← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 84

Sashe 36

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta yanda zata rama wula ancin da aka mata. Kuma ya tausaya mata lokacin, dan haka ya yarda ta zauna a dabar tasu, a kowani aiki ita yake orawa har tazo ta shahara a daba, yanzu kuma sam ma bata jin maganarsa yanda taso haka take abunta. Tunda kin riga kin yanke hakan kuma miye na wani kirana, ai wannan sanar dani kike ba izini kike nema ba Ta sosa kanta ka To zan ora laku akan aikin, zan dawo jibi, kewar masoyina nake, ina san na ganshi Bai ce mata komai ba ya kashe wayar. Ta koma ta ara jingina da jikin kujerar tana murmushi domin tinawa da sahibul albinta da ta yi, ta lumshe ido tana tuno ranar da ta fara ganinsa. Ranar fa a sukayi da wata daba, har aka harbeta a hannu, shine su laku suka kaita st. Nicholas hospital. A nan ta fara ganinsa, domin shine ya ke kula da ita a asibitin. I am coming for you my ESHAAN Kasan Allah sai ka siya mata cewar Khabir yana kallon Tafida, yayinda suke tsaye a cikin Admiralty mall lagos, dawowarsu kenan daga asibiti, yau motar Khabir in tana wajen gyara shi yasa Tafidan ya auko shi. Kuma suna hanya yace su tsaya yau Valentine's day yana so ya siyawa matarsa kyautar da zai bata, da suka shiga ciki ne yace Tafida ma sai ya siya. Wai dole ne ?, ai ba dole bane! Dole ne mana, dan Allah ka siya mata, wallahi za taji da Ya karkatar da kai gefe yana kallon baskert in da ake ce masa ya siya, sai kuma ya dawo da kansa dai-dai sannan ya gya a shi a hankali. Nagode nawan, ni zan biya ku in ma Kuma daga haka ya aukar musu basket biyu, sannan suka fita bayan Khabir in ya biya. Saida Tafida ya kaishi garejin da ya kai motar tasa gyara sannan ya tafi gida, dan an gyarawa Khabir din motar tasa. Ya tarar da go slow a hanya, hakan ya haddasa masa makara wajen dawowa gida. Tunda ya sako motarsa cikin Alaro city, ya tsinci kansa cikin irin yanayin daya saba, duka damuwa da gajiyar daya baro wajen aiki dasu ya nemesu ya rasa. Da haka ya isa cikin gidan nasa, parking ya yi sannan ya bu e motar ya fito, ya zagayo gidan baya ya bu e, ya tsaya yana kallon basket in dake aje a wajen, kamar me nazarinsa, sai kuma ya kai hannu ya auko shi, yaji shi da nauyi, dan haka sai yasaka karfinsa. ofar parlon ya tura sannan ya shiga abinda idonsa ya fara gane masa shine, Maryam ta taka kan coffee table in dake tsakiyar parlon tana aikin goge saman tv stand, ba wannan ne yasa yake kallonta ba, yau babu hijabi a jikinta, tun ranar da suka zo garin lagos bai ara ganinta da hijabi ba sai yau, wata ba ar dolman dress ce a jikinta rigar bata sau ar mata har asa ba iya karta singalinta, sai farar hula a kanta,bil ha i da gaskiya take aikinta, da alama ma bata san ya shigo ba. Ear piece ne a kunnenta, tana sauraren littafin Fulani wanda abokiyar hira ta karanata, ko ka an bata gajiya da sauraron littafin, bayan ta gama girkin darenta ne taga har lokacin dawowar Eshaan bai dawo ba. Dan haka ta dawo parlo ta zauna tana kallo, tana jiran lokacin shan ruwa ya yi dan yau azumi take Sai taga kamar saman Tv stand in ya yi ura, sai ta shiga store ta auko wata duster da take goge-goge da ita a gidan, taje ta tsaya a wajen zata goge, bisa ga mamakinta sai taga tsayinta bai kai ba, dan haka ta sauke vase in dake kan coffee table in parlon ta janyoshi zuwa wajen, kasan cewar ba glass bane shine ta taka shi take goge wajen. Miriam! Ya kira sunanta da arfi, ganin bata ji iran da ya mata da farko ba, Razana ta yi wadda ta haddasa mata zamewa daga kan coffee table in, ta riga ta gama sadda arwa cewa ta fa o kasa, wata ilama ashin bayanta ya karye, ko kuma ta gur e, gabanta banda matsanincin bugu ba abinda yake, kamar zuciyarta zata fito fili dan tsoro. Saide kuma abinda take zaton bai faruba, jinta kamar tana yawo a iska yasa ta bu e idonta a hankali kamar me tsoron ganin wani abu, sai ta ganta ita ba a asa ba ita ba a sama ba. Ta kai dubanta bakin ofa, taga Tafida ya aga hannayensa duka biyu a saitin inda take, hakan ke nuna mata cewar shine ya ri eta, kuma har yanzu abinda take ji a kunnenta na playing, hannu ta kai ta cire air piece A lokacin kuma tafeedah ya araso dai-dai inda take, kuma har yanzu hannayen nasa na a setin inda take, yana srasawa kusa da ita beyi wani tunanin ba ya ri ota dukanta. Maryam ta ri e gaban rigarsa gam, sbd abinda take ji akanta, a ri e take a hannunsa amma ji take kamar zata fa i, kamar bai ri eta dai-dai