Sashe 67
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
? Kaya na saka a loka Ta bashi amsa a sanda take zama a bakin gado, idon Eshaan ya kai kan abincin dake aje a kan coffee table. Wai baki ci abinci ba Miriam ? Ta yi shiru bata ce masa komai ba. Ba zaki iya ci bane ? A hankali ta gya a masa kai. Shima sai ya gya a nasa kan, sannan ya auke abinci ya fita da shi. Har bacci ya soma aukar Maryam bai dawo ba, tana gyangya i ta ji an turo ofa, hakan yasa ta bu e idonta. Gashi noodles ce, ai zaki iya ci ? Ta gya a masa kai tana karb'ar plate in hannunsa. Nagode Shima kuma yana batan, ya yi jikin wardrobe yana tambayarta inda ta aje masa kayansa, tana cin abincin abincin ta bashi amsa. Sweat trouser da T-shirt ya auka, sannan ya shiga bathroom. Sanda ya fito Maryam har ta gama cin abincin ta aje plate in a kan coffee table. Maryam ta bi shi da kallo, sumar kansa a ji e take, kuma duka ta barbaje a kan goshinsa, daga baya kuma a kan wuyansa. Ta yi saurin kauda idonta a sanda ya juyo, sai kawai ta waske da cewa. A ina zan kwanta ? anyi jim, yana kallonta, hijabine a jikinta kamar yanda ta saba. Ga gado nan Sai ta kalli gadon sannan ta kalle shi. Kai kuma fa a ina zaka kwanta ? A gadon mana Ya amsa mata, yana taje sumarsa. Maryam ta zoro ido, yayin da gabanta ya shiga bugu, ai ta yi tuanin cewa tsoronta ya barta, bata san cewa har yanzu yana tare da ita ba, wai me ?, a gado aya zasu kwanta ?. Juyowa ya yi ya araso jikin gadon yana sauraron bugun zuciyarta. Dariya ta so ta ba shi yanda take a tsorace. Ki kwanta mana, ko sai na kwantar da ke... Ba shiri Maryam ta kwanta a kan gadon, tare da juya masa baya, ta na e waje guda kamar curin nakiya. Yanzu kam murmushi ya yi.Ya koma jikin wardrobe in ya auko chargers, ya dawo ya saka keypad insa a chargy, sannan shima ya kwanta a ayan bangaren. Maryam tana jin gadon ya yi motsi ta ara amewa waje guda, zuciyarta kamar zata fito da ga irjinta. Kuma hakan be ishi Tafida ya gama da ita ba, saida ya saka hannayensa duka biyu, ya juyo da ita ta fuskanshi, sannan ya janyota jikinsa sosai. Maryam ta ji komai ya tsaya mata cak, duniyar ma kamar bata juyawa, wata ila inner earth core in ne ya samu matsala, abinda take ji ma a halin yanzu earth in ba zata iya auka ba, tana bu atar arin mars, wata ila ma sai dai Jupiter. Eshaan ya saki murmushi yana jin yanda zuciyarta tata ke bugawa kamar a kunnensa. Miriam mu yi hira Ummm ? Nace mu yi hira, muyi hirar yanda bikin holi zai kasance Bakin Maryam ya mutu murus, ba zata iya cewa komai ba, dan a yanayin da take ciki, numfashinta ma da yar ya ke fita. Eshaan ya ara matseta a jikinsa Kin yi shiru cutie Yanxun ma bata iya cewa komai ba. Ok to ki yi bacci, nasan kin gaji Ya yi mata peck a kai, sannan ya ara gyara ru on da ya yi mata, ya sunkuyo da kansa ka an, yana kallon idonta ta cikin hasken akin da bai kashe ba. Can i kiss you ? Maryam bata san sanda ta sunkuyar da kanta asa ba, sannan ta ara shigar da kanta kirjinsa. Ya yi dariya har jikinsu na jijjiga a tare. Yanzu baza'a ban ani ba?, guda aya fa zan yi Bata ago ba sai ma hannunta da ta saka ta ma ale shi. Ya kuma yin dariya, dama hakan yake so. Yanzu da cewa ya yi ta ri e shi haka bazata iya ba, amma da ya mata haka ai gashi ta yi. Hannunsa ya aga ya yi nuna da switch sannan ya motsa hannunsa, hasken ya auke, akin ya yi duhu. Wanda ya ara tsorata Maryam ta ma ale Tafida jikinta na ara yin rawa, tsabar tsoro bata san sanda tace. Sundar bana san duhu, tsoro nake ji Tafida ya tsira mata ido duk da babu wani haske sosai a akin ss sanda yake shigowa ta taga, shi kam yanzu mamakinta ya fara kama shi, shi bata tsoronsa duk irin halin da zai shiga, amma kuma tana tsoron abubuwa da dama, bacin shi ne ya kamata ace ya zama abin tsoronta. Wato shi yasa kullum yake ganin wutar akinta a kunne da daddare. A hankali ya lalubo kunnenta sannan ya ora a hannunsa akanta, yayin da ayan hannun nasa ke sakale a ugunta. Ssshhhhh, kada ki ji tsoro ina nan tare da ke, kin ji ? Ta gya a masa kai, kuma ta ji in, tama ji abinda yafi hakan, dan yanda ya mata maganar cikin ra a yasa ta dawo cikin hayyacinta ta gano abinda take shirin yi. Eshaan ya cigaba da shafa kanta kamar wata aramar