Sashe 20
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rike hannuna Aunty Saliha tayi tana fa
in.
"Ki saka a ranki, zaki iya yaki da kanki idan kika koma kofar da zaki sake samu ki gudu ma ba zaki samu ba, ki nutsu ki gaya Allah kukanki, Hafiz ba shi bane karshen rayuwarki, kina da na
ki rayuwar ki sa ranki, zaki rayu!" Kuka na saka mata har ina shashekar kuka.
"Zan koma kawai ya sake ni." "Yes muna tare dake, shi zai bukaci haka a yanzu kuwa kina komawa daga shi har su Abba ba zasu baki damar kare kanki ba, ina magana a matsayin daya daga cikin matan da suke ya
i da matan da suke da irin matsalolinki ne, kada soyayyar da kike ji yayi tasiri a ranki, kwarai zaki koma amma dole muna bu
atar nutsuwarki." Dakyar ta shawo kaina nayi hakuri tare da rarrashina muka bar zancen Ya Hafiz ba a kara zancensa ba, kawai so suke nayi farin ciki.
Kuma na yarda amma na kasa farin cikin.
Yaron mai sunan Abba ana kiranshi Zunnur, ya dawo daga wurin Yayarta shi
aya Allah ya basu har yanzu dai basu kara sun wani ba koda yake yan boko ne Original masu hakoran Abcd.
Sai dare da na shimfida hakarkarina na kwanta sai wasu abubuwan suka yi ta dawo min.
*Mafari tushen kome*
2015- June/July
JIBWIS Bauchi state.
Yau ake bikin Yaye mu, kasancewar mun gama Jss3, zamu fa
a aji hudu na Senior secondry School.
Wani abu guda uku yake tattare da wannan ranar yanayi uku yanayin da ba zan iya mantawa da shi ba.
Sunana Lubabatu Usman Umar Jama'are, wacce ake kira Lubnah Shehu Usman Jama'are, Abbanmu haifaffen garin Jama'are ne na jahar Bauchi.
Iyayena baki
ayansu yan Jama'are ne, a unguwar kofar Fada.
Gidansu Abba yana da tarihi domin suna cikin Kingmaker idan za ayi nadin sarauta a fada.
Yan uwa da sauran dangi suna can.
Abba wanda shine da na biyu a cikin gidansu Alhaji Umar Madaki yana cikin amintattun sarki kuma wanda ake damawa dasu a fadar, wato Kakanmu wanda muke kira da Baba Malam.
Abba da Mama auren zumunta ne aka musu har zuwa yau Mama bata ta
a yaji ko wani abu ba, haka Yadiko wacce itama bata ta
a yaji ba itama yar kanwar Hajiyarsu Abba ne, Abba yayi karatun boko tun daga barewa College zuwa ABU zaria, akan ce kowani mutum da inda bakin rabonsa yake shi Abba ya karanci hada makamashi ne, amma yana gama bautar
asa ya kama kasuwanci, dama tun yana aji uku aka mishi aure da Mama, tana shiga ta haife Ya Ado, bata rufe shekara ba ta haifi Aunty Hindatu, sannan ta haifi Ya Umar, shima shekararsa daya da rabi ta haifi Aunty Innah, sai a lokacin Abba ya auro Yadiko sanin cewa dukkansu yan uwan juna ne sai suka zubar da kishi suka rungumi juna, itama Yadiko ta haifi Ya Tahir, bai cika shekara ba aka. haifi Aunty Munah wato aunty Maimunatu.
A lokacin Baba Ali yana tare da Matarshi Hajiya Asiya yar garin Gyembu, wacce suka haihu tare da Yadiko tana goyon Ya Hafiz, kwatsam Abba ya tattara iyalinsa ya dawo Bauchi saboda ya samu aiki kuma ga kasuwanci, sai abin ya zo mishi da sauki ga aiki ga kasuwanci, Hajiya ganin yadda Abba yake ta gaba, abin ya d'aga mata hankali domin Baba Ali malamin secondry School ne, sai ta rena mishi tana ganin kamar gazawarsa ce ta haifar masa rashin arzikin har dan uwansa ya fishi, Bayan Baba Ali akwai Goggo Larai da Goggo Uwani, sai goggo talatuwa, su biyu maza sai Babarsu Goggo Alti.
