← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 84

Sashe 76

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aje komai a yanda yake, sannan ya yi sama zuwa akin Hanam. Zaune ya samesu ita da Arya, tana waya wadda yake da tabbacin da Masarrat suke yi, dan ya ji tana larabci, pyjams ne a jikinta iri aya da na jikin Arya. Kanta ta ago ta kalle shi a sanda ta aje wayar. Ammi tace tana tayaka murna, da wa arka da ta yi trending a africa baki d Ya yi murmushi yana aukar Arya. Godiya nake, muje Ta mi e tare da fa Zuwa ina ? asa mana Bata kuma cewa komai ba ta bi bayansa. Baki sake take kallon falon nasu, wutar falon a kashe take, sai wani haske me kyau da aukar ido kalar purple dake haskawa a farlon, ga katifa an shimfi e a asa an rufeta da bed sheet, ga pillows manya manya an kewayeta da su, katangun falon na glass ya sau e curtains, sannan ga wani farin bord da aka aje a wajen. Ga wani table da aka ora projector a kai, wanda ke facin farin bord in, a kan coffee table kuma kayan kwa ayi ne kala-kala aka jera. Wow!, amma fa wurin nan ya yi kyau Haris ya aje Arya a kan katifar yana fa Disney ne suka saki wani sabon film, wai shi 'WISH' shi ne nace bari mu kalla Hanam ta zauna akan katifar itama, yayinda shima Haria in ya zauna, suka saka Arya a tsaya, ya kunna ya danna wani switch a jikin projectorn, nan take film in ya shiga playing. MARYAM POV. Yau da safe da suka ta shi bayan sun shirya gidan Wani abokinsa Muktar ya kaita ta gaisa da matarsa har da ansu da suka ce mata me sunan Tafidan ne. Sun an jima a gidan, kafin suka tafi, kuma daga nan unguwarsu taga ya nufa, a ofar lungunsu ya yi parking. Se yau she kenan ? Ya tambaya idonsa a kanta. An jima mana Se ya gya a mata kai yana cije lips insa. To a dawo lpy Ameen Allah ya sa Ki gaida Maanmu da Abba da Anti Hanne Maryam ta fita daga motar a ranta tana fa in wato shima ya san Anti Hanne, itace ba ta da labarinta, koma me ya faru lefin Anti Fati ne, ai suna waya ya kamata a ce ta fa a mata. Yauwwa shigo, ai kinganni nan sammako na yi yau, tun da an ce mana ganinki se an cike file Muryar Iya Ummi ta fa i bayan Maryam ta yi sallama, da gudu Maryam ta yi kanta tana dariya. Allah sarki ta gidana, na yi missing inki wallahi Ba wani nan, agani ni, ai da ace kin yi kewata ba zaki koma lagos ki yi zaman ki ba To ai ke ince baki da waya.. Inji ub*n wa ?, to wallahi na yi waya arashe tana mi o mata wayartata, Maryam ta karb'a. Iyeee?, ki ce Iya Um... Ke ke dakata dallah!, na soke wannan sunan, sunana Hafsa, idan kuma bazaki ce Hafsa ba ki barshi Maryam ta aka mata duka tana juyawa wajen Maanmu. Maanmu ina kwanan ku Lafiya Anti Hanne ina kwana Lpy Maryam Anti Hanne ta amsa mata da fara'a, bata tambayi ina su Hussain ba, dan tasan akwai school. Ina gujirin nawa Maryam ta mi e tana fa Muje aki na baki Ke ta gidana kinga yanda kika yi kyau?, kin yi fresh a binki, ko dan wa ya sani ma ko akwai aramin Tafida a cikin ki.... Maryam ta aka mata duka a sanda suke zama a kan gadon Maanmu. Wallhi Hafsa bana san iskanci, ke tsiyata da ke kenan, baki iya bakin ki ba Yau ai gaskiya na fa a, kinsan ni ba'a ar b'oye-b'oye da ni ehee Ah!, me hali ba ze fasa ba Se na dawo na iske ar iskar nan ta bar gari Maryam ta yi dariya. Ko ba Badar ba ?, ta koma kano wallahi Umm!, Maryam yanzu duk yanda an matan Ha eji ke zilamar Tafida kece kika yi wuf da shi, ke nifa ko hira ake se na ce awata ce ta auri Tafida Maryam ta tintsire da dariya, dan tasan wannan ba aramin aikin Hafsa ba ne, idan aka ce ta yi fin haka ma ba za'a musa ba. Wannan tabon na fuskarki fa Maryam ta kai hannu ta tab'a gefen fuskarta, dede inda ta ji rauni sanda Heleen ta daketa. uwa na yi Oooh!,Muga wayar taki to Maryam ta mi a mata, hoton wallpaper farko ta gani, wanda na Maryam ne ita da Tafida, da a ka musu a Mumbai, a Marine drive. Oh ni duniya, wai dama Maryam har indian kuka je ? Maryam ta janyo wata jaka a cikin kaya da ta zo da shi tana fa Mun kusa wata ma a can, bamu fi kwana hu u da dawo ba Kai awata Allah saka mu a danshin ku Ga wannan shine gujirin ki Hafsa ta aje wayar Maryam in dake hannunta, ta mi e tsaye ta ware rigar da Maryam ta