Sashe 11
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sallah asuba na fito na daura musu abin karyawa da ruwan wanka, na shirya Yusrah sannan nayiwa Yasir wanka na basu abinci, nan Yasir yayi ta kuka har sai da Uban ya fito yana fa
in.
"Ke dai azzaluma mace, uban me yayi miki!" Nasan ba yinsa ba ne, ina da yakinin zai dame na, zai dainaim.
Abinda yake yi ya dawo mu shirya kamar baya.
"Ba magana miki ba!" Shiru nayi sai da ya zaburo kamar zai dake ni nace mishi.
"Ban san me yake damunsa ba" na fada mishi ina kallon Yaro na yake ta zufa.
Karban yaron yayi ya
an jijiga shi daidai fitowar Hajiya da Karamcy, amai ya fara yi, kuma ai laifina ne tunda na hango ya koshi amma yaki ya daina cin abincin ni kuma na kasa daina bashi wai kada yayi kuka.
Sai da ya amayar da abincin da yaci sannan ya sauke ajiyar zuciya.
Cikin jin haushi Karimah ta bangaje ni, na taka aman Yaron na zame nayi zaman yan bori.
"Muguwa mai bakar zuciya, ke baki haifa ba.
Amma kina son ki kashe min, idan kin yi zuciya ki haifi naki mana.
" " Gata mata dai ba zuciyar haifa sai na kashi." Inji Hajiya, ni dai kamar wata sokuwa sai na yi kasake ina kallonsu, ko ya tuna wani abu ne ya fara fa
a, da cewa baya son abinda suke yi.
" Luluna tashi da gangan ba zaki cutar da su ba." Ai kuwa na fara gyad'a kai ina kokarin mishi bayani, haka ya dakatar dani da abinda zan fa
a.
Haka na tashi na koma daki na sauya kayana, na gyara inda Yasir yayi amai na wanke, da yake gidan akwai rijiya.
Ciwon da kaina yake yasa na gyara kwanciyar da nayi a dogon kujera.
" Lulu yunwa nake ji.
" Inji Yusrah.
"Na kai muku abincinku wurin mamanki!
" Wani irin ihu yarinyar ta fasa sai da naji kamar
walwar kaina zai yo waje, wani irin tartsatsi kawai nake ji a cikin kaina, wanda ya tilasta min na dafe kaina, zufa na karyo min.
Sai na rasa me yake damuna ga wani irin sound nake ji yana kara a kaina, ji nayi kamar duniyar tana juya min, a hankali na shiga ambaton Allah tare da komawa jikin kujerar na kwanta ina min zuciyata tana wani irin bugawa mai karfi, shigowa Hajiya da Karimah ganin yadda nake ta haki da zufa sai suka ka ja hannun yarinyar suka fita da ita.
Ni kuwa suka bar ni cikin wannan yanayin.
Karshe har dare ina kwance a wurin, ya shigo suna ta hidimarsu babu wanda ya gaya mishi ga halin da nake ciki, sai da gama abinda ya mishi kafin ya ce musu.
"Yau mugun halin ya motsa taki fitowa!" Babu wacce ta amsa mishi, haka yasa shi mikewa ya leka dakin dubu babu haske, torch din wayarshi ya kunna ya ga halin da nake ciki, "Innalillahi wainnalihir rajoun, Hajiya Karimah me ya same ta?" Ya tambaye su, take suka taso dukkansu suna fa
in.
"Tow me zamu sani tunda ita dai bata fitowa cikin mutane." Da sauri ya ciro wayar shi ya kira Abokinsa da yake amsar magani a wurinsa,
arshe dai zuwa yayi ya dauko abokin domin tun a can ya mishi bayani, shi kuma ya tawo da kayan aiki.
Sai da ya fara gwada hawan jini ya ga yadda ya tashi.
"Amma kace matar nan matarka ce?" "Eh kai!" "Gaskiya akwai wani abu!" Haka ya cigaba da aikinsa sai da ya saka min ruwa da allurai, sannan ya rubuta mishi magani a sayo min, a lalace dai sai da aka kashe kusan dubu ashirin da biyar, ai kuwa ran shi ya b'aci domin baya kaunar abinda zai saka ya kashe kudin da ba zasu dawo mishi ba.
Hajiya ta kwana a dakin, amma itama barcinta tayi son ranta.
Karimah.
"Ni dai ban ga amfanin rike yarinyar nan da kake yi ba tunda ba sonta kake ba, idan har ba sonta kake ba ka sake ta ta tafi mana." A wani hargitsetsan yanayi ya kalleta, kafin ya ce mata.
"Bana kaunar Lubnah ko ka
an, amma ba zan sake ta ba.
Ita din tsanin arzikina ce sai da na aureta na fahimci ashe arziki a jininsu ne, don haka kada ki kara min wannan maganar."
A fusace ta mike tana fa
in.
" Gaskiya ba zai yiwu ba, taya zan cigaba da zama da ita bayan duk al
awarin da ka yi min bai cika ba.
" Zuba mata idanun yayi yana kallon yadda take masifa kamar zata rufe shi da duka.
" Na gaya miki ba zan sake ta ba na gaya miki na kara gaya miki, ina rike da ita ne domin ita din makami ce.
"
" Lallai fa wallahi ba zan zauna da ita ba!
" Ta fada tana
arin mikewa ya janyonta jikinshi yana fa
in.
" Ki yi hakuri ita din ta rufa min asiri dayawa, a yanzu da muke tare ina cikin rufin asirinta ne.
