Sashe 29
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hararar su, sai kuma ta lura da hararar ba tata bace, ta uche ce. Sai tunaninta ya dawo mata da sanda taji shida uwarsa suna magana akan wani Uche, wai Abba yana sansa fiye da kamal in, komai sai Abba yace shi. Ashe shine Uchen?, tayi murmushi kawai. A ofar gate in ta karb'i kayan, ta masa godiya ta arasa shiga ciki, gaba aya mutanen gidan sun fito sai hayaniya ake ana murnar ganin mutan abuja, ta alo murmushi, tana gaida tsoffafin gidan, kada ran kada han suke amsa mata, ta sana da hakan dan haka bata damu ba. Ke kar ki zo min da wannna shegen kusa da ni! Hanam ta tsaya cak, ta karkata kallonta zuwa kan Inna Ai, kishiyar kakarsu, wadda a koda yaushe cikin hantararta take tun a baya ballan tana yanzu, ta kalli Rafi'a wadda take hawaye, dan a rayuwarta bata son taji Arya yana kuka, itama sai ta fara kuka kamar wata aramar yarin. Hanam ta ha iye wani abu, lokaci ya wuce da zata zauna tana kuka, zuciyarta dakkakiya ce, tanada arfi kamar karfe, ta da e da sanin cewa A strong woman will always turn pain into power. Ta mi a hannu ta karb'i Arya dake kuka, a lokacin data arasa kusa dasu, ita kuma Rafi'an su Nabila sai zaginta suke sbd tana kuka akan wannan yaron, Inna Ai ta wurgawa Hanam harara tana fa Gara ai, gara kizo ki fitar min da shege daga rumfa,daga ke har uwarki babu na kirki, Ai mu Muhammadu ya gama b'ata nan zuri'a, tunda har ya auri mana dangin ano ba Hanam ta tsaya daga fita daga cikin rumfar, ta juyo ta kalli tsohuwar, zuwa lokacin kowa yayi shiru yana san ganin yanda za'a kaya, dan dama can a gidan basa san uwar hanam Iya Ai, ya.....isheki haka, kiyi magana a kaina babu damuwa, amma kada ki ara dangantani da waccan matar, ni bani da uwa..... shi kuma anki bashi da uba ko? Inna Ai ta yi saurin fa i, tana katse Hanam in, harda wani mi ewa tsaye tana jijjiga,. Hanam ta aga kanta sama tana lumshe ido, tare da lasar lips inta, bata so ta yi loosing temper ints, amma da alama yau Inna Ai tana so ta tunzurata, ga kukan Aryaan dake hawa mata kai, idonta ta bu Lak kras wu laik!! (Kayi min shiru!!) if, kukan da Aryaan in yake ya auke, sbd gigitaciyar tsawar data daga masa, ita ba ta san damuwa, sai yayi shiru yana kallonta, ta juya ga Inna Ai. For the last time zan fa a miki wannan maganar, babu ruwanki da ana, ta ya na sameshi ?, waye ubansa ?, daga ina yazo ?, duka bai shafe ki ba, sbd wannan damuwata ce Ta nuna kanta Damuwatace ni aya, sbd Arya ana ne ni aya, ana, ina fatan kin fahimta? Tana kaiwa nan taja jakukunanta ta yi b'angaren Baabaa, matar kakanta aya da duk gidan babu me aunarta kamar ita. Dan mahaifiyar Abba ta rasu, kuma kakansu matanza uku yanzu. Uchenna Franklin ya bar far gate in gidan, bayan ya gama sauraren duk abinda ya faru, har cikin ransa yake tausayin Hanam, memakon su tambayeta cikin ruwan sanyi ta fa a musu a ina ta samo yaron sai de kawai su ri a jifansa da kalmar shege, me yasa ne haka ?, me yasa..... Ah-ah, Harisu ashe da kai aka zo ? Uche ya yi murmushi yana duban tsohon da suke tare da Abba. Ai kasan babu yanda za'a yi a zo ganinka babu ni, sbd nayi kewarka sosai aryar banza, idan kana kewata ka dawo haki au da zama, ka ri i fatanya sai na yarda da kayi kewata To ai ni ko auyenmu ma bana zuwa sbd noma, haka kawai da kuruciya ta zan zo nayi ta maka noma kaida matanka da anka kuna ta ci ni kuma na tsofe na rasa me aure na ? Tsohon ya yi dariya irin tasu ta manya. Sai in baka aya daga cikin jikokina Uche yayi dariya To ya Maman taka ta ke ? Mamana lafiyarta alau, tana Enugu To idan kunyi waya kace ina gaishe ta zakuwa taji *Da misalin 08:00pm* Hanam ce ke girki a ofar rumfar Baabaa, noodles take girkawa akan aramin gas stove in da ta taho da shi. Hatta da noodles in ma ita ta taho da ita, dan ita ba iya cin abincin gwana goma za ta yi ba, bawai abincin nasu ne ba zata iya ci ba, domin suna da cima me kyau, kawai de tsaftar masu girkin nasu ce bata yarda da ita ba. Dan ta taso a cikin hausawa ne, amma wannan kyankyamin irin na larabawa a jininta yake, ko ka an bata san kazanta. Noodles in ta juye a cikin plate sannan ta orawa Arya baby feed insa. Data gama ta juye masa a baby bottle ( fida) insa me kan teddy, sannan ta kashe stove in ta kawar da shi gefe, ta koma akin. Baabaa ta iske zaune tana lazimi ga Aryaan zaune a kan cinyarta, sai yun