← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 84

Sashe 39

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

owa daga kan stairs hannunsa ri e da wata jaka, tana kallonsa har yazo ya zauna kusa da ita. Gashi Neha ce tace na kawo miki, ni na manta ma yanzu ma cable naje auka a jakar shi yasa na ganta Maryam ta sa hannu biyu tana karb'ar jakar tare da fa Wacece Neha ? Tambayar da takewa kanta kenan, tun bayan da taga lambar Neha in a wayarsa, da kuma kiran da Neha in ta masa a ranar nan. anwata ce, da Mamata da Babanta uwa aya uba aya suke, aiki da aure sune suka zaunar da ita a abuja, kuma dama Babanta a can yake kasuwanci Maryam ta gya a kai tana zaro faffa an kwalin dake cikin jakar siyyayar, kwalin ta bu e wani kyakyawan pakistan ta gani, rigar da wandon peach color ne, da mayafinsa sea green color, aga shi ta shiga yi baki bu e cikin murna. Pakistan ? Muryarta ta fito cike da oki, Tafida ya girgiza kansa yana shafa dogon gashinsa. Ba pakistan ba, chickankari sunansa a india kai ta gya a masa tana aje shi a gefe, ayan kwalin dake ciki ta auko, ta bu e, shi kuma silk saree ne a ciki a ciki, wannan ta san sunansa a indian ma, maroon color ne shi an masa printing in jajayen filawowi, sai blouse in saree din, ita kuma fara ce, kunyace ta hanata agawa, dan a ganinta blouse in bata da banbanci da halp vase, duk da hannun rigar dogo ne. Kai mata godiya, kace mata nagode sosai arashe tana bu e wani kit na sar a da dankunne, ga kuma sar ar kai a ciki, Maryam ta kama baki, wato de so ake ta koma ba'indiya. A'a bazan au wannan nauyin ba, na baki de ki mata godiya Ya fa i yana bu e wayarsa, Maryam ta gya a masa kai, lambar Neha in ya lalubo, sannan ya mi o mata, Maryam ta kara a kunnenta. Mera bhai, aap kaise hain? ( yayana, ya kake ?) Abinda muryar ba'indiyar ta fa i kenan, bayan an aga kiran, Maryam ta gane me take cewa, dan irin wa anan kalaman na indianci tana tsintarsu a kallo, saide bata san da ya zata amsa mata ba, bata saniba ma ko bata jin hausa dan haka tace. It's not him, it's his wife Sai taji budurwar tana dariya. Surukata ya kike ?... Mamaki ya an kama Maryam, ko da yake, ai ba abun mamaki bane, tunda yayan nata ma yana jin hausa. Lafiya, kema ya kike ? Maryam ta tambaya. Ina lafiya sosai, kin auka bana jin hausa ko ? Maryam na an ya e ta gya a mata kai, kamar da aka ce mata Neha in tana ganinta. Ina jin hausa sosai, wata ilama nafi mijinki iyawa Chup tum, yeh choot bulawu (Ki mana shiru, wannan ai arya ce) Maryam ta juya ta kalli Tafida dake wannan batun, wanda yana sauraron abinda suke cewa, duk da wayar ba a speaker take ba, sai Maryam ta sau e wayar daga kunneta ta saka a speaker. Woh kaun hai ? (waye wanna in?) Au, bama ki gane ni ba kenan Ya amsata da hausa, sab'anin ita da ta masa hindi. Bhai kaja baya kawai, wannan maganar ba taka bace, arya nayi ?, ai nafika iya hausan Kiyi istingifari yarinya, kinsan de ni hausa ce ta haifeni, ke kuma daga sama kika koya Sai fa an nasu ya bawa Maryam dariya, kamar ba Tafida ba, wannan me kama kan, me ji da aji, me magana cikin asaita, ya koma Yaya wanda yake nisha i da kanwarsa. Naji duk da daga saman na koya nade fika Ki kiyaye nifa Nik(Neha Imran Khan), ki bar ganin ke soja ce, ni har yanzu ina miki kallon wannan yarinyar wadda na auketa sanda tana jaririya Surukata manta da wannan, idan muka biya shi ba zamu zanta ba Maryam na dariya ta cire wayar a speaker, sannan ta mayar kunnenta, hira suka an tab'a ka an, kafin Maryam ta mata godiya daga haka wayar ta are. Naga itama tana jin hausa sosai Tafida na murmushi yace. Mijinta ai an nigeria ne, shima bahaushen ne, kuma gata sojar nigeria soja kuma ? ya gya a kai yana auko bowl in yoghurt in nan. Eh soja ce maryam ta gya a kai cikin gamsuwa, walwarta na hasko mata wannan hoton nasu da ta gani shida ita, wanda jta in kesanye cikin kayan sojoji. Shima mijin nata soja ne Lalle kam Tare muka taso da ita, duk da ba sosai muke ha uwa a india ba, amma muna ha uwa a abuja, dan ina zuwa hutu a gidansu, kuma itama da ta gama secondary a nan india ta koma taci gaba, sosai na sha u da ita, kamar wata anwata da muka fito ciki aya haka nake aukarta Wayarsa ce ta yi ara dan haka ya kai haannu ya auka, a lokack guda yana aje bowl in hannunsa, Khabir ne ke kiransa ya aga da sallama a bakinsa. Kaifa baka san zaman lafiya, yanzu sbd Allah jiya fa na