Abba wanda ake kiranshi Baban Bauchi bai taba zama ya manta yan uwansa ba, domin ko zuwan shi aikin hajji tare da Baba Malam da Goggo Alti suka je, lokacin duniya na kwance........
*Wannan book din paid na kudi*
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
*Littafin nan na kudi ne akan 1500*
*1500 ne, Nijar kuma 600 CFA 5921536136 ramlat Abdulrahman Manga Moniepoint or 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk ko Nijar 98 16 12 40 my Nita*
Domin tura shaida wannan number. +234 703 513 3148 ko wannan 08130269641
Posting Arewapen da Telegram
SHA BIYU
Shekara na dawowa ya biyawa Baban Jama'are, da Goggo Uwani da Goggo Takatuwa, suka tafi a lokacin ta Kano ake tafiya haka yasa a can suka tashi.
Ko a Bauchi unguwar da Abba ya fara zama a ibrahim bako, haka ya zauna a lokacin yana aiki a ma'aikatan albarkatun kasa, sai da suka shafe shekaru goma sha biyar, lokacin an haifi Ya Almu da Ya Abba su kan tagwaye ne, Yadiko ta haife su Ya Almus shine Babba, Sai Aunty Raliyah tana aure a Jos, sai kuma Ya sani,da dan lokaci ya ja sannan aka haife ni, na samu gata a wurin Yayuna.
Dakinmu baki
aya mu Biyar ne, Ya Ado, Aunty Hindatu Ya Umaru, Aunty Innah nice na biyar, dakin Yadiko kuwa akwia, Ya Tahir, Aunty Munah, Ya Almu da Abba, sai aunty Raliyah da Sani, baki
aya gidanmu Allah ya albarkaci iyayenmu da mu biyar ne.
Haka muka taso cikin wani irin so da gata, ni dai ban san sanadin da Ya Hafiz ya dawo gidanmu ba, amma ma taso na ganshi a cikin gidanmu, kuma abin al'ajabi a dakinku, wato Ya Hafiz kyakkyawa ne tun ina Yarinyar na yi crushing dinsa, kuma bana kaunar na ga wata ta kula shi, Ya Hafiz bai da yawan magana, duk da lokacin da na fara wayo yayuna mata Aunty Raliya ce bata yi aure ba, domin duk yaran gidanmu suna fara jami'a a gida ne su karasa a gidan mazajensu.
Haka yasa ita Aunty Raliya ba a Bauchi take karatu ba, a BUK ta karanci karatun jarida.
Tana cikin karatun ta hadu da Alhaji Bilya suka yi aure, ni sai bana ce ba amma a wannan lokacin muka fara shakuwa dabYa Hafiz, domin kuwa an hanani zuwa bikin nayi ta rigima har na hakura.
Idan na ce muku mun shaku tow ina nufin mun yi wani irin shakuwa da duk wanda ya ga yadda muke sai ya ji sha'awarmu, da farko Yayuna maza suna zuwa shagunan Abba, amma daga baya suka shiga barin shagunan daya bayan
aya.
Na farko yar rigima ake tsakaninsu a shagon daga baya sai su bar zuwa shagon kuma dama kowannensu yana da abin yi, Ya Ado dama lauya ne, tuni ya samu aiki a Abuja ya koma abinsa sannan ya ha
a da kasuwanci domin abin ya same musu jiki.
Ya Umar shima yana aiki da ma'aikatan shige da fice a nan Bauchi, kuma yana da wani shago da suke shigo da mashina, sai Ya Tahir, malamin makaranta ne Tatari Ali Polytehnin, yana sana'ar fitar da tsabar abinci.
