Sashe 66
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na fara ja da baya, yana bina ina ja da baya yana bina, ga titin ba motar da suke wucewa, hawaye ne ya fara zubo min.
Karar horn na ji na kalli wurin, na hango motar kamfanin ce, wani irin kuka ne ya kwace min ganin yadda suka wuce.
"Ba fa mai taimakonki, kaf duniya babu sai ni, ni ka
ai ne last hope dinki!" Yadda yake tawowa ban san me ya tare ni ba, haka na zube yayi kaina zai damke ni, na kare kaina tare da fasa wata irin kara tare da kiran sunan Allah, na rufe idanuna hannuna biyu na saka ina mai kare kaina, wani irin kara naji wanda ban san yadda akayi na bude idanuna ba, sai ganin.............
(Alhamdulillahi na gode sosai
wannan wurin nasan sai an ji kamar a cije ni kuma duk wnada ya zagi hafiz shi da kanshi)
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 45
Kamar yadda aka ce mata suna suka tara, haka ma Maza sun kashi gida daban daban, domin ni dai ban tab'a ganin irin wannan mutumin ba, hannun da ya Hafiz ya kai zai damko ni ita aka murder a baya sai da tayi wata irin
ara, kafin ni da shi mu farfa
o, bawan Allah nan ya kara sake mishi naushi.
Sai na kasa fahimtar tsoron waye zan ji a tsakaninsu Hafiz ne ko wannan mutumin da sauri na kara kifa kaina kasa ina wani irin kuka, ji nayi an lullube ni da abu, an d'aga ni.
Muryan mace na ji tana fa
in..
"Sannu muje mota, ai ke ma'aikaciyarmu ce, Sir ba zai bari wani abu ya same ma'aikancinsa ba." Haka ta saka ni a motar sannan ta koma ta dauko min lemana da tarkace na, a hankali na kalli inda Ya Hafiz yake kwance, mutumin ya murde hannunsa.
Sai zabga mishi naushi yake irin na b'acin ran nan, barin wurin muka yi, na kifa kaina a kan cinyata, idanuna rufe.
"Wacece unguwa kike?" A hankali na gaya musu ma cigaba da kuka.
A can kuwa Garej Mr Turaki bai yi niyyar shiga al'amarin ba, tunawa da yadda aka yiwa Mrs Thomas yasa shi kiran security na kamfanin kafin ya fita da sauri duk da kiyayyarshi da sanyi kuwa, amma ta gane ta ne da lemarta.
Sannan Ilham ta kara ce mishi, ga wacce ta taimake ta.
Haka yasa shi tsayar da motar, umarni ya bawa Tajudeen akan ya kira sauran security din domin ya tuna abinda ya faru da wancan matar haka yasa shi sauka ya samu Hafiz.
Ba zai ce ya yake ji ba, domin abu ne me sauki da mutum zai bada labarin yadda ya ji shi, wani babban al'amari ne da Allah ka
ai yasan yadda abin ya
Yadda ya dage da dukkan zuciyarshi yake kai mishi duka zaka rantse da Allah irin yasan Mafarin lamarin ne, amma ina shi zuciyarshi abinda ya bashi ita din mace ce me rauni kuma tana bukatar taimakon shi, fisge shi Ubaid yayi yana fa
in.
"T meye haka?
Me yayi maka?
Haba da girmanka?" Huci yake yana nunawa security Hafiz.
"Ku tabbatar kun hada shi da yan sanda." Sannan ya juya ya bar wurin ranshi yana soya, ko ruwan da ake yi bai dame shi ba, tunda Ya shiga motar yake jin wani irin zafi.
Har suka isa Mansion na Kumo bai magana ba, yana zaune shiru towel Jasminah ta lullube shi da shi tana fa
in.
"Sanyi zai kama ka!" Komawa gefensa Alhaji ELYakub yayi ya zauna yana press din hannunsa a hankali, alamar yana calming dinsa da ya huce wani irin zuciya ce me cike da kishi, dafe kanshi yayi ga hannunsa da ya ji ciwo yayi ja saboda naushin fuskar Hafiz kawai," Me ya faru da ita?" Daddah ta tambaye su hankalinta a tashe, " Fada yayi da wani!" Uncle Auta ya fada yana kallonshi.
" Fada!!!" Duk suka hada baki, domin abin da mamaki Daddah ta ce.
"Wai yaushe ma taso ne?" "Muma ganinsa muka yi dazun!" Ubaid ya bata amsa, cike da mamaki Alhaji ELYakub yake kallonshi.
" Kuna nufin bai gaya muku zai shigo ba?" Alhaji ELYakub ya tambaye su cike da mamaki, shigowa Alhaji Abbas kumo yayi yana fa
in.." Amma wannan wacce irin abin kunya ne Bilal ya aikata?
Duk an dauki videon ana ya
awa a duniya.
Baffa ya kamata ka yi wani abu, taya zai shirya interviews without our knewing, ba laifi sai ya je ya kama fada da yan iska idan wani abu ya same shi fa?
Ya yake tunanin al'amarin zai kasance ga masu saka hannun jari." Mikewa yayi bai karasa jin mai yake fa
a ba yayi waje abinsa, " Turaki!
" Ina tuni ya bar cikin gidan abinsa.
