Sashe 52
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sannan ya saketa, ita har yanzu tana hawaye, wanda ya kasa banbance shi sbd ruwan dake zuba akan fuskarta. Hannu ya kai ya tallafo fuskarta yana kallonta, kafin a hankali ya kai bakinsa kan nata, a karo na farko ya yi abinda bai tab'a ba, bai tab'a sumbatar mace ba koda wasa, kusan a tare suka lumshe ido. Hanam bata tab'a tsintar kanta cikin irin yanayin ba, this was the first time ever da hakan ya faru da ita, a hankali Haris ya janye bakinsa daga kan nata, amma goshinsa a kan nata, tana jin yanda yake meda numfashi, hannayensa biyu ya saka ya kamo kugunta, sannan ya shiga ra a mata kalaman ban ha urin da bai samu ya mata ba. Da yasan yanda kalaman nasa ke ona mata zuciya da bai fara ba, ita fa ta'aziyya ara tada mata miki take, shima kuma ya gane hakan, jin yanda teke shirin yin kuka, ya lalubo kunnenta sannan ya furta mata. I have falling for you Hanam, I am sorry Sautin maganar tasa yasa jikin Hanam rawa, tsigar jikinta ta tashi, ba shiri hannayenta suka kewayo bayansa, sannan ta ri e rigarsa ta baya, ta ri eshi gam, kamar hakan ne zai sa ta dena jin abinda take ji. Hannu ya kai ya kashe shower in, sannan ya dawo da fuskarsa baya ka an, yana kallon fuskarta, idonta a rufe yake ruf, ruwan daya sau a a jikinta yasa fuskar tata ji ewa, hakama kanta. Kafin a hankali ya ara meda bakinsa kan nata, ya shiga kissing inta a hankali, Hanam ta ara ame rigar tasa, yayinda numfashinta ya shiga kai kawo a ma oshinta. _____________________ _To jama'a ina mi o masa sa on ta'azziyar Abba, Allah ya ji asa ya gafarta masa, haskiya an rasa mutumin kirki _jiya banga comments ba, kode babin be muku da i ba ?_ _To a har kullum de ina muku godiya -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan naki ne yayata, Antee Zee, Ala ara girma* *BABI NA TALATIN DA HU U (34)* *West Pavilion, Tafawa balewa square TBS complex, Victoria Island, Lagos...* Heleen ce zaune a kan aya daga cikin kujerun dake falon gidan, codeine take sha a, dan kanta ya au zafi, bata ganewa komai, babu abinda yake ona mata rai irin yanda taga matar Tafida, Tafida ?, ta yi imani cewa san Tafida shine ajalinta. aga kanta sama bayan ta sha o hodar ibilis in, a hankali kuma ta sau e kan nata, ta dishi-dishin da take gani taga siffar Tafida tsaye a bakin ofar falon, tunaninta shaye-shayen da ta yi yau ne yasa har take ganin siffar Tafidan, dan haka ta jingin da jikin kujerar, hawaye na sau o mata a ido, kalabar kanta ta sau o mata kan fuska. Idonta ta rintse ko wannan siffar ta gabanta zata b'ace, amma sai taga tana nan bata b'ace ba, hakan yasa ta tabu e idonta da kyau, ta yanda zata samu tagan shi da kyau, wata iriyar wutar bala'i da masifa ta gani a idonsa, duk da a bige take ta ga yanda yake mata wani irin kallo, babu abinda ya ara ka a hanjin cikinta irin yanda kalar idonsa ta riki e mata zuwa ja. Ta kafeshi da ido har ya araso gabanta. A yau Tafida ya yi wa kansa al awarin kawo arshen iskanci Heleen, he will make sure that he crash her fucking life. Babban kuskuren da ta tafka shi ne tab'a masa Maryam da ta yi, ya tabbatar da wannan shi ne babban kuskuren da ta tab'a tafka irinsa a gaba ayan rayuwarta. Yana arasa inda take be yi wata-wata ba, ya dam i wuyanta ya agata sama, ya shiga naushin fuskarta da ayan hannun nasa. Heleen ta shiga bubbuge hannunsa cikin neman auki, kafin da yar ta samo miryarta ta walawa yaranta kira a wahalce. Babu b'ata lokaci suka fito daga akunansu, kuma suna ganin yanda aka sha e ogar tasu sai suka yi kan Tafida, suka shiga dukansa amma ko gezau be yi ba, ji ya yi suna takura masa dan haka ya saketa ya komo kansu, ya shiga dukansu kamar da aka aiko shi, bai barsu ba saida ya kai kowannen su masa. Sannan ya dawo kan bakar she**yar dake yashe a asa, da yar ta samu ta iya mi ewa a kan afafunta, ganin kamar idan ta yale Tafida kushewa zai kaita yasa ta kai masa naushi, kasan cewar a bige take, babu wani kuzari a jikinta, gashi kuma shi na miji ne, marfin ba aya ba, kuma ga ba shi ka ai ba ne, akwai ba in ruhinsa tare da shi. Hannun nata ya mur e, jI kake ass!, ass!, ashin hannun na karyewa, arar karyewar ashin ta fito tare da arar Heleen in, ta kai ayan hannun nata ta dafe wurin tsabar azaba, duk wahalar da ta sha a rayuwa bata tab'a shan makamanciyar