← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 84

Sashe 21

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fito ta zab'o wata riga aya daga cikin kayan da tazo dasu, dan kayan da Fulani ta bata tace ba na sakawarta yanzu bane, sai ko idan fita ta kamata, fita ?, sai ta bawa kanta dariya, ko waye zai dauki mummuna yar auye kamarta ya fita yawo da ita, kuma ma wai Tafida, Tafida fa?. Da sa e-sa enta ta saka hijabi ta dauki wayarta ta sau asa, dama bata saba kwalliya ba, shi yasa ba tayi ba, kuma bawai dan bata iya ba, ta iya kwalliyar kawai de ba tayi ne. A kan kujera ta zauna, sai taji tana san kwanciya, amma kuma ta san cewa baccin la'asar ba kyau, dan haka kawai ta yanke shawarar arasa jin littafin wani gari da ta fara, dan haka ta saka ear piece inta ta kamo na inda ta tsaya, dan tana aunar littafi, na karantawa ko naji. Tayi nisa a abinda take bata ko san mutum ya shigo ba, bare ta san sanda ya tsaya a kanta, sai ji tayi an an bigi kujerar da take kwance akai. A firgice ta mike zaune, tana dube-dube, sai ganin mutum tayi tsaye a kanta yana kallonta, kuma dai kamar yanda ta sanshi fuskarsa babu fara'a bare a kasinta sai kawai ta sa hannu ta zare ear piece in ta cikin hijabinta, ta tsugunna asa. Ba....barka da..... da zuwa Ta furta muryar ta na rawa, kamar wadda ta yi wa sarki arya, gaba aya ta tsorata jikinta har wata rawa yake, dama ita gata sarkin tsoro kamar farar kura, kanta sunkuye a asa, ga kamshin turaren sa na barazanar fasa mata kai. Tunda zuciyarta ta buga sau aya yaji wani abu na ratsa shi tun daga saman kansa har tafukan kafarsa, yaji da in sautin ma ya fi na wa ar da ya ke saurare, ji ya ke kamar ya taka rawa dan dama shi gwaninta ne. Wannan ladabin da take masa na ara burgeshi da ita, al awari yake aukarwa kansa, na har Allah ya karb'i ransa ba zai tab'a cutar da wannan innocent soul in ba, zeyi duk abinda zeyi ganin ya kyautata mata, ya sakata farin ciki, zai tabbatar bata nemi komai ta rasa ba, magana can asan ma oshi ya amsa sannu da zuwan da take masa, ta shiga arin mi ewa zata bar parlon. Maryam.... Maryam taji wani abu tun daga tsakiyar kanta har zuwa tafukan kafarta, idanuwanta ta runtse zuciyarta na tsere a kirjinta, Sunanta ya kira, cikin wata iriyar murya, ahse dama ya san sunanta?, gaba aya ilahirin jikinta rawa yake har yanzu, ita bata ci gaba da tafiyar ba, kuma ita bata juyo ba. I want to talk to you Gabanta ya kuma bugawa, saida ya lumshe idanunsa a wannan karon. 'Hai fagban!' (oh god) ya fadi a zuciyarsa kuma cikin harshen indianci, A hankali ta juyo kuma har yanzu kanta a asa, ya zauna a kan kujerar da ta tashi, ita kuma sai ta zauna a asa, idanta a asan tana kallon carpet, amma kuma sai idonta ya kai kan kafarsa ta dama, daga idon sawunsa, taga wani ba in zare aure a wurin, irin dai zaren da ta saba gani a afar indians a filma, ashe de da gaske ma suna sakawa. Shi kuma yayi shiru yana sauraren abinda ya zame masa kamar dole, can kuma sai yayi gyaran murya. Ya fara magana cike da kasaita da kuma nutsuwa Maryam nida ke gaba aya mun samu kanmu a cikin wata ala a me suna aure, kuma dagani harke ba tare da mun shirya ma sa ba, saide kuma dole mu karb'i hakan da hannu biyu, domin haka KADDARA TA SO, babu wanda ya isa ya ja da ita, saide dolene aurenmu ba zai kasance kamar auren kowa ba, bawai dan ban karb'eki a matsayin mata ba, sai dan wani dalili, Maryam dolene ni da ke mu nisanci juna, domin ni annoba ne, bai kamata ace wani ya rab'eni ba, Gashi an aura miki ni, kina rayuwarki aka rabaki da kowa naki aka sakaki a cikin wannan ala ar, ala ar da zata iya cutar da ke, Maryam da ace inada iko da na hutar dake daga wannan auren kinje kinci gabada da rayuwar da ki ka fara, amma hakan bazata samu ba, nayi bincike akanki, kuma an sanarmin da kina karatu dan haka na saka a karb'o min takardunki na can Binyaminu Usman Poly, inaso kiyi join a nan dan akwai polytechnic a cikin estate in nan, inaso kici gaba da rayuwarki kamar yanda kika saba, duk da nasan kin rasa wasu abubuwan a rayuwarki, but i will try my best to make sure that baki rasa komai ba anan gaba, and one more thing, kullum da daddare ki ri a kulle ofar akinki, duk abinda za kiji kada ki kuskura ki fito ko ki bu ofar,kiyi ha uri ki jure, ina san ki auki zama dani a matsayin addara, Maryam Ya kira sunanta, mar3yam da kalamansa suka saka zuicyarta a cikin wani irin yanayi mara fassara ta ago ta kalleshi sai kuma ta sunkuyar da kai ganin shima kallonta yake, sam ta kasa gane inda zancen nasa ya dosa, farin ciki za ta yi ne ?,ko kuwa, ta rasa ma waran tunanin da za ta yi a kanta. Sbd ni..... Ya nuna kansa da an yatsa Maryam i am a monster, i am a beast so, stay away from me.... second daya..... biyu.......uku. _Me , wai Tafida yace shi monster ne, kai Daaso kiyi ta kanki , dan ga dodo nan zuwa_ _Shin ya kuke ga Sarauniyar mu ta tsoro za ta yi ?