Shi dansa ne zai saka shi gaba yana mishi ihu, ko dansa da yake abinda yaso baya mishi ihu, " Bilal listn to me!" Kwace rikon da Ubaid yayi mishi yayi yana kallonshi.
" Ni Yaro ne?" Ya tambayi Ubaid, girgiza mishi kai yayi yana fa
in." Muje na sauke ka a gida." Haka ya shiga motar yana shiga ya fara jera atishawa, yana yi yana karawa.
Har suka iso gida, kusan sanyi ya gama kama shi.
Wanda ya ha
a har da zazza
i me karfi, tare da mura.
Karshe sai da Uncle Auta ya ha
a da kiran likitan family din ya mishi allura.
Alhaji ELYakub ya zo shima hankalin Familynshi ya tashi sosai saboda sun san yana da irin wannan ciwon wannan wani abu daya da suke son kara amfani da shi, ba kome bane sai maganar fadar da aka yi.
Hajiya Khaulatu da tazo ta ganshi, ba ta bar gidan ba sai da ta san yadda ta samu Alhaji ELYakub ta ce mishi.
"Tunda babu wanda zai zauna da shi Badr ta zauna da shi mana, zai so ya bukaci wani abu idan ya farka." Uncle Auta yasan manufar yar uwarsa, amma idan yayi magana, zata ce yana hana su samun kusanci da Turaki, haka yasa shi zuba mata idanu, Mahaifinsu kuwa ya amince, haka ta fita tare da kiran Badr tazo gidan tayi jinyar Turaki.
Shi kan tunda aka saka mishi ruwa da allurai ya cigaba da barci.
Har gida suka kawo ni, kuma har lokacin ban daina kuka ba, domin na razana ba wai Hafiz ba, ganin yadda mutumin nan yake dukar Hafiz sai ya bani tsoro matar ta ce min.
"Mun iso nan ne ko?" A hankali na fito ta rako ni har kofar gidan sai da ta ga shigana sannan suka bar kofar gidan.
Tunda na ga motar Ya Ado, kukan da nake ya karu, ban san yadda aka yi ba sai naji kamar an cire min duk wani tsoron Ya Hafiz dake ji, naji a raina idan na kara ganinsa sai dai wani ba shi ba.
Haka na shiga parlourn na tsaya daga bakin kofar, zuba min idanu suka yi ganin yadda nake kuka.
Tasowa Aunty Zakiyah tayi ta nufo ni.
"Hafiz ko?" Cikin shashekar kuka na ce mata.
"Eh!" Haka ta wuce da ni dakin kasa ta ha
a min ruwa nayi wanka , ina fitowa ta bani magani na sha da tea me zafi na kwanta, karfe shida saura na tashi.
Nayi sallah la'asar da ta kwace min, da sallah Magariba, ina zaune a wurin Ya Ado ya shigo.
"Ya interview din?" Kallonshi nayi idanuna cike da kwalla.
"Kayi hakuri nayi missing dinsa, ban samu yi ba." Zama yayi s stool yana kallona.
"Hafiz ya bi ki can ko?" Hawaye ne suka zo min, na cigaba da wasa da yatsuna.
"Shi kenan, wannan karon ya hadu da dai-dai da shi, ya kira ni dazu nace bana gari.
Yaji yadda ake ji, and Abu daya xan gaya Hafiz ba Mala'ikan mutuwa ba ne, ya isa haka tsoron da kike ji, kin san yadda nake jin ciwon halin da kike ciki kuwa?
Ni ban ce ki yi fada ba amma at least ki tsayawa kanki taya kullum mutum daya zai na koro ki, taya kullum muna murnan kin samu lafiya ashe mu kike kashewa da ranmu, don Allah idan ba zaki iya daina tsoronshi ba, ki koma Bauchi daga nan zan kula da duk wani abinda kike bukata na gaji, na gaji Lubabatu ke daya ce aka tab'a jarabta da ba zaki yakince shi a ranki ba, haba don Allah kullum wani dan iska ya kore ki, ko ya gaya miki wani abu yanzu so kike na kira Mama na gaya mata hankalinta ya tashi d'an jininta da bai hau ba ya haura, akanki tana fada da kowa yanzu idan ta ji Hafiz yazo nan me kike son ta dauke ni, look kowa Ni mutum yana da zuciya a kirjinsa ne, amma
alilan suke fada da zuciyarsu, idan kin ga zaki iya kwatar kinki shi kenan idan ba zaki iya ki koma Bauchi na gaji, haba don Allah akan ki aka fara ne?
Balle ki ce babu wata victim sai ke, fisabiilillahi kina driving dina crazy, na rasa gane waye yake bani wahala a cikinku Hafiz ne ko ke?
Nq gaji idan kika rasa wannan aikin in sha Allah karshe watan da zamu shiga zaki koma gida na gaya miki, ko je can ki ta fama ba zan iya miki ba, tunda baki iya kome na sai kuka kina nan kamar wawuya, Hafiz din banza ko ihu ba zaki yi ki tara mishi jama'a ba." " SAN ya isa haka don Allah ta ji ai!" " Ba zaki gane yadda nake ji bane."
"Na amma itama tana fama mentally ill ne ai, idan har aka ce za'ayi fadar pushing dinta gaba zamu yi madadin mu dawo da ita baya, please ka yi hakuri yara kowa ya gudu daki jin kana fada Please.