Sashe 40
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mata tun tana arama bai tab'a cewa komai ba, sai de ya anyi b'acin ransa na kwanaki, daga nan komai Ya wuce, amma, banda yanzu Kamal Ya sau e wani numfashi. To wai ni taya ma a ka yi Ya sani ? Jabeer in ne ya fa a masa mana, kaga fa saida na garga eshi da kada Ya ira sunana amma, dan sh**yar sai da ta fa arashe da wafa, Kamal ya yi shiru bai ara cewa komai ba, yana tunani. _Su Daaso auye, ba'asab chickankari ba_ _Wayyo Allahna, nifa wallahi Heleen tsoro take bani, irin wannan taku baka_ _Ina godiya a gare ku -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan sadaukarwa ne gare ki Ammy Ummi* *BABI NA ASHIRIN DA SHIDA (26)* *Hadejia Emirates* *Da 09:30pm* Galadima ne zaune a Parlon akinsa yana aga kwalbar giya yana tittilawa a bakinsa. Be san wata masiface ta same shi ba, a wattanninan kuma giya yake sha'awar sha, ya kasa gane dalilin da yasa duk asirin da za'ayiwa Tafida baya kamashi, me makon ma ya kama Tafidan sai de shi ya yana aikata abinda akayiwa Tafidan asiri a kai. Kuma har yau ya kasa fa awa Fulani cewa asirinta fa baya cin Tafida, shi ya ke ci, sbd yana jin da in abun, shi yasa baya so ya fa a mata bare ta dena. Kansa ya ji yana masa ciwo ka an-ka an, sai ya aje kwalbar, a hankali a hankali ciwon yake aruwa, kansa ya dafe sai kuma yaji ashin hayansa ya amsa. Wata iryar ara ya saki yana ri e bayan, sai kuma bakinsa ya gur e ya koma gefe, harshensa ya karye, afafuwansa suka malkwa e masa, ihun ma ya kasa yi sbd bakinsa daya koma gefe harshensa ya har e, hannayensa ne suma suka shanye nan take, ya dawo kamar lagwani. Fulani Sadiya na zauna a parlo tana duba wasu kaya a waya, ta ji arar Galadima, A ki ime ta mike ta yi b'angaren da akin nasa yake, tafiya take sauri-sauri, gudu-gudu. Da haka har ta iso ofar parlonsa hannu ta kai ta bu ofar, abinda ta fara arba dashi shine, Galadima ne yashe a asa, kansa a langwab'e a gefe, bakinsa ya goce, yawu na zuba ta gefen bakin nasa, hannayensa a shanye, ga afafunsa sun malkwa e kamar wani alkaki. Wata razananniyar ara ta saki ha i da salati hannunta a ka, sai kuma ta yanke jiki ta fadi. (Ta mance cewa Allah ne me komai da kowa sai yanzu dan taga an da cikin wani hali ta ambato sunansa,hmmm Allah ya fishemu). MARYAM POV. Ta juya a gaban mirror yafi sau goma, chickankari(pakistan) in da ta saka ya bala'in mata kyau, gashi ya karb'i jikinta kamar da aka gwada da ita, waje ta samu ta zauna akan stool in gaban dressing mirror, tana bin kayan kwalliyar da suke kai da kallo. Tunda tazo lagos kusan wata biyu bata tab'a yin kwalliya ba ko sau aya, duk da ko sanda tana Ha ejia ma ba yi take ba, sauka iyar kwaliya ta yi a fuskarta, gashin kanta da take ganinsa kamar ba nata ba sbd laushin da ya yi ta saka masa ribbom kawai ta fakeshi a baya. an gashin dake gaba-gaban bashi da laushin da zai kwanta kamar na bayan, dan haka ta saka gell, ta kawo sea green in mayafin ta ora a kanta, sannan ta auki sea green ta kalmi da jaka a cikin na kayan aurenta ta saka takalmin ta ri e jakar a hannunta. Zata iya kirga lokutan da ta tab'a saka gyale a ratuwarta, bata cika saka gyalen ba amma yau ta saka, sbd tsabar da in da take ji zata fita daga Alaro city, ko ba komai zata ga gari, kuma ita tun da Allah ya yi fa da san fita. Ta fesa turare me sanyi sannan ta auki wayarta ta saka a cikin jakar ta fito. TAFIDAH POV. Zaune yake akan kujerar parlon gidansa, Maryam yake jira dan shi ya jima da shiryawa. Sanye yake da farar plane hoodie, sai farin chinos trouser hatta da canvas in dake afarsa farine, ya kawo denim jacket ba a ya ora akan hoodie in wadda kalarta ta ha u da gashin kansa, wanda ya ara tsayi sbd rashin aski, amma kuma kamar kullum a cikin tsari me kyau sai she i yake. Taku yaji daga kan stairs hakan ke nuna masa cewar Maryam ta gama shiryawa, a hankali ya ago da kansa ya kalleta. Tunda yake bazaice bai tab'a ganin mace wadda ta yi kyau kamarta ba, ya gani ya ga wanda sukafita ma, amma kuma nata kyan na da ban ne, yau ta masa kyau fiye da kullum, kuma babu abinda ya ara mata kyau a idonsa irin kayan al'adarsa da ta saka, ya ara mata kyau sosai, masam cewarsa mutum me san al'adu. Maryam in ma kallonsa take, ba zatace bata tab'a ganinsa da ananun kaya ba, dan yana sakawa idan yana