Sashe 13
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
afarsa, ya ri o wayarsa aya ya fito. Yana wannan takun nasa na izza da jan aji, har ya araso parlo na ukun, dan shi bangarensa na parlo na hu u, yayinda akunan Fulani da na Nadra yake parlo wajen na shida, kuma akwai wani dogon corridor dake ha akunan nasu. Abincin ta zuba masa, shinkafa ce fara wadda aka dafata da green beans da kuma carrot, sai kuma miyar kifi da daffafen kwai, ta zuba masa pineapple juice in da ke aje a wajen, ya kar'ba yana ci yana an danna wayarsa. Itama sai ta koma gefe tana kallo, bai tambayeta ina Fulani ba, dan yasan tunda baiganta ba to yau itace keda turaka, ya kai hannu ya tura sumar kansa baya, wadda daga asa wajen fade in ta dan taru, alamar yana bukatar aski, gashi kuma a ha ejia babu me iya askin sumarsa, ko a lagos inma yana manege ne kawai. Babu inda ake masa aski me kyau, irin wanda yake so kamar a india, idan de yaje shi to dama sumarsa alau zai dawo da ita, kuma cio8 kalar askin da yake SO. Canza mana wanna tashar mana Nadra ta juyo ta kalleshi kamar zata fasa ihu, dan serice in da take so ake haskawa a mbc bollywood, yau suna hidimar biki bata samu ta kalla ba, shine yanzu take ganin maimaici. Ayya mana hamma, ban gani bafa da yamma shikenan ci gaba dakallon ki Ya fa i yana ci gaba da cin abincinsa, dan dama kallon ba damunsa yayi ba, kawaide harufan larabcin ne suka ishi kunnensa. Lokaci na urewa kije ki kwanta Muryarsa ta fito bayan wani lokaci Bari to a gama...... Wani kallo da ya mata ne yasa ta ha iye maganar a cikinta, gashi ya kafeta da shu ayen idonsa, dan haka afarta a likafa ta auki wayarta zata tafi aki, sai ta tsinkayi muryarsa. Ki dawo ki kashe kallon Tafida bawai a fuskarsa yake da kwarjini ba kawai, hatta da muryarsa kwarjini gareta, da wuya yayi maka magana ka musa masa, dan haka ta dawo ta kashe sannan ta nufi akinta tana masa mu kwana lafiya. Sleep tight Daga haka shima ya mi e yabi bayanta, ta wuce parlon ta shiga na gabansa, yayinda shi kuma ya bu aya daga cikin ofofin dake parlon, wanda shine akinsa. A bakin gado ya zauna yanajin wani abu na taso masa, jin abun na neman fin arfinsa Yasa ya cilla wayarsa kan gado inda ayar ma take, ya dafe kansa yanajin maganganu na yawo a kan nasa kamar kullum, sai yaji gaba aya akin na juya masa. Sai kawai ya rintse idonsa yana san yayi addu'a kamar kullum, saide ya kasa kamar Kullum in, da wani irin sauri ya bu e idonsa, tuni ya sauya kala zuwa ja, wata iriyar ara ya saki, wanda ta saka bakinsa bu ewa. A hankali wannan doguwar fi ar take sau owa daga ha waransa na sama, ya fita a hayyacinsa, sam baya ashin ikon kansa, ya dawo under control in ba in ruhin nan, mi ewa yayi da sauri, Nan take afafuwansa suka rabu da asa yayi sama, sai kuma aka bugashi da bangon gabar, aka dawo da shi na yamma, kansa duka ya fashe sai zubar jini, wani irin ara da kururuwa yake, gaba aya ya sauya ya zama dodo. Nadra dake zaune a aki ta fashi da kuka, ta tashi ta kulle akinta, gudun kada ya shigo ya illa tata. Yau abun nasa yayi amari, dan glass in balcony akin ya fasa ya fita cikin wani irin tsalle wanda yafi arfin ace normal mutum yayi shi, ya ale saman rufin turakar Fulani khadija, ya saki wata iriyar ara, kamar wani zakin da yayi nasara akan wata dabbar daya farauta, kuma haka sautin arar tasa yake fita, kamar na kura ko zaki kuma kamar na gwagwan biri, yana yi yana yakushin jikinsa. Fulani sadiya dake ma ale a jikin tagar akinta ta saki wani miskilin murmushi, ta tako ta juyo zuwa cikin akin nata tana kallon Galadima. Shi in ne ko ? Muryar galadima ta tambaya Shi ne, da waye dodo a masarautarnan idan ba shi ba ? Tayi maganar a sigar tambaya, amma kuma ba tambayar bace, dan daga ita har Dan nata sun san cewa Tafidan ne Ai bazan taba barin Tafida ya zauna lafiya ba, sai naga bayan Tafida da duk abinda yake ta ama dashi arashe da wani bussashen murmushi a fuskarta. axuma na ganshi, sai wani fa i yake yana ta ama kamar wani ubansa shi ne sarki Fulani tayi wani kasaittacen murmushi Ko ubansa Tafida bai isa ba, bare shi karan a miya hakane mama, nasan zaki iya dole ne gobe na aika jakadiya taje ta amsomin wannan la anin, dan ba a bori da sanyin jiki shi yasa a kaf duniya bani da wata kamar ki Fulani tayi dariya cike da nisha MARYAM POV. Tunda suka baro event center in kai tsaye gidan Anti Fati suka wuce, ta auki hijabinta ta mayar, har wata ajiyar zuciya tayi ta nutsuwa bayan da hijabin ya rufe jikinta ruf. Anti Fati tace mata ta zauna