← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 84

Sashe 65

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hannu, alamun ta bashi Arya, Hanam ta yi murmushi tana mi a masa shi. Kamar ke sanda kina arama, amma kuma ke baki da blue eyes, kuma shi ya fiki farar fata Kusan a tare su ka yi dariya da Abba, tana kallonsu su duka, Haka Allah ya so su kasance ita da Arya, shi ita ce zata rene shi, yayin da ita kuma Abba ne ya renata. Sai kuma ta godewa Allah, domin ya mata ni'imar da wasu basu da ita, wasu gaba aya iyayen ma basu da su, tun tasowarta bata rasa komai ba, dawammamen farin ciki ne kawai ta rasa. Kuma ta dan gana, domin babu wani abu me dawwama a duniya, komai me arewa ne. Menene suna sa ? Muhammad, Aryaan Abba ya kalli yaron sannan ya kalleta. Sunana ? Ta gya a masa kai tana murmushi. Bani da kamar kai Abba ____________ _Na arar da toilet paper kusan tara ,, kuka nake sosai, rayuwar Hanam abar a tausayawa ce_ _To ashe wanga fikafiki(munafiki) yana nan lab'e be gudu ba, bakin ruhi nake magana a kai _Naga addu'o'in ku masoya, ina me godiya a gare ku_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan babin naki ne Khadeeja* *BABI NA ARBA'IN DA BIYU (42)* HANAM & HARIS. Zaune suka a kasan carpet, yayin da Hanam ta jingina da jikin baby cradle in Arya, shiru akin kamar ruwa ya cinye komai. Shi Uchenna yana mamakin yanda ta iya ha iye ba in ciki kala-kala a rayuwarta, amma sam bata nunawa. Yayin da Hanam ke arin danne famun ciwon da ta yiwa zuciyarta. Gebriel shina mahaifin Aryaan, kaga nan? Ta fa i tana nuna masa gefen fuskarta, Uchenna ya kalli tabon dake wurin. A sanda ya shigo gidan ya buga mun wani arfe a wurin, kalli nan ma Ta nuna masa goshinta. Da bango ya buga kai na, saida ya dake ni sosai, kafin ya haike min, cikin rashin imani da rashin tausayi Uchenna ya rintse idanunsa, yana jin maganganun nata kamar tana watsa masa ruwan zafi ne, yana jin me yasa azu da suka zo be kama Gebriel in ya dake shi ba. Babu ko ison hawaye a idon Hanam, babu komai sai hotunan abinda ya faru da ita ayan bayan aya da suke haskawa a ciki. Na ci azaba sosai a sanda zan haifi Arya, kuma bayan na haife shi na tabbatar da cewa rayuwata ta sauya, na tabbatar da cewa na samu sauyi, matsayina ya aru na zama uwa, uwa wadda zata zama katanga wurin fa a da duk wani abun cutarwa ga anta, bayan na sameka kuma sai na ara jin duniyata ta cika, a da ina ganin kamar duniyar duhu gareta, babu komai a ciki sai tashin hankali da b'acin rai, ina ganin kamar duniyar b'_an gare uku gareta, wanda ko wanne yake da duhu banda guda aya, kuma wannan b'angaren na farko Abba ne, bayan zuwan Arya sai ayan b'angaren ma ya yi haske. Daga baya kuma sai gaka, wanda ka gama cike hasken gaba aya, amma kuma bayan rasa Abba sai ayan b'angaren ya yi duhu, zuwan Masarrat da Mom inka sai ya haske min wurin. Na ji ni a cikin duniya me auke da hasken da zai iya haska min ko ina A hankali Uchenna ya jata jikinsa ya rungume, yana shafa bayanta. Bana cikin Damuwa Harees, damuwata ta are, da yardar Allah Inshaallah Bana san na sake ganin Gabriel a kusa da Sshhhhh, Arya an mu ne mu duka, ba naki bane ke Maganar da Abba ya yi masa a ranar da aka aura aurensa da Hanam ta gifta cikin tunaninsa. Harees, Be Hanam's place of peace. She is tired of pain A lokacin bai fahimci komai ba da ga cikin maganar ba, amma yanzu da ya ji komai a kanta sai maganar ta dawo masa, gaskiya Abba ya fa a, Hanam was tired of pain. A hankali ya furta. Allah yaji anka Abba Be san cewa Hanam ta ji ba, sai kawai ya ji hannyenta sun ara kewaye shi tana fa Ameen A wannan daren. Gabriel ya zauna a kusa da Alice matarsa. Wurin da suke wani hotel ne da suka kama a lagos, kallon Alice kawai Gabriel yake, wadda ido da hanci suka mata ja, sakamakon kukan da ta yi. Kin tabbata Alice wannan ita ka aice mafitar mu ? Alice ta juyo ta kalleshi. Shin kana ga za ta bamu shi ne ?, tun da har ta furta cewa ba ma tasan ganin mu ba bamu yaron nan za ta yi ba, nigerians suna da taurin kai sosai, ina san na zama uwa, amma babu hali, to me zan zauna na yi a duniya Gebriel ? Janta ya yi jikinsa ya rungume yana shafa kanta. Tunda de har kina so mu kashe kan mu ne za mu yi, amma ba'a nigeri ba, mu bari sai mun koma New york A hankali ta gya a masa kai tana jan hanci. Ya ya za mu yi?, guba zamu sha ko