Sashe 55
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muhammad........ ar rahmatun lil alamin ta shiga playing, alamun de itace next in, Maryam ta koma da baya ta jingina da jikin kujera tare da lumshe ido, tana san wa in Mahir Zain. Tafida ya yi wani guntun murmushi yana ci gaba da tu insa, Neha ce ta fa o masa a rai, dan itace take masa irin wannan, a duk sanda zasu yi tafiya a mota inde zai saka wa a to sai ta sauya masa. Sallalahu ala katimul anbiya_ _Muhammad, Muhammad_ _rahamatull lil alamin_ _rahmatul lil alamin Fatar bakinsa ce take so ta motsa wajen bin salatin, amma ya kasa, shida yi wa fiyyayen hallita salati sai a cikin sallah, baya istigfari bare yabawa Allah, wannan na aya daga cikin abubuwan da kansa ya ji kamar shi me lefi ne a wurin Allah, duk da yasan cewa ba shine ya orawa kansa hakan ba, amma yana jin babu da i sam. Yanata sa e-sa e har wa ar ta are, wata ta shigo, still itama ta Mahir Zain in ce. I Praise Allah for sending me you my love_ _you've found your home it's here with me_ _And I am here with you_ _Now let me let you know..... Siririyar muryar Maryam ta shiga maimaita wa ar amma a hankali, tana yi yanda Tafida ba zai ji ba, a zatonta kenan, yau mutumin dake jin bugun zuciyarta ma har wa ar da zata yi da bakinta ce ba zai ji ba ?. Kuma yaji in, sai shi kuma ya shiga rera wa ar a fili ta yanda za ta ji shi. Finally now I've found my self, i feel so strong_ _Yes everything was changed when you came along oh oh_ _And there's a couple of words i want to say..... Ita kuma ganin hakan yasa ta yi shiru tana sauraronsa. Daga haka har suka araso cikin Alaro city, ba gida ya nufa ba, sai ya nufi makarantar su Maryam, a inda ya saba tsayawa ya tsaya, sannan ya kai hannu ya kashe wa ar Golden hour ta JVKE dake playing a lokacin. Ya fuskanci Maryam, wadda itama ta juyo ta kalleshi, idonsa manne da sun glasses ta lura da yana yawan san saka ba in glasses, ko kuma sbd idon nasa na sauya kala ne ?, Oho. Gira aya taga ya aga mata alamun miye?, sai ta girgiza masa kai, ta kai hannu zata bu e motar amma sai ya danna lock. Ta juyo tana kallonsa, taga yama juya ya jingina da jikin kujera tare da har e hannayensa a irji. Zan fita ne fa.... Sai ya ago daga jikin kujerar, ya juya seat in baya na motar, ya auko jakarta da wata leda, ya mi a mata jakar tare da fa Ga jakarki ta makaranta Maryam ta anyi murmushi tana dafe goshinta, shaf ta mance, kawai de da za su taho daga asibitin yace mata makaranta zai kaita tunda suna da exams. Sai Tafida ya ara mi o mata ayar ledar. Wannan kuma abinci ne, ki tabbatar kinci shi da rana, jiya ina sauri ne shi yasa ban auko miki lunch box inki ba, kuma bayan kinci abincin ki sha magungunanki, suna cikin ledar su ma, and na rubuta miki yanda zaki sha kowwanensu Maryam ta karb'i ledar, anzu kafin su bar asibitin ma saida yasa ta taci abinci, sannan ya auko ku in da ya saba bata a kullum ya kamo hannunta ya anka mata yana fa Wannan kuma ku in kashewarki ne Maryam ta janye hannunta daga cikin nasa, ita fa har yanzu kullum idan ya bata tarawa take, dan ba komai take siya da ku in ba, sai abinda baza'a rasa ba, duk abinda take bu ata sai dai idan bata kirashi ba, amma daga zarar zata kirashi ta sanar masa ko baya gidan zai saka Devid ya kawo mata. Nagode Shona (Sweetheart) Tafida yaci gaba da kallonta kawai yana jin wani abu da bai san sunansa ba na yawata a zuciyarsa. Wifey Umm! Sai kuma ya yi shiru dan bashi da abin fa Am ka cire min canular nan Ta fa i tana nuna masa canular, kansa ya girgiza mata. A'a ba yanzu ba, idan anjima zan miki wata allura Bata ara cewa komai ba, shima kuma baice in ba, ya bu e mata motar, har ta bu e motar zata fita ya kuma kiran sunanta, ta juyo. Kuma tana juyowar bai jira komai ba, ya saka hannayensa biyu ya tallafo fuskarta ta ko wani b'angare, sannan ya kara fuskarsa a kan tata, suka shiga musayar numfashi. Maryam ta rintse idonta tare da matse leda da jakar dake hannunta, wata ila Tafida yana so ya kaita kushewarta ne, nan take jikinta ya auki zafi, kamar me shirin kamuwa da zazzab'i, sannan wani sanyi ya shiga ratsawa ta jijiyon jikinta, kowace gab'a ta jikinta ta shiga rawa. Miriam, i am nuts about you Cikin wata arama kuma kasallaliyar murya ya furta hakan, Maryam ta shiga cikin walwarta ta yi shawagi ko