Ya Almu da Ya Abba, shi Almu sojan sama ne yana garin Kaduna, sai ya Abba da yake sojan kasa yana Maiduguri.
Ya Sani dai ya gama karatu yana da shagon da yake kula da su na sayar da generator, Yayuna mata kuwa Aunty Hindatu tana aiki a babban Kotun majastir na nan Bauchi ita ce magatakarda.
Sai Aunty Innah tana aiki a babban asibitin Bauchi babban nurse.
Domin degree biyu gare ta, MBS.
Duk yan gidanmu babu cimma zaune, kowa akan kafarshi yake Abba ya ji haushina yadda duk Yayuna suka ki zama a tare da shi, don haka ya kama Ya Hafiz ya daura shi akan kasuwancinsa, ban ce muna da kudi ba, amma muna da wani irin rufin asiri da duk wanda ya ganmu tow ya san mun fi karfin a wulakanta mu, wannan lokacin ni daya ce mace sai yar rikon gidanmu Jalilah yar gidan Goggo talatuwa, Babanta Yayan Yadiko ne.
Abban ya Hafiz wato baban Jama'are ya hadu da hatsari wanda yayi sanadin da ya rasa
afarsa daya, haka yasa ya daina aiki Abba ya bude masa shago aka zuba kayan kudi, Hajiya Asiyah idan mace muku matar nan ayin kyau domin kaf yan gidan wato iyayenmu babu wacce ta kamo ta kyau, bafilatana ne amma irin masu burin nan.
Duk da yan Gyembu ne sai dai mazauna Jama'are ne, yadda yayi burin Baban Jama'are ya kasance abin bai zo mata yadda yake ba, amma tayi making wasu abubuwan wanda daga cikinsu wofatar da Ya Hafiz, wanda haka yasa Abba ya dauke shi, Ya Hafiz ko nace yan gidansu basu son karatu, both mazan da matan.
Da yake Allah yana yankarsu da tsada dakyar yan matan suka gama secondry School, su kuma mazan dama watsarwa suke su kama abinda zasu iya.
Shagon da Abba ya budewa Baban Jama'are kuwa, Yaran da Uwar ne suka ruguza kome, Abba ya kara cika shagon suka sake lalatawa, ganin za ayi na uku Baban Jama'are ya ce a barshi haka shi dai zai koma noma, haka da yayi ya b'atawa Hajiya Asiya rai, Baban Jama'are mutumin kirki ne, haka yasa koda ya koma noman rani da damina, idan.
Amfani yayi haka zai cika ya kawowa dan uwansa, shi kuma Abba sai ya mishi hanya yana cire amfanin gona ya ha
a shi da masu saya har da saya mishi motar da zata na wannan jigilar da shi, da yake yana da kafar roba da yake amfani da shi, Allah ya dafa masa kuma ya tsaya da kafarshi amma a haka Hajiya Asiya gani take bai kai Abba ba, shi kuma haka bai dame shi ba.
Domin mutum ne mai yarda da Allah.
Ya Hafiz shine Babba, Aunty Nana Asma'u ita ce take binsa Sai Ahmad Tijjani, yake bin Aunty Nana, sai Babangida, yake bin Tijjani, sai Yahanasu, kafin Firdausi.
Ita Aunty Nana tana auren wani dan siyasa a can azare, sai Yahanasu itama wani dan abokin Abba take aure suna River State, sai Firdausi da take tsalle tsalle taki zaman auren domin Allah ya mata ruwan kyau.
Ya Hafiz yadda bai samu soyayyar mahaifiyarsa ba domin kuwa bata janyo shi a jiki ba, sai da ya zama mutum, nan ta fara nunawa ita fa danta ne, babu wanda ya damu shima a lokacin bai da uwa sama da Mama da Yadiko, domin yana da gaskiya da rikon amana, duk inda Abba yake shiga Ya Hafiz ya sani duk inda Abba yake niman kudi Ya Hafiz ya sani.