Sashe 84
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai ya sunkuyo da kansa ya kara fuskarsa kan tata. A hankali Maryam ta lumshe idonta sannan tabu e su cikin nasa. Miriam!, I love you to the moon and back.... A hankali muryarsa ta fa i, kuma leb'ensa kan na Maryam, kafin Maryam da kanta ta ha esu wuri guda..... *Peacock theater, 777 Chick Hearn CT, Los Angless* Babban akin taron cike yake fal da shaharrarun mawa a, maka a, 'yan fim da masu bada umarni, duk wani me ruwa da tsaki na harkar entaitament to ya hallara. Sakamakon taron karammawa da ake na Grammy Awards. Daga kan stage kuma me gabatarwa ne ke jawabi cikin harshen turanci kamar haka. ......Kamar yanda kowa ya sani, yau ne ake raba lambar yabo ga za uran da suka dace da samun wannan kyauta, a jiya aka gabatar da Grammy award talent cast, a yau kuma zamu karrama wa anda suka yi nasarar cin wannan karammawa ta Grammg Awards. Zan kira babban za uri, fasihin mawa in da wa arsa ke zagaya fa in duniya baki aya, hazi in da ya lashe lambobin yabo masu dama, irin su First african Grammy nominated artist, highest dubut on billboard hot hundred for an african artist, the accumulator of more than 7 million views on tiktok, wa arsa ta CONTROL itace on top 10 biggest song globally on Spotify, haka kuma vedion wa ar tasa ta Control ta samu makallata sama da mutum million 57 a cikin wata aya kacal, idan har nace zan ci gaba da lisaffo nasarorin da wannan wa a da mawa inta suka samu zamu cinye lokacin shirin ba tare da na gama ba, leddies and gentlmen wannan nawa i ba kowa ba ne faceeeee. Uchenna Haris Franklin! A sanda ya ambato suna gaba aya hole in aka saka tafi, kowa dube-dube yake dan ganin ta inda wannan an baiwa ze fito, da ga seat in gaba ya mi e yana murmushi. Sanye yake cikin ba ar suit, haka ya shiga taku har zuwa kan stage in, sai da suka gaisa da wanda ze gabatar masa da award in, sannan ya dam a masa. A lokacin wurin ya kacame da arar tafin jama'a, ga 'yan jarida da ke akkin aujar hoto.Microphone aka mi a masa dan yin jawabi. A sanda Haris ya karb'i microphone in, a lokacin wata walla me umi ta sau o da ga idonsa na b'angaren hagu, Abba ya tuna, yau gashi ana lisaffo sunansa cikin masu nasara, amma baya raye, baya duniyar bare ya ga irin nasarar da ya samu. A hankali dubansa ya kai kan ahalinsa dake zaune a kusa da kujerar da ya tashi, Rashidat, Zakiyya, Jude, Aja da ya koma yahaya, Hanam, Arya, Masarrat, Salwa, Al-amin, Khalil, Abu Tayyab, da Kamal wanda yazame masa babban aboki ayanzu. Ji ya yi ya gama samun komai,baya bu atar komai, gaba ayan ahalinsa na tare da shi, a shekaran jiya Rashidat ta yafewa Yahaya, komai ya cika, Abba ne kawai babu. Hannunsa na dama ya kai ya share wallar,sannan ya kai microphone in bakinsa. Ina me matu ar godiya ga ungiyar Grammy, sannan ina me godiya ga SSGF Record leble, da ma ita kanga C.E.O in, wata Fala , ina me godiya ga masoyana na duniya baki aya, zan yi amfani da wannan damar wajen sadaukar da wannan lambar yabo ga matata da Wurin ya ara ru ewa da tafe-tafe harda masu fito, Hanam ce ta mi e, tare da ri o hannun Arya dake tafiya kan afafunsa, sanye yake da Ba ar suit irin ta jikin Uchenna, yayin da ita