Sashe 9
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
me yasa ?, me yasa hakan ke faruwa da ita?. Oga pls Muryar wanda ake dukan nasa ta ara fitowa, kafin wanda yake dukan ya sake shi, da gudu wanda ake dukan ya mi e ya falfala. Kuma har yanzu Hanam bat a samu damar ganin fuskar kowane ayansu ba, sbd shi ayan fusakarsa a rufe take da mask, ga kuma duhun dare kuma parking lot din babu haske sosai, shi kuma wanda yake dukan ya bata baya, ba tareda ya juyo ba yaci gaba da tafiyarsa. I can't thank you enough Ya tsaya amma bai juyo ba sai kuma yace dont mention it Ya ci gaba da tafiyarsa. A fusace Hanam ta shigo cikin parlon gidan nasu, Aryaan goye a bayanta cikin baby carrier insa wadda zuwa yanzu ta juyata baya. Kamal na zaune a kan 2 seete yana duba wayarsa jifa-jifa sbd yana jiran shigowar sa an ta'addan daya saka ya wato masa yaron Hanam, dan tun bayan data mareshi ya saka a ransa cewa ba zai barta ba, sai ya au fansar abinda tai masa, ya kuma udurta a ransa cewar sai ya rabata da shegen an nata domin shine farin cikinta. Kamar da akace ya ago kansa ya kalleta tana tahowa zuwa cikin parlon a fusace, da sauri ya mi e sbd irin kallon da take masa, Mero da kishiyarta Hajjo da kuma sauran yaransu duka suka mi Tana arasawa gaban Kamal batayi wata-wata ba ta auke shi da mari, ya ora hannunsa akan kuncinsa na dama inda marin ya sau a, kuma bata barshi ya gama jin ra in zafin marin nata ba ta kuma sakar masa wani marin, a dai-dai lokacin kuma abba daya dawo azu da rana ya sau o daga sama, kuma a lokacin ne Aryaan ya canyara kuka, bata bi ta kan Aryaan ba ta fara fa Dan na mareka shine kasa aje a satomin a ko ? Cike da mamaki kowa ya shiga kallonsu, sai kuma taci kwalarsa To da kasa a sato maka shi uban me zaka masa huh?, fa a min mana ? Ta fa i tana jijjiga shi sai kuma ta sake shi, ta nuna shi da an yatsa kana ji ko ?, idan har ka kuskura ka taba koda silin gashi aya na ana ne, sai na aye maka fata, sai na tabbatar da na koya maka darasin da baka ta6a sanin da akwai irinsa ba a duniya, ana yafi arfin ta6awarka Ta matsa gaba dashi dab da dab, ta ora an yatsanta akan sa tana fa Put this at the back or no, not at the back, put it at the front of your mind Tana kaiwa nan ta bar wajen a fusace tayi sama, ta bar kowa na wajen da mamaki, tanajin Abba daya rufeshi da fa a, mahaifiyarsa kuma tana kareshi kamar kullum. Kai tsaye akinta ta shiga, wanda komai na cikinsa yake kalar fari da brown, fari shine kalar datafi so, dan a gaba aya kayan datake sakawa babu wanda babu kalar fari a ciki, akin Aryaan wanda yake ha e da nata ta shiga. A da akin ma otan akinta ne, bayan ta dawo daga USA ne Abba yasa aka rufe kofarsa ta waje, aka fasa masa ofa daga akinta. Kasan cewar akin bashi da kofa kanta tsaye ta shiga, hand bag inta ta aje akan kujera, har lokacin Arya na canyara kuka, belt in baby carrier in nasa ta shiga ballewa sannan ta sauko dashi. Ta zauna akan wata kujerar da ban da wadda ta aje jakarta ta saka masa mama a bakinsa, nan take yayi shiru ya shiga tsotsa, tana shafa kansa tana fa Sssssshhhhhhhh! Ta sunkuyar da kanta tana kallon cikin kwayar idonsa, wadda take tuna mata da wani dare daya faru a rayuwarta a baya, a har kullum Idan ta kalli blue eyes in nasa yana tuna mata da daren. Sai kuma ta kawar da idonta ganin shima yana kallonta, hannunsa ya ago ya saka a cikin bakinta, tayi kamar zata cijeshi yayi sauri ya cire daga bakin nata, tayi dariya tana taba kumatunsa Ka dena kuka Arya, babu wanda zai rabaka da Ammin ka, Amminka tana tareda kai, bazan taba bari wani abu ya sameka ba, haza wa'adi ilak (wannan shine al awarina gareka) Maman babanta Muryar Abba ta fa a cikin shirun da akin nasa ya auka, bayan Aryaan ya gama shan maman tashi tayi tai masa wanka, tun tana masa wankan ya fara bacci, dan haka tana shafa masa mayukansa ta kwantar dashi a cot (gadan yara na katako), wanda ke cikin akinta, babu bata lokaci ya fara bacci. Itama wankan ta shiga sai kuma kiran Abba ya sameta, dan baka ta fito ta saka kayanta ta fita. Maman babanta magana fa nake! muryar Abba ta ara katse mata tunanin da take neman zurmawa ciki, a hankali ta ago da kanta ta kalleshi, yayinda take zaune a kasan afafunsa, kwata-kwata idan ka kallesu bazakace a da uba bane, sbd shi Abban ba ine wulik, ko a cikin ba en africa shi ba ine, ita kuma farace, fara sosai farinta yafi irin farin fararen africa, amma kuma farin nata irin na indiyawa ne, kasan cewarta halp