Sashe 63
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sau a. Bayan sun fito su a, suka hauTaxi zuwa wani mall da ake seda kayan indians na sakawa. Kaya zaka siya ? Maryam ta tambaya yayin da Tafida ya bu e mata ofar shiga mall in. Sai da ta shiga sannan shima ya shigo. Ke de, ai ni inada kayan sakawa, baki gansu a wardrobe ina ba ? Ni kuma?, me zan yi da kaya ? Ta yi tambayar ba tare da ta san sanda ta furtata ba, sai kawa ya tsaya da tafiyar da yake, Maryam ta ci gaba da kallonsa tana jiran amsa, sai taga ya gya a mata kai. Idan ina nigeria bana saka kayan india, duk da ko a indian ma ba saka su nake ba sai idan ana biki ko wani shagalin, amma ina martaba al'aduna duka biyu, idan ina nigeria ko hindi bana yi, zan saka kayan hausawa, naci abincinsu na yi komai kalar nasu, idan kuma naje india bana komai na hausawa, bana saka kayan hausawa, bana magana da hausa, bare naci abincin su, zan yi komai kamar ba'indiye, Na karb'i al'aduna duka biyu, dan haka kema hakan za ki yi, za ki je asarmu sai ki saka kaya irin na matan asar mu Maryam ta ha iye wani abu, ita fa ba zata iya na a wannan saree in ba, ba sanin yanda ake aurashi ta yi ba, kuma ma ai ita be kamata ta saka saree ba, sbd rigarsa ta yi gajarta. Nifa bana san saree Eh akwai wasu kayan ai, ba saree bane kawai kayan matan india, akwai chickankari da kuke cewa Pakistan, akwai lehenga wato riga da skirt da mayafi, akwai kurti na mata, sai ki zab'i wanda kike so..... Excuse me please Muryar wata mata ta fa i tana kallon Tafida da ya tare mata hanya, Tafida ya matsa matar ta wuce, ya dawo ya kamo hannun Maryam. Muje ko ? Ta zame hannun nata daga nasa, sannan suka arasa shiga ciki, Maryam ta ga yana gaisawa da ma'aikatan wurin, da harshen hindi, bisa ga dukkan alamu dai sun saba. Ye mere biwi hai bhai (Wannan matata ce an uwa) Mutumin da ke tsalleken wani teburi da ya raba tsakaninsu da shi ya kalli Maryam. Ai naga 'yar nigeria ce Mutumin ya fa i cikin wani irin turanci, da Maryam a film kawai take iya jinsa, turanci indiyawa, wanda suke fitar da 'R' da kuma 'T', Maryam ta kusa tintsirewa da dariya, amma sai dariyar tata tab'ata, a sanda Tafida yake amsa shima, kuma cikin irin turancin nasa. Eh 'yar garinmi ce ai Wato shima ya iya kenan ?, to amma me yasa idan zai mata magana baya mata da irin wannan?. Maryam bata ce komai ba ta bishi da kallo kawai. Sunansa Vellamkonda, an telugu ne, yana jin hindi amma baya iya mayarwa Yanzu ma bata ce komai ba, sai shima ya jiya ya kalli Vellamkonda. Chickankari muke so...... Ko kina san Lehenga ? arashe yana tambayarta, ita bata wani san lehenga ba, chickankari inma ba dan ya fa a mata ba da bata sani ba, kawai sai tace. A'a chickankari in kawai Sai ya gya a kansa yana juyawa wajen vellamkonda. Chikankari kawai Size inta fa? Sai de ta gwada... Kusan guda ashirin ya siya mata, kuma kowanne saida ta gwada a jikinta, daga masu plane yadi sai masu ado. Bayan sun fito daga mall in suka shiga yawo a gari, duk inda ya lissafa babu inda suka tsallake, sai da suka je Ba su su ka dawo Alaro city ba sai bayan isha, sallalon magriba dana ishar ma a masallaci su ka yi, A ofar block in su taxi ta sau e su. Tafida ya fito daga cikin motar hannunsa ri e da ledojin kayan da suka siyo, dan ko aya bai bari Maryam ta auka ba. Unguwar tsit, babu kowa sai yan jifa-jifan mutane, duk da dare ne amma ko ina haske dau. Gobe zanje saloon Tafida ya an juyo ya kalleta Duka ki bari sai munje can sai a miki Bata ara cewa komai ba, dan bata ga amfanin maganar ba, tunda ya riga yace haka ai shike nan. Ji ta yi yana rera wa a a hakali yana an ka a kansa. Ta juya ta kalle shi, kode bashi da lafi ?, yo in ba mara lafiya ba waye zai dinga rawa babu ki a ?. Sai de kuma tunaninta ya wargaje, sanda suka shawo kwanar gidansu, ta ji sak wa ar da yake rerawa tana tashi daga wani gida a hankali, ta san gidan dama samari ne a ciki, wata ila sune suka kunna. What if i say?_ _i know, you know_ _What if i told you i liked you?