Sashe 16
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda Karimah ta shiga daki ta manta da ni sai da na kara mata magana wasa wasa bamu bar gidan ba dai karfe biyu da wani abu.
Kamar nayi kuka da gayya tayi haka sai dariyar mugunta take min, Ni dai ban kula ta ba.
Har muka isa gidan da ya cika da mutane.
Muna shiga cikin gidan Aunty Hindatu ta watsa min harara tana fa
in.
"Wai ke me yasa baki kome da jikinki?
Kullum zaki zo sai kin makara." Zan amsa caran Karima ta ce musu.."jiki duk tarin kitse taya zata yi sauri?
Ai kun san Habibi yana kokari ko?" Wani hade rai Aunty Innah tayi tana kallonta cikin ha
e giran sama da kasa ta ce mata.."An kasa dake ne?" Da sauri na cewa Aunty Innah.."Inna uwa maba da mama bata yi karya ba, jikin nan damuna yake ni kaina da ina da hanyar rage shi da na rage, gaskiya ta fada!" Duk da na gama aikin gidan da wuri ita ta makarar da mu.
A hankali na wuce bayan na fadi haka na barta nan kunya da yadda sauran yan uwana da yan uwan Ya Hafiz suka mata ca, Mama tana jin su bata amsa ba amma kuma zuwa yanzu ta fara jin kamar akwai abinda suke
arin aikatawa.
Dakin Aunty Hindatu nayi na zauna can kuryan gadonta.
Shigowa Aunty Nana tayi ta ce min.
"Ke kullum aka yi magana sai ki nuna babu kome, Alhamdulillahi tunda ba kome amma ki sani Ubangiji yana madakata!" Ta fada min tana wani dauke kai Aunty Nana Yayar Ya Hafiz ce, kuma na hannun damanta uwa uba Karima kanwar Mijinta ne, murmushi nayi na de mata.
"Kiyi hakuri wallahi ni ce na makarar damu kamar yadda ta fa
a!" Na fada mata kamar xan yi kuka.
Tsaki tayi ta bar dakin Yaya Asabe da take alolan a ban daki ta fito tana fa
in.." Lubabatu ba zaki daina cutar da kanki ba?" Washe mata hakori nayi ina fa
in " ba kome fa" "da kome mana, na akanki aka fara aure ne Lubabatu meke faruwa a gidanki" dariya na fara mata, dariya irin wanda kana gani kasan ba lafiya ba, na ce mata.."ba kome wallahi!" Shiru tayi
tana kallon yadda na koma na yi shiru.
Ina murmushi.
Ina zaune Aunty Hindatu ta kawo min kayan anko dinmu da su, na saka na fito
as da ni.
Kowacce ta saka sarkan gwal dinta ni dai bani da shi sai wata fashion da na saka Aunty Munah ta ce min.
"Lulu ina gwal
inki?" Da yake iya mune a dakin.
Zare idanun nayi ina kallonsu.
"Ina gwal
inki?" Aunty Innah ta kara jefa min tambayar bakina yana rawa nace musu.
"Na sayar da shi?!" Wani katon salati suka saka tare da zaro idanu.
"Karya kike munafuka gaya min gaskiya ko naci ubanki ina kika kai sarkokin gwal
inki!" Shiru nayi naki magana, shigowar Yadiko dakin ta ji suna sake tambaya ta ina na kai sarkan gwala-gwalai na.
"Na sayar nace!" "Me kika yi da shi Lubabatuna." "Inji Goggo alti Yayarsu Baba mace ce mai fahimta da sanin ya kamata, tana da zurfin ilimin addini sosai.
Ta ce gaya min.
"Gaya min ina kika kai sarkokin gwal
inki!" Jikina ne ya dauki rawa.
Nace musu.
"Goggo na sayar!" Wani irin mari Mama ta kifa min sai da na ga haske, na rintsa idanuna bakina yana rawa nace mata.
"Na sayar da su!" Shiru dakin ya
auka haka aka bar zancen amma ran Mama ya b'aci.
"Kome kin sayar gidanki, kin sayar kome kin sayar shi yasa kudin Umaranki na shekara biyu na ce kada a baki don baki da hankali!" Ni dai ban ce musu kome ba.
Bayan mun gama muka fito waje, muka bar Goggo Alti da Goggo Uwani sai Yadiko da Mama..
"Salamatu ina jan hankalinki da ki tashi akan Yarki, wallahi yarinyar nan tana bukatar wani a tare da ita, ni dai bana zargi amma yarinyar ko baki kika mata iya ka kenan."
Haka muka sha hidimar bikin sannan aka shiga hadadar kai Amarya dama ban saka kaina ba, haka na shirya muka tattaro muka dawo gida ashe akwai buhun bala'in da yake jirana.
Tunda muka shiga gidan Ya Hafiz yake Bala'i da fada zagi da cin mutuncina har sai da nayi kuka.
"Ke gaki mai yan uwa har zasu tsare ta da magana suna gaya mata abinda ransu yaso, don na rufa miki asiri na zauna dake haka na kuma zauna da wannan fuskar naki mai kama da ta giwar zasu zagar min Mata wallahi sai na sake ki,.na rantse da Allah idan na sake ki ba zaki tab'a samun wanda zai aure ki ba wallahi billahi azmin, wannan tarin jikin naki mugu da shi kamar kashi."
"Kayi hakuri!"
"Hakurin Uban me kike ba ni?
Bayan kaf duniya babu mummuna irinki, ga baki ga muni ga munin hali da na halitta, ina kallonki gani nake kamar zan mutu don takaici!"