bata, ta kara a jikinta baki bu e. Ta aje rigar sannan ta auko an kunnen da ta ha a mata da shi ta gwada. Kai na gode amaryar Tafida, irin wannan kyauta haka.... Sallamar Anti Fati suka ji a gidan,Maryam ta fito da saurinta har da an gudu, tana ganin Anti fati ta fa a jikinta. Oyoyo aunar Imran Anti Fati ta fa i cike da jin da in ganin anwar tata, Maryam ta saketa tana karb'ar Imran dake hannunta, Anti Fati ta shiga are mata kallo, gaba aya ta sauya, ta ara iba ta ara fari. Anti fati sannu da zuwa Muryar Hafsa ta fa i daga bakin ofar dakin Maanmu, Anti Fati ta amsa mata su na shigowa cikin gidan. Imran na wasa da ankwalin kan Maryam ya ja shi baya, ankwalin ya fa i, gashin kanta da bata nanna e shi ba ya baje a bayanta. Kai ni kuwa yau naga ikon Allah, wai da ya kai ki indian gashi suka sake miki ? Hafsa ta fa i tana kallon gashin Maryam A'a wallahi babu wani gashin da na sake, in fa a miki gyara makawai ya ji Maryam ta fa i a sanda ta mi awa Anti Fati Imran, ta auki dankwalinta tana aurawa. Ai ko baki ga yanda gashin kan naki ya yi kyau ba SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan babin naki ne Aisha Muhammad* *BABI NA HAMSIN (50)* TAFIDA POV. Ki fito ga ni na zo Yana fa in hakan ya aje wayar sa kr kare a kunnensa, yanzun kusan arfe shida ne na yammma, dan yau kusan yini ya yi a asibiti. Tun da suka doso motar yake kallonsu ita da wata da besanta ba har suka iso wurin motar. ofar gaban ya bu e ya fito, gaisawa suka yi da wadda ya gansu taren. Sundar awata ce, sunanta Hafsa Tafida ya juya ya kalli Hafsa. Sannu awarmu ya kike, ya al'amura Hafsa na washe baki tace. Wallahi komai lpy A hankali ya gya a kansa sannan ya kalli Maryam. Muje Miriam Daga haka kuma ta yi sallana da Hafsan sannan ta shiga motar ya tayar suka tafi, sai ta ga ya auki hanyar unguwar kantin waje. Har suka kai wani gida bata ce masa komai ba. A parking lot ya yi parking suka fito a tare. Gidan Mairama ne, anwar mahaifi na Sun kusan kaiwa minti goma zaune a makeken falon gidan, kafin wata hamsha iyar mata ta fito tana taku cike da isa da asaita, kallo aya Maryam ta mata ta gano kamarta da me martaba. Cike da girmamawa Maryam ta duka gaisa da Maryam, kafin tasa a yiwa yaranta magana suka zo suka gaisa da Maryam in, wata ce wai ita Asiya ta bi Maryam da kallon raini sannan ta mi e zata bar falon. Ke Asiya, ba ki gaida matar wanki ba Asiya ta juyo tana wani yatsina fuska. Sbd Allah wannan zan gaisar ?, jibeta fa, wata villager da ita... Asiya bana san iskanci, ke da da aka ce ki aure shi ba i kika yi ba, se yaunzu za ki zo kina wa mutane iyayin banza da wofi, ki bata ha uri yanzun nan Ba haka Asiya ta so ba,amma koda wasa basu isa musu da Mairama ba,dan haka tace. Sorry Daga haka kuma ta juya, Mairama ta sallami sauran yaran nata sannan ta dubi Maryam. Ki yi ha uri takwarata Maryam ta girgiza mata kai. A'a ranki ya da e babu komai Maryam da ke kallon window ta ji hannun Tafida ya ri o nata, ta juyo ta kalke shi. I am sorry Miriam, ba ta san wacece ke ba shi yasa tace haka, ita fa ar uwata ce, kwanaki aka ce ta aureni, amma tace ita bata san monster Sai kuma ya yi murmushi me sauti. A time in ban ji haushinta ba, amma yanzu na ji, sbd nasan ni ba monster ba ne, Tafida Eshaan in Miriam ne Maryam ta yi murmushi, wato yanzu baya san sunan da yake kiran kansa da shi a da, se de a cikin ranta ta ayyana irin wannan abun da take gudu tun sanda aka aura aurenta da Tafida. Kuma duk da ina monstern, amma ke naga kina so a haka Dama ita tasan da walakin, dan bisa ga dukkanin alamu sun nuna cewa Asiya fa kishi ta ke. Bata cemasa komai ba kawai ta ci gaba dakallonsa. Fada ta ga su nufa, kuma ta ji da in hakan dan ko ba komai zata je ta ga Fulani da Nadra. Nadra bamu waje Wannan Muryar ta Fulani ta fa i a sanda ta shigo falon da Maryam da Nadra ke ciki, Nadra ta saka Maryam a gaba se zance take mata. Sim-sim Nadra ta fice daga falon. Fulani ta nemi kujera ta zauna kusa da Maryam tana mata murmushi. Babu abinda zance da ke Maryam se godiya, dan sosai na ga canji a tare da ana, naga har wata iba ya yi Maryam ta yi dariya tana sunkuyar da kai.
Chapter 76 · 0% Book details