Sashe 1
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Mai_Dambu
Ramlat Abdulrahman Manga.
*Wanda ya ce ilimi na da tsada, ya je ya taya jahilci ya ji nawa ne kudinsa?*
ATB TEACHING HOSPITAL.
Aunty Hindatu tayi tana kallona, yadda nayi shiru har likitan ya gama bayani bata ce kome, kafin ta juyawa gare shi tana fa
in.
"Yanzu likita ya zamu da ita?
Shin zata cigaba da shan magani ne ko zamu barta tana ganinta." "Mrs Jama'are abinda nake son ki fahimta, kanwarki bata yi magana ba, don yadda zamu taimaka mata dole sai tayi magana.
Sannan zamu san yadda zamu taimaka mata.
Ki sani akwai mutane ire-irenta dole sai mun ji meke damunta, shiru da rashin son magana ba zai saka mu san meke damunta ba." A hankali ta sauke Ajiyar zuciya kafin ta ce mishi.
"Yanzu babu yadda za'a yi kenan?" "Ku zaku fara sakata magana, kafin ni na fahimci Matsalarta, a yadda take dai kana ganinta kasan tana bukatar taimako idan tak'i magana haka zamu hakura da ita tunda bata son magana."
Mikewa tayi tana fa
in.
"Shi kenan Doctor na gode sosai, idan da wani abu zan kara tuntuban ka ko na kawo ta." "Ba kome Mrs Jama'are!" "Na gode sosai!
Muje Lubnah!" Shiru da nayi kafin ta kara cewa.
"Muje Lubnah!" Firgita nayi tare da kallonta ina fa
in.
"Tow tow!" Na mike ina mai
aukar jakata.
Kura min ido likitan yayi ya tashi tare da nufo ni, ganin yadda ya nufo ni yasa ni yin maza na koma bayan Aunty Hindatu, jikina yana rawa.
Itama kallonshi take, d'aga hannunsa yayi nayi maza na n rufe idanuna tare da cewa.
"Kayi hakuri ba zan kara ba, kayi hakuri don Allah kada ka dake ni." Sauke hannu yayi ya sake murmushi ya ce mata.
"Dawo ku zauna." Zama tayi nima na zauna ina zare idanu.
"Mrs Jama'are!
Kanwarki ce kuwa?" Kallonshi tayi tana son magana amma ta kasa sai gyad'a mishi kai take.
Kafin tayi motsi da bakinta ta ce mishi.
"Kanwata ce Doctor Hadi." "Tana da aure?" "Kamar yadda na gaya maka tana da aure." Zai sake magana wayata tayi
ara, jikina yana rawa na shiga bu
e jakata.
Bakina yana rawa jikina kamar an saka min wuta na
auka.
Kamar zai fasa min dodon kunnena ya daka min tsawa.
"Kina ina?
Da izinin wa kika fita?" "Kayi hakuri Aunty Hindatu ta ce na rakata asibiti gani nan dawowa don Allah ka yi hakuri!
Kayi hakuri ka yi hakuri!" Na fada kamar zan yi kuka, jikina sai rawa yake.
"Na baki minti goma kacal na ganki a gida!" "Na gode sosai, Allah ya huci zuciyarka." Na fada da sauri ina mikewa na dauki jakata.
"Ina zaki?" "Zan koma gida ne Ya Hafiz ya dawo;" na fada ina kokarin barin office din.
"Kamar ya?" Ban tsaya saurarenta ba.
Nayi waje ina kallon agogon hannuna ba shiri ta biyo ni tana min magana.
"Dama baki gaya mishi ba ne?" Shiru nayi ban bata amsa ba, muka cigaba da tafiya.
Riko hannuna tayi da
arfi.
"Magana nake miki!" "Me kike so na gaya miki?