_ _Ina godiya a gareku masoya_ _Share it, and ayi comments pls -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Yau babin naki ne Fateema Sa'id Haruna* *BABI NA GOMA SHA BIYAR (15)* HANAM POV. Zaune take a office tana dudduba wasu yadika, yau Naani in Arya bata zo ba, wai bata jin da Dan haka ta saka aka auko masa castle tent insa daga akin da ake renon nasa zuwa office in nata, ta saka shi a ciki, ta ha a shi da wasu teddies da kayan wasa, saima ta manta dashi a office in, dan sabgarsa yake, shi idan da kayan wasa babu ruwansa da kowa. Sanye take da farin cargo pants, sai wata peach sweat shirt a jikinta, gashin kanta ta aure shi a bayanta, ta saka masa farin bow ribbon clip, daga asa kuma ta sakeshi ya baje a bayanta, duk da gashin nata ba wani tsayine dashi na tashin hankali ba, kuma kamar kullum daga asansa tai masa kalar brown. Haka zalika amar kullum fuskarta babu kwalliya, ko kwalli bata saka ba bare aje ga hoda da sauran kayan kwalliya, ta sofara pen a bayan kunnenta, wata abi'a wadda tun tana makaranta take yinta, sofara biro a bayan kunne, kunneta karamar barima ce kawai. A hankali take ka afarta ta dama ta na yi tana duba yadikan, kasan cewar kanta a asa yake yasa bata lura da wanda yake tahowa daga waje ba, dan katangar office in nata glass ne, saiji tayi ana wasa ofar,kuma ba tareda ta agoba ta bada izinin shigowa. Shigowar yayi ta bashi damar zama, ya zauna a kan kujerar, ta aje ipad in hannunta ta ago, ta ora idonta akansa, Damm!, gabansa ya fa i da ganinta, tunainsa ya auke shi can shekarun baya. *2016, NEW PRIME ACADAMY, ABUJA* aliban SS3 ke hayaniya sbd test in da ake raba musu, kowa sai ha ilan samun tasa yake daga hannun ifeanyi, wanda ya kasance shine montan ajin nasu. Saida aka gama rabawa kowa ya koma seat insa ya zauna, sannan malamin geography insu, Uncle Bala ya ce. Kowa ya samu tasa ? Suka amsa masa da eh alibai, kowa yayi oari, kuma kun bani mamaki sosai, gaba aya cikinku naga babu wanda ya samu asa da 10, dan haka wanna abun alfaharine, but their is only one person who score below 10...... Gaba aya kowa yayi shiru yana jiran wa za'a ce, duk da sun riga da sun san ko wa za'a kira dan gaba aya ajin ansan waye baya focusing kwata-kwata, kuma kamar yanda suka zata hakance ta kasance. Uchenna Franklin, stand up! Duka suka saka masa dariya, yana daga seat in baya kansa a asa ya mi e tsaye, kallo aya zaka masa ka gane cewa yafi duka yaran ajin a haife, dan da gani ba sa'ansu ba ne, a hakan da ya ke ma zai iya kaiwa 24. Shut up my friend!! if!, dariyar ta auke, Uncle Bala ya kalli uchenna, wanda kansa yake asa rai a ha e kamar bai san wata kalma wai ita dariya ba, bayan inde barkwanci ne Uche yafi kowa iya shi a ajin. Kafi kowa girma amma kafi kowa koma baya, why Uchenna?, yanzufa kuna second term ne, before you know zaka ga har kun kai third term, kuma kasan cewa a third term ake zana neco da waec, haba Uchenna, ya kamata ace ka gyara, yanzu kai baka jin haushin yanda yara kannenka suke maka dariya ?, kaf nan nasan babu wanda bakafi a haife ba, ya kamata ace ka gyara Da kyar ya gya awa Uncle in kai, yana kawar da kai gefe, Uncle in bai san me Yake tunani bane shi yasa, bai san miye yake hanashi karatu ba shi yasa, kuma shi yanzu Hanam Muhammad Haku au ce baya so taji ana masa fa an shi yasa yake basarwa, kyakyawar balarabiyar ajinsu. Kaf yaran ajinsu babu wadda ke burgeshi sai Hanam, saide kuma ita bata ma nuna ta san shi, bata nuna akwai kalarsa a ajin, bama shi ka ai takewa hakan ba, kusan kowa takewa hakan, awayenta biyu kaf ajin, daga Salma Sa'ad Gashuwa, wadda Suke kira Falaq, sai Iqra Muhammad Ilyas Raja, sukenan awayenta. Dubansa ya kai inda take zaune, ta kama kanta kamar bata san ana wani abu a ajin ba, ya an cije leb'ensa a hankali, ya udiri cewa yau-yau in nan zai fa a mata sa on zuciyar sa. Hakan kuwa akayi, bayan sun tashi break ya sameta zaune ita da awayenta
Chapter 21 · 0% Book details