Sashe 35
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da safe ta ganshi sanda ya fito cin abinci, tana ganinsa tausayinsa ya ara kamata dan har ya rame a iyaka jiya kawai, Allah ne ka ai yasan abinda yake ji a jikinsa. Takunsa da taji yasa ta aga kanta sama ta kalleshi, sanye yake da wani yadin voil milk color, sai wata ba ar hula a kansa, da ba en takalma, hannunsa ri e da wayarsa daya, ayan hannun kuma ri e da key. Ta mi e tsaye tana aukar wayarta da jakarta. Kin shirya ? Ta gya a masa kai idonta a kansa, da hannu ya mata alama da suje, shi yayi gaba ita tabi bayansa, wani yanka taga a bayansa setin wuyansa, hakan yasa ta zaro ido tare da tsayawa da tafiyar da take, a ki ime ta ira sunansa. E...Esh...Eshaan Shima in ya tsaya da tafiyar da yake, karo na biyu kenan da ta tab'a kiran sunansa, na farko ranar da wuta ta auke a gidan, sai kuma yau, ta iya kiran sunansa kamar ita ta ra a masa shi, ya juyo yana kallonta with his blue eyes. Rauni a wuyanka.... Gaba aya ta gama tsorata, itafa bata san damuwa, dan raunin yana da girma ga fa i, kamar da aka saka wuka aka yanka, idonsa ya lumshe, bayan an wani lokaci ya bu e, sai kuma ya juyo mata bayan nasa. Ya ha Ya tambaya ba wai dan bai san ya ha in ba, dan de kawai ta gani hankalin ta ya kwanta, dan baya son damuwarta ko ka an, baima san da raunin ba shi yasa ya barshi har ta gani, Allah yasa lokacin da yaji shi ba in ruhin daya shiga jikinsa jiya na nan, dan haka zai iya hadewa. A kai a kai take sharan hawaye, dan gaba aya ta rasa abinyi, bazata iya zama ta zuba ido irin haka na faruwa da shi tana gani ba, she needs to do something. Tafida dake driving ta juyo ya kalleta, a dai-dai lokacin da yayi parking a inda ya saba sau eta idan ya kawota makaranta. Ya juyo da kyau yana fuskantar ta, hannunsa ya kai ya kamo nata, Maryam ta zabura sbd yanda yatsunsa suka nade nata cikin bazata, bai tab'a ri e hannunta ba, shi yasa bata tab'a jin abu makamancin wanda take ji a yanzu ba. Tafida ya shiga murza yastunsa akan nata yana kallon ta. Miriam look at me yar Maryam ta iya auke idonta akan hannunta ta fora akansa, sai kuma ta kawar da nata idon, dan nasa sun mata tsauri da yawa, kwarjininsa ba zai bari ta ci gaba da kallonsa haka ba. Miriam na fa a miki tun farko, i am monster, so me yasa kike damun kanki, tun tasowata ni a haka nake, haka na taso naga rayuwata, ban tab'a jin da in rayuwata na second aya ba, komai baya min da i, sbd inayinsa ne yanda aljanin dake jikina ya sa ni, ba dan ra in kaina ba, Wifey akwai wahala a rayuwata, i don't wanna hurt you Miriam, i want keep you safe.... Itade bata ce masa komai ba, har yanzu kallon hanunsa take wanda ke kan nata, kuma kalamansa aya bayan aya iska ke urasu a kunnenta, ta ji kuma ta gane. Mirian i am sorry, ban so kika shigo cikin wannan rayuwar da nake ba, da ace an bar ni ni aya da komai sai tafi sau i, amma an sakoki ciki kum...... Kanta da yaga tana girgizawa yasa shi yin shiru, kafin ta arfafi zuciyarta ta ago da kanta ta kalleshi. Kada ka tab'a tunanin cewa kana cutar da ni, dai-dai dana second aya baka tab' cutar dani ba Sultan (king), you now become my other half, Eshaan, Maryam Tijjani Muhammad can never ever live without you, you become part of my story, you are my savior, my hero, i can even call you my lifeline.... kuma tana kaiwa karshe ta janye hannunta daga nasa ta auki jakarta ta bu ofar zata fita, ya yi sauri ya ri o hannunta. Kalamanta ne ke yayo a kwanyarsa, har yanzu bai kai ga fahimtarsu ba, yana bu atar sharhi, wata ilama sai ya zauna yavyi nazarin word by word kafin ya fahimta. Maryam ta saka masa kansa a tukunya, hannunta daya ri o ya saka mata ku in daya saba bata kullum idan ya sauketa a matsayin ku in kashewa a makaranta, sannan a hankali ya janye hannunsa itama kuma bata jira komai ba ta fita daga motar. Kuma ba ta yi nisa da tafiya ba ta hangi su Zara na shigowa, Allah ya temaka basu ganta ta fito daga motar Tafida ba. Yana tsaye a wajen har ta ulewa ganinsa, hular kansa ya cire ya shafa sumarsa data fara taruwa sosai, sannan ya meda hular, ya kasa kama tunanin aya war wanda ya kamata ace ya yi nazari akai, hular ya mayar kansa sannan ya tada motar yayi reverse ya bar wajen. _Tir kashi, to nifa wannan abun ya fara kulle min kai, anya kuwa mutum ne yakewa fidar yara wannan