Sashe 79
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ze zuba se wutar ta ara ta shi sama, jikinsa babu riga, hakan ya bayyana wasu tarin sar i dake rataye a wuyansa, yanayin siffar jikisa de kamar mahaukaci. .....Na miskar waskam, taren minde bani maham.... Da wani irin sauri ya bu e jajayen idanuwansa wanda suke kama da garwarwashin wuta. Firgici, razani, tashin hankali da bala'i sune kwance a kan fuskarsa. Abinda ya ha a da hannayensa tsawon shekaru talatin da aya shi ne ya karye, wannan abun da ya ha a shi da kansa dan cimma burinsa shi ne yau aka karya. Cikin wata iriyar fusata ya mi e tsaye ya nufi wani rami dake cikin kogon nasu, wata mata dake cikin siffar haske ta shiga binsa a baya, afafunta basa tab'a asa amna tafiya take, duk da ba cira afafunta take ba. Ina kuma zaka je ? Muryar matar ta fa i cikin harshen telugu, be ko kulata ba ya ci gaba da tafiya yana taka ciyayin dake asan wajen, har ya kai gaban wata asa da aka tarata gu aya. An barba a wani jan gari a samanta, ga warangwal in kan saa an aje a kai, sai wasu lemun tsami da aka kewaye tarin asar da su. Da sandar hannunsa ya yi nuni ga ramin, nan take kayan kai suke baje zuwa gefe, ramin ya shiga ha a kansa da kansa, har ya kai arshe. Wata kwalba ce ta bayyana, wadda take a fashe, jinin dake ciki ya zube, ga wani ba in haya ima da ya fito daga ciki. Cike da takaici ya aga kansa sama ya walla wata arar hasalla, wadda ta haddasawa tsintsayen dake a kan bishiyoyin wajen kogon ta shi sama. Me ya faru Subhurmanyam? Wata murya ta tambaya da ga bayansu cikin harshen telugu, matar da mutumin suka juyo a tare suka kalli tsohon mutumin dake tsaye. Kace min idan har na binne wannan abun asirin ba ze tab'a karyewa ba, kace babu wanda ze iya temakonsa a hannu na, amma gashi yanzu asirin ya karye Tsohon ya an karkata kansa ka an ya le a cikin ramin. Se kuma ya juya musu baya, sannan ya rufe idonsa, ya shiga karanto alasiman tsafinsa. Nimratr, nakamji, biktahne, abhikiratre, ghumbans..... Yana yi yana motsa hannunsa a asa. Wani wawakeken rami ya bu e, hoton Tafida da ke kwance a kan gadon akinsa da Maryam kwance a jikinsa ya bayyana. Tsohon ya zaro idonsa yana ja baya, ya kusa fa uwa dan sai da Subhurmanyam ya kamo shi. Kansa ya le a shima yaga a binda mahaifin nasa ya kalla. Wacece ita? Ka yi sake Subhu, ka yi babban sake... Baban ya fa i yana girgiza kansa, Subhurmanyan ya juyo da shi suna fuskantar juna. Meke faruwa ? Ka binne asiri tsawon shekaru talatin da oriya, baka waiwayarsa, sai arfin da ka ke ara masa da ga gefe, amma baka sani ba har suka aura masa makarin ba in ruhin da ke jikinsa, yanzu haka ya kusanci yarinyar, kuma daga lokacin asirin ya karye, kowani laifi akwai lokacin karb'ar hikuncinsa, haka kuma ko wani abu da aka binne a ashin asa wata rana dole se ya fito, akwai ranar in dillanci Subhu, lokacin ya yi A fusace Suhbu ya juya. Kullum abinda nake fa a muku kenan, na sha fa a muku cewar wanna ba rayuwa ba ce me kyau, na ce daku ku ajeta a gefe amma bakwajina yanzu ga irinta nan... Wannan matar ta cikin siffar haske ta fa Ya isa haka Mama, ki bari! Matar ta yi shiru tana ara ta shi sama kafin ta b'ace a iska. Ba ze iyu ba, sam ba zai iyu ba, ni bazan karb'i wani hukunci ba, bazan yarda ba..... A'a Suhbu, lokaci ya Cikin fusata ya juyo ya sha i wuyan baban nasa da babu riga a jikinsa, jajayen idanuwa sa waje. Kai baka isa ka fa a min abinda zan yi ba, ba zan tab'a fa uwa ba, dole se na yi nasara Ya saki wuyan Manikandan ya na juyawa ya fuskanci wata atuwar gunkiya dake kafe a kogon, hannayenta hu aya ta ri e wu ayan kuma kan mutum ne, na ayan b'angaren kuma wata mashun tsini uku ne ri e a ayan hannun, ayan hannun nata ri e da wani kwano, ta ora afarta ta hagu a kan wata gawa dake yashe a asa babu kai, ga damisa tsaye a bayanta, ta zaro harshenta waje tare da zare ido. Na rantse da abar bauta Shakti, se na shayar da jininsa ga abin butata, dole ne ya mutu Subhu Eshaan ba shi ne matsala ba, wannan yarinyar da ke tare da shi ita ce matsala, dole se mun kawar da ita tukunna, domin idan har tana raye ba zamu iya kashe shi ba Cewar Manikandam mahaifin Subhu. A karo na farko Subhu ya ago da kansa yana dariya, ba en ha waransa da basa samun arzi in wanki suka bayyana. Zan kuwa kasheta, kuma shi da kansa zan saka ya kasheta Tayaya kenan ? Zuwa gobe ina so ka bu ofar kogon nan a nigeria, a