← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 84

Sashe 56

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ita, amma cikin makokin nan sam bata tare da shi, yau yana wajen su Al'amin gobe wurin su Rafi'a da su Nabila, jibi kuma yana wajen su Kamal gata kuma wajen su Mero, sai wajen su Kamila annen Kamal wato yayunta, wajen Masarrat sai wajen 'yan haku au, harda wajen Maman Harees wadda ta koma Enugu bayan Anyi bakwai. An nuna masa soyyayar da bai samu ba a baya, taso ace Abba yana da rai hakan ke faruwa, taso ace ya ga yanda 'yan uwanta ke santa suna nunawa jikansa auna. Hannayen Harees ta ji a kan kuncinta yana share mata hawaye, juyowa ta yi tana kallonsa, kafin ta fa a jikinsa tana sakin siririn kuka. Harees ya shafa kanta cikin rarrashi. Ki yi ha uri mana, na tabbar da Ammi zata kula da shi ago da kanta tana share hawaye. Muje ? Ta gya a masa kai, ya kamo hannunta sannan suka fita daga wurin. MARYAM POV. Ta yi wafa yafi sau a irga, zaune take a kan kujera a falo, yayin da wayarta ke ri e a hannunta tana duba comments in da ake mata. Daga kan kujerar kuma Tafida ne kwance, ya lan wasa afarsa faya, ayar kuma ya mi eta yana ka awa, kan cikinsa kuma system insa ce, yana kallon wani Hollywood movie, me taken The last witch hunter, kansa kuma akan cinyar marya. Sanye yake da wandon yadin daya saka tun safe, sai dai ya sauya rigar yadin zuwa wata ba ar T-shirt, hannun Maryam na hagu yana motsi a cikin sumar kansa, duk tsaki da wafar da take yana ji, duk da a hankali ta ke yi, sai dai kuma shi yana ji, a zatonta baya ji. Baisan me a ka mata ba, dan yasan ta, bata da yawan fishi, sai kawai ya ji yana san sanin abinda a ka matan, kuma bisa ga dukkan alamu daga wayar ne taga abun da ya b'ata mata ran. Duk dan neman tsokana sai ya ciro hannunta daga cikin sumar kansa ya dawo dashi kan cikinsa, amma bata bar kallon wayar ba, daga haka ya fahimci koma de miye a wayar to babbane. Dan haka sai yace. Miriam, wai shinkafar ba ta yi ba ? Maryam ta sau e wayarta sannan ta a jeta a kan coffee table, ta auko pillow ta ora kan Tafida akai yayin da ita take mi ewa, bata ce masa komai ba ta nufi kitchen, bata so ta yi magana ya gane cewar ranta a bace yake. Yana kallonta har ta an shakwanar da zata sada ta da kitchen saida ya ji ta bu ofar kitchen in, sannan ya mi e zaune, ya aje system in nasa a kan Coffee table bayan ya danna paused. ya kai hannu ya auki wayarta, sannan ya shiga dubawa, Ticktock shine inda ta shiga a arshe, da alama de 'yan comment section ne suka tab'ota. Dan haka ya mayar da tata wayar ya aje, ya auko tasa sannan ya shiga app in Tiktok in, ya yi searching 'Miriam's Cook', dan shine sunan da suka tsayar ranar da suka dinga rubuce-rubece na neman sunan da za'ayi using da shi. Last vedion da ta yi posting ya bu e wanda shine ta yi recipe in cow tail sauce, kuma bayan ta gama tace masa wai ana cewa bata nuna tana cin abincinta, dan haka yazo su ci, loma biyu kawai sukayi recording, kuma iyaka hannayensu ne, banda fuska. Comment section ya shiga, ya fara karanta abinda aka fa a mata, duka magana ce a kansa, sai yaba shi ake duk da ba'a ga fuskarsa ba, sai abun ya bashi dariya, wato de kishi take. Ta an jima bata dawo ba, hakan yasa shima yaci gaba da karantawa. Maryam na shiga kitchen in, ta duba shinkafar da ta bari a wuta, sai da Tafida yace kada ta yi girki yau tunda ba da i take ji ba, amma tace masa a'a zata iya. e shinkafar ta yi ta saka masa a plate sannan ta juye tata a flask, dan baza ta iya ci yanzu ba, jar stew in data ha a, ta zuba masa, wadda taji naman sa, shi da kansa yace mata yana san farar shinkafa da stew. Dan haka ta dafa masa yau, bata samu lokacin da ta ha a drink ba yau, dan haka ta auka maza ruwa kwai. Ina san soft drinks Maganar ta fa o mata, dan haka sai ta aje ruwan a gefe, ta bu e inda ta saba aje drinks ta auko, Fanta, sprite da 5 alive, ta aje su aka island, ta zagaya zuwa jikin stove ta zuge wannan wurin glass in, sannan ta tsinko mint, ta wanke ta tas a sink, ta zubata a karamin plate ta ajeta itama akan islan. ara dawowa wurun fridge ta bu e, a inda ta saba aje fruit ta auko lemon za i, lemon da cucumber. auko cutting board, ta shiga yanka cucumber, lemon, da lemon za in nan cikin shape in circle, bayan ta gama ta auko wani bowl me an fa i, ta juye drinks in a cikin bowl in, sannan ta kawo mint ta