Sashe 54
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(Ni yayar ku ce) Haz bi kun ibnik ? (Wannan an ki ne?) Al'amin ya tambaya yana nuna mata Arya dake hannun Rafi'a, Hanam ta kalli wurin da yake nunawa, Arya sai sabgar gabansa yake, tunda Abba ya rasu bata ara aukarsa ba, jiya ba ma ta ganshi ba kwata-kwata, sai yau ta ganshi a wurin maman Uchenna da ta zo ta mata ta'aziyya, kuma Uchennan ya fa a mata cewar Arya in yana wurin maman tasa ne, sai ta juyo ta kallesu tare da gya a musu kai. Bishbahani mu ? (Yana kama da ni ko?) Khalil ya dungurewa Salwa kai. La, huwa bishbahani ili (a'a dani yake kama) Ya kazzab kras wulaik, huwa ibni wa bishbahani ili mu intim (kai taron makaryata kumana shiru, wannan fa ana ne, dani yake kama ba ku ba). Cewar Al'amin, Hanam ta yi dariya, dan musun nasu ya bata dariya, irin wannan farin cikin take bu ata, ta da e tana nemansa kuma bata samu ba sai bayan rasuwar Abba, inama a ce yana raye, ya ganta cikin yan uwanta, tana dariya da raha, sai kuma unci ya mamaye fuskarta, a cikin zuciyata ta ara nemawa Abba rahamar Allah. aya bayan aya aka shiga watsewa daga falon, bayan da su Al'amin suka gama musun su akan da wa Arya yake kama a cikin su, Kuma har suka fice musun bai are ba, dan Arya inma a hannun Salwa yake. Ya rage daga Haris sai ita sai Baba, Baba ya shigayiwa Haris godiya akan yanda ya ha a kan iyalin an nasa, kafin shima ya tashi ya fice. Hanam taci gaba da kallon Haris, wani abu na yawatawa a kanta, wai me Abba yace mata ne ?, cewa ya yi bai tab'a zab'a mata abunda yake mara kyau a gareta ba, yanzu gashi tana gani. Wannan in da Abba ya aura mata shine ya zama silar shiryawarta da mahaifiyar ta, da 'yan uwanta ma baki aya. Shima in juyowa ya yi ya kalleta, Hanam ta saka hannunta na dama a cikin nasa. Nagode Harees, Allah ya biyaka abinda ka min Kansa ya girgiza mata sannan yace. Duk abinda zan yiwa Abba ban fa i ba Bannute (baby girl), Abba ya yi min komai, ya zamemin uba a sanda nawa ya ini, burinsa shine yaga kan iyalansa a ha e, kuma shine abinda yake ta arin yi a sanda yake da rai, amma ha arsa bata cimma ruwa ba, ni kuma na cika masa hakan, wata ila ruhinsa zai samu salama Hanam ta kwantar da kanta a kafa arsa. Kasan me yasa muka b'ata da immi ? Tana jin sanda ya girgiza mata kansa dake kan nata, sai taci gaba. Ok zan baka labarin...... _______________ _Oh su Heleen anji jiki, hmmmm, daga karaya shida seki karaya kema ?, a kace bakya ji_ _Oh ni 'yasu, Abba bawan Allah, hatta damutuwarsa alherice ga iyalansa, to Allah yasa muma muyi arshe irin nasa, muyi arshen da za'a ri a tunawa da mu, a kuma mana addu'a_ _A har kullum ni me mi a sa on godiyace a gareku masoyan asali, na gode sosai -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Babin yau naki ne Haulatu Mauhammad* *BABI NA TALATIN DA BIYAR (35)* *Flash back......* Muhammad Haku au, ya kasance an kasuwa ne a da, sannan kuma ministern asashen waje wanda yake zaune a Egypt, Yana da mata aya da yara uku, na miji aya mata biyu, iyalan nasa a nigeria suke da zama, yayinda shi yake can Egypt, sede yakan dawo gida ziyara. Ana haka sai ya ha u da wata matashiyar balarabiya 'yar asalin asar Egypt, me suna Masarrat, suka fara soyyaya, wadda ta kaisu ga aure, daga b'angaren iyayensu sam basu samu matsala ba, sai de masiffafen kishin Masarrat da ya basu cikas a zamansu. Tun kafin suvyi aure ya sanar mata da ya na da mata harda yara, kuma ta amince ta aureshi, Duk da ba'a gari aya suke da kishiyar tata ba, amma kullum cikin kishi take, sbd san da Muhammad yake mata yasa a kullum yake bata baki, yana nuna mata cewar shi ita ka ai yake so, domin kuwa matarsa ta farko wato Mero ladan noma ce. Ana haka har tenure insa ta are, ya dawo gida nigeria da matarsa Masarrat, ya koma kan harkar kasuwancinsa domin dama ya fi arfi akanta. A sanda suka dawo Masarrat tace ita baza ta zauna a gida aya da Mero ba, haka Muhammad ya biye mata ya saka ta a aya daga cikin gidajensa. Duk da ba a gida aya suke ba kullum sai ta ha a Mero da Muhammad fa a, ta koma gefe tana jin da i,har ta kai wata rana Muhammad ya saki Mero, Baba mahaifin Muhammad ya saka shi da ya maida ta, kuma ya ara umartasa da sake aure, duk da ba haka Muhammad ya so ba, amma koda wasa baya bijirewa mahaifinsa. A lokacin Masarrat nada juna biyu, Muhammad