← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 84

Sashe 14

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mutane masu shekaru harda wa an da suka fara furfura ne ke zaune a wajen ana kalander, ga kuma masu buga karta, sai hayaniya suke ga warin sigari na tashi a wajen dan aikune basa busa haya in a wajen, cikin masu busa haya in harda Tijjani direba. Tijjani bani ku ina! a hankali Tijjani ya ago da kansa ya kalli Wasila, ar da batako kai sa'ar yarsa ta biyu a haife ba, amma kalli yanda take wani ifi- ifi da ido dan tsabar rashin kunya, kuma babu wani baba gatsal ta kira sunansa. Haba ar Wasil-Wasil, kinsan idan na sam..... Wallahi baka isa ba, ku ina zaka bani yanzu Ta katseshi tun kafin ya arasa maganar, Tijjani ya mi e ya shiga bata ha uri, harde ya samu ya kashe bakinta da nera ari ta ha uri ta koma rumfar da take saida abincinta tana aiko masa harara. Kafin ya zauna wata mota tazo tayi parking a daidai inda suka, gaba ayan su suka bi motar da kallo, dogarai suka ga sun fito daga motar har su Uku, gaba aya kowa ya mi e yana kwasar gaisuwa, dan da gani babu tambaya kasan cewa daga fada suke Waye Tijjani anan? Wani dogari ya tambaya cikin wata garjejiyar murya, cikin Tijjani ya tsure an hanjinsa suka ka a, kadafa ace sarki yayiwa laifi. Gashi nan Muryar Lautai ta fito yana nuna shi, abokin cin mushen nasa, Tijjani yayi tsilli-tsilli da ido yana binsu da kallo. Zaka biyomu muje fada, sarki yana nemanka Cikin Tijjani ya ara kadawa, har an wani guntun fitsari na su uce masa, shiko me zaisa sarki ya nemeshi ?. Ko bakaji bane!, ance kada mu maka dole, dan haka salin alin ka biyomu Lautai bari naje na dawo Tijjani ya fa i yana kallon su Lautai, suka gya a masa kai, haka Tijjani ya nufi motar, suka bu e masa gidan baya ya shiga, aya dogarin ma ya shiga ya zauna, aya ya zauna a mazaunin driver aya kuma yana gefen drivern. Suka tada motar suka mi i titi ar dan daga wajen da suke zaune zuwa fada wani dogon titine ya ha a, babu ko kwana aya har suka iso ofar fada. Tijjani direba ne dur ushe gaban, Turaki, Ciroma da sarki, dukansu sun kasance an sarkin ha ejia Abubakar Masu na da, kuma sarki Abdullahi shine babba a cikinsu, kaf an sarki abubakar in Tafida da Mairama ne kawai babu a ciki, kasan cewar shi Tafida ya rasu, ita kuma Mairama macace, dan wannan maganar bata mata bace. Tijjani sai juya maganar da Ciroma ya fa a masa yake, to tayama akayi suka ga ar tasa?, kuma me yasa suke san aurawa ansu ita ?, kuma wai a yau, yau in nan fa ?, duk wa annan tambayoyin kansa yakewa, dan bai isa ya furta musu ba. Malam Tijjani kayi shiru? Tijjani ya ara gyara zamansa, ya kuma durkusawa kamar zaiyyi musu sujjada sannan ya furta abinda ya zama sanadin sauyawar rayuwar mutum biyu. Shikenan Malam Tijjani, ga wasu ku e nan, tunda an saka lokacin auren a urarren lokaci sai ayiwa yarinya abinda ya kamata Da rarrafe tijjani ya isa ga Turaki ya kar i ku in, sannan Ciroma ya fa a masa daidai lokacin da zaizo masallaci. Haka ya tashi ya fice suna binsa da kallo. Yanzu mai martaba kanaga wannan ita ka aice mafita ? Mai martaba da tun zuwan Tijjani beyi magana ba sai yanxu ya kalli turaki Ita ka aice mafita Turaki, ita ka aice hanyar da zan iya ceto rayuwar an uwana Hakane, to yanxu shi Tafida yasan halin da ake ciki ? TAFIDA POV. Eshaan _ muryar ta fito cikin dariyarta, fiskokinta daya saba gani a kullum sune suke giftawa a hankali, a hankali kuma cikin mabanbantan lokuta. Sai kuma hoton wani lokaci da sam baima san ya auku ba, wata mota irar honda civic ta wancan zamani tana juyawa akan titi, tareda wasu mutum biyu a ciki mace da na miji. Eshaan _ ita ce kalma ta arshe da ta fita daga bakin macen, har ranta ya fita daga gangar jikinta. Daga can wani kogo kuma wani mutum ne, kansa duk ya tara gashi ga wani farin gari zane a gaoshinsa da ugon ja a tsakiya yana ta watsa wani abu a cikin wutar dake ci a gabansa. Sai kuma fuskarta ta dawo tana dariya tareda fa in _ Eshaan Maa!!, Maa!!! Sai kuma ya bu e idonsa, ya kalli inda yake, a cikin akinsa ne na turakar Fulani Khadija, kamar de kullum mafarkine kamar yanda ya saba, a hankali ya fara arin mi ewa, sai yaji wuyansa ya age, hannu ya kai zai taba wuyan nasa, sai yaga wutar nan, daya saba gani a kullum tana ci a tafin hannunsa, hannun ya dun ule sannan ya bu e nan take wutar ta b'ace k'arasa mi ewa yayi, dan yashe yake a tsakar akin, yabi akin da kallo. Gaba aya yau akin a hargutse yake, wasu kayan ma sun farfashe, mikewa tsaye