← Book details Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 86

Sashe 77

Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Oganki ya sani ne?" Girgiza mishi kai nayi.

"Ina son ki min al
awarin
aya." "Tow ina jinka, Allah ya bani ikon
auka." Na fada muryana yana rawa.

"Don Allah kada ki tab'a gaya masa, ki bari shi ya bincika haka da kanshi kin ji ko.....
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 54
D'ago kai nayi zan tambaye shi me yasa zan yi shiru?

Tow meye alakata da shi?

Sai nayi shiru kafin na ce mishi "tow!" Murmushi yayi yana fa
in.

"Na gode sai abu daya da nake son niman alfarmanki akai" a raina na ce kuma dai, murmushi yayi ya ce min.

"Don Allah kiyi hakuri da shi." Gyada kai nayi, bayan ya gama min magana ya wuce office din jikanshi, murmushi yayi ya zauna akan daya daya cikin kujerun office din, sauka nayi can kitchen na amso ruwa da drinks na fito zan wuce na ji wata tana fa
in.

"Wasu ina ganin ba iya golden digger ba ne, har da can
insu na zinari ne." Ban kula ba sai nayi kamar ban ji ba, haka na wuce na haura abina ban kula tasu ba.

Ina shiga office din na ga ya daura kafa akan center table din da zan daura ruwan, kallonshi nayi na ga ya dauke kai, kuma bai dauke kafar ba, a raina nace. *Jarababbe haka dai zaka kare* a fuskata sai na saka a dan gabansu.

"Kece Lubnah kawar Tarik?" Murmushi nayi na kalli mutumin da yayi magana, duk da baki ne amma na hango yadda suke kama da Tarik.

"Gashi ya ce na baki!" Ya mika min wata paper Bag, sai da na kalli CEO da yake tari, kamar ya kware dole na dauki goran ruwa na bude mishi, yana sha ya ce min.

" Ki dauki key mota ki ce Ade ya kai ki Chinese dish ku amso musu abinci.

" Nufar wurin nayi na dauka, sakon da ban amsa ba kenan, na bar office din kamar yadda ya ce haka muka amso abincin sai dai abin haushi muna zuwa suna fita, koda muka iso da abinci, wani kallon banza yayi min ya fara fa
a a gaban jama'a.

" Wannan rashin kuzarin da kike yi a aiki ta fara isata, akan me baki zasu tafi basu ci abinci ba, wannan ai wulakanci ne.

Sai ki je ku raba da mutane."
"Haba Turaki kayi hakuri mana, ai nan da inda ka aiketa tafiyar minti ashirin ne, sannan sai da suka tafi ka kira, Yarinyata na var miki sakon abokinki!

" Gyada kai nayi ina godiya, a wani gaggauce suna barin harabar zuwa cikin main building na kamfanin, ina cikin kokarin zama sai gashi.

Kallona yayi nima na kalle shi a sace sai na ga ya wuce office dinsa, kiri-kiri ya hana ni sakon, har muka tashi ban san me ya kai ni ga magana ba, ina riga shi fita amma yau na tsaya, yana fitowa na ce mishi.

"Nace ba, sakon nan ya ce ya bari a office dinka?" Wani irin shiru yayi kafin ya ce min.

" Na zubar a dustbin." Daga haka yayi tafiyarshi, haushi ya kama ni kamar na koma office dinsa na dauki kayana, ai zai ga rashin mutunci.

Haka na fito na bar office din nima.

A gida sai masifa nake ina fa
in, "Fisabiilillahi an bada sako bawan Allah nan ya kama ya zubar sai kace a kanshi aka saka ni dai wallahi ba zan iya yafewa ba." " Tow me yasa ba zaki iya gaya mishi a can ba sai a nan!" " Ni wallahi kamar dodo yake min ina son na samu dare daya na gurza mishi rashin mutunci." Dariya Aunty Zakiyah tayi tana fa
in.

" Allah yasa ki iya!" Abin ba dad'i fa, haka suka yi ta manna min hauka nayi shiru na kyale su.

Washi gari
Ina isa na ga Paper Bag a kan table dina, asalima ya riga ni zuwa, dauka nayi na ga flora gown ce mai mayafi, sai turare masu kyau da tsada da kuma chocolate kwali biyu mara sugar da fat, abaya guda biyu.

Bayan flora gown din, ban tab'a ba har zuwa lokacin break na mike zan sauka kasa naci abinci sai ga Mrs stalle ta kawo min jakan abinci, ta min tana min wani irin kallon kurulla, ban kula ta ba na amsa ina zauna a kasa naci.

Jakar nan dai anan, ina gama cin abincin na tafi nayi alola na zo na gabatar da sallah, ina idar na ji motsinsa, mikewa nayi naga yana kallon jakar yadda ya kalla nima haka na kalla na cigaba da abinda nake, wucewa yayi abinsa, bayan tafiyarshi sai ga Yan matan family dinsu sun zo tare da Mrs stalle da wasu matan office din, suka zo.

Daukar jakar daya da na ji ance mata Batul tayi tare da juye shi a kasa, ashe har da wani box na sakar karamin box kamar Pandora, suka yi ta d'aga kayan ita ogarsu ta ce musu.

"Ku fito min da shegiya na gaji da ganinta tare da shi." Suna dayawa amma kuma dole na koyo tsayawa kaina, finciko ware din laptop dina nayi dama da kauri.