kuma take sanye da wata ba ar doguwar riga inkin Empire. Uchenna nabinsu da kallo har suka hawo kan stage in, tsugunnawa yayi ya auki Arya a hannunsa, sannan ya ri o hannun Hanam dake ta jifansa da murmushi. Nagode Bannute,kinsauya rayuwata ta inda ban yi zato ba, nagode Hanam ta ci gaba da kallonsa fuskarta auke da murmushi, sai a yanzu ne labarinta ya cika, addarar ta tazo arshe, addara da ta mata zab'i mafi kyau arayuwarta. Abba ya tafi, amma bai tafi ba saida ya bar mata kyawawa abubuwan da zasu ci gaba da faranta mata rai har bayan rayuwarta. Uchenna ya ara kai microphone in saitin bakinsa. I love you Hanam, and na sadaukar da wannan Award in da na samu gareki arashe yana mi a mata award in, Hanam naci gana da murmushin da ke fitowa tun daga asan ruhinta ta karb'i award in, sannan ta rungumi Harees daga gefe, masu aukar hoto suka ci gaba da sakar musu shi kamar ba gobe. *House No.122, B3, Alaro city lekki, Lagos* *08:00am* Maryam ta fito daga ironing room, hannunta na dama ri e da kayan data ebo a ciki. Tris ta ja ta tsaya,sakamakon shigowar Tafida. Yau monday, kuma azu yace mata ya tafi aiki, ke nan dawowa ya yi ?, Eh mana, ya dawo tunda kina ganinsa a gabanki, cewar wata murya a cikin kanta. Kayan hannun nata ta aje a kan sofa, dai-dai da arasowar Tafida cikin falon. Hannayenta ta aga ta sa alo su ta wuyansa, tana kallonsa, ya yinda shi kuma ya kewaye waist inta, bayan ya aje ledar da yashigo da ita. Mantuwa ka yi ? Sai ya girgiza mata kai yana jingina goshinsa akan nata. Ba mantuwa na yi ba, kewarki ce ta isheni, sai kuma wasu kayan jarirai da na gani a hanya, shind na siyo Sai da ta an ja da kanta baya ta kalleshi, dudu ma muntunsa nawa da fita?, kuma ita tun suka gano cewa tana da ciki ya fara siyan kayan yara, cikin da baima kai wata aya ba. Yaya babyn mu? Se ta turo baki gaba tana ture shi tare da juya masa baya, Hannuna ta ji ya kewayo cikinta ta gaba yana janta jikinsa, kansa a kafa arta. Ina san babyn nan! ara ture shi ta yi,amma sai ya sake kamata. Laifi na yi dan nace ina san ana ? Sai ta yi dariya. Ya tsira mata ido yana kallonta, zai iya rantsewa kan Maryam itace silar sauyawar rayuwarsa, tun bayan da ta shigo rayuwar tasa komai ya sauya, duk wani hali da yake ciki ya kau. Farin ciki yake a ko da yaushe, duk da rayuwar an adam ba'a rabata da alubale, amma rayuwarsu ta hau hanya, a koda yaushe yana cikin ibadarsa, istingfari kuwa baya rabo da bakinsa, dan gani yake kamar shekarun da ya shafe a cikin sab'o ya yi su. Babu wani super natural a jikinsa, shi ne,ai na hin shi. Ga kuma aruwar a da suke shirin samu. Jan Maryam ya kuma yi sannan ya furta. I love you A hankali, Maryam ta kwantar da kanta a irjinsa. I love you too A yanzu bata da bu atar komai, komai nata ya zama dai-dai, bata da wata bu ata se godewa Allah da take, dan zaman lafiya take da mijinta, ga 'yan uwanta da a koda yaushe suke kiranta ko ta kirasu su mata fatan alkairi. Sosai Tafida ke kula da ita da bu atunta, baya tsallke koda abu aya da zata bu ata. Barin ma da aka samu cikin nan, hatta da aikin gidan hanata yi yake. Zo mu kalli kayan dana siyo Ya fa i yana agota, ta re da jan hannunta ya zaunar a kan kujera, zama ya yi a