" Ya fada yana kallonta.
Haka ta hakura amma ita ko zata tafi tsirara sai ta saka shi ya sake ta.
Sai tayi sanadin da zata bar gidan in sha Allah.
Wannan shine kudirin Karimah gidanta ne gidan Yaranta ne dole ta sakata ta wahala yadda ranta yake so.
Washi gari na tashi da sauyi ba laifi, a haka na fita na daura abin karyawa.
Sannan na hada wanke wanke nayi, na share gidan ga jirin da yake ta dibana ina hutawa, fitowa yayi ya ga ina wanke taliyar da na dafa.
"Ina Hajiya ke daya kike wannan aikin ko da yake ai kin saba ne sannu ya jikinki?" "Da sauki sosai!" Shiru nayi ma cigaba da aikin abin karyawan.
"Hmmm jiya ba karamin kudi na kashe ba domin rantowa nayi ko zan samu na mai dawa mai shi?" Shiru nayi ina jin wani irin yanayi yana yawo a raina, itama jinyar sai dai nayiwa kaina.
"Ya Hafiz bani da kudi, idan na samu zan biya ka." Hade rai yayi cikin nuna bai san wannan zancen ba.
"Ki kira Hindatu ta baki ku
i ko na tafi da wayarki ko zoben hannunki na je na sayar!" Wayata kan ba zan iya bashi ba, amma zobe zan bashi domin ina jin kunyar na kira Aunty Hindatu na ce ina son ku
i.
Haka na cire zoben gwal din na mika mishi, Allah sarki wani tafiyar Aunty Innah umara da Mijinta ta kawo min,.
Ina son shi domin sunana ne a jikin hatimin zoben wato Lulu.
"Haka zan tafi da shi salon a ce satowa nayi?" Shiga dakin nayi na dauko recipted dinsa, na kawo na mika mishi wani irin kallo yake min yana kallon takardan.
"Kayi hakuri kayi hakuri, don Allah ka yi hakuri, ba zan kara ba.
Kayi hakuri " amsa yayi ya ce min.
"Ki kawo min abin karyawa dakin Karimah!" "Tow na gode in sha Allah zan kawo maka!" Na wuce kitchen din na hada abin karyawan na kai mishi, sannan ya ce min.
"Su yaran mu ne zamu musu wanka?" Jikina ya
auki rawa na ce mishi..
"don Allah Mamarsu tayi musu wallahi." Wata Uwar ashar ya lailayo ya maka min, wanda ya janyo min shiga dakin da sauri, ganin yadda take kusan tsirara a kwance yasa ni juyawa na ce musu.
"Bari na hada ruwan!" Haka na hada musu ruwan nazo na dauke su, ihun da Yusra take tana wani zakewa yasa ni muka zube domin kaina ya fara sarawa ai kuwa ta fasa ihu suka fito, ganin yadda muka zube na tashi da kyar ina fa
in.
"Zamewa nayi!" "Ba dole ki zame ba, kina nan kamar buhun gawayi, ni kan kada ki kashe min Yarana!" Inji Karimah haka na fara mata wanka yarinyar nan tana ihu da yakushin fuskana tana kuka da dukana, babu wanda ya mata tsawa.
A haka ta saka min yatsa a cikin idanuna, hawaye ya zubo min, na wanke ta na kaita wurin iyayen nan ma suka sani na shiryata.
Na fito da Yasir shima haka ya gama zamaninsa, sannan na koma daki na sami Hajiya tana ta shirin tafiya.
"Tow ni dai zan tafi yau ba zan iya kara zama a garin nan ba!" Ta fada tana fito da kayanta waje.
Baki
aya nima haka na biyo ta, koda danta ya fito suka fita, ta ce min.
"Ina binki bashi dubu biyar idan kin samu ki tura min kada ki bashi ya turo min tijani zai turo miki number account din da zaki tura min." "Tow Hajiya in sha Allah!" Na fada haka suka tafi na shiga kitchen na hada abin karyawan da zan ci na koma dakin ina kallon roban karin ruwan, can wurin karfe goma sai ga Ya Hafiz da mutumin da ya saka min ruwan, haka ya gama duba ni sannan ya kara min wani ruwan, a ledar da Ya Hafiz yazo da shi maltina ce da fruit, ya ajiye min yana ta min sannu.
Yadda ya damu sai da abokinsa ya ce mishi.
"In sha Allah idan ta bi shara
in da zan gindaya mata ba zata kara shiga wannan yanayin ba, sannan ta cigaba da shan magani.
Domin hawan jini mugun ciwo ne!" Gyada mishi kai yayi sannan yayi ta damuwa da halin da nake ciki, har shi mutumin ya gama aikin da yake ya fita.
Ya kalle ni yana fa
in.
"Me yake damunki haka da zamu daurawa kanki damuwa har hawan jini ya kama ki?" Ni dai ban ce kome ba, domin ba ni da abinda zan fada.
Bayan ya gama surutunsa ya tafi nima ma samu barci, wurin karfe biyu saura na farka lokacin ruwan ya kare na cire na sannan na wuce nayi alola na gabatar da sallah, na bude friji dina na dauki zabuwa guda biyu na kai kitchen na zuba musu ruwa da na saka a kitchen din don ba zan iya kowani aiki na ja ruwa a rijiya ba.
Sannan na wuce ban daki nayi tsarki na dauro Alola nazo na gabatar da sallah azhar, tea na hada na sha kafin na sha magani na fito waje aiki.