Tun da kika ce mun na shirya zamu fita na gaya mishi, kawai baya son ya ga bana gidan ne." Murmushi nayi na cigaba da tafiya har inda ta Ajiye motarta, muka isa ta bude da key
in motarta, na zaga na zauna itama ta shiga wayata ce ta kuma kara ji nayi kamar zuciyata zata buga.
Dauka nayi na saka a kunne.
"Ke wacce irin jaka ce?
Har yanzu kina asibitin ne ko ina?" "Kayi hakuri gani nan a hanya!" Na fada ina kallon Aunty Hindatu da taki tadda da motar.
"Ni zaki renawa hankali ki ce kina zuwa." Amsar wayar tayi da
arfi ta saka a kunne daidai yana zagina.
"Jaka dabba wacce bata san ana rufa mata asiri ba, akan me Hindatu zata dauke ki?
Itama yar kutumar uba, wallahi kin san halina sai na ha
a ki da shi tsohon da ya nace sai kin zauna da ni zaki dawo ki same ni, Yar iska me kiba kamar Aladiya!" "Alhamdulillahi Ubangiji ya nuna min halinka, Hafiz rashin mutuncin har kan Mahaifinmu ya sauka kenan?
Idan aka gaya min ba zan tab'a yarda ba, amma da kunnena na ji wannan ka sani Lubnah ba zata tab'a dawowa gare ka, Hafiz mai kake yi mata ta koma haka?" Kashe wayar tayi ta cilla min wayar, ta tadda motar muka bar asibitin.
Gidanta na ga zata nufa da ni na ce mata.
"Ni ki sauke ni na wuce gida!" Da mamaki take kallonsu
"Gida zaki wuce?" Na lumshe idanuna, na bude a kanta.
Mamaki da abinda nayi take tana kallona.
"Yanzu duk wannan zagin da ya miki?" Wayarta ce tayi kara, shi yayi sanadin da tayi shiru ta dauka.
"Assalamualaikum!"
"Ki rike sallamarki, wallahi ki wuce mishi da Matanshi, ban da son kai da son zuciya irin naku,mutumin nan ya zauna da yar uwarki bata haihuwa, bata kome sai kishi da yunkurin hallaka mishi mata da Yara zaki dauke ta.
Hindatu idan kina son ganin Daidai ki mai da mishi matarsa, idan ma kashe ta zai yi ya kashe ta ai ni na bashi Lubabatu, ko kece?
Ka ji min mara kunya?
Duk abinda yake mata baku gani kun dauki maganar mutane kun daurawa ranku, kowa ba haka ya zauna a dakinshi ba." Ranta yayi bala'in b'aci, har Baba ya kashe wayar tana jin wani irin ciwo, haka ta nufi hanyar gida dubu, ni dai na san yau na lahira sai yafi ni jin dadi, wani irin tashin hankali nake ji, ni daya na kasa zama da duwawu na, tsabar tsoro da tashin hankalin da zan gani, a kofar gida na same shi.
Ba kunya ko tsoron Allah, tana parking ya zo ya bude min mota, yana kallonta fuskarshi dauke da murmushi.
"Lulu tawa ce, tana cikin rayuwata sai naso tayi dariya ko kuka, sai na so ta ganku daga ita har dattijo da Baban Bauchi, suna tare da ni.
Kafin ki iso ga Lulu sai kin fara isa ga Baban Bauchi da Baba Malam, sannan ni mai gayya mai aiki.
Ke tinkiya muje, an rufe mata asiri duk da bata haihuwa haka bai saka kun gode min ba, oya muje jakata akwai aiki da hukunci me girma!"
"Kai dakiki jahili.
Dabba a cikin riga ka sani muna nan tafe bisa kanka ko da mutum kake tsafi muna tare da Allah, na jima ina addu'a Allah ya nuna min wannan lokacin kuma na gani da idanuna, ka sani kayi kuskure, ka fara shiri domin farautar da zamu yi akanka sai ka gudu zuwa kauyen gyatumarka, ai baka yada a kasa ba, ka tsotsa a nono."
