Sashe 80
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ja anwar tasa jikinsa ya rungume, Irfan ma ya zo ya kwanta a bayanta, hakama Mahaifiyar tasu da suke kira da Maa. Roshni! Muryar Subhu ta kira sunan Roshni a karo na barktai, amma ta i kulashi, tun daga bakin gate in makarantar ya hangota amma ta i ta ko kalleshi. Se ransa ya raya masa cewar wata ila fishi take, se kawai ya dun ule hannunsa na dama sannan ya bu e, wasu taurari masu bashe i suka bayyana, suna tashi a iska tura mata su ya yi setin fuskarta. Yana ci gaba da binta amma bata ko kalli taurarin ba. Abun ya bashi tsoro, ba haka suka saba da ita ba, ya saba a duk sanda ze mata magana bata share shi, kuma ko da ta yi fishi da ga zarar ya mata an tsafe-tsafensa da ya koya daga wajen mahaifinsa zata manta da fishin, ama yau ba haka ba ne. Se kawai ya sha gabanata, Roshni ta dakata tana kallonsa, ji ta yi zuciyarta na shirin karyewa, kamar hawaye za su zubo mata. Gyara zaman mayafin chickankarin da ke kanta ta yi tana kawar da kai. Roshin me ya faru ? Subhu stop it......... kada ka ara min magana Daga haka ta rab'a shi ta ci gaba da tafiya, ara biyota ya yi ya sha gabanta. Amma me yasa ?, nasan cewa kina so na Roshni.... Bana sanka Subhu, bana.........sanka, ka rabu da ni! Cikin araji ta furta maganar har ta auki hankalin wa an da ke kusa-kusa da su, kamar status haka Subhu ya ame, ya na kallon Roshni. Rab'ashi ta kuma yi ta wuce abunta, Allah ne ka ai yasan yanda wannan aryar ta tab'a mata zuciya, ita ka ai tasan abun da take ji, amma tun farko ita ta yaudari kanta da cewar zata canja shi, koma me ya faru da ita, ita ta janyowa kanta, hawaye ta share tana ci gaba da tafiyarta. A lokacin tana shekarar arshe, kuma har ta gama makarantar Subhu be ara kulata ba kamar yanda ta nema, har tama fara mantawa da shi. Sai dai shi kuma be manta da ita ba, ko da yaushe yana sintiri a unguwarsu. Har shekaru uku suka shu e, amma yana bibiyar ta, a koda yaushe da tunaninta yake kwana yake tashi. Wata rana yazo unguwarsu da safe zai wuce ta k'ofar gidansu sai ya ga ana decorating gidan, hankalinsa ya tashi a sanda zuciyarsa ta raya masa kode auren Roshni za'ayi?. aya da ga cikin masu aikin decorating gidan ne ya fito, Subhu ya dakatar da shi yana tambayarsa. Auren wa a ke a gidan nan ? Mutumin ya tsaya ya kallashe. ar gidance mace, mema sunanta?......... yauwwa Roshni Wani aton bom ne ya tashi a zuciyarsa, gangar jikinsa ta shiga rawa, tunaninsa ya auke. Be san sanda ya nufi cikin gidan a fusace ba. Roshni!.....Roshni!....Roshni! Kawai yake ta fa i, be ko damu da masu aikin gidan da ke binsa da kallo ba. Kai miye kazo kake ha a mana hayaniya a gida ? Imran ya fa i a sanda ya fito, bayansa kuma Irfan ne sai mahaifiyar su Parvina. Ina Roshni?! A hasalle Imran ya auke shi da mari, sannan ya ci kwalarsa ya hanka a shi baya. Kai waye da zaka zo kana nemanta?, ka fice ka bar mana gida! Ran Subhu ya b'aci, wayar idonsa ta riki a zuwa ja, ya mi e zaune sannan ya a ga hannunsa setin wuyan Imran ya matse, Imran ya dafe wuyan nasa yana jin kamar hannune ya matse shi, Irfan da Maa suka yi kansa suna kiran sunansa sbd azabar da yake ji ko amsawa ma ya kasa. Roshni!, ki fito Roshni!.... Ya ci gaha da kiran Roshni ba tare da ya saki wuyan Imran ba duk da be tab'a shi ba. Roshni in ce ta fito da ga cikin gidan, sanye take cikin farin chickankari. Subhu na ganinta ya saki wuyan Imran ya yi gabanta da sauri, Imran ya fa asa yana dafe wuya, Parvina da Irfan suka shiga jera masa sannu. Subhu na kaiwa gaban Roshni ya shiga magana a gaggauce cikin fitar hayyaci. Roshni meke faru?!, me...me yasa zaki min... Wani Gigittaccen mari da ta auke Subhu in da shi yasa shi yin shiru, wata walla me umi ce ta silalo da ga idonta, ita gaba aya ma ta manta da labarinsa, ta karb'i sauyin da rayuwa ta zo mata da shi. A kwanakin nan ta ha u da wani ba in fata asar nigeria da ke zaune a unguwarsu, kuma ya bayyana mata cewar yana santa, sannan itama ta amince da shi, ta dam a amanar soyyayarta gare shi, ta watsar da wani Subhu. So take ta gina sabuwar rayuwarta da masoyinta Auwal, wanda a yanzu yake daf da zama mijinta. Fita mana da ga gida Ta fa i tana nuna masa hanya, da tsantsar mamaki yake kallonta, yayinda hannunsa na dama ke dafe a kan kuncinsa. Baka ji ba ne ?, na ce ka fitar mana daga gida