← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 84

Sashe 44

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta dena ba, kuka take sosai, wanda yake fita tun daga asan ruhunta. Ka bani tsoro sosai, nayi tunain ka.... Sai kuma ta kasa arasa maganar, ta shiga share fuska. Kullum haka nake Wifey, idan ba in ruhina zai tashi irin wannan yanayin nake shiga Hannu ya ara kaiwa ya tura sumar kansa baya tare da furzar da iska, sai a sannan ya kalli jikinsa, gaba aya ta bi duk inda yaji rauni ta saka masa plaster, wanda yake da tabbacin a first aid kit insa ta samo. Hannu ya kai ya shiga cire plasterr. Me ya faru ? kansa ya girgiza mata sannan ya ci gaba da cire plasterr har sai da ya cire su duka, sannan ya hade raunin yana fa a mata cewar. Wannan ba rauni na bane, na ba in ruhi ne Ita de bata ce masa komai ba, sai yanzu ma ta lura da ashe fa bashi da riga, kuma itace ma ta cire masa rigar jiya da ta ki ime ta yi tunain ya mutu. Saurin mi ewa ta yi daga kan gadon ta koma ta auki broom inan ta ci gaba da shara tana share hawaye, gabanta sai bugun tara-tara yake. Da yar ta iya daurewa tace. Kaje ka yi wanka da alwala, gari ya waye Tunda ta tashi daga wajen yake kallonta, bai ce mata komai ba sai dubansa daya kai ga balcony, yaga kamar ma rana na shirin fitowa, Dan haka ya mi e a hankali ya shiga ban aki. Maryam ta saki numfashin da ta ri e sanda yazo giftawa ta kusan ta, kafin ya fito ta gama sharar, ta fita domin ta kawo masa abinci sannan ta auko duster dan ta goge kurar da taga kayan akin sun yi. Ko da ya fito bai ganta ba sai ya auko jallbiya a wardrobe insa ya saka ya tada salla. Sanda ta dawo har ya idar ya koma ban aki yana wanke bakinsa, abincin ta aje masa akan table sannan ta shiga goge kayan akin, har tazo kan hotunan dake ma ale a bango. Sai da ta zo kan nasa shida iyayensa sanda yana arami ta tsaya, so take ta tantace dawa yafi kama a cikin iyayen nasa, last time da ta ga hoton bata gama arewa Tafidan kallo bane, amma yanzu data gama karance kammaninsa sai ta rasa gane da wa yafi kama a cikin iyayen nasa. Farinsa de irin na mahaifiyar sa ne, duk da ta fishi haske, kalar idonsa ma tata ce, hatta da gashin kansa irin nata ya auko, amma tsayinsa da zatinsa irin na mahaifinsa ne, hancinsa ma irin na mahaifina sa ne, amma bak..... Tunanin ya ma ale a cikin kanta, sbd jin an ri o waist inta ta baya, Maryam taji wanna abun dake shiga jikinta idan har Tafida ya ri eta irin haka, yau har kamar wani zazzab'i-zazzab'i ma take ji haka, ta ri e numfashinta kamar me tsoron idan ta sake shi wani abu zai faru. ar hab'arsa ta ji a tsakiyar kanta, hakan ke nuna mata cewa Tafida ya fita tsayi nesa ba kusa ba. Bayan ya gama brush un ya fito sai ya ganata tsaye a wajen tana kallon hotunan, dan haka ya tako har inda take ya ri eta haka. Maryam ta rintse ido, a sanda taji hannunsa ya ci haba da kewaye kugunta. Mahaifiyata kenan, Roshni I bal Khan, shi kuma mahaifina ne Auwal Abubakar Masu Tafidan ha ejia a zamaninsa, nasan baki san shi ba, dan sanda ya rasu bana tunanin an haifeki aya bayan aya jawabin nasa ke shiga walwar Maryam, kamar daya bare kanta yake zuba mata su haka take ta auka. Amma kuma bata bu e idonta ba. Hannunsa yasa ya juyo da ita ta fuskance shi, da yar ta iya bu e idonta ta kalli fuskarsa, har yanzu wannan gashin daya tara na nan a kan fuskarsa. Kina san kisan waye ni?.... ______________________ _Ai ba Maryam kawai ba, harda muma muna san musan waye kai, ko ba haka ba?_ _Tofa labarin Uchenna na tafe zuwa gobe, ni de na agu naji meke faruwa a rayuwar wanga bawan Allah_ _A har kullum ina muku godiya mara adadi -SAO KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Gareki na sadaukar da wannan babin MARYAM, Takwarar DAASO* *BABI NA ASHIRIN DA TARA (29)* *1986* Auwal Abubakar Masu haifaffen nigeria ne, a jigawa state cikin wata local government me suna Ha ejia, Ya kasance a a wajen sarkin ha ejia na wancan zamani, wato Alhaji Abubakar masu, ba shine ansa na farko ba, hasalima shine ansa na biyu, sai maza biyu dake bi masa sannan aramar kanwarsu mace, wadda a haihuwarta ne mahaifiyar su ta rasu. Kuma duk cikin an nasa shine ka ai harkar karatu ta auke shi zuwa asar waje, ya tafi arewacin india garin mumbai, inda yake karantar fannin likitanci. Bayan ya kammala karatunsa ne ya samu aiki, sannan kuma a lokacin ne Allah ya yiwa mahaifinsu rasuwa. Ya dawo gida sbd rasuwar, bayan