← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 84

Sashe 50

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jini na fita daga bakinta da hancinta, numfashinta ma da yar yake fita, ga idanuwanta dake barazanar rufewa, amma tana bu e su da yar. Tafida ya ji sau ar wani abu a kansa kamar aton dutse, kamar da aka saka ba yalle aka rufe masa ido haka yake ganin ba i, ga wani gumi daya shiga tsatsafo masa, afafunsa kuwa kamar da aka mannasu a wajen, nan take wayar idonsa ta riki a zuwa ja dan tsabar tashin hankali, da b'acin rai. Zaune yake a bakin ofar akin da aka shiga da Maryam, gaba aya gaban pink Oxford shirt in dake jikinsa ya b'aci da jini, hannayensa biyu dun ule a kan bakinsa, jijiyoyin kansa sun fito ra au-ra au, ga gashin kansa daya sau o masa kan fuska. wayar idonsa tana nan a ja bata dawo blue ba. Ba zai iya duba Maryam a halin da yake ciki ba, dan Allah ne ka ai yasan abinda yake sa awa da wanda yake kuncewa a ransa. Shi yasa yana aukota ya kawota st. Nicholas hospital, yanzu haka su Dr. Ola ne a kanta, a ransa yake hasaso irin abinda ze yiwa Heleen, bata san shi bane, shi yasa take masa abinda ta gadama. A da tana yawan takura masa, ta zo office insa taje filin cricket insu, taje gidansa, babu inda yake zuwa da bata bibiyaraa wurin, amma baya kulata, haka zata zo ta araci haukanta amma fimm!, bazai ce mata ba. Wato tana aukar shirunsa a matsayin rauni, gani take kamar baisan abinda yake ba, ko da ace Maa da Appa sun tsine masa kafin su mutu babu abi da ze yi da Heleen, karuwa mazinaciya, ar daba, me kisa, duk ita kafai, kuma ta yi zaton zai sota a haka ?, ta yiwa kanta arya wallahi...... Tafida kayi ha uri pls... Muryar khabir ta katse shi, dama shi yake jira, dan haka ya mi e, bai kalleshi ba, hasalima gefe yake kallo, dan baya so yaga kalar idonsa. Heleen ta zo ? Khabir ya ha iye wani abu, jin wata wutar masifa na kamawa a cikin acin muryar tasa. Eh tazo, kuma nine na fa a mata cewar ka yi aure, na fa a mata hakan ne kawai dan ta rabu da kai, amma ban san cewa zata ci gaba da bibiyarka ban... Ya dakata yana kamo hannun Tafida dake shirin barin wajen. Ina kuma zaka je ?, ka zaun... if!!, maganar tasa ta auke, ganin yanda Tafidan ke kallonsa, ga yanda wayar idonsa ta koma ja, cikin Khabir ya uri ruwa wata iska ta shiga kai kawo a ma ogwaron sa, ba shiri ya saki hannun Tafidan. Kuma daga haka Tafida ya juya yaci gaba da tafiya, Khabir yabi bayansa da kallo a razane. ________________ _Inalillahi wa inna ilaihi rajiun, wai me ?, Abba ne ha mutu!?, kai jama'a!_ _Allah sarki Daaso, to Allah ya baki lafiya_ _Nace ba, ran maza fa ya b'aci, akwai kata'i a babin mu na gaba, kude ku tara domin jin yanda zata kaya_. -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da wannan babin zuwa gareki yayata Oum Ahmad* *BABI NA TALATIN DA UKU (33)* HANAM POV. A hankali ta shiga motsa idonta, kafin hasken dake wajen ya shiga idon nata, ara meda idon nata ta yi ta rufe, tunanin abinda ya faru har ya kawota asibiti ya dawo mata sabo, Ita de bata san me ya faru ba, kawai Haris yace mata tazo su tafi, shi ne ya auki Arya ita kuma ta bi bayansa. Gidansu taga ya nufa, kuma tun daga shigarta falon gidan tasan cewa ba lafiya ba, dan taga kowa na gidan yana kuka, kowa ta tambaya lpy ?, sai ya i mata magana, Kamal ne kawai ya iya furta mata cewa Hanam Abba ne ya rasu, ya rasu a hanyarsa ta dawowa Abuja daga Lagos.... Suman da ta yi shine ya hanata fahimtar arshen maganara, sai kuma data farfa o ba sai yanzu. Zabura ta yi ta mi e zaune, tana bin wajen da take da kallo, asibiti ne, tabbas asibitine, bata ma lura da wanda ke zaune a gefen gadonta ba saida ta ji ya ri o hannunta, ta kai dubanta gareshi, Harees ne, yanayin yanda taga fiskarsa ne kawai ya tabbatar mata da abinda Kamal ya fa i da gaske ne. Kanta ta gya a masa alamun da gaske ne?, shima ya ara gya a mata nasa kan, ris ya rage bata koma ta sume ba, wata ilama itama mutuwar za ta yi, Abba ya mutu ?, wai Abba ne ya mutu ?, tunanin ma kansa hargitsa mata lissafi yake, taji iska bata shiga huhunta yanda ya dace, kamar an sakata a cikin kwalba an kulle, babu ta inda iska ke shiga bare ta fita, Mahaifin ta ne fa ya mutu, mahaifin ta da ya zame mata uwa kuma jigon rayuwa. Sai ta nemi hawaye ma ta rasa, dan da gaske ne abinda aka fa i, wani tashin hankalin yafi gaban kuka. araso da gawar tasa, zamu