yazo ya sameta da maganar, ta yi tsallen albarka ta dire a kan ita ba zata zauna da kishiya ba, Mero ma ka ai ta isheta bare ace za'a aro mata wata, babu yanda Muhammad be yi ba wajen ganin ya rarrasheta amma fur ta i tace ita bata san zance ba, daga arshe ma tace sai ya saketa. Hankalin Muhammad ba aramin tashi ya yi ba a lokacin, ya yi-ya yi da ita a kan ta rufa masa asiri ta bar maganar sakin nan, amma tace ita sai de a yi wacce za'ayi, amma bazata yarda ba, dama ita ba san zaman nigeria take ba, ta gaji. Muhammad yace ya yarda zai saketa, amma ta ha ura ta haihu tukunna sai ya saketa, tace; to taji ta yarda. Abunda ya ara dagula zamansa da ita shine umarnin da Baba ya bayar a kan ya ha e duk matansa gida aya, haka ya dawo da Masarrat cikin gidan, bayan an aura masa Hajjo. Masarrat ita ke juya matan, duk wadda bata bita sauda afa ba saita ha ata da Muhammad, haka suka jure har zuwa sanda ta haihu, wahse garin ranar data haihu tace ita zata koma Egypt, dama ai yace ta bari ta haihu to ta haihu, dan haka ya saketa ta ara gaba. Babu yanda Muhammad ze yi, duk da yana san matarsa, amma kuma ita ta bu aci hakan, ba zai iya mata dole ba, dan haka ya saketa ta ara mai, ta barshi da aramar jaririya sabuwar haihuwa. Haka ya dinga bin matansa aya bayan aya a kan su temaka su reni jaririyar tasa amma kowace tace Allan baran bata san zance ba, duk irin yanda mahaifiyarta ta wahalar dasu kuma yanzu ace su ri e mata ya?. Haka Muhammad ya a je komai nasa ya shiga kula da jaririyar da ya sakawa suna Hanam, shi yake mata wanka, ya bata madarar yara, ya wanke mata bayan gari idan ta yi, komai nata shine, har yarinyar ta fara tasawa sannan ya sakata a makaranta. Hanam ta taso cikin tsangwama ta 'yan uwanta dama matan babanta, sai de kuma tana samun sau i a wajen Abbanta, domin komai take so yana mata, bata tab'a nemar abu a wajensa ya hanata ba, kullum burinsa ya faranta mata. Da haka har ta girma ta isa shiga jami'a, Abban nata ya tambayeta me take san ta karanta ?, tace Fashion design, haka taje ta yi karatu akan fannin data zab'a, bayan ta gama shi da kansa ya bu e mata fashion house. Abba bai tab'a baka labarin ba ko ? Haris ya gya a mata kai. Bai tab'a bani labarin ba, saide ya tab'a fa amin cewa da ya yi zaman egypt, shine na tambaye shi ya iya larabci?, yace min; ya iya, nace masa ina san naa koya, to shine fa ya koya min, amma ni bai tab'a bani labarin ba A duk sanda akamin gori a kan cewa Masarrat ta tafi ta barni ina jin haushi, sai kuma daga baya na dena jin haushin, duk wanda zaimin magana a kanta sai nace masa ni ba babata bace, da wannan aryar na samawa kaina lafiya, lakin ta'azabti katir (amma na azabtu sosai) Kada ki damu Bannute(Baby girl), bayan wuya sai da Hanam ta ago da kanta ta kalleshi. Abba ne ya fa a naka wannan sunan ko ? Yana unshe dariya yace. A'a, me kika ga ? Shi ka ai ne yake fa amin sunan, kuma yasan cewa bana so To yanzu miye laifin bannute? A'a yana da laifi mana, a wurin fa i a baki bashi da da i, fasararsa ce kawai me da Kiris ya rage Haris bai yale da dariya ba, tun ba yau ba idan suna hira da Abba yana bashi labarin ta, a cikin labarin da yake bashi ne ya fa a masa cewa bata san sunan Bannuten da yake fa a mata, kullum cewa take sunan ba da Gwara ma kace Binit(girl), amma wai Bannute? Shide be ce mata komai ba, sai murmushin da yake mata. *Lagos.....* ESHAM (Eshaan & Maryam) POV. so i walk into dead of night_ _where my monsters like to hide_ _chaos feels so good inside now i know_ _I've lost, I've lost, I've lost control again_ _always do the same and not to blame, I've lost control again _ _i don't, i don't, i don't know who i am_ _Always do the same and not to blame I've lost control again....... Dadda ar wakar I lost control ce ke tashi a cikin Mpn motar, a hankali muryar Tafida na rera wa ar tare da Alan Walker, Maryam dake zaune a gefensa kanta jingine jikin kujerar motar, ta an juyo ta kalleshi, ita gaba aya ki an wa ar hawa mata kai yake, dan har yanzu kanta ciwo yake mata. agowa ta yi ta kai hannu ta danna next. Yaa man sallyta bikullil anbiya_ _Yaa man fii qalbika rahmatul lin naas_ _Yaa man allafta quluuban bil islam_ _Yaa habiibii ya shafii'ii ya rasuulallah_ _Bi ummii wa abii_ _Fadaytuka sayyidii_ _Salaatun wa salaam alaikaa ya nabii_ _Habiibii yaa