har haka?
A sanina ban maka wani abu ba?
A sanina ban cutar da kai ba, ina saka ran wata rana zamu koma kamar baya kamar farko-farkon aurenmu, Ya Hafiz duk irin shirun da nayi na cancanci haka daga gare ka?" Shiru yayi da alamar maganar ya ratsa shi kenan.
" Ka saka kowa ya tsane ni, ka saka kowa yana jin haushina, idan abu ya faru ba zaka gaya musu gaskiya ba sai ka bar maganar a daura min laifi me yasa sai ni?
Ya Hafiz rabon da ka nemi ni a shimfidar aurenmu shekara kusan guda dawowarmu zango na gaji wallahi na gaji ka sawwake min nima na gaji!" Na fada ina kuka domin sai yanzu nake jin kamar bakina ya bu
e.
" Ko na sake ki ai baki da wanda zai aure ki?
Lubnah ki kalli kanki da kyau har abada babu namijin da zai tab'a jin sha'awarki, Lubnah na ajiye ki ne domin kowa yasan ina
ari da mugun halinki, ke har kina da bakin da zaki gaya min magana?
Bayan na rufa miki asiri ne, jaka me kama da alade kalle babu abinda wani zai gani na burgewa a tare da ke kazama wawuya, kuma daga hau sai na hana ki farin ciki." Haka muka isa yana zagina da cin mutuncina har nayi wanka kai karewar masifa kofar ban dakin ya shigo yana cin zarafina.
Haka na gama na shirya muka tafi cikin gidan inda Yusrah take da iyayenmu, anan ya min barazanar matukar nayi magana sai ya sake Baban Bauchi wato Babanmu ya tsine min shi kuma ya sake ni domin ba zai zauna da tsinanniya ba.
Lokacin da muka isa gidan Baban Jama'are yana nan haka Hajiya ma, sai Iyayena da yan uwana.
Tunda na zauna aka bude taron da Addu'a.
Aka rufe ni da fada babu wnada ya ji yadda kome ya faru haka na sunkuyar da kaina ina jin Baban Bauchi yana fa
in.
" Munafuka ban da kishi da munafunci me kika ajiye ace har degree gare ki ya zama na banza.
Sai bakar kishi tow da abinda kike takama da shi na kwashe dama yana gaya min tunda kika fara sana'a kika sauya bakya jin maganarshi, kin yi sabi iyaye masu daura miki mugun abu akanki wallahi kin ji kunya." " Amma Baba ya kamata a ji me ya faru?
" Inji Aunty Hindatu, da take wani irin cirra, juyawa yayi a fusace ya zabga mata harara, ya rufe ta da fada da cewa ai ita take zuga ni, haushi ya sa ta bar parlourn ma don bakin ciki haka Baba Malam ya amshi fadar yayi ya ce min.
"Yanzu kin kyauta abin da kika aikata?
Da Asiya kike kishi ko da Uwar Asiyah?
Yanzu ban da mun fi karfin yarinyar nan ina sai dai kotu ta shiga lamarin nan?"
"Malam wallahi ban san cewa haka dai faru ba,.Malam na rantse da Allah ban yi haka domin kona yusrah ba yayi hakuri ba da gayya ba ne!"
Zuba min idanu Malam yayi yana fa
in.."Allah ya kyauta amma ina amfanin kishi irin naki?
Akan ki aka fara kishiya ne?" Cikin shashekar kuka na ce mishi.
"Wallahi ban san zata shiga ban dakin ba, ka yarda da ni!"
"Kai yanzu Hafiz me ka gani?" Juyawa yayi ya kalli Baban Bauchi wato mahaifina ya ce mishi.
"Duk abinda Baban Bauchi ya ce ai shi kenan!" "A'a Hafizillah kada ka cutar da kanka, na ga
arin zaman da ka yi da Lubnah idan ba zaka iya da mugun halinta ba sakota na gaji da kullum ana abu daya a cikin shekaru goma kullum Lubna tana saka ni magana."
"A'a Usman, Lubna ko bata auri Hafiz ba, akwai alakar jini balle kuma alaka ce da ta ha
a da ta zuci, ai ta ce ba da gayya ta konata ba kuma yadda ake ta ririta al'amarin da na ga ciwon ai ba wani babban al'amari ba ne, lamarin mata ne kawai da ririta lamarin da bai kai ya kawo ba, yi shiru Y'ata share hawayenki.
Kul na kara jin wani yayi magana da cewa za a kai batun nan ga hukuma kunar da bai wani tashi ba, ga yadda yayi baki kasan ai ba zai tashi ba, sannan kai Hafiz ka tuna akwai ranar da zamu tsaya a gaban Ubangiji, ka ji tsoron Allah kada son zuciya ya kai ka ya baro ka, kawai jikina yana bani haka kawai Lubna ba zata aikata kome ba."
Kunya ce da bori tasa shi, kame-kame amma a cikin ranshi bai so haka ba yasan Baban Bauchi da za a bar shi sai ya mari Lubnah shi yanzu yadda zai bakanta mata rai yafi bukata akan wannan abin.