Sashe 26
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Babin yau sadaukarwa ne gareki Maman Eman* *BABI NA GOMA SHA BAKWAI (17)* HANAM POV. Hanam ce kwance akan gadonta, daga gefenta kuma Arya ne zaune yana wasa, waya ce kare a kunnenta, tayi shiru tana sauraron matar dake i irarin cewa itace mahaifiyarta. Wai mahaifiyarta?, matar da tun da tasa afa ta bar nigeria kusan shekara ashirin da biyar bata ara waiwayowa ba. Taje ta can ta ha a wani sabon iyalin, ta manta da arta dake nan cikin wani hali, hatta da date of birth in yarta tata ta manta, tana da jika amma bata sani ba. Da ta ga hotonsa akan dpn Hanam in ta tambayeta waye ?, Hanam in tace mata anta ne, kuma bata ara cewa komai ba, bata tambayeta ba shin aure tayi ?, tsintar yaron tayi ? ko kuwa. Babu aya data tambaya daga ciki. kuma sai tayi shekara bata kirata ba, itama kuma Hanam in bata kiran nata sai de idan ita tayi niyya ta kira. Dan ta tica ta fa awa kanta cewar bata dariya mahaifiya. Izan shu an shaglik ? (To yaya aikin ki ?) Muryar matar wadda daga muryarta zaka tabbatar dacewa balarabiya ce, ta fito daga cikin wayar, sai da Hanam ta wani jujjuya idonta sannan tace. Kullu tamam..... kaif waladik? (Lafiya alau, ya yaranki ?) kullun mnah, am ya sallumu alaiki (dukansu lafiya, sun cema suna gaisheki) Muryarta ta fito da fara'a, taji da i an tambayi yaya lafiyar yaranta, Hanam ta mi e zaune tana cire wani zare a kan Aryan Biya'ar funi shi ? (sun sanni ne ?) Saida tayi dariya sannan ta amsata Hinin biya'arfuki kitir (sun sanki sosai ma kuwa) Hanam ta gya a kai. Ibni bi hajati, salam ana yana bu a tata, sai anjima) Oh ana asfe, kifu ibnik ? (Ohbyi ha uri na manta, yaya an naki yake?) Ta manta ?, wai ta manta, taya za'ayi uwa ta manta da cewar yarta tanada ana?, ko da yake ba wani abun mamaki bane, hakan zata iya faruwa, tunda uwar an ma manta ta ake, ai ba lefi dan an manta Huwa mih, bitasil ma'ak ba'adain (Yana lafiya, zan kiraki daga baya) Kuma bata jira cewar ta ba ta kashe kiran, kuma bawai dan Aryaan in na bukatarta bane, wayarce ta isheta, komawa tayi ta kwanta tana kallon Aryaan, yana juyowa ya kalleta suka hada ido, his blue eyes ya tuno mata da shi. Ta kawar da kanta gefe, a lokacin da shima yaron yaci gaba da buga motar wasan dake hannunsa, kuma jiyowa tayi taci gaba da kallonsa, wani abu na mata yawo a ka, tunanin shekarun baya suka su shiga dawo mata, wa anan shu ayen idanuwansu. ofar akin aka wasa, dan haka ta mi e zaune, Abba ne ya bu ofar ya le o da kansa. Kuma tasan babu me mata hakan sai shi, sai kuma Rafi'a ar gidan Hajjo, dan Allah ya ha a jinin yarinyar da Aryaan, tana shigowa akin idan Hanam in tana gida, kuma itama bata hanata aukarsa. Abba Ta kira sunansa bacin ya shigo akin Na'am, Bannute (Babu girl) Ya fa i yana kallon su ita da Arya, bayan ya tsaya kusa da su. Ki shirya jibine tafiya haku Ai kuwa gwara da ka tuna min, dan na manta, tare da sauran yaran gidan zamuje ? Eh mana, ba an uwanki bane ? Nima bance komai ba fa, zan tafi da motata ne To shikenan..... Kai atoto bakayi bacci ba ? rashe yanawa Arya wasa, Hanam ta yi dariya, irin wadda take a duk lokacin da aya daga cikin su yake tare da ita. Wasa ya ke, kace Abba sai ka fara bacci zanyi Idan ya yi magana ai guduwa zanyi Yayi maganar yana aukansa, gaba aya suka saka dariya. TAFIDA POV. ofar akin Maryam ya dosa, kuma tun kafin ya wasa ya tsinkayi muryarta tana karuntun ur'an, yaji wani dummm, idonsa yayi duhu, kamar ana so za'a zare masa ruhinsa ne, yaji kamar wani abu ne zai fita daga jikin nasa. Yayinda a can cikin wani rami, wata wani ba in haya i ya shiga yawo a cikin kwalbar, yana girgiza kwalbar. Gara ya bu ofar ya dakatar da ita daga karatun kafin ransa ya fita gaba aya, irin wannan yanayin yake shiga a duk lokacin da zeyi sallah, daga ya tada kabbarar harama zaiji wani yifff, kamar abu ya fa o daga jikin nasa. Sai kuma yayi sallahr cikin nutsuwa, yanajinsa sakayau, yana jin tabbas wannan shine, shine yake controling kansa ba wani ke controling insa ba, Sannan daga yace assalamu alakum na sallamar da sallah, wannan abun zai fa o masa a ka. Sai yaji kamar wani dutsene ya danne shi, kamar an ora masa wani abu akan nasa, kamar wani ke controling insa. Kuma a kullum a cikin irin wannan yanayin yake, sai de idan sallah zaiyi. Ya kawarda ko wani tunani dake kansa ya bu ofar