Sashe 33
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ya kashe wayar.
Jan hannuna yayi zuwa sama ya dauko min hijab dina tare da maganin da nake sha, sannan ya riko hannuna ya kai ni cikin mota, kafin ya kara komawa cikin gidan ya dauko file din da ya manta, sannan ya rufe gidan ya nufo motar muka bar cikin estate din.
Sai da ya fara zuwa office
insu, ya bada file din sannan ya dawo ya wuce da ni asibitin, lumshe idanuna nayi har muka isa asibitin koyarwa na Jami'ar Lagos, a wurin parking muka samu Aunty Zakiya tana jiranmu, riko hannuna tayi muka cigaba da tafiya, har cikin asibitin can bangaren likitan
walwa, muna shiga likitan ya ce mana.
"SAN da kanka?" Yana kallon yadda na koma bayan Aunty Zakiya ina mai boye fuskana.
"Ku zauna, Doctor ke kuma wuce bangarenku!" Murmushi tayi tana fa
in.
"Shi kenan Doctor!"
Fita tayi tana fa
in.
"Dady idan kun fito ka kira ni." "Ok Maamah." "Why not ki dauke shi kawai!" Yana maganar idanunsa yana kaina.
"Zakiyah ta gaya min sakonka tun jiya, dalilin da yasa na katse abinda nake yi kenan na dawo." Murmushi yayi, yana kallona.
"Auta ko?" "Eh ita!" Ya Ado ya bashi amsa, cigaba yayi da aiki da computer dinsa.
"Lubabatu Usman Umar Jama'are ko?" Nan nayi mamakin yadda aka yi yasan sunana.
"26 yrs!" Daga nan ya zuba min idanu.
"Wannan kibar taki tun da kina da ita ce?" Kallon Ya Ado nayi, rike hannuna yayi.
"Daga baya tayi kibar!" "Tow Adam ai naga duk Yaran gidanku babu me kiba sam!" Ya fada yana cigaba da aikinsa.
"Eh dukkanmu bamu da kiba, itama daga baya tayi shi."
Haka ya cigaba da aikinsa.
"Yanzu me yake damunta!" "Dawowa nayi na same ta tana kuka da ihu, tare da boye kanta kamar wani zai dake ta." D'aga mishi hannu yayi ya ce mishi.
"Malam fita ka gama naka aikin kalle mu daga jikin window." "Amma Ahmad!" "Tow zo ka duba ta mara mutunci a ko ina sai ka nuna min halinka na lauyoyi!
" Ya fada yana mikewa, kujeran da Ya ado ya mike ya zauna tare da fuskantata.
Fita ya Ado yayi ya zuba mana idanu ta window glass din,
Daukar wayarsa yayi ya turawa Ya Ado.. *Ka kalleta da kyau, sannan ka saka idanu akanta akwai abinda nake son ka fahimta please* sannan ya ajiye wayar, yana kallona duk da ban san me yayi da wayar ba, amma jikina yana bani wani abu yayi.
" Lubnah!
" Ya kira sunana, har lokacin ina karce farcen hannuna.
" Ya razana ki?" Shiru nayi ina karce farcen, sake tambayar yayi, ban bashi amsar ba.
" Baki jin zafin farcen ne baki ga jini yake yi ba?
" Ya tambaye ni.
" Gaya min meke damunki?" Muryana tana rawa na bude baki zan yi magana sai nayi shiru.
"Kina son Ado ya sake asarar da yayi yau ya cigaba da faruwa saboda ke ne?" Kallon window nayi ina kallon Ya Ado, "asara kuma?" Na tambaye shi.
"Wata Shari'a yake yayi mantuwa karshe ya ajiye shari'ar saboda halin da kike ciki!
Don haka idan baki son haka ya kara faruwa gaya min meke damunki?" "Shi ne yake zuwa yace ba zai tab'a rabuwa da ni ba." Na fada ina jin kuka na zuwa min.
"Waye kenan?" Ya tambaye ni, "Ya Hafiz!" Na fada ina karce farcen da yayi jini, " yana ina?