dawo, amma shine kake wannan magamar Shine abinda ya fa i bayan ya gama sauraron Khabir in, ya kuma yin shiru yana sauraren nasa. Shikenan Allah kai mu goben Daga haka ya sau e wayarsa, ya kalli Maryam da take kallon tv. Gobe da yamma ki shirya, zamu fita Kalmar 'fita' ita tafi yiwa Maryam da i, dan tun da ta sako afarta a Alaro city bata ara fita ba, ko saloon in da suka je a cikin Alaron yake. Taji dadi sosai, ko ba komai ta samu dalilin da zata saka chickankari inta, dan shi yafi mata kyau fiye da saree in, ta udirce a ranta cewa bazata saka saree in nan ba, to a wani dalili ma?, haka kawai, ita bama ta iya aura shi ba, kuma bazata iya saka shi ba da wannan gajerar blouse in da bata kai cibiya ba. *Birnin taraiyya, Abuja* *Da 09:00pm* Heleen ce tsaye a ofar wani tsohon gini, bayan ta kuma yaranta ne guda biyu, gaba aya ranta a b'ace yake dan ita ta yi niyyar komawa lagos jiya, amma ogansu Ya ro eta da kada ta dawo ta bari su gama aikin tukunna, dan haka ta ha ura, amma ta yi al awarin sau e bacin ranta akan wanda suka zo farmaka. Sanye take da ba ar tank top, sai wani ba in legging, wannan kalbar attachement din ta aureta da ribbom, afarta sanye cikin takalimin timberand boot, hannunta na dama ri e da bindigarta irar pistola. Zamu iya shiga Oga Ta gya a masa kai tana saka bullet a cikin bingidar, sannan muryarta Ta fito cike da umarni. Muje! Itace a kan gaba, su kuma suna bayanta yayinda suma suke ri e da bindigar. Kan me uwa Da wabi kawai suka shiga yi a cikin wajen, duk wanda su ka yi karo dashi sai sun sammasa alburishi. Da haka har suka arasa gaban Ogan nasu, wanda yake pointing in Heleen da bindiga, babu wayar tsoro a idonta ta tunkareshi, an jima da wuce lokacin da za ta ji tsoro, sanda zata shiga ungiyarsu ta aje tsoronta. Hannunsa sai karkarwa yake yana nunata da bindigar a lokaci guda kuma yana ja da baya, Heleen bata fasa tunkararsa ba, da haka har saida ta cimmasa. Kuma tana arasa gabansa bata jira komai ba, ta ago da afarta ta daki hannunsa, bindigar ta fa i can gefe, Ya juyo ta kalleta bayan ya kalli bindigar dake yashe a asa, babu alamun rahama ko imani a idon ta, kallonsa take cikin ido. Hannunsa Ya aga zai ro eta kan ta yi ha uri ta masa afuwa, bata bashi damar magana ba, ta sakar masa naushi a fuska, sannan ta masa wani a ciki, kafin ta ri e wuyansa da hannunta aya ta aga shi sama. Ya shiga kakarin mutuwa yana ri e hannunta dan Ya sha u sosai, sakinsa ta yi tana dukansa a afarta. Ya fa asa timm!, ta gyara tsaiwarta tana zaro bullet ha i da lodawa a cikin bindigarta, dan ta arar da wan a ta loda azu. Me yasa kaci amanar mu ? Muryarta ta fito cikin wani irin b'acin rai, kuma bashi take kallo ba, bindigarta data aga sama bayan ta loda bullet take kallo, cikin sha iyar muryar da taci azaba yake fa Na ro e ki Heleen, kiyi min..... Ji kake tass!, ta sakar masa bullet a ka, bindigar tata har haya i take. Oga ai bai gama bayani ba kika she e shi Bana bu atar bayaninsa, shine ya zama katanga tsakanina da ganin Tafida, ba shi ka ai ba, duk wanda yaso Ya raba tsanani da Tafida irin sakamakonsa kenna *Abuja* Mom lafiya kuwa ? Mero ta ago ta kalli Kamal dake tsaye a gabanta, Kamal kam kawai are mata kallo yake, ta rame ta yi wani ba i, gaba aya basa gane mata a cikin kwanakin. Zama ya yi akan kujerar da take, kusa da ita yana ci gaba da kallonta. Mom, ki fa a min, meke damunki wai ? Mero ta sauya hannunta na dama da na hagu wajen tare hab'arta, sannan muryarta ta fito cike da damuwa. Hanama ce Kamal Hanam ?, wai yaushe yarinyar nan zata barsu su huta ne ?, ta bar gidan ma amma bata bari sun huta ba?. Mom Ya kamata a auki mataki, dan shima mijin nata Ya takura min a wajen aiki Shi arnen ? A'a Mom, uche musulmine, yana sallah Ta tab'e baki, dan ita wannan ba matsalarta bace, Uche ko me kamarsa basa gabanta. Yanzu miye abin yi ? an juyo ta kalleshi ka Babu Kamal, babu abinda zamu iya Girarsa na tattarewa waje guda yake fa Ban gane ba, babu ?! Itama ta gya a masa kai cike da tabbatarwa. Babu, mu barsu da balinsu, kaga akan Hanam in nan aurena ke gil-gilwa, dama an yanke min igiya aya sbd uwarta, sauran biyun ma gasu suna shirin tsinkewa Yanzu me Ya faru ?! Abban ku baya min magana, ya yi fushi da ni, ko nice da girki idan na kai masa abinci baya ci, na kasa gane kan bawan Allahn nan, kaga fa da duk abinda nake
Chapter 39 · 0% Book details