_ _We stay, we go what if i like you? Iko sai Allah, wato tun daga can yake iya jiyo wa ar dake tashi a nan, wa ar da ba dan ma dare ne ba, da baza ta yi volume haka ba, dan a hankali take tashi. Bani abinci naci Muryar Tafida ta fa a, a sanda suka koma gida, har ta shiga akinta ta yi wanka, kuma bayan ta gama ne ta fito ta same shi zaune a wurin, shima ya sauya kaya, ga gashin kansa dake a jike. Mamaki take wai yaushe ma suka ci aninci ?, a Nok by Alara ma saida suka ci abinci, amma yace yunwa yake ji yanzu ?, ita kam wata ila ko gobe da safe ballale ta ci wani abu ba, dan ta oshi sosai. Ta gya a masa kai tana zama a kusa da shi, ta ja ladojin da suka yi siyyaya, ta auki wadda aka saka musu abincin da suka yi take a way a Nok by Alara. auko take a way aya ta bashi, ya karb'a sannan ta mi e ta shiga kitchen ta auko masa ruwa da kunun aya. Ke ba za ki ci ba ? Maryam ta girgiza kai. oshi Sai ya gya a mata kai yana ci gaba da cin abincinsa. Maryam ta shiga fitar da da kayan da suka siyo, tana ta yaba kyan kayan, ai gwara chickankari in, me za ta wani yi da saree. ________________ _Hello!, tafiya india fa ta kankama_ _To kubiyo ni a babin mu na gaba, dan ganin yanda tafiya india zata kaya, na saiwa mutum hu u ma ticket, wa an da suka fara comments sune zasu bimu_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da babin yau gareki daughter Ilham* *BABI NA ARBA'IN DA 'DAYA (41)* *Da misalin 02:40am* Maryam na kwance a akinta, ta shiga jin gurnanin da fisge-fisge, ga arar abubuwa na fashewa, ba shiri ta mi e zaune a kan gadon, dan baccin da take ji ta neme shi ta rasa. Gurnanin Tafida take ji, da arar da ya ke, kamar yanda ya saba a duk sanda abun nasa ya tashi, ita kam har ga Allah ta gaji, ta gaji da ganinsa cikin wannan halin. Bata da wata dabara, sai kawai ta mi e ta shiga ban aki ta auro alwala, ta zo ta tayar da sallah, tana yi ta na ta zuba masa Addu'a, dan bata jin zata iya wani abu bayanta. TAFIDA POV. Eshaan sau o daga kan wurin mana Muryar Roshni ta fa i tana duban Ehsaan dake tsaye a kan coffee table, ya saka lap cort in babansa, ga stethoscope ya rataya a wuyansa, har da saka wani glasses, shi a dole ga likita. Nahi Maa(No Maa), baki ganni ba ne?, nine likita Roshni ta yi dariya tana girgiza kai. Kana so ka zama likita ? Ya gya a mata kai. To ka dena in jin magana, kullum da safe idan Maa ta baka madara ka shanye cup in duka, ka ri a zuwa makaranta, kuma kana yin homeworks inka, banda yawam guje-gije ko hawa sama Daga ita har shi suka waiga dan kallon Auwal dake masa wannan bayani, Eshaan ya sau o da ga kan coffee table, sannan ya yi wurin Auwal da gudu, ga lap cort in jikinsa sai sharar asa take, sbd yawan da ta masa. Yana zuwa dab da Auwal ya yi tsalle ya fa a jikinsa. Auwal ya yi dariya yana ago shi. Idan na yi haka zan zama likita? ari bisa Eshaan ya yiwa Auwal peck a kumatu, sannan ya ma ale masa wuya. I love you Appa Auwal ma ya yi masa peck in a ka. I love you too son Ni kuma fa ? Auwal na dariya ya arasa inda Roshni take, sannan ya ha esu su duka ya rungume. I love you all..... Sai suka yi dariya, wannan sautin dariyar ya shiga maimaita kansa cikin kunnen Tafida. A hankali ya shiga bu e idonsa, kafin ya bu e shi gaba aya, ya bi akin da kallo, yanda ya hargitsa komai na ciki, dama kuma ya saba, hakan tasa baya san cika tarkace a akinsa. yar ya iya mi ewa zaune, Abun mamaki yanzu ake kiran sallar asuba, mi ewa ya yi tsaye, a lokacin kuma ya yi arba da wutar hannunsa na ci. Ya dun ule hannun sannan ya bu e, kasancewar babu curtains a akin shi yasa ya fahimci cewa har yanzu a duhun asuba ake. Hannayensa biyu duka ya aga, sannan ya shiga meda kayan da suka fa i ba tare da ya tab'a koda ayansu ba. Kafin ya shiga ban aki, ya yi wanka ya fito ya sauya kaya, kana ya wuce masallaci. Bai dawo ba sai shida. Kuma yana dawowa kaitsaye ya wuce akin Maryam, yasan cewa dole ta ji abinda ya faru jiya, wata ilama ya hanata bacci, dan haka zai je ya dubata. Karatun ur'ani ne ya fara shiga kunnewansa yana bu ofar. Daga can cikin wani rami kuma, wani abu da aka ulle a cikin kwalba ya girgiza, ba in haya in da ke ciki ya shiga yawo a cikin kwalbar. Kan Tafida ya sara, dan haka ya dafe shi, yana tura ofar akin, ji yake kamar ana raba kan nasa gida biyu, kamar guduma aka auka ake buga masa a kan. Cak ya