cast. Na'am abba Maman Babanta azu Jabeer ya kirani, kuma ya fa a min duk abinda ya faru tsakaninku, Maman Babanta me yasa bazakiyi aure ba ?, ya kamata ace kinyi aure, 25 kike fa ya kamata ace kinyi aure Hanam tayi murmushi me ciwo Kasan azu da safe daya zo office me yace min ? Abba ya girgiza kai, taci gaba Cewa yayi ya kamata ace na tuna al awarin da mukayiwa juna, zamuyi aure, mu rayu tare, mu tsufa tare, mu gina gidanumu dagani sai shi, sai kuma yaran da zamu haifa Abba yayi wani irin murmushi To Hanam miye abun aibu anan ?, ai wannan abun farin cikine Maman Babanta Ta girgiza kai A'a Abba wannan ba abun farin ciki bane amma me yasa Hanam? Abba ya tambaya girarsa na ha ewa waje guda, alamun kokonto. Lakin abba fi kul hazal kalam wain Arya ?" (Amma abba a duka wannan zancen ina arya ?) . Ta fa i tana hawaye, kuma cikin harshen larabci, Abba ya ru e yana sau owa kasa kan carpet kusa da ita, duk abinfa zai saka Hanam kuka to ba arami bane, akwaita da jajircewa, ta iya ha iye ba in ciki tun tana arama. Abba wain Arya?, huwa biddu ya illi unu iza jawazna ana rah utruk Aryaan ? (Abba ina arya?, yana nufin idan munyi aure zan rabu da Aryaan?) Tayi maganar a sigar tambaya, amma ba tambayar bace. ihdi Hanam shrahili kilshi bi tafsil (Nitsu Hanam, kiyimin bayanin komai dalla-dalla) Shima ya tambayeta da larabcin, dan shine ma wanda ya koya mata, sbd shine mother tongue inta, Hanam ta ora hannu akan goshinta tana kurzawa, wanda hakan sararta ce tun tana rama, sannan ta share hawaye wani na, sau o mata. Abba nima fa mutumce, inada feelings, inajin bacin rai, nasan farin ciki, inajin haushi idan aka bata min rai, Abba duk rayuwar da babu Arya bazan iya yinta ba, Abba bana san rayuwar da babu Arya sam, abba Arya shine komai nawa bayan kai bani da wani kamarsa Ta ja majina tana share wani hawayen. Yanzu Abba addara nida jabeer munyi aure, kuma na haifa masa yara, kana ganin zaiso Arya kamar yanda zaiso sauran yaransa ?, ko iyayensa zasu soshi kamar yanda zasu so jikokinsu na jininsu ? Abba ya girgiza mata kai cike da tausayin ar tasa Abba duk mijin da zan aura baya san Arya nima bana sansa, kuma bazan iya na aureshi ba, Abba Arya shine gobena, Arya ya zama wani ban gare na labarina wanda bazai cikaba idan babu shi Ta kuma jan majina tana share hawayen daya i tsayawa taci gaba da cewa. Abba me yasa kowa yake wasan kura da zuciyata ?, me yasa ni tawa addarar tazo da tsauri ?, abba me yasa komai nawa babu abu me da i ?, kaida Arya kune ka ai abu me kyau da kuka faru a rayuwat me yasa ake so na rabu da aya ? Abba ya rungumeta yana hawaye shima, fashewa tayi da kuka tana ri e shi, daga mahaifiyarta ya kamata ace ta samu hakan, amma sbd san zuciyarta ta tafi ta barta. Abba yaji zuciyarsa tayi nauyi ji yake inama akwai yanda zeyi ya cire kowace damuwa data faru a cikin rayuwar ar tasa domin tayi rayuwa me kyau, ta sami farin ciki, ta ha iyi ba in ciki kala-kala, yana fatan Allah ya bata wani sabon fata wanda zai sata farin ciki a nan gaba. Kiyi ha iri Hanam, ki auki hakan a mafsayin YADDA ADDARA TA SO _godiya ta musanman zuwaga makaranta wannan littafi, ina muku godiya sosai wanda suka shiga group din YADDA KADDARA TA SO NOVEL GROUP, hakika naji dadin ganinku sosai, Allah ya saka da Alkairi_ _kuyi share, and comment pls_ _Na kara gode muku_ -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO -By Sai Kaska *Proud of my first novel* My wattpad page @Sai_Kaska. *BABI NA BIYAR (6)* *MASARAUTAR HA EJIA* Da misalin arfe biyu da rabi na rana. an masani ne zaune a kan lallausan carpet in dake malale a parlo na biyu wanda yake bangaren Fulani, hannunsa na dama ri e da wani makeken littafi, wanda sarkin ha ejia Sule Karo ya rubuta da kansa, kasan cewar mutanen da sun ri i tsafi da duba a matsayin al'ada hakan yasa ko bayan zuwan musulunci basu watsar da wasu al'adun nasu ba. Sai bayan zuwan Shaihu Usman an Fodio, to hakama tsohon sarkin ha ejia Sule Karo a nasa zamanin an fa a masa abunda zai faru da wani daga cikin ahalinsa da zasu zo a gaba, kuma tun a lokacin yasa aka masa bincike aka gano maganin matsalar. Tun a lokacin da Tafida ke arami alamomun ba in ruhin dake jikinsa suka fara bayyana, kuma tun a lokacin ne sarki ya gano cewa tabbas shine wanda aya daga cikin iyayensu na da yayi rubutu akai. Sannan tun a lokacin suka duba maganin matsalar, kuma sun gano cewar aura masa wata yarinya da za'ayi shine maganin wannan ba in ruhin, a lokacin