urin kamo carbin hannunta yake ita kuma Baabaan sai aga carbin sama take, sai ta mi o masa kamar zata bari ya kama, kuma sai ta ga shi sama, shi kuma sai ya saba kansa sama sa hannunsa yana son ya kamo carbin. Tayi musu dariya tana zama, hasken wan lantarkin dake akin ya haska ko ina, dan gidan kwana ake a yini da generator kamar ba kauye ba. System inta ta cire a chargy, ta zauna ta shiga daddanawa tana cin abincin. Gashi ki bashi bulumbotin nasa ya sha Hanam tayi dariya saide na baki ki bashi da kanki Baabaa ta mi a mata hannu, Hanam ta bata baby bottle Amma fa da zafi Bakya bashi abinci ne ? Hanam ta girgiza kai, tana ci gaba da danna system in gabanta. Ina bashi, saide bana bashi me yaji Baabaa ta gya a kai. Hanam ya kamata ace kinyi aure Hanam ba ta kalli Baabaa ba, dan wannan sabbabiyar maganace a wajenta, ta yi murmushi me ciwo, tana kai cokalin noodles bakinta. Aure ?, Baabaa babu wanda zai aure ni a haka, babu wanda zai aureni da a, kowa kallon shege yakema ana, to waye zai auri uwar shege ? Tausayinta ya ara rufe Baabaa, tun tana arama bata samu wani farin ciki ba, sbd uwarta data tafi ta barta, yanzu ta girma lokacin da ya kamata ace ta yi aure tana gidan mijinta kuma wata addarar da ban ta sameta. Kiyi ha uri Hanam, Allah yasan da ke, wasu lokutan an adam bai san sanda addarorinsa zasu are ba, ki yi ta addu'a Allah zai baki wami sabon fata da ban Yanzuma murmushin ta yi kuma tana ci gaba da danna system Baabaa nayi wannan addu'ar a baya, sai Allah ya bani Arya, na auke shi a matsiyin wannan sabon fatan, shi da Abba ka ai sun isheni Muryar ta fito cikin shaida abinda take fa i gaskiyane, kuma haka in ne bata bu atar kowa ya shigo rayuwata, kullum cikin godewa Allah take daya azurta ta da Abba da kuma Arya. Salamu alaikum Sukaji sallama daga bakin ofa, Baabaa ta amsa. Uche ya le akin, Hanam tana mamakin yanda yake abu sai kace musulmi, ita dai bata amsashi ba, tanaga yanda suka gaisa da Baabaa kamar da suka saba sosai, abun ya bata mamaki. Hanam, Baba ne ke kira Uchenna ya fa i yana duban Hanam, a hankali ta gya a masa kai, shi kuma ya fita. Ta mi e ta saka takalmanta, wata farar cardigan dress ce a jikinta, ta san yanzu ba a gida take ba dan haka ta auki wani aramin gyale ta yafa a kanta, sannan ta karb'i arya a hannun Baabaa, ta auki wayarta da ruwan gorarta ta fita. A tsakar gidan taga gaba aya annenta da yayanta kamal ga abba ga uc3he a gefe, ga Inna Ai dake aiko mata sa on harara. Hasken globe in dake wajen ya temaka mata wajen kallon kowa gaba aya, daga gefen kakansu kuma aya matar tasa ce, da kawunnansu suma suna zaune a wajen, duka de gida an taru, Baabaa ce kawai babu, waje ta samu ta zauna a kusa da kakanta tana masa murmushi Kai an kauye baka kira Baabaan ba ? Baba ya fa i yana duban Uche. Wannan ai matarka ce, kaje ka kirata da kanka Ja'iri an nema, jeka kira min ita Uche na dariya ya shiga sashen Baabaa, Hanam de kam kanta ya kulle, taga kowama na gidan ya saba da shi, to yaushe hakan ta faru ?. Bayan an wani lokaci sai ga uche ya dawo Baabaa na biye sa shi, hanyar ofa ya yi zai fita, Baba ya kirashi yana fa Ina za kaje ? Waje zan fita naga ka tara iyalanka ne, ban sani ba ko wasiyya zaka basu an nema dawo ka zauna, ai kai ma ka zama dan gida Arya ya na ta agawa Abba hannu Hanam ta mi a masa shi tana fa Abba gashi yana maka magana Abba ya karb'eshi yana dariya. Nasiha Baba ya musu kamar yanda ya sabba musu idan aka taru irin haka, kuma ya ara da magana akan auren Hanam, ita de kawai jinsu take, dan ita tasa a ranta babu wani aure da za ta yi. MARYAM POV. *Da misalin 09:00pm* Tsaye take jikin kitchen island, tana decorating cheesecake, ranta fes, bata da kowace duwa, domin yanzu duk tsoranta akan halin da su Maanmu ke ciki ya kau, tana jin kamar ko wani buri da take da shi ya cika, babu abinda ya rage mata sai godewa Allah. Yau Sunday babu makaranta kuma babu aiki, tun bayan da Tafida ya ci abincin safe yayi wanka ya shirya cikin kayan wasan cricket yace mata Ya tafi filin cricket, Kuma har yanzu bai dawo ba. Tunaninta ya katse lokacin da aka turo ofar kitchen i, ta ago da kanta ta kalli wajen, duk da tasan babu me aikata hakan sai me iko da gidan. Kamar yanda ta zata shi in ne kuwa, ya sauya kaya daga green Jersey da ya fita da ita zuwa wata blue, a gefen Jersey in an rubuta india, hakan ke nuna mata cewar