Sashe 34
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta kalleshi, sannan ta gya a masa kai. Ban sani ba ai Sai kawai ta yi murmushi tana shan sob'on da ta yi Zanje masallaci A dawo lafiya Ya janyo ofar parlon yana fa Allah ya sa Sanda ya dawo daga masallacin tana zaune a parlon still, dan bayan ta an ci tuwon ka an ta tashi taje ta yi sallah, shine ta dawo ta zauna tana duba vedios in data fara orawa a tiktok, dan tafi bashi arfi fiye da inster. Sannu da zuwa ta masa sannan ta mi e ta shiga kitchen ta auko masa nasa sob'on, yau tana so taga abinda zai faru, addu'o'i kala-kala da surorin kur'ani ta tofa a cikin ruwan sobon. Yau tana so taga ko hakan zai zama mafitar matsalar da Tafidan ke ciki. o masa sob'on ta yi ya karb'a yana sauya Chanel daga MBC Bollywood zuwa channel in da suke haske wasan cricket. Maryam ta zauna a ranta tana fa in, sauran maza iskansu na ball ne, amma shi cricket yake so, sai kuma ta tsaya ta meda hankalinta kansa tana so taga yanda abun zai kasance, a ranta kuma fal fatane na Allah yasa shawarar da zuciyarta ta bata ta yi aiki. A kan idonta ya kai bakinsa ya yi sipping na farko, tanaga sanda wayar idonsa ta kawo wani hasken ja, kamar an haska cocila, sai kuma ta auke lokaci guda, Maryam ta fara murna ganin kamar abun yana aiki, shi sam baima ji a jikinsa ba. A dai-dai lokacin da ruwan sob'on ya sauka a cikin Tafida, a dai-dai lokacin ne cikin Maryam ya wani irin mur a, wanda hakan yasa ta saki wata arar azaba. Ahhhhhhhh! Ta kai asa hannunta akan cikinta, ji take kamar ana tsitsinka mata hanji ne, kamar zata amayo da kayan cikinta, azabar da take ji ta wuce misali. Da sauri Tafida ya aje glass cup in hannunsa ya yi inda take dur ushe, ya ri ota. Me ya faru ? Bata iya amsa shi ba, sbd yanda cikin nata ya ara mur awa fiye da da, tuni idanunta ya kawo ruwa, azabar da take ji yanzu tafi gaban kwatance, bazata iya cewa ga yanda take ji ba sbd yanda cikin nata ke mata, Tafida ya ri ota da kyau ya dawo da ita jikinsa yana fa Miriam!, Miriam!, look at me! yar ta iya aga jajayen idanuwanta ta kalleshi, nan take ya gano abinda ke faruwa, ba a kanta hakan ya fara faruwa ba, ya faru akan Daadi, Neha, Fulani, Mairama harda Me Martaba ma. Kin saka wani abu a cikin sob'on ? Maryama ta ri e gaban rigarsa gam, sai gumi take duk da sanyin gari dana acn dake parlon, jikinta sai rawa yake, ji take kamar za'a zare mata ruhinta ne, har wani fis-fisga take. yar ta iya gya a masa kai, ya girgiza kansa cike da tausayawa, ba sai ta fa a masa ba, yasan inda ke mata ciwo tun da abun shansa ya yi ba shafawa ko sha a ba, dan haka ya ora hannunsa akan cikinta, ya lumshe idanunsa, sannan ya bu e Maryam tana ganin yanda wayar idonsa ta yi ja kamar last time. Sai kuma ta kalli hannunsa dake kan cikinta, wani haske wajen da ya ora hannun nasa yake, kuma a hankali a hankali ciwon ke raguwa, ya sani yau shine zai azabtu tunda har ya janye ciwon, kuma ya yarda da gwara ya azabtu da ace yana ganinta ita tana azabtuwa garin arin cetonsa. Kamar an zare mata aya haka Maryam taji ciwon ya auke, kamar kuma aukewar wutar nepa, sai sau e ajiyar zuciya take tunda Maanmu ta kawota duniya batajin ta tab'a cin karo da azaba makamanciyar wannan. Har yanzu a cikin jikin Tafida take, a hankali ta aga kanta ta kalli fuskarsa, shima ita yake kallo, jikinsa ya ara janta sosai ya rungumeta, Maryam taji wani abu na yawo akanta, kamar tana shawagi a sararin samaniya, taji kamar tana a cikin garden in gidan, iskar wajen me da i tana shiga hancinta, tajita a wata duniya da ban. Miriam why ?, me yasa kika yi hakan ?.... Muryarsa ta fito cike da damuwa. Ni haka nake wifey, you better leave me, na fa a miki koda guba aka saka min a abu to ba ya cina, saide ya koma jikin wanda ya min abun, haka asiri da addu'a , Fulani ta gwada, Daadi ta gwada, Neha ma ta yi, haka Me Martaba, duk wanda yayi arin bani addu'a to shi zai gamu da ciwo, idan sha na yi, to mutum zeyi ciwon ciki, idan kuma sha a na yi wanda ya bani zeyi ciwon kai, idan kuma na shafawa ne a duk inda na shafa a jikina nan ne ze yi ciwo a jikin mutum, wifey ciwo na gaske bana wasa ba, bana so ko wa ya azabtu, bana so wani abu ya sameki a sanadiyya ta Miriam Sai kuma ya saketa yana kallonta, har yanzu a galab'aice take, dan ga idanuwanta nan kamar zasu lumshe Stay away from me Miriam, i am monster Miriam! *Da misalin