← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 84

Sashe 31

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya sauya kala zuwa ja, matsowa kusa da ita yayi ya kai an yatsansa ya goge mata hawayen, a tarihin zamansu karo na farko daya fara tab'a jikinta kenan. Ki dena kuka is not good for you Maryama ta gya a masa kai, wayarsa dake tsallaken island in ta shiga playin wa ar Teri meri khani, hakan ke nuna wa Tafida cewa kira ne ya shigo, dan haka ya mi e, ya dafa kan maryam sannan ya auki wayar tasa da glasses insa ya fita. Bayan Maryam ta iya arfafa kanta ta dena kukan ta auki sauran cake in da bai arasa ci ba, dama wanda ta ha in duka ta saka a fridge, ta tattare duk abinda ta bata ta saka a cikin dishwasher na cikin dishwasher in kuma wanda ta wanke ta ebesu ta sakasu a inda ta saba ajewa. Batajin ko cake inma zata iya ci, dan haka ta fita daga kitchen in, fitowar tata ta yi dai-dai da shigowar Tafida daga ofar waje. Ido suka ha a sai ta ganshi da ba in glass har yanzu, taji tausayinsa ya ara kamata, hannunsa ta kalla taga ledoji har biyu, bata ce masa ala ba ta yi hanyar hawa sama. Wifey tsaya mana Maryam ta tsaya da tafiyar da take, a hankali ta aga kanta sama tana so ta hana hawayen dake san zubowa sau a. Sai da ta tattabar da bazasu sau o ba sannan ta juyo, a lakocin Tafida har ya zauna akan kujera, da hannu ya yafito ta, dan haka ta dawo cikin parlon. Gefensa ya nuna mata alamun ta zauna, sai ta zauna in tana kama hijabin jikinta, yayin da shi kuma yake fitowa da wani kwali daga cikin leda. Desktop led ring light ne, tunda zaki fara food blogging Ya fa i a lokacin da yake ciro kwalin, Maryam kawai kallonsa take, tana mamakin yanda yake iya b'oye abunda ke ashin ransa. Shi da kansa ya ha a ring light in, ya jona da wuta hasken ring light in ya haske fuskar Maryam dan a setinta ya ajeshi, Maryam ta kai hannu ta tare fuskarta. Ha kawo ko ? Ta amsa shi da yar, sai kuma ya zare shi daga socket in, sannan ya dawo ya zauna a inda ya tashi. Kinga yanda yake working ko ? Maryam ta gya a masa kai, sai kuma ya janyo ayar ledar, ita kuma bai bu e ta ba ya mi a mata kawai. Kije ki, a ina zan aje miki ring light in ? Maryam ta karb'i ledar tana mi ewa, bata amsa shi ba, sai kama ring light in da ta yi ta aje shi a kusa da TV stand sannan tayi sama. A kan gadonta ta zazzage ledar daya bata, hijabaine kusan kala goma, Maryam ta zauna a bakin gadon tana kallon hijaban hawaye na cika mata ido, ya kamata ace tayi wani abu akan rayuwar bawan Allahn nan. Bai kamata ace ta barshi cikin wannan halin ba, ya zama dole ta temaka masa, kamar yanda ya temaki rayuwarta, sam bai kamata ta zuba ido tana ganinsa haka ba, she need to do something. *Hadejia Emirates* *Sashen bayi* *Da arfe 05:30pm* Ke?, wai ina kika je ne ? Cewar Hasana tana duban Husainarta, Husainar ta zauna tana sharce gumi. Kede bari, wannan mara rabonce tasani binne mata wani asirin da suka ara yi akan Tafida Ido waje Hasana take kallon yar uwar tata. Ke inji de baki binne ba ? Husaina ta girgiza kai. Na binne mana, me zai hanani binnewa To amma Hassana me yasa ? Sbd inaso na nunawa Fulani Sadiya cewa mugunta sayin fa o ce, idan baka iya ba ka b'ata jikinka, ita har yanzu Allah bai sa ta gane cewa abinda take ba daidai bane, ta yi, ta yiwa bawan Allahn nan asiri amma bai ci shi ba ta i ta ha Hasana ta yi asa da murya tana fa Ai wannan addi u mina di u inna hu if ce Suka saka dariya suna tafawa Har yanzufa bata lura da cewa duk asirin da ta masa kan anta ya ke dawowa ba, kinga na neman mata data saka aka masa kan anta ya dawo, ta saka a masa na shayeye shima ya dawo kan anta, yanzu haka Allah ne ka ai yasan name ta sa aka masa wannan karon Allah sarki bawan Allah Tafida,yana can yana fama da kansa ita kuma tana nan tana shirin ara masa wani zafin Husaina ta dan daki cinyar Hasana tana fa Me dallah nace miki asirin baya cinsa, wata ilama daya tafi bakinsa ofar garin hafejia yake dawowa Suka an dara ka an kafin hasana tace. Kome ya tsare mata?, oho Wata ila dan tanaga yafi anta halin arzi i ne, sbd kinga shi bashi da wani hali na kushe, amma anta fa ?, yafi kowa lalacewa, wata ila tana ganin kamar idan sarki ya sau a shi za'a ora, ita kuma da anta su tashi a tutar babu, shi yasa take wannan abubuwan Hassana ta tab'e baki. Ammafa Husaina lamarin Tafida abun a duba ne, bisaga