gida, amma idan zai fita ne bata tab'a gani ba, bata tab'a ganin ya saka ananun kaya ba idan zai fita, sai de idan filin cricket zaije, kuma shima jersey yake sakawa da wandonta. Shi baya bu atar ace ya yi kyau, kullum cikin kyansa yake, sai de ya ara wani abun. Mi ewa ya yi sannan yace. Shall we ? arashe yana mi a mata hannu, Maryam ta sunkuyar da kanta asa tana murmushi kunya na kamata, ko rannan ma da ya yi hugging inta Allah ka ai yasan yanda ta ji kunyarsa. Tana jin sautin murmushinsa. Kafin ta ji yana takowa inda take, kuma beyi tunanin komai ba ya kai hannunsa ya kama nata wanda bata ri e jakar da shi ba. Maryam ta ji abinda ta saba ji a duk sanda zai riketa, na ratsawa tun daga kanta har kafafunta. A tare suka fita kuma hannunsa na cikin nata, har suka shiga cikin mota. Maryam tana ta kallon unguwar tasu yadda ta mata kyau a cikin yammacin, wasu ma'aikata ne sun dawo daga aiki, wasu an kasuwa, wasu school kowa de yana harkarsa. Lokacin da suka fita daga babban gate in Alaro city har wata ajiyar zuciya ta sau e, taci gaba da kallon gari har suka yi wata doguwar tafiya kamar masu barin gari, amma ba garin suke bari cikin garin ma suke shiga. Tana ganin ana ta kiran wayarsa amma bai kula ba. ofar wani waje taga sun shiga, wanda a symbol in sa aka rubuta 'LANDMARK BEACH'. Hakan ke nuna mata cewa wajen beach ne, a parking lot ya yi parking sannan suka fito a tare, shi da kansa ya zagayo inda take yana arin kama hannunta ta janye, ganin wajen akwai mutan. Me ya faru ? Muryarsa me zurfi ta tambaya. Akwai mutane a wajen an juyo ya kalleta ka Ko goyonki zanyi anan babu me kallon mu bare ya mana magana Maryam ta kawar da kanta gefe, kunya na ara kamata, ya yi murmushi yana sauraron bugun zuciyarta. Muje to Ya fa i yana nuna mata hanya, suka shiga tafiya a tare, duk inda suka ratsa sai an kallesu, kuma Maryam tasan kallom ba nata bane, na Tafida ne, dan yawanci an mata ne suke kallonsa. Taji wani abu na ma ale mata a ma oshi, ta daure ta ha iye har suka shiga wani restaurant da a samansa aka rubuta 'SHIRO LAGOS'. Babu kai kawon mutane sosai a wajen, saida taga sun zagaya baya wurin taga a wajen ma babu kowa sai wasu mata da maza dake zaune a kan wasu dogayen sofa. Mutanen dake zaune a wajen basu haura shida ba, mata uku maza uku, suma mutanen suna ganinsu suka mi Finally de yau munga Mrs Tafida Taji wani ya fa i a lokacin da suke arasawa wurin, kuma tanada tabbacin bahaushene, duk da ba kayan hausawan ke a jiknsa ba. Ai kuwa tunda ba'a gayyace mu biki ba Matar dake tare da shi ta furta tana murmushi, hannu taga Tafida ya bawa mazan suna gaisawa, ita kuma ta gaisa da matan dan taga aya ce kawai ba bahaushiya ba. A kujera aya suka zauna ita da Tafida duk da kujerar nada tsayi sosai. Tafida matarka ta yi kyau, amma de yace kinyi kyau ko ? Wata daga cikin matan itama ta fa i, tana zaune a kusa da wani wanda da alama mijinta ne. A hankali Maryam ta juya ta kalli Tafida, kamar shine zai bata amsar, sai kuma ta girgiza mata kai. This is not fair wallahi, ya za'ayi ta yi kyau haka baka fa a mata ba Maryam ta sunkuyar da kai. Ai babe rabu da wannan, bai iya soyyaya ba kwata-kwata bari zan saka shi a makaranta yaje a koya masa Gaba daya suka yi dariya harda shi Tafidan Yanzu de dan Allah ka fa a mata ta yi kyau Tafida ya dan juya ya kalli Maryam. Miriam Ta juyo tana kallonsa. You look gorgeous, and you look very attractive and cute, you look very pretty to the extant that i can't take my eyes off you, wifey you have looks to die for, i think you are stunning, you are so adorable wifey Duk abinda ya fa i a bakinsa ya fito ne daga asan zuciyarsa, da gaske yake furta hakan har cikin ransa. Maryam ta sunkuyar da kai sbd kunya, bata sani ba wata ila ya fa i abinda ya fa i sbd an nemi da ya fa a, ko kuma ya fa i hakan ne kawai dan yana san fa ar, amma ba dan ta kai matsayin ba, ita bata kai haka ba sam. Babe kace bai iya ba, wannan kalamai haka, ai ko kai sede ya koya maka suka yi dariya. Dr. Eshaan ai ya kamata a gabatar da mu ko ? Hakane, Miriam wannan shine Dr. Khabir, wannan kuma Dr. Abubakar, sai Dr. Ola gaba ayansu abokan aikina ne, muna aiki tare a St. Nicholas Hospital. Wa anan kuma matansu ne, Hajara, Fatima da Comport Dukansu Maryam saida ta sake gaisawa dasu. Dr. Ola ne ya fara