ba, tana ji kamar gravity ne ke janta zuwa asa, itafa bazata iya jurewa wannan kusancin nasu ba, kusan ta yi yawa. A hankali Tafida ya sau e ta kan afafunta, hannunsa kan waist inta, ita kuma hannunta duka biyu akan gaban rigarsa, a dai-dai inda ya ora hannunsa yake jin abu kamar beads haka. Sai ya yi saurin janye hannun nasa itama kuma Maryam ta auke nata hannun daga jikinsa. Are you okay ? hmmm Ta amsa a hankali, hannunta aya ya kamo ya jata ya zaunar akan kujera, shima ya zauna a gefenta yana kallonta. Tunani yake yanda za tayi idan ya fa a mata abinda ke ransa, yana da tabbacin bazata so hakan ba. Kawar da ko wani tunani ya yi, ya kai hannunsa setin inda aton basket in nan yake, basket in ya taso ya sau a gabansa, yakai hannu ya auka. Sai kuma ya kafa inda-inda, yama rasa me zaice mata, to wai yace mata me ?, shifa ko a da ba budurwa gareshi ba, sau aya ya tab'a yin budurwa, lokacin yana india, kuma bayan ita bai kuma ba. Itama in rai ta b'ata masa har ba in ruhinsa ya shiga jikinsa taga abinda yake, tun daga ranar ta guje shi. Ganin yanda yake motsi da bakinsa da kuma yanda yake inda-inda ya bawa Maryam dariya, tasan cewa yau Valentine's day, dan taga yanda yau an mata da samari suke ta shagalin ranar a makaranta, kuma abun ya burgeta sosai, bata auka cewa zai kawo mata ba itama. Kunshe dariyar ta shiga yi, harda saka hannayenta ta dafe bakinta, amma dariyar sai da ta fito, tashiga kyakyakya tata kuwa kamar bazata dena ba. Wato ni kikewa dariya ko ?, ya tambaya a zuciyarsa, a ransa yayi kwafa, sannan ya lumshe idonsa, a hankali ya bu e, take wayar ta sauya kala zuwa ja, ya an bu e bakinsa ka an, fi ar nan ta sau Wata uwar zabura Maryam ta yi zata gudu, yayi caraf ya ri e hannunta yana fashewa da dariya, dariya yake sosai kuma har yanzu idonsa yana jan, fi arma bata komaba, kuma yana dariyar hannunsa ri e da nata. Tunda take bata tab'a ganinsa yana dariya ba, murmushi ma sai ta irga sanda ta ganshi yana yi, dariyar kuwa ta masa kyau, ta ara bayyana kyansa na asala. Itama kuma sai abun ya bata dariya, suka shiga yin dariyar tare Tafida harda yarfewa hannu. Kafin ya tsaya yana kallonta, fi ar ya maida amma wayar idon tana nan a ja. Gashi wifey, happy Valentine's day Ya fa i yana mi a mata basket in, Maryam tana murmushi tasa hannu ta karb'i kyakyawan basket in, ta shiga fito da kayan ciki tana gani, nisha i take ji ta ko ina na ratsata. Babu abinda yafi burgeta sai teddyn da taga a ciki, teddy bear ne pink color, taddyn ya mata kyau, ta tuna sanda ta yi ta santin wata teddyn Badar, wadda aliyu ya kawo mata. Ga chocolates kala-kala a ciki, wasuma bata tab'a ganin kalarsu ba, abu na biyu daya ara burgeta shine wani farin kwali data auko, tana bu ewa taga, peach cat ears head phones, taji kamar tayi fifike ta tashi sama dan da i, abun na burgeta tana ganin irinsa a tiktok. wani an card ta auko a asa, rubutun ciki ta shiga karantawa a zuci. _'i want to thank you for always being for me whenever I needed someone to complain to, whenever I needed someone to talk to, when i was at my lowest, whenever i needed soothing words, you are always there for me despite the distance._ _if i am to gather al the words on earth, it ain't to enough to tell you how much I LOVE YOU, Thanks for choosing me as your life partner, HAPPY VALENTINE'S DAY MY LOVE_. Maryam ta ago tana kallon Tafida, idanta na haskawa da tsantsar farin ciki, ta ara kai dubanta cikin basket in, abu aya ne ya rage a ciki. wani aramin akwati ne, wanda tasan cewa zobe kawai ake sakawa a ciki, amma kuma wannan yana da an tsayi. auka ta bu e taga zobuna biyu, daya na maza ne daya kuma na mata ne, amma ko wanne design insa da ban yake, kuma ko tantama batayi na azurfa ne duka. Tafeedah ya cire hular kansa yana shafa sumarsa, katin hannunta ya karb'a yana karantawa, sai kawai yayi murmushi, maryam ta nuna masa zobunan, ya yi murmushi yana karb'a, na matan ya ciro sannan yace. Na saka miki ? Ta gya a masa kai, hannunsa da bai ri e zoben ba ya kai ya kama nata sannan ya saka mata zoben, kuma kamar da aka gwada da nata, dan zoben ya zauna, maryam ta aga hannun tana kallon zobunanta biyu duka na azurfa, dayan Maanmu ce ta bata, sai kuma wannan wanda yau Eshaan ya saka mata. Tafeedah ya mika mata nasa hannun yana fa Saka min nima, kinga mu sai yau muke engagement ar dariya ta yi sannan ta kamo hannunsa nata hannun na rawa ta saka masa a na tsakiya, amma
Chapter 36 · 0% Book details