" Ya tambaye ni, " Bauchi!" Nace mishi," Idan ni na yarda, waye zai yarda kina ganin Ya Hafiz?" Kallonshi nayi kafin na sunkuyar da kai.
" Sau nawa kike ganin shi?" "Jiya da yamma sai da dare sai kuma dazun." " Yana razana ki ne?" Hawaye ne ya zubo min ya ce.
" Ba zai tab'a rabuwa da ni ba!
" Shiru yayi yana kallon yadda nake share kwalla.
" Me yasa baki yarda kin yi nisa da ba zai iya zuwa gare ki ba.
" Hawaye ne ya zubo min nace mishi.
" Zai zo!"
" Ciwonki yana jini!" Ya dauki tissue ya bani na nad'e hannun, sannan ya mike ya nufi wata drower ya ciro wata yar box ya tawo gabana yana me saka handglove.
Ya dauki abinda treatment ya fara wanke min hannu.
" Babu zafi ne?" Ya tambaye ni, "Bana jin zafin ne!
" Kura min idanu yayi.
" Baki zafin spirit din ba?" Girgiza mishi kai nayi, sai da ya gama sannan ya mike tare da
aukar wayar landline, ya kira wata a cikin wayar.
"Ok ina jiranki!
" Can sai ga wasu nurse biyu sun zo.
"Ki saka mata drip" da wasu allurai, sannan ya kalli window yayiwa Ya Ado alama da ya shigo, koda ya shiga zama yayi yana fa
in.
"Doctor Ahmad lafiya kuwa?" Komawa yayi ya zauna a kujeran da kyau yana juyawa kujeran.
"Kanwarka bata da lafiya, duk da tana shan magani amma da gaske bata da lafiya da zata fahimci me ake so da ita."
Gyara zama Ya Ado yayi ya ce mishi..
"Za a fitar da ita ne wani wajen?" Girgiza kai Doctor Ahmad yayi ya cigaba da cewa.
"Kanwarka tana dama da cutar Deja'vu" shiru Ya Ado yayi kaman mai son tuno wani abu kafin ya kalli Doctor Ahmad ya ce mishi.
"Kai naso sanin wannan kalmar amma na rasa inda na santa!"
"A bayyane yake wannan kalmar ba wata babba bace amma tana da matukar hatsari ga lafiyar dan Adam, bari na maka misali akwai wani lokaci zaka ga kamar ka tab'a ganin wani abu ko wani wuri amma baka tab'a zuwa wurin ba, wani lokaci kuma mutum zaka gani baka tab'a ganinsa ba amma zaka ji a
walwarka ka tab'a ganinsa!" Inji Doctor Ahmad, gyada kai Ya Ado yayi yana fa
in.
"Anyi haka!
Kuma sai yanzu na fahimci sunan.
To meye alakarshi da Lubnah!
Tana gane gane ne?"
Gyada zama Doctor Ahmad yayi domin yana son yayiwa Adamu UU Jama'are.
Ya ce mishi.
"Wannan yanayi da yake bayyana ganin abin da bai ta
a faruwa ba amma mutum ya
auka ya faru ko yana faruwa da shi ana kiransa da D
vu (furucin Faransanci ne da ke nufin "An riga an gani").
vu wani abu ne da ke faruwa a cikin
walwa, kuma kusan kashi 97% na mutane sun ta
a fuskantar shi a rayuwarsu.
Masana kimiyyar
walwa da jijiyoyin jiki (Neurology) suna da ra'ayoyi daban-daban game da abin da ke haifar da shi, amma ga manyan dalilai:
walwar
walwa (Memory Glitch/Misfire)
Ana ganin D
vu na faruwa ne lokacin da wani
angare na kwakwalwa ke yin aiki ba daidai ba na
an lokaci:
* Rikicin Ma'aji da Sanin Sani:
walwa tana da wurare biyu daban-daban: wanda ke adana abubuwan da suka faru (
walwar ajiya) da wanda ke ba mu jin cewa muna da masaniya da wani abu (sanin sani/familiarity).