zata nemo sunan wannan abun dake faruwa da ita, amma bata samo ba, kuma kafin ta dawo daga neman abinda ta je. Tafida ya karkatar da kansa gefe ka an, hancinsa ya dawo gefen nata, sannan leb'ensa ya sau a a kan nata, kuma beyi wata-wata ba ya yi kissing lips inta, kafin ya yi bakin nata duka. Sannan ya saki bakin nata ya ja baya yana sakin fuskar tata, ya koma yana zauna da kyau a kan kujerarsa, Da sauri Maryam ta juya masa baya, Wata kunya da taraddadi da kuma ru ani suka lillib'eta a lokaci guda, kuma ko sakan biyar bata ara a motar ba ta yi fit!, ta fice. Har ta b'ace masa da gani yana kallonta, sannan ya dawo da baya ya kwanta a jikin kujerar motar, ya lumshe idonsa yana tura sumar kansa baya, ya furta abinda ya saba furtawa a yawancin lokuta. Hai fagban! (Oh god,!) Wani abu yake ji a kan Maryam wanda bazai iya kiransa da so kawai ba, wannan abun yafi arfin so, for the first time a rayuwarsa ya ha a baki da wata mace, abune da koda wasa bai tab'a sanin ya yake ba, bai tab'a yi ba sai yau, yau inan kuma ba da kowa ba, sai da Miriam insa, halalinsa, mallakinsa. Maryam na tafe ne kawai amma bata san ina take shiga ba, dan gaba aya hankalinta ya tafi can wata uwa duniya. Hannunta na dama wanda yake ri e da jakarta ta ago sannan ta mayar da jakar hannunta na hagu, wanda ke ri e da ledar abincintabda magani, ta ora na daman akan lips inta, tana jin labarin kiss, amma bata san ya yake ba sai yau in nan, yau dl in da Tafida ya mata. Tafida ?, kiransa ma kawai da tunaninta ya yi ta ji wata uwar kunya ta lullub'eta gaba aya, goshinta ta daka, wata ila hankalinta ya dawo jikinta, ta fuskanci abunda ke gabanta. Duk jikinta ya yi tsami, dan akwai sauran ciwo a jikinta, domin ko wuyan nata a age yake, kawai dai babu ra i irin na jiya ne, sai ciwon kan da take ji, kuma shi tun bayan da wannan mara'imanin ta buga mata shi a bango yake mata ciwo har yanzu. Wait, wait!, wait!, wacece ita ?, and me yasa ta mata haka ?, kuma Fidar Yara yace shine silar abinda ya sameta, me yasa ?, tana san sani, tabbas tana so ta sani, Sai kuma ta ture kowani tunani a sanda afafunta suka tsaya a ofar ajinsu, tasan yau exam zata bata wahala, dan bata yi karatu ba. Sai da ta ha iye wani abu sannan ta saka afarta a ajin. _________________ _Yau ban da ta cewa, dan haka na yi nan _Yo a har kullum de ina me muku godiya, sannan kuma ina so na baku ha uri, game da rashin turowa babin yau da wuri, bana jin da i ne, dan mura ta takura min, Nagode -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da wannan babin gare ka Ahmad, me sunan baba, naji sau on gaisuwa ina godiya* *BABI NA TALATIN DA SHIDA (36)* *Nnamdi Azikiwe International airport, Abuja* Hanam da Haris ne tsaye a jikin wasu kujeru, yayinda Masarrat, Salwa, Al'amin da kuma Khalil wanda ke ri e da Arya suke tsaye daga kusa da su suma. Yau sati biyu kenan da rasuwar Abba, dan haka Masarrat tace su yau zasu koma, kuma tare da Arya zasu tafi, dan Hanam in ta yayeshi, kuma su Al'amin ne suka ri a mata magiya kan ta bari su tafi da shi, babu yanda za ta yi haka ta amince musu, ita fa tunda Abba ya rasuma jifa-jifa take ganinsa, rabonta da ta auke ke shi kuwa tun ranar da Abban ya rasu. Amma shi ko a jikinsa harkokinsa yake, bama ya nemanta. Idanuwanta ne suka cika da walla sanda suke mata sallama, dan haka ta rungume annen nata su duka uku, wanda ta fara sabawa da su a sati biyun, sannan ta shafa kan Arya, bayan ta sumbaci kan nasa, ta mi a hannu domin ta auke shi, amma sai ya juya kansa yana shirin saka kuka, ido waje tace. Aryaan hai amma (Aryaan amma ce fa) Shifti ?, iltillak innu huwa biddu yana wu bas (Kin gani ba ?, ai na fa a miki cewar mu yake bu ata kawai) Hanam ta dunguri kan Al'amin dake wannan batun. Bari kiga Cewar Haris yana mi awa Aryaan in hannu, da dariyarsa kuwa yaje wurinsa, gaba ayansu suka saka dariya. Wato nice baka so kenan ? Hanam ta fa i tana kallonsa. Muna makara kuzo mu tafi Masarrat ta musu maganar cikin harshen larabci, Haris ya mi swa Al'amin Aryaan, Hanam ta rungimi Masarrat sannan suka juya suna tura jakukunan su, Hanam sunyi da Masarrat in akan zataje Egypt taga 'yan uwanta na can, daga nan saita dawo da Aryaan. Haman ta share gajerar wallar kewar Aryaan da ta sau o mata, bata tab'a nisa da shi irin haka ba, a koda yaushe yana tare