Ya kasa magana ya kasa motsawa, ita kuma ganin haka yasa ta kama kwalar rigarsa ta ja shi zuwa waje, a bakin ofar gate ta hanka ashi ya fa asa. Juyowa ya yi yana kallonta daga zaunen da yake, kuma har lokacin hannunsa dafe da kuncinsa. Kada ka ara dawowa rayuwata, na manta da kai, kuma kai ma ina fatan zaka manta da ni Daga haka ta juya ta koma cikin gidan nasu, ya ci gaba da kallonta har ta ulewa ganinsa. A ranar ya koma garinsu wajen mahaifinsa, wanda ya kasance gawurttacen boka a auyen balu thanda dake can yankin telugu. Mahaifin Subhu ya kasance babban boka ne me yin ba in tsafi, a sanda tsafinsa ya gawumurta ne shugaban auyen Balu thanda ya koreshi, dan yana zuwa ma abartar musulmai yana ha owa kabari ya yi tsafi da gawawwaki. Bayan an koreshi sai ya koma cikin dajin kurabi, cikin wani kogo ya ci gaba da harkar tsafe-tsafensa. Mahaifiyar Subhu ta mutu sanda yana arami, sbd soyyayar da Manikandan da matar tasa Kundali su ka yi kafin ta mutu yasa shi fasa binne gawarta ya yi tsafe-tsafensa ya mayar da ita fatalwa, ta zauna cikin wata gangar jiki me haske. Kasan cewar yin karatun Subhu in burin mahaifiyarsa ne yasa Manikandan ya tura shi kudancin india ya fara karatunsa har ya kai matakin jami'a. *** *** *** Sun nuna maka halinsu ko ? Subhu ya ago da idonsa yana kallon mahaifin nasa. So nake na au fansa Manikandan dake zaune a kan wani dutse ya mi e tsaye ya isa gaban an nasa. Kai ana ne,zan auka maka fansa Subhu ya girgiza kansa. A'a, zan auka da kaina, so nake naga bayan Roshni da mijin da zata aura Kai Subhu! Muryar Kundali ta fa i a sanda take sau owa asa cikin suffar mace amma kuma haske ne kewaye da ita. Ban amince ba, ni bana so ka zama boka, so nake ka yi karatu Ba zan koma rayuwar mutanen gari ba, fansa nake son auka, bazan huta ba se au fansata..... _________________ _To ka ji!, ai ni dama na sani, to yanzu shi da yace a kai shi nigeria, me yake shirin yi?_ _A harkullum dai ina mi a godiya gareku_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *present day* *House No.122, B3, Alaro city lekki, Lagos* *BABI NA HAMSIN DA UKU (53)* *08:50am* TAFIDA POV. A hankali hannayensa suka ara wasa ofar akin Maryam a karo na barkatai. So yake ya ganta, dan da asuba da ya farka sam be ganta ba, yau tashi ya yi ya ji shi free, ya ji yanayin nasa kamar yanda yake ji sanda ze yi sallah, babu wannan nauyin da ke danne shi, ya ji yana iya controlling kansa, duk wata jijiya dake jikinsa ta ware, yana abu cikin 'yancinsa. Yanzun ma bata bu ofar ba, dan haka kawai ya yi amfani a arfinsa ya bu ofar, sannan be jira komai ba yasa kai. Maryam na ganinsa ta razana, Allah ya sani tana jin bugun ofar tasa,amma bazata iya bu ewa ba, ba zata iya bu ewa ta yarda su ha a ido ba, dan bayan abun da ya faru jiya ji take bama zata ko iya tsayawa a gabansa ba. Tunaninta ya dakata a sanda ya tsaya a gabanta, kanta a asa tana sha amshin turarensa. Me na yi kuma ? Bata amsa shi ba kuma bata kalle shi ba. Yana iya jiyo sautin bugun zuciyarta, sai dai ba sosai ba, bazai ce me yasa ba, ammam baya jin sautin sosai kamar da. Sai de kuma sautin yana fita cike da tsoro, tsoron da sam bai ji shi ba jiya, jiyan da yake kuka yana fa amata ta rabu da shi. Ko jikin naki ne? Da sauri ta girgiza masa kai tana ja da baya. Amma se ya saka hannunsa ya fincikota ta dawo jikinsa, Maryam ta rintse idonta tana kawar da kanga gefe. Wai menene ? Tsoro da kunya sun hanata magana, a jiyan kawai wani shakkarsa da kwarjininsa ne suka ara cikata. Fuskarsa ya kai cikin wuyanta sannan yace. Dan Allah kice wani abu, idan ba ki yi magana ba bazan sakeki ba Ina kwana Ta furta da sauri tana tureshi ganin kamar yana shirin yin nisa, sai ta ga ya yi murmushi. A lokacin ne fa lura da raunikan dake fuskarsa, wanda tana da tabbacin ba in ruhin da ya tashi jiya ne ya haddasa masa. A ru e ta arsa gabansa tana dudduba fuskar tasa. Me...me yasa be ha e ba? Yana kallonta yace. Nima na yi arin ha e su, amma na gaza Kafin ya ara tallafo fuskarta, kuma be jira komai ba ya ha e bakinsa da nata. Ba shiri Maryam ta ame rigarsa ta baya, tana jin kamar wani abu na janta zuwa asa duk da yana ri e da ita. Jin yanda harshensa ke motsi acikin bakinta ne yasa ta saka gaba aya arfinta tafice da ga hannunsa. Na....n...na gama..a..ab.abinci Shima juyawa ya yi yana shafa sumarsa, kafin yace.