karfe 11:00pm* Maryam ce kwance akan gadonta, gaba aya tunanin abinda ya faru azu ya hanata bacci, akai-akai take kai hannu tana share hawayen dake zubo mata, yanzu ita bata san me ya kamata tai masa ba, yana bu atar temako, to amma yaya zatayi ?..... Wani irin gurnani taji yana fitowa daga akin dake ma otanta, a firgice ta mi e zaune,. Can kuma sai taji ihu, taji abubuwa na fashewa, sai kuma arar Eshaan, daga inda take taji yanda ya bugu da kasa. Ta rintse idanunta wasu sabbin hawaye na zubo mata, haka bige-bige da Shure shuren yaci gaba, ga gurnani da take ji kamar na zaki. Gani tayi zaman nata ba zai iyu ba, dan haka ta mi e taje ta auto alwala ta shiga mi awa Allah kukan ta, dan tasan shi ka ai ne zai masa magani. UCHENNA POV. Allah ya tsine maka Uche Yesu baze tab'a saka maka albarka ba Na tsine maka uchenna A hankali ya kai hannu ya shafa sumar kansa, yayinda kalaman mahaifinsa wanda yake furta masa su a mabanbanta lokuta ke dawo masa cikin tunaninsa. Zaune yake a cikin motarsa ya jingina da kujera, motar na parker ne a compound in gidansa, ofar motar ta inda yake a bu e take, yayinda iskar da ke ka awa take shigowa cikin motar, a lokacin arfe tara saura, kansa ya aga sama yana kallon saman motar tasa. Kace bazan tab'ayin albarka ba Baba, gashi nanyi, kace bazan tab'a samun abinda nake so ba, gashi na samu, kace min ni tsinanne ne, Abba kuma kullum cikin sakamin albarka yake, kana gani ko ?, kana ganin yanda nake ci gaba a rayuwata, abba gaba aya abubuwan daka fa a basu faru ba, wanda Allah yasa ADDARA TA SO a kaina sune ke faruwa Sai kuma ya arashe da murmushi, mi ewa zaune ya yi yana kallon ofar entrance in gidan nasa, wai yanzu Hanam ce ciki, Hanam ce a cikin gidan, kuma a matsayinta na matarsa, me yafi wannan da i ?, saide kuma duk da haka yana cikin shakkun yanda zata karb'eshi, bai sani ba, wata ila tace bata sansa, ya saketa ta koma gidansu, sai kuma yaji gabansa ya fa Ya fito daga motar da sauri, ofar motar ya rufe sannan ya shiga cikin gidan, babu kowa a parlo dan haka yayi sama, ofar aya daga cikin akunan gidan yaga a bu e kuma yaga wan akin a kunne, hakan ke nuna masa cewar tana ciki. Ta maza ya yi ya dake, ya shiga taku har zuwa ofar akin, a bakin ofa ya tsaya yana kallonta, duk da ba fuskarta yake kallo ba, dan ta bashi baya. Wata ba ar tank top ce a jikinta, sai farin cuffed trouser, gashin kanta paker a bayanta, afarta sanye da crocs farare. Kayan Arya data taho dashi take shiryawa a cikin wata chest drawer, Gaba aya ta fawwala Allah lamuranta, dan abinda ya faru azu ya bata mamaki, taya Abba zai aura mata Cristian, kuma bama haka ba wai har su Baba goyon bayansa suke, wannan wata iriyar rayuwace?, dan anaso ta yi aure ai ba sai an aura mata Cristian ba, ko jabeer ya i aurenta sai ta nemo wani da ban. azun bata iya cewa komai ba sai tashi da tayi ta fice daga parlon, kanta na juyawa, ga wani duhu daya mamaye kafofin ganinta. Kamar yanda abba ya fa i, ita bazata tab'a bijire masa ba, tundade aurenta da Cristian yake so to za ta yi ha uri ta zauna da shi, amma babu wani abu da zai shiga tsakaninsu, ita matarsa ce shi mijinta ne, kuma suna rayuwa a gida aya, shikenan, bayan hakan kuma bata jin akwai arin wani abu. Motsin takun dataji a bayanta yasa ta waiga, Uche ta gani yana nufar inda Arya yake zaune yana wasa, taci gaba da binsa da kallo har ya auki Arya in, da ace wani zai fa a mata cewar za ta iya auren Uche, da ta aryata shi, koda a mafarki bata tab'a kawo hakan ba. Itafa sam bata tab'a san Uche koda da second aya ba, tana ganinsa a matsayin wani mutum da ban ne, bashi ma da matsayi a wajenta ko ka an, kawai ta auki aurensa ne a matsayin YADDA KADDARA TA SO. Sannu da zuwa Yauwwa Ta amsa masa tana juyawa taci gaba da jera kayan dake hannunta, bayan haka bata ara cewa komai da shi ba, har ya gama yi wa Arya wasa bata ko kalleshi ba, shi dan kansa ya aje Aryaan in sannan ya kama hanya zai fita. Zanci gaba da aikina, fatan Abba ya fa a maka Ya tsaya cak, sannan ya jiyo ya kalleta, wasu kayan take jerawa a wani basket, ko ka an ba shi take kallo ba, amma yasan maganar tasa ce. Babu matsala, zaki iya ci gaba Yana kaiwa nan ya arasa ficewa. asa ya sau a ya dudduba gidan kamar wani ba onsa, yana dubawa yaga irin kayan da ya kamata ace ya aro a gidan. MARYAM POV. Zaune take a parlo tana jiran fitowar Tafida dan yazo su fita, yau