iya tafiya Idanuwanta a bushe ta zuro afafunta asa, babu ko takalmi a mafarta, saida Harees ya bata takalmanta ta saka. Yanda taga harabar gidan nasu a cike ne ya ara tabbatar mata da abinda aka fa a mata, kasa shiga cikin gidan ta yi, sai ta tsaya a jikin ofar entrance, tana kallon yanda mutane ke ara tururuwa a gidan. Babu yanda uchenna be yi da ita ba kan ta shiga cikin gidan amma ta i, ta kafe makarar da aka aje a compound in gidan da ido. Kamal ne yazo ya mata magana cikin sanyin murya kamar ba shi ba. Hanam, ki shiga cikin gida Sai yanzu ta motsa, juyowa da kanta ta yi ta kalleshi, a gaba aya rayuwarta a gidansu, magana irin haka bata tab'a ha ata da Kamal ba, kullum cikin takun sa a suke, basu tab'a shan inuwa aya ba. A hankali kammanin fuskarsa ke riki e mata zuwa na Abba, domin dama kaf gidansu babu me kamar Abba sama da shi, komai nasa ya auko, halinsa ne kawai ya kwaso na uwarsa. Sai yanzu ta ji wata walla na taruwa mata a ido, kuma a hankali ta sau o mata. afarta ta fara takawa zata shiga cikin gidan, har ta kai ofar ta ji ana arin aukar makarar dan fita da ita. Sai kuma ta juyo da sauri, a dai-dai lokacin wata mota ta shigo cikin gidan, masu makarar suka fita motar kuma ta shigo, Hanam ta ji wani kuka na wace mata, yanzu shikenan zasu rabata da Abba, inde suka auke shi ba zata sake ganinsa ba. Ta nufi gate da gudu zata bi masu makarar ta dakatar dasu, ta fa a musu cewa kada su fita mata da Abbanta, su bar mata shi taci gaba da kallonsa, Haris da Kamal ne suka yi kanta zasu ru ota. A sannan ne kuma ofar wannan motar data shigo gidan ta bu e, wata farar balarabiya ta fito daga ciki, koda wutsiyar ido zaka kalleta zaka gano kammaninsu da Hanam, fari kawai zata fi Hanam in, sai kuma shekaru, wasu yara ne guda uku suma suka fito daga cikin motar, wanda suma kana ganinsa kaga 'ya'yanta, dan suna kama da ita, mace aya maza biyu. Hanam la shu hazal jnan! (Hanam wannan wani irin hauka ne!...) Cak Hanam ta tsaya, hankalin mutanen da suka rage a farfajiyar gidan ya dawo kansu, Kamal ya santa dan haka be yi mamakin ganinta ba, Haris ne ya tsaya yana kallonta, dama sauran annen Kamal in maza wan a basu san matar ba. Hanam ta juyo ta kalli inda matar take, tunda ta taso bata tab'a ganinta ba, hotonta kawai ta sani, amma bata tab'a ganinta ido da ido ba, Matar dake amsa sunan mahaifiyarta, mahaifiya ?, mahaifiyar da bata shayar da ita ba, bata kula da ita ba, bata mata tarbiyya ba, bata bata umin uwa ta sani ba, bata zaune da ita har girmanta ba, yau itace tsaye a gabanta tana mata magana cikin iko da isa harma da gadara. Sai tashin hankalin da take ciki ya riki a ya koma fishi, ta yi kan matar, Haris ya ri o hannunta, amma ta fisge, hakan yasa ankwalin dake kanta ya fa o, gashin kanta ya barbaje, wani a bayanta wani a kan fuskarta. Min inti ?! (wacece ke ?!) Hanam ta tambaya idonta cikin na matar, wannan hawayen da ta fara ya afe, idonta a bushe take dubanta. Cikin arfin hali matar tace. Ana immik... (Nice mahaifiyar ki). Inti manik immi! (Ke ba mahaifiyata bace!) Hanam ta katseta a tsawace, kuma tana aga mata hannu, ta zaro mata ido tareda nuna matar da dan yatsa. Inti....manik...immi (Ke....ba....mahaifiyata bace) ta maimaita mata dalla-dalla. Ji kake tas!, matar ta wanke ta da mari, Hanam ta dafe wajen sannan taci gaba da kallonta. Ana immik, iza biddik walala, ana hiya immik! (Ni babarki ce, ko kina so ko bakya so, nice mahaifiyar ki!) Bisa ga mamakin kowa sai Hanam ta shiga yin dariya, zuwa lokacin matan gidan da yaransu dama mutanen auye dana gari da suka zo jana'iza sun fito suma Akan me zaki mare ta ?! Kamal ya fa i cikin wata iriyar fusata da yake jin tana tasowa tun daga asan ruhinsa, bai tab'a jin tausayin Hanam ba kamar yau, su sunada iyaye mata a kusa da su, ita kuma bata da kowa sai Abba, Abban da ya mutu a halin yanzu. Hanam ta arashe dariyar ta kai hannu ta ture Kamal daya zo ya tsaya a gabanta, sannan ta kalleshi. Yaya, ka bar min wannan fa an, nawa ne A karo na farko data fara kiransa da yaya, amna ya lura sam bata cikin hayyacinta, a lokacin ma Rashidat ta fito daga cikin gidan, hannunta ri e da Arya yana kuka. Baabaa ce ta sau o wurin tana ri o mata hannu. Hanam zo Ta fisge hannun bata ko kalli Baabaan ba. Baki shayar da ni ba, baki reneni ba, baki bani kulawar da uwa ke bawa a ba, baki min
Chapter 50 · 0% Book details