Suna zagayowa na rufe su da bulala karfin hali nake, ganin ina shud'a musu yasa suka fara baya har nayi nasarar kure sannan na juya da gudu na nufi elevator, na danna jin muryansu yasa ni juyawa da baya, daidai kofar ta bu
e.

Muka yi wani irin karo da shi, na fada mishi baki
aya.

Yadda na rikice ban san tare yake da wasu ba, ni dai burina na ceci kaina.

Hannunsa nayi a bayana, daidai gadon bayana, dukkan hannu bibbiyu ya rufe ni da shi, kaina a kife a kirjinsa, da xan kwace amma jin kamshin turarensa yasa na nutsu, na kifa kaina a kirjinsa." Ya isa haka!" Ya fada tare da janye ni a jikinsa, ya zuba musu idanu, yana kallon abinda suka yi da kayan da ya kashe kudi akansu.

Murmushi yayi ya kalli Ubaid ya ce mishi.

"Ban san sunansu dukkan ba, zaka iya koransu a aiki su kuma wa
annan jin da su daya bayan
aya." Sannan ya rako ni har wurin aikina, sai da ya ga na zauna ya tsuguna da kanshi ya kwashe kayan da aka zubar ya zuba a jakan, ya dauki sakar ya zuba mishi idanun.

Kafin ya mai da cikin boxs din.

"Turaki!" Kallon wnada ya kira shi yayi.

"Ka yi hakuri!" "Wallahi sai sun bar kamfanin nan ka ji na rantse!" Kasa magana nayi na kalle shi, "sir su bar aikin saboda ni?" Na fada bakina yana rawa, a fusace ya juya tare da cewa.

"Kema na dakatar da ke.

Tunda dambe kika zo yi a kamfanin." Kafin ya rufe baki na hada kayana, na bar office.

A ranshi kuwa haka yake son ganin mace, ba kamar sauran kamar mayyu sai hakuri suke bashi ba.

Ina barin wurin shima ya wuce office
insa, Ni kan ba zan iya wannan halinsa ba, misalin uku da rabi na isa gida na huta ban gaya musu me ya faru ba.

Ina samun kaina na kashe wayata su je can da kamfaninsu me shegen matsalar tsiya.

Daga nan na rufe babinsa in sha Allah ranar Monday zan rubuta takardan barin aiki.

Yana tashi don masifa bai wuce gida ba, ya nufi gidan Hajiya Samirah kumo yayiwa yarta duka, sannan ya dawo ya samu Badr itama yayi mata dukar har da ji mata ciwo a hannu, Mimi ma bai kyaleta ba, domin kamar wanda ya sha kwaya haka yake jinsa.

Duk yadda Alhaji ELYakub ya so boye b'acin ransa sai da ya yi magana tare da nuna mishi kuskuren da yake aikatawa ai ba a haka, dama already Ubaid ya jima da nuna adawarshi a fili, Uncle Auta ne ya goyi bayansa har ya ce bai ga laifin abinda yayi ba ai ya musu warning me ya kai su wutinsa?

Jin haka yasa shi shima yayi zuciya ya bar gidan, kai hatta kamfanin fushi yayi ya daina zuwa aikin.
---
Yau kwana uku kenan da aka dakatar da ni, na rasa yadda zan gayawa Ya Ado, ina Gym na zurfaffa tunanina sai jin wayata tayi
ara, dauka nayi na ga alart har na dubu dari uku da hamsin an saka salary, daga KPAN, mamaki nayi albashina na farko kiran Mama nayi na gaya mata ta ce na kira Ya ado na gaya mishi, nace idan na koma gida zan gaya mishi, haka kuwa aka yi ina komawa gida na nunawa Ya Ado shi kuma ya karbi kudin ya turawa Mama dukka, ya tura min dubu hamsin ya ce min.

"Wannan ni na baki, wancan kuma a bar mata tayi yadda take so da shi." Murmushi nayi ina fa
in.

"Allah ya kara budi."
Ranar wuni nayi cikin farin ciki, washi gari da safe ina motsa jiki a parlourn aka buga gidan da kaina na fita na duba, Jasminah ce.

"Laa aunty kece!" "Eh gani nan sauri nake, don Allah ki taimaka mana Oganki yau kwanansa kusan hudu baya nan baya zuwa office ko zaki tab'a mana shi a waya!" Sosa kai nayi ina yake nace mata.

"Aunty bani da number shi?" Zare idanu tayi nima abin sai nayi ya min wani iri, shiga motarta tayi ta rubuta min number ta bani tana fa
in.

"Don Allah ki taimaka mana!" "In sha Allah!" Sannan ta juya abinta, ni kuma na shiga cikin gidan ina tunanin yadda xan kira shi.

Tow me ya faru da ya bar gida?

Mutum sai kace mai aljanu.

Parlourn na shiga na zauna ina tunanin, kafin na haura sama.

Wayata na dauka nayi shiru ina ta tunanin yadda xan kira shi, a hankali na saka number nayi shahadar kuda na kira Number, har ya gama ya tsinke bai dauka ba, haka na kira bai dauka ba, sai da nayi kira na uku sai gashi ya
auka.

Muryanshi very calm kamar bai san me yake faruwa ba.

Na ce mishi.

"Dama na ga sakon kudi ne jiya!" Sai nayi shiru can na cigaba da cewa.

"Dama ina son nayi submit takardan barin aikina ne." Na kashe wayar, ina kashewa kuwa ya biyo kiran.
Chapter 77 · 0% Book details