gefenta yana nuna mata kayan, ita kuwa dariya kawai take masa. Kinga wannan kalar zata masa kyau, dan nasan kamata zai iyo, kinsan sanda ina yaro bana jin magana, shi yasa na siyo masa wannan, tana da kauri, koda ana sanyi k8n hanashi fita, tofa ina me tabbatar miki da sai ya fita, idan wannan na jikinsa sanyi ba zai kama mana shi ba Dariya Maryan ta ci gaba da yi, tana ora hannunta a kan cikin nata. Bata ankara ba sai jin sau ar kan Tafida ta yi a kan cinyarta, yana kallin cikin idonta, yayinda itama take raba nata cikin nasa. Miriam Nagode da komai, musammanma wannab kyautar arashe yana ora nasa hannun a kan cikin nata, ita ma nata hannun ta ora a kab nasa tana ci gaba da kallonsa. Allah alhamdulillah Kusan a tare suka furta hakan. A zuciyar kowannensu. *Balu Thanda Village, Telangana state, South india* Kai Kartik ka dawo da ga nan Wani matashi dake tsaye da ga nesa yake walawa aninsa kira, wanda yake kutsawa cikin dajin Kurabi. Ka yi ha uri Yaya gani nan zuwa Kartik ya ci gaba da tafiya ta kan ciyayin dake asa. afafuwansa basu tsaya a ko ina ba sai a ofar kogon Manikandan, sai de kuma babu kogon babu alamarsa, tun wattani biyu da suka wuce jama'a suka nemi kogon suka rasa,kamar ma ba'a tab'a hallitar wani abu me kama da kogo a wurin ba. Sai da ya gama kalle-kalle kalansa sannan ya juya ya bar wurin. Kundali dake tsaye daga saman wata bishiya ta yi murmushi. Tun bayan abinda ya faru a waccan ranar ta nitsar da kogon asa, dan wannan hasken da ya mamaye Manikandan da Subhu sai da ya kashe ko wannensu. A lokacin ne kuma wa anan masoyan suka suma, ita kuma ta auko su da kanta ta dawo da su gidansu, sannan ta dawo kurabi ta nitsar da kogon Manikandan asa. ***TAMMAT BIHAMDULLILLAH** ________**END**_______ Alhamdulillah Alhamdulillah Assalamu alaikum. Jama'a babu abinda zance da ku sai godiya, ga wa an da sukayi ta bibiyar littafin YADDA ADDARA TA SO tun daga farko har arshe, nagode na gode, Allah ya ara dan wan soyyaya. Kuraran dake cikin wannan rubutu nawa Allah ya yafemin, abubuwan da na rubuta daidai kuma Allah ya bamu ladansa ni da ki baki aya. Sai dai akwai wa anda zan mi a sa on gogiyata gare su. *Fatima Ahmad Isah(ke kam godoyarki ta da bance sis,) *Sadi Sakhna(ina mi a godiyata gareki) *Hadiza D. Auta(Malamata ba, ina me godiya gareki) *Dr. Muhammad (Allah ya saka da alkairi) *Nafi'u Baturiya (ina godiya) Dama gaba aya jam'ar sa suka ri ayin comment, domin wararamin gwuwa har muka gama, ina me matu ar Godiya a gareku. Albishirina gare ku kuma shine, zan rubuta muku sabon littafi na me taken LABARINMU. Ina me baku tabbacin ba zaku koka game da wannan labari ba, kude ku zuba
ido domin jin labarin ZAID, ALIYU, MISHAL da kuma RABI'A. you WUJIGA-WUJIGA Sai mun ha e da ku a littafin LABARINMU. Best regards SALMA AHMAD ISAH A.K.A SAI KASKA CE alami makahon doki). Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 53b5ba863e754c8bb8b0bda48ff8ceea
ido domin jin labarin ZAID, ALIYU, MISHAL da kuma RABI'A. you WUJIGA-WUJIGA Sai mun ha e da ku a littafin LABARINMU. Best regards SALMA AHMAD ISAH A.K.A SAI KASKA CE alami makahon doki). Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 53b5ba863e754c8bb8b0bda48ff8ceea