saka, sai su lemon in da ta yanaka suma ta zuba, saida ta juyasu sosai, sannan ta auko glass cup ta ta zuba masa masa a ciki. Sauran kuma ta ajiye shi a cikin fridge ta dawo kan kayan abincin nasa ta jerusu a kan tray ta auka sannan ta fita. Da fiton Tafida ta fara arba a falon, ta tsaya tana kallonsa, a tsaye yake, wannan gashin kan nasa ya sa o masa kan goshi, yana she i a cikin fitulun falon, hannayensa biyu manuniya cikin bakinsa yana fito dasu, wato duk abi'ar indiyawa tana jininsa. Yanda yake fiton da ara kai kace usur ne, usur inma irin me aran nan, wanda 'yan ball suke amfani dashi. Kanta ta sunkuyar asa sannan ta arasa shiga cikin falon, ta aje masa trayn a kan coffee table, har zuwa lokacin bai dena mata fiton ba. Saida ta ago daga aje plates in ta kalleshi, sannan ya tsaya, sai kuma ya shiga tafa mata, daga baya ya motsa hannunsa na dama cikin wani iron salo da indiyawa ke yi idan zasu yabi abu kokuma suyi tambaya akai. Bravo Wifey, Bravo, shabaash (fantastic), Kya bate! (amazing) Ita de bata ce komai ba, kanta a asa, dan har yanzu bata dena jin umin lips insa a kan nata ba, ji take kamar har yanzu lips insa na kan nata azu ma da ya dawo da yar ta iya yarda ta ha a ido da shi, dan tsabar kunyarsa da take ji. Tafida ya mi e hannayensa biyu, tare da orasu a kan kafa un Maryam, yana kallon cikin idonta. Dama haka kike da kishi Miriam ? Wata uwar kunya da tafi ta da ta ara mamayeta, ta sunkuyar da kanta asa, tana jin inama asa zata rabe biyu ta nitse a ciki, ta san cewa comments in nan ya je ya duba, tunda ta fara dubawa ranta ke b'aci, gaba aya maganganu a kan mijinta su suka cika wurin, babu wadda tafi bata haushi ma irin wadda ta rubuto. _'Kai sis, da alama mijinki akwai kyau wallahi, daga hannunsa ma zaki san cewa shi kyakyawa ne, inama zan gashi'...._ Sai wanda ke tambayarta kan dama mijinta farin fata ne ?, masu tambaya a kan yau me yasa bata saki sabon recipe ba basu da yawa. Sai ta an cije leb'enta ka an, tare da ora hannunta a kan nasa ta ture hannayen nasa tana ja da baya. Kaci abincin, na yi shanya azu, bari naje na Daga haka ta juya ta fita garden ta ofar dake falon. Tafida ya yi 'yar dariya yana jinjina kai, ya koma ya zauna yana arin fara cin abincin, amma abinda ke cikin glass in shi ya fara aukar hankalinsa, dan haka saida ya auka ya ana tukunna, yama kasa gane ainahin taste in, yarasa takameme na miye. ara sha, sai kuma ya lura da idan bai aje ba wata ila zai iya shanyewa ba tarevda yaci abincin ba. Yana zaune a wajen ta dawo daga garden in, hannunta ri e da basket, ta ebo kayan data wanke dazun, shikan yana ga arin Maryam, duk da bata da lafiya amma a yau saida ta musu wanki, dan harda kayansa a ciki. ironing room ta shiga, bayan an wani lokaci sai ta fito, ta dawo ta zauna a inda ta tashi azu, ta sauki wayarta taci gaba da duba comments Kuma a ciki taga wani daya auki hankalinta, wanda aka rubuta; _Hey!, mrs Tafida!, Badar ce, kimin magana ta chat....._ Ai bata ma gama karanata comment in ba ta shiga profile inta, taga hoton Badar in ne akai, wato sabonbaccount ta sake kenan?, ta dubata a wajen message ta aikamat da sakon. _'Allah sarki auna, ashe kina duniyar?, na yi kewarki Allah, ki turomin lambarki pls_ Bata san sanda wani murmushi ya sub'uce mata ba, dan da gaske ne ta yi kewar Badar in, tabyi offline, ta janyo littafi zata fara karatu. Idonta ya sau a ak kan rubutun Tafida dake kan bangon littafin, ba yau ta fara ganin rubutun nasa ba, ranar da suke shawara a kan sunan nan ta fara ganin rubutun nasa, wani rubutu me kama da tafiyar tsutsa, gaba aya rubutun a ha e suke, amma kuma ana ganewa, sai dau ba sosai ba. Littafin ta bu e tana aukewa afarta daga asa zuwa kan kujerar. Ke ba zaki ci abincin ba ? Taji muryar Tafida ta tambaya, dan haka ta an sau e littafin sannan ta kalleshi, shi ba ita yake kallo ba, idonsa na kan system in ne, dan yaci gaba da kallon nasa, kuma abincin yake ci har yanzu, dama ta saba ganin wannan cin abincin nasa da babu sauri, idan yana cin abinci kamar mara laka, tasha rayawa a ranta cewar da ace yana ciyyaya sanda yake makaranta, wata ila ko loma aya bazai samu ba za'a cinye abincin. A'a zanci amma ba yanzu ba To ki tabbatar de kinci, kuma kin sha maganinki Ta gya a masa kai tana ago da littafinta. HARIS POV. akin Hanam ya shiga, sbd ya bata abincin da ya siyo, sai
Chapter 56 · 0% Book details