abun ?, nide bazance komai ba, aa to_ _Su Uchenna ango, zan zo cin kazar amarya, fatan de za a ajemin tawa_ _Ina mi owa godoyata sin i-sin i, Allah ya bar auna masoyan asali -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan naki ne Fatima Ahmad Isah* *BABI NA ASHIRIN DA UKU (23)* HANAM POV. Dawowarta kenan daga wajen aiki, tun daga parlon gidan ta fara ganin sauye-sauye, duk da gidan bawai dama bashi da kya bane, yanada kyau kuma sosai, dan ko gidansu saide ya fa a masa girma ba kyau ba. Tsarin gidanjen estate in na da kyau sosai, akin data zab'awa Arya ta fara bu ewa da zummar shiga. tris ta tsaya tana kallon yanda aka sauya komai na akin. Ga uban tarin kayan wasa da aka cika akin dasu, baby cot, baby cradle, da manya-manyan teddies. Duk yawan kayan wasan sa na akin na da bai kai wannan yawa ba, baki sake ta arasa shiga cikin akin, kafin ta sau e Arya daga cikin baby carrier insa, ta aje baby carrier in, sannan ta auka masa wasu teddies guda biyu. Kafin ta fita daga akin, akin data zab'awa kanta ta shiga, taga shima an sassauya wasu abubuwan a ciki, ta aje Aryaan in akan gado sannan ta bashi teddies in data ebo, ta shiga ban aki ta fito bayan ta aura alwala. Sallah ta yi sannan ta fita zuwa asa dan ganin abinda zata iya samawa kanta, kitchen in ma da ta shiga taga sauyi sosai, dan yau ma il yake da kaya. A ranta tana jinjina ari irin na Uchenna, girki ta samu ta anyi me sau i sannan ta zauna ta ci. Sai wajen Bayan magariba Uchenna ya dawo, a lokacin suna zaune a parlo ita da Arya shi yana wasan sa ita kuma tana aiki a laptop, sau aya ta aga kai ta kalleshi tai mishi sannu da zuwa, bayan haka bata ara ce dashi komai ba. Shima kuma bai matsa akan sai an masa maganar ba, dan haka ya yi sama abinsa. Nagode, naga kaya Sai ya tsaya da tafiyar, kafin kuma yaci gaba yana fa Don't mention it Da sauri Hanam ta ago da kanta ta kalli bayansa, wannan muryar, tabbas ta san muryar itace muryar wannan wanda ya temaketa a hannun an daba nan, kenan shine ?, to ai dama ba taga fuskarsa ba a lokacin. Dan haka zai iya kasancewa shi in ne. *R120, TRANSCORP HILTON HOTEL, ABUJA* *Da misalin 12:30am* Wata ba ar budurwa ta fito daga ban aki, sanye cikin wando leggings ba i, sai wata ba ar half vase wadda bata ko rifi cibiyarta ba, ta kawo ba ar leather jacket ta ora akan half vase in, gashin kanta kuma kitsan kalbar pink in attachment ne, ya sau o har kasan mazaunanta.Hanyar ofar fita ta yi za ta fita daga wajen. HELEEN ina kuma zakije baki bani ku ina ba? Wani matashi dake kwance a kan gadon dake fakin du une cikin bargo ya fa i, a hankali ta juyo ta kalleshi tana gyara tsaiwarta. i zan baka ko ? Eh mana, ai ke kika kirani kika ce nazo idan mun gama komai zaki biyani Ta bushe da wata mahaukaciyar dariya, sannan ta saka hannunta a bayanta ta ciro bingida irar pistol, tunda yaga haka ya tsorata gaba aya ilahirin jikinsa rawa yake, setashi ta yi da bindigar sannan tace. Ga ku inka nan zan baka, a sau a lafiya..." arashe tare da sakin kunamar bindigar, kasan cewar akwai salansa sai aran harbin bai fito ba. Meda bindigar ta yi bayanta ta sofare, tana le a fuskarsa. Au ya she a, an gode Allah matsala ta kau Wani makeken sun glasses ta ma ala a idonta, sannan ta bu ofar ta fita, yaranta biyu suna tsaye a waje suna jiranta, suna ganinta suka matso kusa da ita tun kafin ta musu magana. Na aika shi lahira, kuji da securities To oga Tana gama basu umarnin ta yi gaba. Zaune take a cikin motarta irar Lamborghini, glass in da ta saka azu ta sau o da shi kan hancinta, tana zaune a wajen aka zo aka wuce da gawar yaron da ta kashe azu, taja wani uban tsaki. Shi ji yake ya burgeni, yau ni har akwai wani wanda zai burgeni kamar masoyina TAFIDA Sai kuma ta yi murmushi tana jingina da jikin kujera. Ina kewarka masoyi Sai kuma ta zabura ta zauna da kyau, wayarta ta auko ta aikawa ogan kungiyarsu kira, yana agawa ta fara magana cike da gadara, kamar itace ogar bashi ba. Na gaji da Abuja, zan dawo lagos Daga can bangaren scorpion ya girgiza kai, ya rasa yaushe har ya yi sake fan kada ya girma, ya tuna shekaru bakwai da suka wuce, lokacin da HELEEN tazo gareshi a garin lagos. Tana uar auyenta fitik, lokacin ko bihim bata sani ba, tace masa wai wanine ya mata fya e kuma ta samu ciki iyayenta suka koreta daga gida, tana so ta samu arfi