Kaina a sunkuye ya gama zagina na ce kuma ce mishi.
"Kayi hakuri na gode sosai, Allah ya baka hakuri."
"Don na rufa miki asiri ina zauna dake zaki ci mutumcin matata!" "Kayi hakuri ba zan kara ba!"
"Kina nan tibi-tibi sai kace aladiya!" "Na gode sosai!"
"In ba don ina kunya Mama da Baban Bauchi ba wallahi da na sake ki, domin ya gaya min duk ranar da na sake ki sai dai ki nime wani uban ba dai shi ba.".
"Kayi hakuri ba zan kara ba."
Na fito ina murmushi, abubuwa dayawa sun boya a bayan murmushi na, kuka da ihu sun boya a bayan fuskana, amma haka na share na manta da kamar ba ayi ba.
A tunani na zancen ya kare, sai dai a wurin Karamcy bai kare ba, domin kuwa bori ta saka mishi a kan sai ya min duka shine zata huce.
Ya rasa yadda zai yi da ita kuma yasan matu
ar ta fara fushin nan zai zame mishi tashin hankali, don haka ya fito ya tsaya bakin kofar dakina yana fa
in.
"Ke Jaka fito ki bata hakuri!" Wani hakuri kuma?
Kawai daurewa nayi na fito waje ya ce min muje ki durkusa ki bata hakuri..
"Ni dai gaskiya ba zan durkusa ba domin hakuri kan xan mata amma ban da durkusawa." Dama kamar jira yake kawai ya rufe ni da duka.
Duka sosai sai da makota Baban Na'ilah da Na'ima tare da basu Boy suka shigo gidan dakyar ai kwace ni a hannunsa.
Tunda na shiga dakina na rufe na kwana ina kuka.
Washi gari naki fitowa na daura abin karyawa haka ya gama barazanarshi ya fita, yana fita nima na dauki hanya na nufi gidan.
Ashe ina fita Karimah ta kira shi ta gaya masa gani nan na fita.
Idan nace ban daku ba nayi karya, haka yasa na kwaso jiki na kawo
ara, sai dai ban kai ga isa gidan ba Ya Hafiz ya kira Baba ya gaya mishi karya da gaskiya, ina isa gida Mama da Yadiko suka fatattake ni, akan na koma, don ba zan kashe musu aure ba, Baba yace musu duk wacce na zauna a wurinta a bakin aurenta, wannan ya bawa Ya Hafiz lasisin mai da ni jakarshi da zaran nayi laifi zai rufe ni da duka, wanda ya cusa min tsoro da tashin hankali, wannan dukar da zalinci yasa ni jin dole na rayu ko don na rabu da Ya Hafiz, na gaji.
Kaf yayuna aka rasa wanda zai tsaya min, Maman Na'ilah ka
ai ta bani shawarar na fara niman zabin Allah, idan da alkhairi a zamanmu Allah ya shiga lamarin idan babu shawara daya ne, na kai shi kotu a raba auren domin idan aka cigaba da irin wannan zaman karshe daya zai iya rasa rayuwarsa.
Haka na dukufa da azumi da addu'a sallah dare da sadaka.
Sai da na shafe wata hudu cib har zuwa lokacin ba wai ina da nutsuwa bane, sai dai na ji n koma baya na saurari karatun Malam Albani Zaria, akan khulu'i, duk da zuciyata bata yarda da abinda nake nufi ba, amma ni a kaina na gaji, ni a karan kaina ina son na rabu da shi, ina son na bashi iska ko zai gane yadda nake ji, duk wannan lokacin Ya Hafiz bai tab'a nuna yayi nadamar abinda yake aikatawa ba, kai hatta Yaransa suka yi kuka da ni zai min dukar da dai na tsani kaina.
Duk wannan abin da yake faruwa kowa yana jin takaici amma ba yadda suka iya tunda ni ban ga hanyar fita ba, bani da wata madogara, sannan ba ni da wata makama, haka yasa na zubawa sarautar Allah idanu.
A cikin wannan ukubar na samu Maman Na'ilah da Na'ima na ce mata..
"Don Allah ina son kudin nan zan samu, idan ba xan samu ba ki barshi kawai!" "In sha Allah zaki samu yanzu ma kuwa!" Mikewa tayi ta shiga can cikin dakinta, ta janyo abu a kasan gadonta, ta ce min.
"Lubnah shigo mana!" Mikawa nayi na shiga cikin dakin, ta ciro wata akwatin katako, ta fita tare da dauko wuka ta fasa kan akwatin katako, sai da ta fasa saman sannan ta saka hannu ta bude shi da kyau, kafin ta kalle ni tana fa
in.
"Gashi nan ki zazzage shi!"
asa kai hannuna nayi ita da kanta ta zazzage shi tas a gabana.
Tow me zanyi da kudin nan?...............
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
GOMA
Wannan shine abinda na tambayi kaina me zanyi da ku
in?
A hankali na ji zuciyata bata amince min da abinda nake shirin ba nace mata.
"Maman Na'ilah ki bar kudin tunda na ga yadda suke!" Na juya zan fita ta riko hannuna.
"Me yasa kuma Lubnah?" Murmushi yake na mata.
"Tow me zanyi da shi?" Yadda nayi maganar sai ita kanta abin ya dame ta, ta zata ko ina zarginta ne ta ce min.
"Wallahi summa tallahi babu kwandala naki da na." "Har abada bana zarginki kuma ba zan tab'a zarginki ba, kawai bani da abinda zan yi da shi ne." Daga haka na bar gidan.