yarinya. To ka kunna hasken Ni bana bacci a cikin haske, ki kwantar da hankalin ki fa, ina nan, babu abinda zai sameki Yanzunma kanta ta gya a masa, peck ya kuma mata a ka, sannan ya furta abinda bai tab'a fa a mata ba. I love you Miriam, i love you Maryam ta ji zuciyarta ta narke nan take, kamar yanda butter ke narkewa a cikin pan, kamar ba a kan gadon take a kwance ba, kamar tana kwance a kan wani gajimare me laushi ne, taji wani sa shi na zuciyarta ya rufta. Tunda take da shi bai tab'a fa a mata yana santa ba sai yau, yana fa a mata amma ba a irin wannan sigar ba, sai dai yace he is nust about her, ko she complete him, amma bai tab'a furta mata haka kai tsaye ba. Maryam ta ara ri e shi, tana jin kamar itama tace masa tana sansa, tana san fiye ma da yanda shi yake santa wata ila. Eshaan be rintsa ba saida ya battara da Maryam ta yi bacci, sannan ya kuma Pecking kanta, ya dawo kan lips inta ya yi pecking, sannan shima ya rufe idonsa. Yana rayawa ransa cewa ko da shu in ruhi ne ke jikinsa bai isa ya tashi yau ba, dan ba zai bari ya lalata masa wannan moment in ba, for the first time yana kwance gado aya da Miriam. *Washe gari* *Da 08:00pm* Eshan ya sau o daga kan stairs, cikin wannan takun nasa na aji da asaita, sanye yake da farin chinos trouser, da ba ar printed shirt, sai denim jacket ba a da ya ora a samman T-shirt Ya tsaya yana kallon mutanen dake falon, Daadi da neha ne suke magana da masu decorating gida idan anaa biki ko shagali. Sun zube musu hotuna kala-kala, suna zab'ar irin wanda suke so a musu. Yayin da Maryam ke zaune a kan kujera, wayarta ri e a hanunta tana dannawa. Anti Saffah ce zaune a gefenta, ita kuma tana waya. Daadi ce ta lura da shi, ta juyo ta kalleshi da kyau. Ina zuwa ? Ta tambaya cikin yaren hindi, Eshaan ya kai hannu ya tab'a sumar kansa. Aski zanje sumar nan ta min yawa, kuma zanje na ha u da Arjit ta can In zo muje ? Cewar Neha, Eshaan ya wurga mata harara. Inje ina da ke ?, da matata zan tafi Sai a lokacin Maryam ta ago da kanta ta kallesu, dama tun da ta tashi take jin zaman akin babu da i, Neha ce ta zo ta kirata a kan ta zo zasu ci abinci. Kuma ko da suka zo cin abinci yau ta iya cin abincin nasu, dan tikka masala ce da plate bread, haka ta an ci ka an. kuma bayan sun ci abinci shine suka dawo falo suka zauna, har wa anan mutanen suka zo. Wayarta ta auka ta shiga bu e comments, kuma taga duk magana ce akan me yasa jiya da yau bata saki recipe ba. Eh ya kamata kuje, kaga sai ka kaita ta zaga garin namu Yauwwa Daadi zanje na duba anin nan nawa a asibiti To sai kun dawo..... Maryam ki tashi ku je Su je ?, ina za su je ?, Bata de ce komai ba sai ta mi e, mayafinta yafe a kanta. Ba dan halinki ba zo muje Neha ta mi e tana fa Ai ko baka ce na zo ba zan zo Mayafinta ta yafa a k anta, sannan suka fita a tare. Daadi ta kalle su tana murmushi, a lokacin kawu Irfan ya sau o daga sama, fitar su Eshaan in kawai yaga. anan afar yawon ina zasu je ? Zaga gari za su je Maa yaron nan ya sauya sosai Ya yi maganar yana zama a gefen ta. Ya sauya sosai, gashi har iba ya yi, kuma ya fa a min abun nasa baya tashi sosai, saide mu godewa Allah Hakane kam Ka yi waya da yayan naka ne? Tana nufin Imran, mahaifin Neha, kawu Irfan ya gya a mata kai. Eh na fa a masa, yace ba zai samu zuwa ba, amma Mahima zata zo(Matar Imran in da ya aura bayan rasuwar mahaifiyar su Neha) Ta yi zamanta bama bu Kawu Irfan ya yi dariya, yasan me yasa tace haka, sam Daadi bata san Mahima, sbd itama bata nunawa Neha da anwarta Gulzar kulawa. MARYAM POV. Suna fita daga gidan Taxi suka hau, Eshaan da Neha ne suka ce yawo a afa yafi da Wani babban wajen gyaran gashi suka fara zuwa, Eshaan ya shiga b'angaren maza, yayin da Neha da Maryam suka yi b'angaren mata. Irin gyaran kan da akayiwa Maryam ba kallarsa aka mata a lagos ba, dan na yau yafi kyau, gashinta ya ara mi ewa, yayi laushi sai she i yake, kuma Neha ta sa a mata kala a gashin nata, daga asa aka saka mata maroon color. Yayinda ita Neha in aka saka mata purple color. Bayan an gama musu sun fito suna 'yar hira, suka iske Eshaan tsaye a reception yana waya, kansa sanye da hular sanyi, wadda a samanta aka rubuta 'ESHAAN'. Kiga wai fa duk dan kada muga kalar