A lokacin d
vu, wata
ila
angaren da ke ba da jin cewa an saba da abu (sense of familiarity) ya kunna, ba tare da
angaren
walwar ajiya ya kunna don tuna ainihin lokacin da abu ya faru a baya ba.
Wannan yana haifar da jin cewa an gani/an saba da abu, amma mutum ya kasa gano lokacin da wurin da abin ya faru.
* Shiga Cikin
walwar Ajiya Mai Tsayi (Short-circuiting): Wasu suna ganin cewa sabon bayani da ya shigo cikin kwakwalwa na iya
aukar wata gajeriyar hanya zuwa wurin ajiye
walwa mai tsayi, maimakon bin tsari na al'ada.
Wannan yana sa sabon abin da ke faruwa ya zama kamar tsohon abin da aka da
e da adanawa.
2.
Tsallake Kar
ar Bayanai (Split Perception)
Wani ra'ayi kuma shi ne cewa d
vu na iya faruwa lokacin da mutum ya kar
i bayani daga muhalli sau biyu a jere, amma a wata hanya daban-daban:
* Kallon Farko na Rashin Kulawa: A karon farko da ka ga wani abu ko ka shiga wani wuri, wata
ila ba ka mai da hankali sosai ba, ko kuma ka gani ne a cikin rabi-rabi (misali, daga gefen ido ko lokacin da ka shagala).
* Kallon Biyu Cikin Kulawa: Lokacin da ka sake kallon abu
aya,
walwarka ta danganta shi da
an bayanin da ta
auka a farkon kallon da ba ka kula sosai ba.
Wannan yana haifar da jin cewa an riga an gani, saboda a gaskiya an gani, amma ba ka tuna shi a sarari ba.
3.
Jinkirin Bayanai (Delayed Processing)
Wata ka'ida ta ce bayanai na iya shiga cikin kwakwalwa ta hanyoyi biyu daban-daban, kuma idan
ayan hanyar ya isa ya
an makara ka
an fiye da
ayan,
walwar za ta fassara abin da ya isa da farko a matsayin "yanzu," sannan kuma abin da ya makara a matsayin "tsohon abin da aka riga aka gani."
4.
Dalilai Masu Ala
a da Jiki
vu kuma na iya zama mai ala
a da yanayin jiki, kamar:
* Gajiya ko Rashin Barci: Rashin hutawa ko damuwa na iya shafar yadda
walwa ke aiwatar da sabbin bayanai da
walwar ajiya.
* Epilepsy (Ciwan Jijiyoyi): A wasu lokuta, musamman idan d
vu na faruwa akai-akai, yana iya zama alama ta
ananan canje-canje na lantarki a cikin wani
angare na kwakwalwa da ake kira temporal lobe, wanda yake da ala
a da ciwon farfa
iya (epilepsy).
Amma ga yawancin mutane masu lafiya, ba alamar wata babbar matsala ba ce.
A ta
aice, D
vu shine kuskuren jin sanin sani (false sense of familiarity) da
walwa ke yi a lokacin da wani abu sabo ke faruwa."
Shiru Ya Ado yayi kafin ya ce mishi.
"Haka yana da ala
a da ciwon damuwa kenan?"
Ajiyar zuciya Doctor Ahmad yayi yana me mikewa daga kujeran da yake kallon Ya Ado ya ce mishi.
E, akwai yiwuwar a sami ala
a tsakanin D
vu da ciwon damuwa (anxiety), amma ba a kowane hali ba.
Ga bayanin yadda alakar ke kasancewa:
1.
D
Vu Na Yau da Kullum da Damuwa (Normal D
Vu)
Ga mutane da yawa, fuskantar D
vu lokaci zuwa lokaci (misali, sau
aya ko sau biyu a shekara) ba alama ce ta damuwa ko wata babbar matsalar
walwa ba ce.
* A lokacin da yake faruwa: D
vu na iya faruwa a lokacin da mutum yake cikin damuwa (stress) ko gajiya (fatigue/rashin barci).