taci abincin dare amma sai ta i, tace yau dambu sukayi a gida dan haka shi za taje taci, Anti Fati tayi orafi akan me yasa bata kawo mata dambun ba, dan inde Maryam ce tayi abinci to baya kwantai a gidansu, kamar wani abune a cikin hannunta idande tayi girki to babu makawa zaiyyi da Da zata tafi Anti Fati ta bata ku i da wasu kayan abinci wanda ta tambayi mijinta akan zata bawa Maryam ta kaiwa Maanmu idan tazo, kuma ya amince hardama ara mata da ku Ta rakota har bakin titi ta hau adaidaita, Imran sai kuka yake akan sai ya bita, dan wata auna Allah ya saka a tsakanin ita dashi, wasu lokutan ma Anti Fati in kance da ace Maryam tayi aure to da cewa zatayi Imran anta ne, yaron yana bala'in kama da ita. A bakin ofar gidansu ta iske Sanata, tana ganinsa ta ha e rai ta arasa ofar gidan, shi kuma tunda ya hangota yake washe baki, dama ya aika yaro ance bata nan, shi ne ya tsaya yana jiran dawowarta, dan yasan bazata wuce magariba ba zata dawo. Ciki-ciki ta gaisheshi, ya amsa mata da fara'a. Rannan kinga ban zo ba ko ? i tace komai ta kawar da kanta gefe Maryam ya kamata ace kin fa a min wani abun ko hankalina zai kwanta, ki fa amin ra'ayinki a kaina dan Allah Maryam tayi ajiyar zuciya Sanata inaso kayi ha uri, a gaskiya yanzu banjin zan iya aure ko kuma sarmunta, kayi ha uri burina shine na gama karatuna, so dan Allah kayi ha uri Sanata baiji komai a ransa ba, dan tayi masa magana ne cikin lallashi da kuma nutsuwa irin tata. Shikenan Maryam, babu komai zan jiraki har zuwa lokacin da Allah zai sa ki fara tunanin aure nagode daka fahimceni kada ki damu Maryam, ni a koda yaushe me fahimtar ki ne, na barki lafiya Maryam ta gya a masa kai, yayinda yake barin ofar gidan nasu, Allah ya sani bawai san Santane batayi ba, ita kawai yanzu bata da niyyar yin auren ne, burinta shine ta gama karatu, ta nemi aiki sannan ta auki nauyin mahaifiyarta da kuma annenta, amma ba dan baka ba babu abinda zai hana taso Sanata, domin bashida wani aibu. Ta ayyana hakan a rantane ba tareda ta san addarar da Allah ya hukunta faruwarta a gobe ba, kaddarar da zata sauya rayuwarta har arshe. Da sallama a bakinta tashiga gidan, kuma tun daga soro take jin hayaniya da yawa, hakan ke nuna mata cewar ba i sukayi, ta saka kai cikin gidan tana bin mutanen gidan dake zaune akan tabarma a tsakar gidan da kallo, Maanmu ce itada Muhsin, Hassan, Hussain sai wani Abbalele, anwar Maanmu wanda yake sa'an su Hassan, kuma dama yana zuwa gidan jifa-jifa. araso tana amsa gaisuwar da Abbalelen ke mata, ledojin dake hannunta ta aje a gaban Maanmu tana fa Maanmu gashi wai injin ya habib Maanmu ta bu e tana ta saka masa albarka aa yaya kwalliya kikayi ne? Maryam taja ta tsaya tayi tunanin da tayi alwala kwalliyar ta ko e, ashe bata fita ba, banza tayi da Hussain dake mata tambayar ta shiga aki ta saka wata doguwar rigar atamfa mara nauyi ta fito tayi alwala. Dan zuwa lokacin an fara iran sallar isha ta koma akinta tayi sallah, tana zaune akan sallaya aka auke nefa, bata ko gamayin addu'o'in data saba ba, ta fito daga akin a guje, Allah ya sani tana da bala'in jin tsoro, musamman ma na duhu. Ke Maryam lafiya? Maanmu ta fa i tana kunna fitilar dake aje a gefenta, kamar da tasan za'a auke wuta, ta fito waje da ita, sannan ta aje ta a gefenta. Babu komai Muryarta ta fito cikin arin seta kanta Bari naje gidan Iya (Wato kakar Badar). Ta fa i tana saka takalmanta Kada ki da e fa! Ta amsa lokacin da ta kai Tsorata fa tayi Hussain ya fa i yana dariya asa- Nasani ai, ban san yushe Maryam zata dena jin tsoro ba, ita tsoron nata yayi yawa Ke wallahi kallo yayi kyau, da kika i zuwa in fa a miki anyi ba ke, Tafida yayi hawa kuma na ganshi dan ma ya rufe idonsa da sun glasses shi yasa ban samu damar ganin his beautifull blue eyes ba Maryam taja tsaki, tana mitar ita ko fidar yarane ma ina ruwanta ballan tana wani can waishi Tafida. Baki ce komai ba Badar ta fa i tana ta'bata ganin tayi shiru Me kike so nace ? say something mana Sai ta girgiza kai I have nothing to say Ai shikenan Ke mu ki kunna mana vedion mana Wallahi kuwa harda yanda ake biryani na auko cewar Badar tana bu e wayarta kirar sumsung. -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO -By Sai Kaska My wattpad page@Sai_Kaska *proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *BABI NA GOMA (10) *washe gari, juma'a* *Titin barikin sarki, hadejia emirates* * Da misalin 10:00am* Ga duk wanda yasan bayan tsohuwar perison, dai-dai kan titin bariki yasan cewa wajen zaman an cacane,