← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 84

Sashe 15

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita, suma shirin zuwa masallacin juma'a su kayi, kasan cewar babu nisa sosai daga unguwarsu zuwa masallacin fada, domin titine kawai ya taba fadar da masallacin. Bayan an sau o daga masallaci Maryam na alwalal sallar azhar, yayinda Maanmu ke zaune a rumfar gidan nasu tanajin radio, dan ana rahotone na musanman akan bikin ar me martaba, Maryam ta gama alwalar ta zo zata shiga aki Maanmu ta tambayeta arfe nawa, ta tsaya ta auki wayar tata akan window tana fa o mata lokacin sai wani magana da ake a radio ya auki hankalinta, dan haka tayi shuru tana saurare. Bayan an aura auren gimbiya Amina da angonta Adam sai kuma aka aura wani aure me ban mamaki, saurayin da an matan ha ejia ke ribibi, samarin ha ejia ke aunarsa an aura masa aure a yau in nan bayan na ar uwarsa, a da mutane suna tunanin auren aya za'a aura amma kuma sai gashi an aura biyu, ha a wannan aure ya bawa mutane da yawa mamaki, wannan aure de ba kowani aure bane face auren Eshaan Auwal Tafida, wanda akafi sani da Tafida, a a wajen tsohon Tafidan hadejia, da amaryarsa Maryam Tijjani Muhammad, a a wajen Tijjani driver......._ Iyaka abinda ta iya tsinkayi kenan, wayar hannunta ta sub'uce ta fa o a dandaryar asa, sabon screen gard in da hassan ya sako mata ya fashe har screen din wayar ma. -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *BABI NA GOMA SHA DAYA (11)* *Bayan Shu ewar Awa aya* Malam Tijjani yayi sallama a ofar gidansa, kuma ba tareda ya jira an amsa masa ba ya sa kai. Da kallo yabisu aya bayan aya, Maanmu ce sai hassan da hussain da suka zo suka ara tabbatar musu da gaskiyar batun aurin auren. Maanmu ta aga kai ta kalleshi, hannunsa ri e da huhun goro da kwalin alawa a kai, tunda Maanmu taga haka ta san cewa Shikenan, ta faru ta are. Hawayen da ba ta samu tayi azuba sune suka sulalo mata, alawa da goron ya aje sannan yace. Ku shiryata, anjima za'a zo a auketa, kuma gobe zasu wuce lagos Wai dan Allah malam me kake nema ?, anya ma kuwa kaine ka haifemu?, me yasa zaka siyar mana da ar uwar mu ?, dan na tabbatar da siyara mana da ita kayi, dan wannan sunansa kasuwanci ba aure ba, kum..... Ya isa hassan! Tsawar da Maanmu ta daka masa ce tasa yayi shiru da maganar da yake, sai aka koma kallon-kallon tsakaninsa da mahaifin nasu, hussain ne ya mi e shima ya ja hannunsa zuwa akinsu, dan yana ganin hakan itace mafita, dan idan ba hakan yayi ba a yanda hussain yake ji zai iya kaiwa abban nasu duka. Maanmu ta tsaya tana kallon cikin idon Tijjani. Allah ba azzalumin sarki bane, ka ri e wannan Tijjani Tana kaiwa nan ta shige dakinta, shime rigarsa ya ka e ya fice daga cikin gidan, ai yau ganima ta samu. Maryam da ke zaune a aki itada Anti Fati wadda bayan an aura auren kai tsaye mijinta ya wuce gida ya sanar mata kuma bata jira komai ba ta taho gidan ta rushe da kuka, Anti Fati ta ri ota. Maryam wai miye na kukan ?, inde har Tafidan da kowa ya sani ne to bakya bina bashin rantsuwa kan zai kula dake, Tafida ba irin ko wani na miji bane, kawai kiyi ha uri ki au haka a matsayin YADDA ADDARA TA SO Maryam taja hanci, daga azu zuwa yanzu har idonta yayi ja tsabar kukan da ta sha. Anti Fati ba wannan bane abunda ke damuna, taya za'ayi a aura maka mijin da baka sanshi ba?, wanda baka tab'a ganinsa ba, kuma Anti Fati ko kaffara bazanyi ba kan ku i suka bawa Abba ya aura musu ni, Anti Fati me yasa Abba zai min haka ?, me yasa ? Ta fa i tana nuna kanta, cikin muryar kuka, sai kuma ta share hawayen dake zubo mata. Anti Fati kinsan de yanda gidan sarauta yake, yanzu daga na shiga gidan ganina zasu dingayi da wannan tabon da Abba yayi min, zasu dinga min kallo anci, above all an matan dake ha ejia sai ni?, Anti Fati why me ?, why ?, shikenan rayuwata ta zo arshe anti fati, garinma zan bari zan bar kowa nawa na bar karatuna na barku, mutafi can ta yanda zaiji da in min gori Anti Fati ta rungume anwar tata, ta san Maryam kamar yunwar cikinta, Maryam tanada ha uri da kuma b'oye abinda ke ranta, tunda kuwa take fa in hakan lalle abin ya kai ta arshe. Ina imanin ki ya tafi Maryam ?, kiyi ha uri ki au hakan a matsayin addara... arn Badarce ta tsayar da Anti Fati daga ban bakin da take ma Maryam in, ta shigo akin sai wani fara'a take kamar itace amaryar. Iskanci, miye na wani kuka ?, ai awata farin ciki zakiyi ba kuka ba, Tafida ?, hmmm Tafida fa kika aura Maryam arasa shigowa akin tana wannan