dukkan alamu akwai wani a bayan lamarinsa Husaina ta gya a kai tana nazari. ila hakane, to amma ke a ganinki waye ? Yaya zan yi nasani, Allah shi ya barwa kansa sani Husaina ta aje kofin ruwan data sha tana fa Koma de waye muna fatan Allah kub'utar da shi daga sharrinsa, dan Tafida mutumin kirki ne Ameen ar uwata HANAM POV. Saida sukayi sati aya a haku au sannan suka dawo abuja, Hanam saida tayi nadamar zuwanta haku au wannan karon, dan basu tahoba saida Naba yace kada ta haura watan nan ba tareda ta nemi mijin aure ba. Ta rasa yanda za ta yi ita bata da wanda take so, Jabeer ne kawai ta tab'a soyyaya da shi, bata da wata mafita dan Abba ma haka yasata agaba da nasa fa an, ta laluba ta lalubo bata da wani tsayyaye sai Jabeer in, shi kuma har yanzu yana santa. Dan haka kawai ta cewa Abba ta amince da auren Jabeer in, Abba yayi murna sosai kuma a ranar data fa a masa cewa ta amince in ya kira Jabeer in ya sanar masa, Jabeer yazo sukayi magana basu wani ja abun da tsawo ba dan dama tun farko an fara maganar bikin. Sbd haka suka yanke biki sati biyu, Hanam sam ba haka taso ba, ita bata i a barta daga ita sai Arya da Abba ba, amma babu yanda za ta yi, ko ka an bata san Abba ya yi fishi ko ransa ya b'aci, tafi so a kullum ta ga yana farin ciki, inde har auren nata shine farin cikinsa to za ta yi auren. Wai yanzu mom bari za ki yi tayi auren nan? Muryar Kamal ta fa i, yayinda yake zaune a akin mahaifiyar sa, suna facing juna, Mero ta yi wani murmushi wanda za'a iya kira dana makirci. Kamal kenan, ai bazan tab'a bari ta yi auren nan ba, bade Jabeer bane ?, to ita da Jabeer sai a lahira idan ana ha uwa, amma babu ita babu shi, bazan tab'a bari ta auri Jabeer ba Kamal ya bushe da dariya harda buga afa. To yanzu miye shirinki ? Kaide ka zuba ido ka gani, Allah ya kaimu ranar aurin aure, ba de ita wannan shashashar ta i yarda mu ha a kai ba?, ni aya zan yi abuna na gama Wa kenan ? Hajjo mana, wai ita me tsoron Allah arashe da kwafa. Auren yar lele,bari muga to idan za'ayi gaba ayansu suka saka dariya. UCHENNA POV. Zaune yake a akinsa, guitar yake ka awa cikin wani ki i me taushi da sanyaya ruhi, wa ar daya rubuta yake rerawa tareda idan. a na aya daga cikin mafarkansa na rayuwa, kuma tun yana arami yake so ya yi wa a, dan haka yake rubuta wa ar yana ajewa, idan ya samu free time kamar haka sai yazauna yana rerawa, wata ila ya kore unci damuwa da b'acin rai dake cikin zuciyar sa. Labarin aura auren Hanam a gobe ya dakeshi, hakan yasa yake cikin duwa, dan har yanzu yana santa, kuma dama bai tab'a dena santa ba, ita ka ai ya so, kuma ya udircewa ransa ita zai ci gaba da so har zuwa lokacin da zai rasata, wata illa Allah baisa ta kasance tasa ba, wata ila ba shi da rabon samunta, wata k...... Wayarsa da ta yi ringing ta dakatar da tunani da kuma ki an da ya ke lokaci guda. Uchenna ya juyo ya kalli wayar tasa dake aje a gefensa 'MOM' shine abinda ya fito b'aro, b'aro akan screen in, ya aje guitar in yana murmushi kafin ya kai hannu ya auki wayar. Ya kira sunanta, kuma yanajin sautin murmushin ta ta cikin wayar, kafin ta amsa Na'am Haris, ya kake? Ina lafiya, and you ? I am fine also How is zakiyya ? she is fine, she went to school Yayi murmushi, yana shafa sumar kansa Zaki zo bikin ne? Me zai hana Haris?, mutumin nan ya yi maka komai daya kamata ace mahaifin ka ne yayi maka, ya zama dole nazo na taya shi murnar auren arsa Ya gya a kansa kamar tana ganinsa. Yaushe za ki zo ? Gobe inshallah, i call to inform you dama Ok mom see you tomorrow Take care of yourself, Allah ya maka albarka Emeen Daga haka wayar ta are, ya lumshe idonsa yana jingina da jikin gado, yana azabtuwa, Allah ya sani yana azabtuwa sosai. MARYAM POV. Tsaye take a jikin lokarta tana shirya kayan data wanke kuma ta goge yau da rana, dan gobe monday, tun shekaran jiya take cikin damuwa, sam bata jin da in ranta, gaba aya lamarin Tafida ya dagula mata lissaffi, tarasa wani mataki zata auka akai, kuma gashi bata san kowa yasan halin da yake ciki, dan wannan sirrinsa ne, da tanemi shawarar Anti Fati...... Wutar da aka auke ce tasa tunaninta yankewa, tunda tazo garin kusan sati biyu amma bata tab'a ganin wutar gidan y ta yi koda fari ba, balle a auke, abun ya bata mamaki, tsoro ya mamayeta ganin duhun da akin yayi. Allan ya yi ta da wani bala'in tsoro, tana da
Chapter 31 · 0% Book details