wannan ba, bata tab'a sanin cewa haka Tafida yake ba sai yau. ayan hannun nata ya kama shima ya karya, yanzu kam saida ta cika gidan da ihu, be yaleta haka na seda ya mata kara uku. Kafin ya saketa ta fa asa, sai kukan azaba take, a hankali ta dube shi, taga kalar wayar idonsa, ga fi ar da ke bakinsa data sau o, nan take wani tsoro ya ara mamayeta, rabonta da ta ji tsoro a rayuwarta tun sanda ta shiga kungiyar su, amma yau gata tana jin tsoron wani abun da ta so a baya. Idan kika ara kusantar koda inuwar matata ne, da ranki zan rabaki, fatan kin gane ? Kuma bai jira cewarta ba ya mi e ya fita, Heleen ta arawa kukanta volume, bata tab'a sanin cewa aljani take so ba sai yau, ashe dama Tafida aljanine ?, to me yasa ita bata tab'a ganin hakan ba ?, kawai kyansa ne ya ru eta yasa ta fara sansa, yanzu azabar da asusuwan jikinta ke mata itace ta dameta, ko sanda aka harbeta bata ji azaba irin wannan ba. yar muryarta ke fita wajen kiran sunan aya daga cikin yaranta, shima da yar ya mi e kan afafunsa, ya dafe afarsa dake masa zugin azaba. Ka kira min doctor A'a oga, asibiti ya kamata ace an kaiki Ka kiramin likita nace, bana bu atar ara zuwa asibit, ka kiramin wani likitan!! Ba zata ara wannan gangancin ba, dole ne ta kaucewa hanyar da zata ara ha ata da wannan aljanin, ba zata ara zuwa asibiti bama, balle taje ta ga wani aljanin shi ma ta fara sansa. Ita da Tafida kuma wata ila se a wata rayuwar, babu ita babu shi, ba zata ara bin hanyarsa ba ma. Ka shiga ta farfa Cewar Dr. Ola yana kallon Tafida, wanda bayan ya bar gidan Heleen gidansa ya koma, ya yi wanka sannan ya sauya kaya, ya ebarwa Maryam wasu kayan da zata saka gobe idan zasu dawo gida, dan ya riga ya yanke cewar daga yau bazata ara kwanan asibiti ba. Bayan ya fito shi ne ya shiga gidansu Ilham, ya fa awa babanta sannan ya dawo asibitin. ago da idanuwansa da suka koma blue bayan ya sau e fishinsa ya kalli Dr. Ola. Me ya sameta ? Dr. Ola ya an tab'e baki cikin fa Kada ka damu fa, she is alright, babu wata damuwa yanz..... Me ya....sameta ? Ya maimaita tambayar cikin wata murya da shi kansa zai iya cewa ba tasa bace. Dr. Ola ya ha iye wani abu sannan yace. Akwai rauni a gefen fuskarta, da alama dukan wurin a kayi, sannan an buga mata kai da bango, sai kuma wunyanta da aka saka afa a ka taka, shi ne kawai Tafida ya aga kansa sama yana hasaso yanda abun ya kasance, ina!, gaskiya hukuncin da ya yiwa Heleen ya yi ka an, bai kamata ace ya barta haka ba, tana bu atar ari, saide kuma lokaci ya ure, dan zuwa yanzu yasan wata ila tana asibiti, domin karaya uku ya mata a kowani hannu, ga kuma yanda ya daki gefen fuskarta. Kansa ya sau e yana karb'ar file in Maryam daga hannun Dr. Ola, sannan cikin dakiya yace. Ka bamu takardar sallama zuwa gobe, dan bazata ara kwana a nan ba Da mamaki Dr. Ola yake kallonsa, can kuma sai ya tab'e baki, tunawa da ya yi ashe shima likita ne. Sai kawai ya gya a masa kai.Daga haka ya yi gaba ya bar ofar akin. Saida Tafida ya ha iye wata busasshiyar iska a ma ogwaron sa, sannan ya mur a handle ofar akin, tun daga inda yake ya fara jiyo sahibin nasa, wato bugun zuciyarta, saide ba a tsorace yake bugawa ba, ba kuma cikin nisha i ba, ba cikin farin ciki ba, haka kuma ba cikin unci ko damuwa ba, yana bugawa ne cikin rauni da gazawa. Saida ya anyi jimm, yana kallonta a kan gadon, kafin ya iya daurewa kansa ya arasa jikin gadon, a lokacin da itama ta kai dubanta kansa, wuyanta na e da bandage ga iskar oxygen da aka saka mata, dan bata iya jan numfashi me kyau, sai kanta da aka na e da bandage. Tana ganinsa walla ta taru a idonta, kuma a hankali ta silalo, sai yanzu ta shiga tuna yanda ta ji ra i da azaba bayan matar nan ta take mata wuya da afarta, cike da rashin imani take mitsika mata wuyan nata, kuma har yanzu ji take kamar ma ta karya m ata ashin wuyan ne. Tafida na ganin ta fara hawaye, ya yi saurin ake jakar dake hannunsa sannan ya danna wani switch a jiki gadon, gadon ya ago sama daga wurin kanta, ya zama kamar a zaune take, zama ya yi a gefen gadon, yana dubanta cike da tausayawa. So take ta yi kuka me sauti, amma ta rasa sautin nata, ko yawu bata jin zata iya ha iyewa, Ita da Allah ne ka ai suka san yanda take ji, hatta da numfashin ta da yar take iya kamoshi. Tafida ya ri o hannayenta ya kai setin bakinsa ya sumbata, bisa