kansa tsaye, shi tunda ta zo gidan bai ara shiga akin ba sai yau, bai ganta a cikin akin ba, kuma dama ba daga nan yake jin sautin ta ke fitowa ba. Yau cike da farin ciki Maryam ta tashi, dama ita bata saba baccin safe ba, dan haka tana tashi ta shiga yin aikace-aikacen ta data saba, ta gyara ko ina. Sannan tayi girki me sau i, taci nata ta aje masa nasa akan danning kamar yanda ta saba, taga launch box har guda biyu a kayan kitchen in, dan haka ta zuba musu cake da meat pie in da ta yi. in daya bata kuma ta saka a cikin waya daga cikin jakukunan da fulani ta bata, sbd idan ta dawo daga makaranta zata tsaya a super market in ta yi siyyaya, yau zata huta da zaman ka aici, wata ila ma sanda zata dawo gida shima ya dawo, dan haka ka aici ya are. Bayan da ta gama duk abinda za ta yi sai tayi wanka ta saka abaya a cikin kayan wajen Fulani, ta dauki aya daga cikin hijabanta ta saka, ta zauna a akinta tana jiransa. Sai kuma taga da zaman banza ai gwara ta an tab'a tilawa dan ta an jima ba ta yi ba, ga azumin alhamis da litinin da take shima ta dena, ta anyi tsaki ka an tana mitar sakacin da ta fara, kuma ta udirce a ranta a cikin satin nan zata dawo da yin aziminta. Bataji shigowarsa ba, sai da taji takunsa, da kuma amshin turaren sa, zaune take a balcony akan wannan kejarar me kamada lilo, ta dakatar da karatun a lokacin daya karasa shigowa balcony din. Kuma a lokacin ne wannan haya in ya kwanta a asa, kwalbar ta dena girgiza. ewa tsaye tayi tana gyara zaman hijabinta, Allah ya temaketa yasa dashi a jikinta, kanta a asa ta gaisheshi dan yace ta dena tsugunnawa har asa idan zata gaidashi, kuma kwata-kwata basu ha u ba tun jiya da daddare. Ya amsa mata kadaran kada han, kamar yanda ya saba, fuskarsa babu fara'a bare walwala, ita tarasa meke damunsa haka. Kin shirya ? Muryar sa me zurfi da taushi ta tambaya. Eh na shirya Bai ce komai ba ya juya yana tafiya, Maryam tabi bayansa da kallo, kamar yanda ta san shi inde zai fita manyan kaya ne a jikinsa, yau wani yadine me kyau a jikinsa black color, hular kansa ma akwai ratsin ba Haka takalminsa, ita kam ri on al'adar mutumin nan na bata mamaki, yanzu wa anda suke hausawan ma gaba a ba basa ri e al'ada kamar haka, bare shi da ya kansace ruwa biyu. Cikin akin itama ta komo ta aje ur'anin a kan wata chest drawer, sannan ta auki jakar data saka ku in nan a ciki da wayarta, itama ta fita. A motarsa irar Audi suka fita, Maryam kam yau tana cikin farin ciki, dan tunda tazo garin wajen sati aya da kwanaki bata tab'a fitowa daga block insu ba sai yau, kuma ba su yi wata doguwar tafiya ba suka isa makarantar. Komai shi ya mata babu abinda ta yi, kuma taji da i, da i sosai ta ji, dan hakama tun yanzu take tunanin abinda zata dafa masa idan ta koma gida, duk da ta koma baya abun bai dameta ba, aide zataci gaba da karatun. Miriam Muryar Tafida ta fa i yana kallon Maryam yayinda suke tsaye a jikin motarsa, dan tafiya zaiyi ita kuma yau zata fara shiga aji, bata amsa ba sai agowa da tayi ta kalleshi. Kasa jurewa kallon idonsa ta yi sbd sun mata tsauri da yawa. Shi ma be san me yasa ya kirata ba, kawai de yaji baya so su rabu, baya so ta tafi sautin bugun zuciyar tata ya yanke masa. Launch box in hannunta ta mi a masa. Miye wannan ? Meat pie da cake Ya tuna yanda ya ana na jiya, kuma yasan cewa shine wannan ta zubo masa, sai kawai ya karb'a still yana kallonta. Meri aakho ka tara hai tu Miriam kuma yana gama fa in hakan ya bu e motar ya shiga ya tafi, Maryam ta tsaya a wajen kalaman na maimaita kansu a kwakwalwar ta, ita bata jin indianci, amma tana kallon fina-finan india, kuma ta an san wasu abubuwan, amma wannan kalaman daya fa a mata babu aya data gane, sai de ta ri e su gam a kanta, kuma zata tambayi Google me kalaman suke nufi. Tafida ya shigo cikin corridorn da zai sada shi da office insa bayan ya fito daga elevator. Wasu nurses ne suka gaida shi, ya amsa musu, kuma bayan ya wuce sai yaji suna wata hira data auki hankalinsa, dan haka ya motsa kunnensa yana ci gaba da tafiya. Ke naji an ce wai yayi aure ayar ta tambaya Eh mana, yayi aure kuma ance wai da yaje garinsu aka aura masa ita Kenan itama ba'indiyar ce ? Eh to bana ce ba, tunda ban ganta ba, kuma ai kinga yana saka kayan hausawa, wata ila hausace Uhmm, ai ko idan ar masifar nan ta sani za'ayi bala'i Wa kenan ? HELEEN mana, ni bana