yayi sannan ya aga hannayensa ya shiga meda kayan da suka fa o ma ajinsu kuma ba tareda ya ta6a komai a cikinsu ba, yana amfani da arfinsa ne, har ya maida komai inda yake sannan yaje gaban mirror ya tsaya yana kallon kansa, sumar kansa duka ta sau o kan goshinsa ta barbaje, gabrigar jikinsa duk ta faffarke, ga raunikan dake jikinsa, hannu ya kai ya cire rigar, a hankali ya lumshe idonsa, gaba aya raunukan dake jikinsa suka fara ha ewa da kansu, kamar bai taba rauniba, sai kuma ya bu e idonsa, wani abun mamaki yau idonsa beyi ja ba yana nan a blue insa. aki ya shiga yayi wanka ha i da alwala ya fito yayi sallah sannan ya samu ya sauya kaya, yau juma'a kuma yau za'a aura aure, dan haka ya saka wata farar shadda al, kuma sabuwace dan bai ta6a sakawa ba, ya kawo falmara zabuni maroon color ya ora rigar an mata aiki da milk in zare, ya saka hula dara itama maroon, ya saka wani farin takalmi halp cover, ya fito a ainahinsa na jinin sarauta, ya feshi jikinsa da turare, ya tsaya yana kallon kansa, kamar shine angon, sai kuma yaji gabansa ya fa i, amma me yasa ?, kai ba wannan zancen, wani bangare na zuciyarsa ya ayyana ma sa, ya aura digital watch insa sannan ya auki wayoyinsa ya fita. A parlo na biyu ya iske Fulani tana tsaye tana bada umarnin yanda za'a gyara mata parlon, sai kace itace take auren ar ba Fulani sadiya ba, ya ayyana hakan a ransa, arasawa yayi ya gaisheta ta amsa tana masa ya jiki, dan Nadra ta fa a mata komai. Baki zakiyi ne ? Ba biki muke a gidan ba? Ya gya a kansa a hankali Hakane an juyo tana kallonsa, a kullum Tafida ara girma yake ha i da kyau, ga wani kwarjini da yake arawa saide kuma a bayan wannan kyan, girman da kwarjinin akwai wata fuska, fuskar da babu wanda ya santa sai makusantasa, idanta ne ya kai kan wani rauni dake gefen kansa. Akwai rauni a gefen kan ka Ta fa i a hankali kamar ba ita tayi maganar ba, kuma yaji in, dan a zuciya ne kawai mutum zeyi magana in har kana kusa da shi bai ji ba, a hankali ya lumshe idonsa, nan take raunin ya ha e jikinsa, kamar wajen bai taba fashewa ba, dama haka yake inde har yaji rauni lokacin da ba in ruhin ke jikinsa to da zarar ya dawo hayyacinsa yana ha ewa inde har rauni bai ha e ba a jikinsa to ainahin jikinsa ne yaji raunin. Ina zaka je baka ci abinci ba? Asibiti, zanci a can Ta gya a kanta Kada ka makara sbd aurin auren da za ayi Bai san dalili ba, amma tana maganar auren gabansa ya fa i, hakan yasa ya igawa maganar auren ayar tambaya amma sai ya gya a mata kai, ya ka a kai ya fice bayin dake wajen sai gaisheshi suke yana amsawa. Kamar yanda ya fa in asibitin ya tafi yaje sukayi abinda za suyi shida Muktar sannan suka ha u gaba aya suka wuce babban masallacin juma'a na garin ha ejia, dan duka an sarki a nan ake aura musu aure. Tsabar cikar da masallacin yayi kwata-kwata basu samu damar shiga ciki ba, a waje suka samu, can kusa da tsohuwar kotu a nan sukayi sallar juma'ar tasu kafin aka sannar da cewa za'a aura auren, sai suka koma kan motocinsu, suna an hira shida Muktar jifa-jifa samari na wucewa suna mi o gaisuwa, dan Tafida akwaI farin jini matasa. aura aure na farko, wanda ya kasance shine auren Amina Abdullahi Abubakar da angonta Adam Isma'il, su Tafida sun samu sunji sanarwar aurin auren ta hanyar lasifikokin dake manne a kowani b'angare na titin masallacin. Sai kuma akace akwai wani na gaba, kowa ya kasa kunne yana jiran yaji wani aure za'a aura. Sunan da aka sanar shine ya saka kowa a shock, an aura auren Eshaan Auwal Tafida da amaryarsa Maryam Tijjani Muhammad. Damm!, gaban Tafida ya fa i, a hankali ya sau o daga kan motar da yake, wasu abubuwa na masa yawo a akai, shifa kansa ya kulle, kamar ma baya ji da kyau, kuma kamar ya kurmance, aure ?, wai aure aka aura masa ?, to waima da wa aka ura masa auren ?. MARYAM POV. Yau suka tashi da abun mamaki, dan da wajejen arfe sha aya saiga Abba ya dawo, yazo yana ta wata fara'a da suka kasa gane mata, yau rabonsa da kwana a gidan wajen kwana hu u kenan. Ya shiga akinsa ya auko kaya yayi wanka ya saka kayan daya sama in rabonsa da ya saka su tun auren Fati, farar shaddace hadda babbar riga (malum-malum), Maanmu da Maryam dai kawai binsa suke da kallo har ya gama ya fice. Har maanmu na zaton kode aure zai ara to in ba baka b me zaisa yana wannan abubuwan ?. Bayan fitarsa saiga Hassan da Hussain sun dawo tareda muhsin in da suka ka o shi a waje yana wasa, suma shiryawa sukayi har Maanmu na basu labarin Abbansu yazo ya
Chapter 14 · 0% Book details