rataye kanmu za mu yi Musha guba kawai Shikenan, sai idan mun koma gida, na aukar miki al awarin tare zamu mutu, ba zan tab'a barin ki ke aya ba, raina fansa gareki Alice (Allah mun gode maka da kasa muka zama daga cikin musulmai). *Navi Mumbai International Airport, India* *08:00am* ESHAM POV. Eshaan ne ke turo trolley in kayan su, yayin da Maryam ke biye da shi a baya, yanayinta kawai zaka kalla kasan cewa a gajiye take. Dan gaba aya jikinta babu wata gab'a da bata mata ciwo, musamman ma afarta, Jiya daddare jirginsu ya taso, dan haka kwanan jirgi su ka yi. Tafida ya an tsaya sbd wayarsa da ta yi ara, ya kai hannu cikin aljihun wandonsa ya zarota. 'NEHA' ya gani rubuce a kan screen Ke 'yar auye ina ki ka shiga ? Bhai nifa ina india, yaushe zaku araso Ni na fasa zuwa sai gobe Kya ?!(me ?!) Ya ji yanda sautin ta ya fito a razane, ya kunshe dariyar sa yana fa Sai an jima if!, ya katse kiran, sannan ya juyo ya kalli Miriam dake tsaye a gefensa. Sanye take cikin wani maroon chickankari, wanda akayiwa wuyan adon embroidery, wandon da rigar kalar su aya, rigar ta sau o mata har asan guwa. Ta yafa mayafin chickankari in a kanta, ta ratayoshi ta kafa arta. Bawai kama ta masa da indians ba, dan bata da kamarsu, amma kayan sun amshi jikinta sosai. Ko na goyeki? Ta zaro ido tana kallon tarin jama'ar dake wajen terminal Ke, nan ba nigeria bace, nan asar martaba soyyayace, ba'a wasa da soyyaya a india, hasali ma ita kanta asar soyyaya ce Ita de bata ce masa komai ba, sai bin mutanen dake wajen take da kallo, ba zata ce bata tab'a ganin irin su ba, dan ga Tafida nan, shi ka ai ma ya isa misali, amma ita ko da a mafarki bata tab'a zaton ganin kanta koda a abuja ba ne, bare kuma lagos, daga nan ma sai ta wuto india. Allah adirun ala man ya sha'u. Duk taxi in da ta zo wucewa sai Maryam ta shiga aga musu hannu alamun su tsaya, amma ko kallonta basa yi. Dariyar Eshaan ta ni a bayanta, hakan yasa ta juya ta kalle shi. 'Yan matan Tafida kenan, nan basa taxi basa tsayawa a haka, bari kiga ikon Allah Hannunsa ya aga,ya ha e babban an yatsansa da manuniyarsa, suka bada shape in circle, ya kai ya saka a bakinsa sannan ya hura. Ya bada sautin fito, kiiii!, ka ke ji taxi har biyu sunci birki. Maryam ta bisu da kallo, Tabbas wannan shine ikon Allah,wato ikon gaske. Tafida ya sallami aya, sannan aka saka musu kayan su a booth ayar, suka shiga. Kuma suna shiga Tafida ya janyo Maryam jikinsa, tare da kwantar da kanta a kafa arsa. Nasan kin gaji, ki kwanta kawai Bata ara ce masa komai ba, sai ta yi shiru, dan da gasken ne ta gaji, ita bata i a ce ta samu gado ta kwanta ba ma. *Survey NO. 1433, Shiv Mandir Talo St, Chikoli, Mumbai, India* Mutum biyu ne tsaye a filin cricket, ayar macace, kuma wadda za'a iya kira da budurwa, ta ri aramar ball in cricket, wadda take shirin wurga ta. Shi kuma aya na miji ne, wanda ba zai wuce 15 yrs ba, shi kuma ya ri e cricket bat a hannunsa, ya au matsayarsa yana jiran ta cillo ball Daga can gefe kuma wata farar dattijiwa ce sanye cikin Saree fari, tana zaune a kan garden chair, hannunta ri e da sandar dogaronta. Daga gefenta kuma wani magidanci ne, yana zaune suna an hira da shi, amma gaba aya rabin hankalinta na kan wasan cricket in da jikokinta ke bugawa. Budurwar ta cilla ball in, yayin da yaron ya daketa da bat in hannunsa, kwallon ta ta shi sama, kowa ya bita da kallo yana san yaga inda zata tsaya. Sai dai me ?, cak, suka ga ta tsaya a iska, kuma ko ba'a fa a ba sun san waye me wannan aikin. Dan haka gaba aya su hu un suka juyo suka kalli hanyar shigowa garden Kuma kamar yanda suka zata shine, ya aga hannunsa setin ball in. Matashin yaron ne ya rugo da gudu ya yi kansa yana fa Bhaiyya! Yana arsawa kusa da shi su ka rungume juna suna dariya, a lokacin kuma ya saki wallon ta fa o a kan budurwar. Ta dafe wurin tana sosawa, tare da sakin 'yar ara. Kefa soja ce, ai ba kya ji zafi ba Cikin yaran hindi ya mata maganar, ta auki bat in da yaron ya jefar, ta yi kansa, sai ko ya fita a guja, itama ta saka gudun tana bin bayansa. Dattijuwar nan ta mi e ta na kallonsu, yarintarsu kaf tana dawowa sabuwa a idonta, sanda suna yara kamar haka suke daren gudu a lambun. yar ya iya samu ya araso wajen dattijiwar, yana zuwa zai rungumeta ta ja baya, ha i da kawar da kanta. Sai ya yi murmushi
Chapter 65 · 0% Book details