batu, batun da ya ara karyar da zuciyar Maryam ta fashe da wani sabon kuka, hakan yasa Badar ta fuskanci cewa abun ba na wasa bane, dan haka ta zauna itama aka ora sabon shafin rarrashin da ita. Kan kace kwabo har gidan yacika da an uwan Maanmu dana Abba, Anti Fati ce ta saka Badar ta tsefe mata kai, ira kuma ta mata kitso, zuwa lokacin ta dena kuka dan taga koma me zatayi ba fasa auren za'ayi ba, tunda an riga an aura, wai itace ta auri Tafida, abun ya tsaya mata a rai. Gaba aya ta rasa takamemen tunanin da za tayi. *Hadejia emirates* "Wai Tafida yayi aure ? Muryar Fulani ta fito cikin wani irin nisha i da bazaka iya musaltawa ba, anta ne biyu zaune a gabanta cikin dakinta da babu wanda yake shiga sai ita da yaran nata, Galadima da Maimun, Galadima yayi murmushi. Ai ni abun ya min da i, duk irin wannan so da auna da ake nuna masa amma haka akayi aurensa lami To ni so nakema na san dalilin yin auren cewar Maimun Zai wuce so suke su halaka ar mutane, yau in ba haka ba sa aura mata Dodo Gaba ayansu suka saka dariya, Fulani Sadiya tana cikin farin ciki domin yau an aura auren arta ga kuma ma iyin anta anyi masa aure irin wanda ba kowani an sarauta za'ayiwa ba. A daidai wannan lokacin da suke wannan dariyar a wani b'angare na fadar, Tafida ne zaune a asan lallausan carpet in dake falon Me Martaba, wanda yake ganawa da iyalansa, a zaune akan kujera kuma Sarki ne, da Turaki, Ciroma da kuma Mairama sai Fulani Khadija. Eshaan Ciroma ya kira sunansa, chikakken sunansa, a hankali ya ago da kansa ya kalli iyayen nasa, sannan ya amsa. Na'am Gaba aya ya sauya a cikin yinin nan kawai, ya cire zabunin dake jikinsa azu, kansa babu hula gaba aya gashin kansa ya sau o ya baje a goshinsa dan har ya rufe girarsa sai idonsa kawai ake gani. Munsan cewa mun isa da kai, shiyasa ma muka yanke wannan hukuncin ba tareda munji ra'ayinka ba, munsan cewa kanada hankali da kuma biyyaya, munsan cewa kai ba kamar an uwanka Habibu kake ba, kana mana biyyaya a koda wani lokaci, bamu tab'a aje kara munce kada ka tsallaka ka tsallaka ba, kana binmu sauda afa, to dan hakama a wannan karon muna so kayi mana biyyaya kamar yanda ka saba, muna so ka kakarb'i auren nan hannu bibbiyu, ka ri e yarinyar nan da amana, munsan ka san cewa aure ba abun wasa bane, inshaallah idan kayi biyyaya a gaba sai kayi alfahari da wannan auren, ka auki wannan auren a matsayin YADDA ADDARA TA SO A lokacin shi ka ai yasan abinda yake ji, sam ya kasa wani tunani me kyau, ya rasa a wani matsayi zai saka wannan auren. Inshaallah zaku sameni a matsayin me bin umarninku kamar yanda na saba Masomin kaddarar kenan, Daga haka aka soma. *Da misalin 09:00pm* Tafida ne zaune a parlon gidansa, tunanuka barkatai a kansa, shi ya rasa inda kansa yake, baya gane komai tun bayan da amace an daura musa aure. Me yasa baka san auren nan ? Muryar Muktar ta tambaya, wanda yake zaune a gefensa, Tafida ya gyara zamansa, tareda kai hannu ya tura sumar kansa baya, dan yau ta sau o masa kan goshi. Muktar su Me Martaba sun tafka babban kuskura, ni sam ban cancanci zama da kowa ba, ka aici shine abinda ya kamaceni, bai kamata ace ina rayuwa da wani a kusa dani ba, yarinya tana can tana rayuwarta suka rabota da danginta da farin cikinta suka aura mata ni, ni bancanci zama da kowa ba Muktar, sun lalata rayuwar ar mutane a banza A'a Tafida ba haka bane, tunda de har kaga hakan ta faru to tabbas akwai abinda Allah ya hukunta a ciki, kuma Tafida duk wadda ta sameka a matsayin miji itace tayi sa'a ba kai ba Tafida yayi wani bussashen murmushi yana tura sumar kansa baya, sai kuma ya dawo da hannun nasa ya dun ule ya ora a bakinsa. Inaso ka nemo min bayanai akan yariyar me suna Maryam Me yasa ? Sai ya ago ya kalli Muktar A tsarin gidanmu babu saki da na saketa taci gaba da rayuwarta kamar yanda ta saba, amma tunda har hakan ba zata samuba zan yi yanda zanyi na temaki rayuwarta bazan bari wani ya cutu sbd ni ba MARYAM POV. Zaune take a bakin makeken gadon da aka bata, babu abinda take tunawa sai yanda aka rabota da gida, tana kuka tana komai, wani abu daya tsaya mata a rai shine maganar da sukayi da Maanmu ta arshe. Maryam, bance kada kiyiwa mijinki biyyaya ba, kiyi masa biyyaya iyaka bakin iyawarki, ni misalice a wajenki, kinga yanda naci tarin ba in cikin mahaifinki, kada ki duba sigar da aurenki ya faru kawai kiyiwa mijinki biyyaya, wannan shine ka ai abinda zan iya fa a miki Sai taji wata sabuwar kwalla na zubo mata, daga wannan
Chapter 15 · 0% Book details