Daga haka ta koma motar, cike da bakin ciki da damuwa.
Lubnah
A lokacin da muka shiga cikin gidan, kallona yayi yana girgiza kai.
"Me kika gayawa wancan munafukar?" Ban iya bashi amsa ba, domin abu daya ne zuwa biyu imma ya dake ni ko ya min wulakancin da ba zan manta ba.
Kaina a kasa na cigaba da tafiya, a hankali muka bude kofar shiga cikin gidan, kafin kofar ta bude ya wani ha
a kaina da kofar ya wanda yayi dai-dai da bu
ewar kofar.
"Sannu faduwa kika yi?" Ya fada min, yana kokarin mikar da ni, ya damko hijab dina muka wuce bangarena.
"Tambayarki nake?
Me kika gaya mata!" Ya fada yana ture ni can na fadi kasa.
Har lokacin ban yi magana ba.
Wayarshi ce tayi
ara ya
auka yana me zama a kan kujerar parlourn.
"Na'am Baban Bauchi, wallahi na gaji ina ga zan rabu da ita kawai idan yaso Yaya Hindatu ta nima mata wanda ya fi ni, haba Baba me nayi da zafi haka?
Me yasa suka tsane ni?
Me yasa basu kaunata?
Idan har akan Luluna ne na hakura, yau shekaru hudu kenan tun auro Karima suka juya min hankalin Luluna, waye bai san yadda nake son Luluna ba, Baba kasan me na shirya mata?
Umara na je na biya mana ni da ita zamu tafi watan Mauludi amma tunda haka bai musu ba,.na hakura dama tuntuni Ummana take cewa na hakura amma saboda zumunta da kuma karfin soyayyar da nake mata!" Ba sai ya shiga share kwalla ba, alamar zai yi kuka kamar yadda ya saba, yadda yake jan hanci da shirin kuka yasa na tashi a hankali na wuce dakina, na rufe kofar na zube a bakin gadona.
Ban san lokacin da ya gama waya ba, sai dai yadda yake buga kofar dakin da ihun kiran sunana, yasa da gabana ya fadi sai da naji duhu ya lullube min ganina.
"Lubnah!" Ya kwala min kira, tsoro da fargaba suka kara cika min rai kamar wata marainiya na amsa mishi a sanyayye na tako bakin kofar na bude ina jingina da kofar, wani irin bangaje kofar yayi da kafad'arshi, na zube a kasa kamar wata guna.
Bina yayi da karfi zai mare ni daga waje aka ce mishi.
" Da dai kada ka wahalar da kanka, dukarta dai ba zai cigaba da yadda muke so ba, ka sake ta mana darling." A fusace ya juyo yana kallonta.
"Da kin kyale ni na taka yarinyar nan, ta saka sai kukan karya nake a gaban wancan tsohon nata, kina tsammanin akwai mai cire ki daga wannan ukubar nawa ne?
Kaf duniya babu yarinyar baki ga kome ba, sai kin ji dama mutuwa kika yi da wannan rayuwar!" Ya saka kafa ya shure ni, sannan ya bar dakin, shigowa Matarshi tayi tana murmushi ta ce min.
"Ki tattara naki ya naki, ki bar gidan nan kafin dare ya miki domin Hafiz nawa ne ni
aya, ina dakatar da shi ne don ni ce uwar Yaransa." Daga haka ta fita daga dakin, har aka kira sallah azhar ina wurin wani irin jiri da ciwon kai nake ji, a hankali na rarrafa zuwa ban daki na kama ruwa nayi alola sannan na fito, abin sallah na shimfida sannan na tadda sallah, ina cikin sallah Yaransu suka shigo min daki.
Ina idarwa Babbar yarshi Yusrah ta ce min.
"Lulu yunwa nake ji, ki bani abinci!" Karamin ya ce min..
"Lulu Golden mo zan sha.