an gama zaman makoki ne aka na a babban an sarki Abubakar Masu, wato Abdullahi, wanda ya kasance yaya a wajen Auwal, shi kuma Auwal in a ka na a shi a sarautar Tafidan ha ejia. Bai koma india ba saida an uwansa suka shawarce shi akan batun aure, tun a lokacin ya sanar musu cewa shi bashi da wadda yake so, kuma kamar abun ha in baki yana komawa india ya ha u da wata ba'indiya wadda ya fara santa. Roshni, shine sunanta, a a wajen I bal Khan, mahaifinsu ya rasu tun suna yara, an uwanta biyu kuma duk maza, Imran shine babba, sai Irfan me bi masa, sannan ita, yayanta Imran yana da aure, kuma an kasuwa ne, yana harkar kasuwancinsa a Nigeria, yayinda shi Irfan ke zaune tare da su a india. Bayan sun fara soyyaya da Auwal, kuma basu au wani lokaci ba ya bayyana mata cewar aurenta yake san yi, babu jayyaya ta sada shi da iyayenta, yayanta Imran dake nigeria mahaifiyar su ta wakilta ya yi bincike akan dangin Auwal Kuma ya basu result me kyau, dan haka suka amince masa da ya turo iyayensa, tun daga nigeria yayansa Me Martaba da kawunansa suka taho India nema masa aurenta, kuma an bashi, babu b'ata lokaci a kayi aure. Ango da amarya suka ci gaba da zama a india cikin garin mumbai. Aure yayi albarka, bayan auren da shekara uku Roshni ta haifo anta na miji, wanda aka saka masa suna Eshaan. Eshaan ya samu soyyayar dangi, tun daga dangin mahaifiyar sa har na mahaifin sa, domin yaro ne wanda ya nininnka iyayensa kyau, hatta da mahaifiyar sa sede ta fishi farin fata, shima in dan ya ha a jini da Africans ne, amma shima in akan Africans in fari ne, fari sosai. Yaro ne me wayo duk da bashi da san hayaniya sosai, amma kuma akwai kazar-kazar, kuma yafi sha uwa da mahaifiyar sa fiye da kowa. A lokacin da Eshaan in ya cika shekara biyar, Auwal yace da Roshni ta shirya zasu tafi Nigeria, tun bayan aurensu da shi Roshni bata tab'a zuwa nigeria ba, amma shi yana zuwa, kuma ya sha tafiya da Eshaan ma, amma ita koda wasa bai tab'a tafiya da ita ba, duk da ita in tana san zuwa. Dan haka da aukinta ta shirya ta bishi nigeria, koda suka isa nigeria sai da suka tsaya a gidan yayanta dake abuja, suka kwana daya sannan suka wuce ha eji. Roshni ta samu kyakyawar tarba a wajen dangin Auwal, se an wasu tsirari dake ta yada magana akan cewar wata ilama ita ba musulma bace, tun da musulman india ba wani ri on addini ne da su ba. Abinda Auwal in ke gudu kenan, shi yasa bai tab'a barinta ta zo nigeria ba, dan yasan halin mutanen mu. Shi kam Eshaan dama an gari ne, dan ya saba zuwa, tun a zuwansa na farko nigeria aka masa tsagu uku a gefen fuskarsa kusa da sajansa, wanda yake nuna cewar shi cikakken baha eje ne. Kaf gidan sarautar babu me san Eshaan da mahaifiyar sa sama da matar sarki Abdullahi ta farko, wato Fulani Khadija, tun sanda aka haifi yaron da suka je india ta ora idanta a kansa san yaron ya dasu a zuciyarta. Dan haka lokacin da su Auwal suka tashi tafiya, Fulani tace a bar mata shi ko na an wasu watanni ne, ta yi al awarin dawo musu da shi, daga Auwal har Roshni basu damu ba, dan haka suka tafi suka bar Eshaan in a ha ejia. Sai de kuma a ranar da suka tafi, mummunan labarin ha arin motarsu ya riski kunnuwan an uwansu, na india da na nigeria, ba aramin kuka kowani b'an gare ya yi ba, dan sunyi babban rashi. Kuma kowa babu wanda yake tausayawa sama da aramin marayan da aka bari. Bayan an shafe makoki, Fulani Khadija ta nemi da a bar mata ri on Eshaan, da saida an uwan Roshni suka ja, musamman ma mahaifiyar ta, amma daga baya bayan sarki da kansa ya musu al awarin Eshaan in zai ri a kawo musu ziyara, sai suka yarda. Haka suka koma india ba tare da Eshaan in ba, duk da su ba haka suka so ba. Fulani Khadija bata tab'a haihuwa ba, duk da kasancewar ta matar sarki ta farko, dan haka ta ri i Eshaan da hannu biyu, duk da babu wata sha uwa a tsakaninsu, amma tana nuna masa soyyaya sosai, dan ji take kamar ita ta haifeshi. Haka Eshaan wanda sunansa ya riki e ya koma Tafida, ya ci gaba da tasowa a garin ha eji, kowa na nuna masa auna banda mutum aya, Fulani Sadiya, wadda a lokacin take shayar da anta na fari, wato Habibu, ita kullum a ganinta kamar idan Eshaan ya girma zai zama sarki ne, ba za'a bawa anta da yake jinin sarkin ba. Eshaan na da shekaru 6 a duniya, wasu alamomi suka fara bayyani a tare da shi, yawan muggan mafarkai, yawan zabura, ya dawo yana ware kansa daga cikin mutane, ya rage
Chapter 44 · 0% Book details