cikin garin lagos, cikin Alaro city ...... Daga wannan maganar tunaninsa ya auke shi ya yi cilli da shi shekaru arba'in baya............. ____________________ _Kai jama'a!!, ba sai da na fa a muku ba, nace wannan lamarin na ba in ruhi dole akwai wani bayansa, ahe ahe kunji Subhu yake ko Sunju, shi ya sani dai_ _Ba komai bari dai muje muji me ya faru shekaru arba'in baya.....Ina me mi o godiyata gareku jama'a_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Yau na sadaukar da babin nan gareki bestie, Maryam Tijjani Muhammad, amma fa ta ainahin yauwwa *BABI NA HAMSIN DA BIYU (52)* *1983* *Univesty of mumbai(Mahrashtra), india* Roshni ga mohanthal Muryar wani saurayi ta fa i cikin harshen hindi, yayina da yake mi awa kyakyawar budurwar da yakira da Rashni wani abu a cikin aramin flask arfe. Budurwar ta yi murmushi tana karb'a, kanta a asa ta furta. Nagode Ci gaba ya yi da kallon kyakyawar fuskarta ba tare da yace komai ba, Allah ya sani ya na matu ar san Roshni, sai dai kuma kamar wani abu na fa a masa cewar ba ze sameta ba. Subhu!, Subhurmanyam! Cewar wasu samari na walo masa kira da ga bayasu, ya juya ya kalli samarin, sannan ya juyo ya kalli Roshni. To Roshni, zan ta fi, sai mun sake ha Kanta ta aga tana kallonsa har ya juya. *** *** *** Roshni waye wannan ?! Muryar Imran yayan Roshni ta fa i cikin b'acin rai. A razane Roshni da Subhu suka juya suka kalleshi, tsaye suke a ofar gidan su Roshni in, yayin da Subhu in ya kawo mata ziyara. Cikin inda-inda tace. Na'am.....umm...ummm..Subhu...Subhu...ne Ido waje Imran yake kallonsu. Subhu ?, dama wannan shine Subhu in?, bana rabaki da wannan Subhu in ba ?, ban ce kada ki ara kula shi ba! Tsawar da yake mata a maganar yasa tuni ta fara hawaye, gaba aya ta tsure, jikinta se rawa yake, ita har ga Allah tana san Subhu, kuma ita a ganinta zata iya sakawa ya musulunta idan har yana santa. Dan girman abun bauta Yaya ka yi ha uri.... I min shiru!, ni bani da wani abun bauta se Allah, kai baka san shi ba, dan haka kada ka ara ha ani da wani gunkinka Yana arashewa ya janyo hannun Roshni ya figeta zuwa cikin gidan, duka a kan idon Subhu, yanda Roshni in ke kuke ne ya ara aga masa hankali. Gata nan Maa, so take ta jamana abun kunya ! Imran ya fa i a sanda ya wurgar da Roshni asa, wadda take ta gurshe an kuka, Mahaifiyarsu Parvina ta mi e daga kan kujerar da take ta kamo Roshni in jikinta. Me ta yi Yaya ? Yayan Roshni in Irfan, wanda yake a matsayin anin Imran ya tambaya. Ka tambayeta ta baka amsa, tsabar yarinyar nan bata da mutunci tana so ta zubar mana da kimarmu da an addinin hindu take soyyaya! Parvina ta saki Roshni dake gunjin kuka, Roshni ta kalleta tana girgiza mata kai. Wai wannan Subhu in?, Guna(Abokinsa na makaranta) yace min babansa ma boka ne a auyen balu thanda, tsafin da yake ne yasa aka koreshi da ga cikin garin, yanzu haka Guna in yace min a cikin wani kogo yake Imran ya ha e hannyensa biyu alamun ro Na ro eki Roshni da kada ki zubar mana da mutunci, ki duba kimar mahaifinmu da ke asbin asa kada ki mana haka Roshni ta ja hanci. Wallahi Bhai (yaya) zan iya sauya shi, yana sona sosai, idan na ce ya musulunta ze musulunta wallahi Imran ya auketa da marin da sai da yasa jini ya fito daga hancinta, shatin yatsunsa suka fito a kumatunta. Ke wata iriyar yarinya ce ?, a ina kika bar karatun da ake mana a masallaci ?, baki san cewa Allah baya karb'ar tuban da yake bana gaskiya ba ?, idan har danke zai musulunta to kisani tubansa be karb'u ba, kuma kin tab'a ganin inda an kanhan suka musulunta, a tarihin india kaf akwai wanda ya tab'a fa a miki cewar akwai musulmi aya an kanhan?!(wato abilar su Subhu Roshni ta mi e tsaye tana share hawaye, Allah yasani cewa tana san Subhu, amma soyyayar da take masa bazata sa ta rabu da an uwanta ba, an uwanta sun gama mata komai a rayuwa, sanda ta taso bata da uba, su suka zame mata uba, a koda yaushe burinsu su faranta mata. Roshni, babu ke babu Subhurmanyam da ga yau! A karo na farko tun bayan fara maganar Parvina ta sa baki. Roshni ta goge jinin da ya fito daga hancinta, sannan ta yi murmushi. Ina san Subhu, amma soyyayar da nake masa bata kai wadda nake muku ba, kunfi shi matsayi a zuciyata, na ha ura da Subhu har abada, ba zan ara kula shi ba, ku yafe min arashe tana sakin sabon kuka, tare da ha e hannayenta biyu Imran ya share ar guntuwar wallar da ta zubo masa sannan ya